← Book details Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 95

Sashe 74

Dr Khaleel Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

[10:54AM, 11/25/2016] AH💫: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
101.....
Ashnaah bata ce komae ba har lkcin yana rungume da ita, ya dago kanta yana yana kallon fuskarta a hnkli yace "to me kike son ki ci?" Girgixa masa kai tayi alamar baxata ci komae ba, kwankwasa kofar dakin aka yi, Ashnaah ta janye jikinta daga nasa da sauri, Maryam ta tura kofar dakin da sallama ta shigo rike da faranti dauke da kulan abinci da plates da drinks, ta karaso cikin dakin ta ajiye tana murmushi tace "amarya ga abinci" murmushin Ashnaah ta mayar mata, Khaleel yyi mata gdya ta fita ta kullo masu kofar, Khaleel ya sakko daga kan gadon ya bude kulan ya ga tuwon shinkafa ne da miyar vegetable, ya daga kai yana kallon Ashnaah ya ga ta boye fuskarta kan gadon alamar ko ganin abincin bata son yi, rufe abincin yyi ya dawo gefenta ya xauna yace "to me xa ki ci Fateema, baki ci komae ba tun safe fa" dago kai tayi a hnkli tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "kila kunu xan sha, amae xan yi idan naga wnn" yyi shiru yana kallonta snn yace "to kar mu ba Maryam wahala, in kira Zeenat ta maki koh" gyada masa kai kawae tayi, ya mike ya fita falo don ya bar wayarsa can. Karfe tara da kusan rabi bayan Khaleel ya je gidansu Zeenat ya karbo ma Ashnaah kunu ya ce da Al-ameen xa su tafi, Al-ameen yace "ina xa ku?" Khaleel yace "hotel din da mu ke" Al-ameen yace "gidan nawa bae maka ba knn koh" Khaleel yyi murmushi yace "ba hka bne frnd kayan mu na can ne" Al-ameen yace "to ka je ka kwaso su ynxu, in kuma kafi son xaman hotel din ne to ka tafi ka karata amma ka bar matar ka nn," Khaleel yyi dariya yace "Alryt, tnx for accomodatin us frnd" Sun dde suna hira da abokin nasa a falo snn Al-ameen yace "ka ga ka tashi ka tafi gun wife dinka, ni ina nn har midnyt" Khaleel ya mike kmr jira yake don dama gaba daya hnklinsa yyi can yace "toh Allah ya ba mu alkhairi," ya nufi sama. Xaune ya tarda Ashnaah kan gado ta jingina jikin gadon, ya karaso da sauri yana kallonta yace "kin sha kunun da yawa wife" gyada masa kai tayi kawae, a hnkli tace "Cikina ke min ciwo" ya mike ya dauko wani ledan da ya shigo da daxu ya fiddo magunguna da allurori, ya shiga hada alluran, kallonsa kawae Ashnaah ta ke, ya lura da hkn ya dago kansa shi ma yana kallonta, kauda kai tayi da sauri cike da jin kunya, yyi murmushi ya ci gaba da abinda yake, har ya gama snn ya mike ya dawo inda take ya ce "a cinya xan maki koh" make kafada tayi kmr xata yi kuka tace "um um bna so" juyawa ya ga tayi ta kwanta tayi ruf da ciki, ya gane abinda ta ke nufi, yyi murmushi ya dawo inda take ya mata alluran, lallashinta ya shiga yi tun kan ta fara masa kuka don ya ga alamar hkn, ya dagota yana kallon hawayen idonta da yasa idon kyalli, jawota yyi jikinsa ya hade goshinsa da nata a hnkli ta ga ya lumshe ido, ko ba a gaya mata ba tasan me yake shirin yi, ta dauke kanta da sauri alamar bata so ta shiga kkrin kwace kanta, rungunmeta yyi ssae, a hnkli murya can kasa yace "plss wife" girgixa masa kai ta shiga yi kmr xata yi kuka tace "A'a bna so" ya daura bakinsa kan wuyanta kmr me rada yace "to na daina wife"
