← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 95

Sashe 93

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

118..... Sae da dad din Ameesha ya kuma kiran Khaleel snn ya shirya ranan wani Monday ya tafi clinic, satin sa daya da komawa aiki ranan Najeeb ya samesa office dinsa, Najeeb ya ja kujera ya xauna don tun ranan ba su haduwa ba suka gaisa snn ya tambaye shi ya khadija, Khaleel yace "tana lfya qlau" duk da ya fi sati bae ma sa ta a ido ba, kallon abokin nasa Khaleel ya tsaya yi, yyi mugun mmkin rashin nuna damuwarsa kan hada aurensu da aka yi da Ashfah don ya san yana sonta ssae, amma dae bae taba ce masa komae ba, Najeeb yace "Came to ask for yhur forgiveness frnd, Allah yasa xa ka iya yafe min" Khaleel yyi shiru yana kallonsa don bae gane inda xancensa ya dosa ba, Najeeb ya fiddo wata takarda daga aljihunsa ya mika masa, Khaleel ya karba yana warware takardan, idonsa ya sauka kan content din jikin takardar, Khaleel ya karanta ya fi sau biyar a xuciyarsa ga mmkinsa kuma rubutun Najeeb ne, Khaleel ya ce "wat about this, wats d meaning?" Najeeb yace "yhu remember dat day I forced yhu to birthday party of Maska?" Khaleel dae yyi shiru bae ce masa komae ba, Najeeb ya ci gaba "I got yhu drunk, yes I did! I made yhu recopy dis content to another paper while being drunk, yes I did! And that was hw everything started" kallonsa kawae Khaleel yake da mugun mmki, Najeeb ya ci gaba a sanyaye, "nasan idan ba proof din nn na kawo maka ba baxa ka taba yrda ni na rubuta takardan ba na baka kayi recopyn, frnd forgive me plss nd give me a second chance, I am vry happy dat sai da na roki gafara gun fateema a ranan da xata rasu, kuma tace ta yafe" Khaleel ya gyada kai a hnkli duk da irin tafarfasar da xuciyarsa take yace "And all dis happened as a result of???" Najeeb yyi shiru yana kallonsa , Khaleel yyi murmushin takaici yace "Shan giya! don hka duk wani mashayin giya yyi hasara I get dat, in my next life idan da akwae knn bbu abinda xae kuma hadani da giya, nayi da nasanin sanin giya da fara shan shi, its nt ur fault though Allah ne ya nuna min ishara" Khaleel na kai wa nn ya mike ya fice ya bar masa office din hawaye cike idonsa, sae da yyi kusan sati biyu yana avoidin din Najeeb, Najeeb na bin sa har daga karshe Khaleel ya gaji yace toh ya kai proof din ya nuna ma parent dinsa ya wanke xargin da ake masa, hka kuwa Najeeb yyi yaje ya sami dad din Khaleel yyi masa bayanin komae bbu shakka, dad din Khaleel ya tasa shi gaba suka je gun Abba yyi masa bayani da kansa, ssae jikin Abba yyi sanyi bbu abinda ya iya cewa sae Allah shi kyauta, dad ya kira Khaleel bayan ya koma gida yace "baya son kuma ganinsa da Najeeb" Khaleel ya amsa masa kawae ba don xae iya yin hka ba. Yau satin Khaleel biyu rabonsa da ya daura ido kan Ashfah kullum da safe yake fita baya kuma shigowa gidan sae bayan isha, sae dae kuma duk wani abun da yasan xa ta bukata yana siyo mata ya ajiye mata kan dinnin, yau ma kmr kullum sae bayan isha ya shigo gidan, yana haurawa sama ya ji shesshakar kukanta, har xae shiga dakinsa sae ya fasa don lkci daya hnklinsa ya tashi ya nufi kofar dakinta ya tura tare da sallama ya shiga, xaune ya sameta kasa ta hade kae da gwiwa tana kuka, tana jin an bude kofarta ta dago kai da sauri, kasa karasowa cikin dakin yyi jikinsa yyi sanyi ssae lkci daya Ashnaah ta fada masa in dae ya ji kukanta to a irin wnn yanayin yake shigowa ya sameta, Ashfah ta shiga goge hawayen fuskarta ba tare da ta kallesa ba ya karaso cikin dakin yana kallonta ya duka gabanta a hnkli yace "Me ya faru khadija" shiru tayi bata ce komae ba ta sunkuyar da kanta, ya dago fuskarta yana kallon idonta da yyi ja ssae a sanyaye yace "ki gaya min plss, kina son wani abu ne" ta fashe da kuka bata ce komae ba, dagota yyi ya xaunar da ita gefen gadon ya xauna shi ma, taki Bari su hada ido, ya kuma dago fuskarta yace "ki gaya min damuwarki don Allah" kin cewa komae tayi, ya gaji da tambayarta ya mike a sanyaye ya bar dakin. Kasa bacci khaleel yyi cikin dare, don duk ta daga masa hnkli tunda bae san me ke damunta ba, daya da kusan rabi ya mike da kyar ya fita daga dakinsa ya nufi nata. love yhu ol Fanz. [8:57PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 119..... Kwance Khaleel ya sameta idonta biyu, tana ganinsa ta mike xaune da sauri ta jawo hijab dinta ta sa, ya karaso ya xauna gefenta yana kallonta