Sashe 10
Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
18.....
Mum din Meenah ce ta taso tana kallon Ashnaah duk da jikinta yyi sanyi tace "sannun Ku da xuwa amarya" Ashnaah ta dan yi tsaki ta saki mayafin kanta ta rufe fuskarta da shi, mum din Meenah ta kama hannunta suka nufi sama su anty na biye da su a baya su ma a sanyaye, duk nasihan da aka taru ana ma Ashnaah a Daki kawae shiga kunnenta na Dama yake yana fita ta hagu, duk ta kagu su rabu da ita sae wani kallon banxa take ma Zeenah da Meenah dake dakin su ma suna kallonta, Anty da sauren yan uwan mum duk jikinsu yyi sanyi ssae, ynda kasan ba amarya suka kawo gidan ba ta wani sauke mayafin kanta xuwa kafada tana bin kowa dake dakin da kallo, Meenah da taji kmr ta sake dariyan dake cin ta ta mike kawae ta fice daga dakin Zeenah ta bi bayanta, sae da suka sakko kasa snn Zeenah tace "wnn ita ce amaryar ya Khaleel din wae Meenah" Meenah ta fashe da dariya har da kyakyatawa tace "to gashi kin gane ma idon ki kuwa, dai dai shi ya dauko ma kansa," Zeenah ta kasa cewa komae tana mamakin duk ajin Khaleel ya rasa warce xae auro sae yarinya karama kuma fitsararriya, Meenah tace "ni dae tace xata kawo min iskanci naka da mata duka xan yi wllh, wnn ta wuce kanwata ta uku ma". Sae kusan karfe tara duk aka watse aka bar Ashnaah daga ita sae halinta a gidan, nn fa hankalin ta ya tashi ssae ta soma rera kukan da bata yi ba tunda aka kawota gidan, kasa xaune tayi ta mike tsaye ta shiga xarya a dakin tana rusa kuka tana tunanin to yau wani irin mutumi xa su kwana gida daya da, wa ya sani ma ko dan yankan Kai ne, kila yau ma shine rananta na karshe a duniya, tunanin hkn yasa jikinta ya soma rawa ta fara tunanin to ko dae ta gudu ne kawae, tana cikin yanke decision din taji an bude gate din gidan, xuciyarta ya kusa shige wa cikinta son tsoro, wani sabon kukan ta saki ta durkushe wajen ta daura hannunta a ka tana kiran momynta, can kuma ta mike da sauri jikinta na rawa ta nufi window ta ga irinsa kan ya shigo gidan, har ya gama parkin motarsa a parkin space ya nufo kofar shiga gidan, bata ganin komae sae tall figure dinsa don bbu haske tsakar gidan sae daga can bakin gate, wani sabon kukan ta rushe da ta koma gefen gadonta da sauri ta xauna jikinta na rawa. Takun sa da taji a stairs yasa ta gane har ya shigo gidan ta mike a hnkli ta nufi gun inda ta ga switch din wutan dakin cikin sanda ta kashe wutan dakin snn ta koma da sauri ta xauna xuciyarta na bugawa tayi saurin share hawayen fuskarta da Mayafin jikinta, suma ne kawae bata yi ba da taji ya bude kofa Ashe wani kofa daban ya bude, ta sauke ajiyar xuciya, ta xamo kasan tiles a hnkli ta xauna don ji tayi xaman gadon ma ya gagareta, yau tata ta sameta, ko minti biyar bata yi da sauka kasan tiles din ba baccin tsoro ya sace ta nn xaune, a firgice ta farka jin an bude kofar dakin da take, ta ga mutum tsaye bakin kofa kuma har lkcn wutan Dakin a kashe yake, a hnkli ta mike ta koma kan gadon ta xauna xuciyarta na wani mugun bugu da Bae taba yi ba, shi ko har lkcn yana tsaye bakin kofar, sae a snn tayi da ta sanin kashe wutan dakin ko ba komae ae da ta ga fuskarsa ynxu, shknn har ya kashe ta baxata ga fuskarsa ba knn, ji tayi kmr ta sake fitsari ganin da tayi ya rufe kofar dakin, to ko dae ta fara rokonsa ne kawae ya ceci rayuwarta, ko kuma ta saki ihu kawae, duk da ba wuta dakin amma ana iya ganin inda take, karasowa taga yana yi xuwa gun da take, ta mike da sauri ta isa jikin bango jikinta na bari, nan da nan dubara ya xo mata cikin rawan murya tace "wllh xan caka maka abinda ke hannuna in ka karaso inda nake," tsayawa ta ga yyi cak nn inda yake, ganin hkan yasa ta samu kwarin gwiwa ta ci gaba muryarta a dake tace "in kuma karya ne ka karaso ka ga" komawa taga yyi ya nufi gun switch din dakin nn da nn hankalinta ya tashi ta sake kuka ba tare da ta sani ba ta bi bayansa da sauri muryarta na rawa tace "wllh kar ka kunna min wuta, kana kunna wa xaka sha mamaki," da sauri ya isa gun switch din ganin tana bayansa, kan ya Kai hannunsa ta wani fixgosa da karfi ya fado kanta duk suka fada kasan dakin, ba ita ba shi kansa sae da ya tsorata, ya tura ta daga jikinsa ta kuma rikosa da sauri cikin kuka tace "wllh na ce kar ka kunna min wuta xan baka mamaki," kkrin mikewa tsaye ta fara yi ya fixgota ya kai ta kasa, snn shi ya mike ya nufi gun switch din ya kunna da sauri, xae juya suka kuma cin karo don Magyar har ta taso, ta cukumosa ta rufe fuskarta a kirjinsa tana rusa kuka tana cewa "wllh ka mai da ni gidanmu" ita ko kadan bata ma son ganin fuskarsa, duk da irin kamshin da yake ya dan kwantar mata da hankali, tura ta yyi da karfi ya jinginata da bango ynda xata gansa da kyau, amma kememe taki bude idonta.
~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
19.....
Tsayawa Khaleel yyi yana kallonta har lkcn taki bude idonta, sae wani shishshige wa kirjinsa take tana cewa ya fita ya bar mata dakinta, sae a nn ya ga ashe ma yarinya ce karama, dago kanta yyi yana kallon fuskarta ya watsa mata wani lafiyayyan mari ta bude idonta a gigice ta daura kan fuskarsa, yana murmushin mugun ta yace "kin gane ni" kallonsa ta tsaya yi a tsorace tana kkrin tunano inda ta taba ganin fuskarsa, bata ankara ba ya kuma kai mata wani marin da yafi na da gigitata, ta saka kuka ya shaketa yana mata mugun kallo yace "nace kin gane ni" sae a snn ta tuno inda ta taba ganin sa, da sauri ta shiga gyada masa kai a tsorace, ya sake ta yana mata wani irin kallo yace "sae kin gwammace mutuwar ki da xaman aure a gidana, sae kin yi da kin sanin xuwan ki duniya yarinya, in yhur next lyf, yhu wil Neva raise ur filthy hand to slap a guy" yana kai wa nn yyi murmushin mugun ta yana shafa sajensa ya juya ya nufi kofa, kuka ta saki a rude tace "amma Allah ya isa tsakanina da kai, mugu axxalumi macuci, kai ma sae ka gwammace mutuwar ka da auro ni da kayi ka kawo ni rubabben gidan ka, sae na xame maka jaraba da tashin hnkli" da mamaki ya tsaya kallonta, ta fasa ihu ta durkushe inda take jikinta na raaa ganin ya yo kanta, yyi wani irin ball da ita da karfi har sae da ta buge kanta da gado, snn ya cakumota yana huci, a tsorace ba tare da ta sani ba ta shiga cewa "don Allah kayi hkuri ba da Kai nake ba wllh" janta ya shiga yi ya bude wani kofa dake dakin ya jefata ciki ya fito ya rufe kofar da key, waige waige ta shiga yi a tsorace don muguwar matsoraciya ce ita tana kallon inda ya jefota taga balconyn dakin ne, mikewa tayi ta shiga bubbuga kofar tana rusa kuka amma Bae bude ba, hkn yasa ta dinga xaginsa, bbu irin xagin da bata masa ba amma ba a bude dakin ba, ta sulale Kasa tana cigaba da aikin Kukanta cikin rashin kuxari don duk jikinta ya mutu, a hka bacci ya sace ta, bata san adadin lkcn da ta dauka tana bacci ba taji an bude kofar ta farka a firgice don bata da nauyin bacci, tsaye ta gansa bakin kofa ya fixgota ya jefata cikin dakin snn ya rufe balconyn ya juya ya fice daga Dakin, ta kife kanta kan tiles din dakin ta shiga rera kuka a hankali, can ta dago kai tana kare ma dakinta kallo, ynxu fa shknn wae aure aka mata da wnn xakin da take gani, ba ita ta koma bacci ba sae kusan asuba, bata kuma farka ba sae da gari ya waye, agogo ta kalla baki bude taga bakwae har ya wuce ta mike da sauri ta nufi kofar da take tunanin bathroom ne, alwala ta daura ta fito yin sllh, ta dde xaune kan darduma tana addu'ar Allah yyi mata iyaka da Khaleel daga bisanni ta mike ta shiga bathroom don wanke Bakinta, ido ta xaro ganin ynda idonta ga kumbura tace "tabdi ae baxan bari yyi tunani ya ci nasara a Kai na ba, sae nasa ya raina kansa wllh,"