a hnkli yace "kin ki gaya min damuwar ki khadija, tell me plss" sunkuyar da kanta tayi da sauri, ya dago fuskarta wasu sabbin hawaye suka shiga sakko mata, rungumeta yyi ya rufe ido, ta fara ja da baya da sauri ya ki saketa a hnkli yace "sae kin gaya min damuwar ki" jikinta na rawa tace "kai na ne ke min ciwo" kin saketa yyi har lkcn ya dago fuskarta ya dafa goshinta ya ji bbu xafi, ya girgixa mata kai yace "yhu re nt telling d truth" sunkuyar da kanta tayi da sauri har lkcn hawaye na sakko mata, ya kwantar da ita a hnkli kan faffadan kirjinsa, lkci daya jikinta yyi sanyi shi ma hka, sun fi minti goma a hka jin ta sauke ajiyar xuciya yasa ya dago fuskarta ya ga har ta yi bacci, a hnkli ya kwantar da ita, ya dafe kansa Ashnaah kawae yake tunawa, a sanyaye ya mike ya fita daga dakin, tun daga ranan ya daure ya daina avoidin dinta dama a da gani yake kmr ya ci amanar Ashnaah idan yace xae yi xaman aure da yar uwarta, duk safiya kan ya fita ya kan shiga dakin yace mata ya tafi, da daddare kam idan ya dawo ya daina ajiye mata duk abinda ya siyo mata a dinnin table kmr ynda ya saba, ynxu kam sae dae ya kai mata daki, amma stil taki sakin jiki da shi, a ynda ya Lura ma kmr tsoronsa take, ko idonta biyu pretending take tayi bacci idan ya shigo dakinta da daddare, shi dae sae dae ya ajiye mata ya fita, kusan duk bayan sati biyu ya kan kaita gida ta gaida su Abba daga can su tafi can gidansu gun Ummi, duk don ta ji ddi ta kwantar da hnklinta amma kullum jiya e yau, bbu abinda ke damun Ashfah yake sa ta kuka ko da yaushe irin daina xuwa sch din da tayi, kullum kmr mayya ita kadae a gida daga dare har safe gashi an rabata da su Sudais, amma ta kasa samun courage din yi ma Abba magana yyi ma Khaleel din mgna ya bar ta ta ci gaba da karatun ta, ranan wata Sunday tana kitchen tayi nisa cikin tunanin da take har shinkafar da ta daura ya soma konewa bata sani ba, Khaleel da ke garden ya dinga jin kaurin shinkafa ya Mike da sauri ya shigo gidan ya nufi kitchen, xaune ya sameta tayi tagumi, tana ganinsa ta Mike tsaye da sauri, ya kashe gas din yana kallonta da mmki, karasowa yyi kusa da ita ta shiga komawa baya da sauri, ya kamo hannunta suka fito daga kitchen din ya koma falo da ita, xaunar da ita yyi kan kujera ya xauna yana facing dinta, a hnkli yace "me ke damun ki khadija, kiyi hkuri ki gaya min don Allah, ko kina son in hada ki da Abba ne" girgixa masa kai tayi da sauri hawaye ya shiga bin kuncinta, murya can kasa yace "ko kina son ki koma karatu ne?" Ta dago da sauri tana kallonsa, lkci daya ta gyada masa kai, murmushi yyi yana kallonta, ta sunkuyar da kai ita ma tayi murmushin a kunyace, a hnkli yace "to kar ki damu xa ki ci gaba" a sanyaye kmr xata yi kuka tace "ngdd" mikewa yyi yace ta je ta ci gaba da abinda take shi kuma ya haura sama, ba karamin farin ciki Ashfah tayi ba don kusan watan ta daya da sati biyu knn rabonta da sch , Washegari kam da kansa ya kai ta makaranta da safe xae fita aiki, tun daga lkcn ta dawo nml, kullum in ya kaita da safe driver ne ke xuwa daukanta idan ta gama lecture, ranan da daddare ya shiga daki ajiye mata abinda ya siyo mata ya sameta tayi shiru bata karatu kmr ynda ya saba shigowa ya sameta, its either Qur'an ne a hannunta ko text buk din Chem, ya karasa kusa da ita ya duka gabanta yana tambayarta me ya faru, kmr xata yi kuka tace "assignment aka bamu kuma bani da wayar da xan yi browsing" yyi shiru yana kallonta snn yace "wani course wae kike yi" tace "Pharmacy" ya wara ido yace "level nawa ynxu?" Tace "300 lvl nake ynxu" yyi murmushi yace "dats nyc, kawo assignment din dakina kiyi a computer" tayi masa gdya cike da jin ddi tayi ynda yace mata, tun daga ranan da an bata assignment dakinsa take xuwa yi, wasa wasa har suka fara sabawa da Khaleel, duk da Ashfah ba da son ranta hkan ke faruwa ba don gani take kmr cin amanar yar uwarta xata yi, da taimakon huduban da momy ke mata kan ta rike mijinta da kyau ta bar tunanin komae a ranta yasa ta sake gaba daya, duk assignment din da bata gane ba ko kuma karatun da bata gane ba shi xata kai ma da daddare ya koya mata, duk irin ynda yake so ya dan dinga ja mata da baya shima don da ya ganta Ashnaah ya ke gani samun kansa yyi da kasa yin hkan, cikin watannin da basu wuce hudu ba suka yi mugun sabawa, har hira tana masa, sae dae yyi ta murmushi yana kallonta, halinta
Chapter 93 · 0% Book details