Washegari karfe sha daya saura Al-ameen ya kama hanyar gidansu Ameesha kmr ynda ya ce, bae samu wahalan ganinta ba don sun fito knn da drivernta xae fita da ita, sakkowa tayi daga bayan motar tana kallon Al-ameen kmr tana son tuno inda ta san shi, Al-ameen yyi murmushi yace "Kin manta ni koh?" Shiru tayi bata ce komae ba, Al-ameen yace "By d way, sunana Al-ameen, abokin Dr Khaleel, na xo gun ki kuma sae ga shi xa ku fita" ssae ya ga jikinta yyi sanyi a hnkli tace "kayi hkuri bn gne ka ba, mu shiga daga ciki toh" juyawa tayi ta sallami drivernta a kan ta fasa fita, kallonta kawae Al-ameen yake cike da tausayinta gashi ta rame kan ynda ya Santa, ta juya tana kallonsa tace "mu shiga ciki" ba musu ya bi bayanta suka shiga cikin gidan, dae dae nn Hajiyarsu ta fito raka bakinta, da mmki take kallon yar tata tace "kaddae kin fasa fitan Meesha" Ameesha ta girgixa mata kai tace "A'a nayi bako ne" da mmki Hajiyar ke kallon Al-ameen don a iya saninta tunda Ameesha ta dawo gida daga gidan khaleel bata kallon duk samarin dake bibbiyanta, Hajiyar tayi murmushin jin ddi suka gaisa da Al-ameen duk a tunaninta sabon saurayi tayi don da tasan abokin Khaleel ne bbu shakka kaca kaca xata yi masa, don bbu ranan Allahn dae xae wuce da baxata yi ma Khaleel Allah ya isa ba. Karkashin daya daga bishiyoyin da ke compound din suka xauna, Gaishesa ta kuma yi, Al-ameen ya amsa yana tambayarta kwana biyu tayi murmushi bata ce komae ba, sae da aka dau kusan minti biyu snn Al-ameen yace "ki gaya min gskya khadija kar ki boye min komae, ke kika rubuta takardan nn ko ba ke ba?" Hawaye ne ya shiga bin kuncinta ta ma rasa abinda xata ce masa can ta fashe da kuka tana kallonsa, bae ce mata komae ba tayi mai isarta snn a hnkli tace "wllh bani ce nayi rubutun nn ba, don me ake tunanin xanyi hka, y will I do dat, me Fateema ta min xan mata hka, tun da na shiga gidan kallon bnxa bae taba hadani da ita ba kuma ni na dauketa tamkar kanwata da muka fito ciki daya, Khaleel bae min adalci ba da yyi tunanin xan iya yin hka" Al-ameen ya sauke ajiyar xuciya yace "ranan da ya je birthday wa ya maido sa gida" Ameesha na share hawayen da ke sakko mata tace "Najeeb" Al-ameen yace "falo ya shigo da shi ko waje ya bar sa" ta girgixa masa kai tace "har bedroom dinsa ya kai sa" Al-ameen ya xaro ido yace "bedroom" Ameesha ta gyada masa kai, Al-ameen yyi murmushi yana shafa gemunsa yace "kin bi sa dakin ne?" Ta girgixa masa kai a hnkli tace "har Washegarin ranan ban shiga dakinsa ba, Fateema kadae ce naga ta shiga da safe" Al-ameen yace "gud, bani digit din ki, xan wuce ynxu" wayarsa ya mika mata ta karba ta saka nmbrta snn ta mika masa, yyi mata gdya ya mike, ita ma hka, sallama yyi mata ya nufi gate, kasa daurewa tayi ta bi sa da sauri a sanyaye tace "Khaleel din fa" Al-ameen ya juya yana kallonta yace "yana nn, abubuwa da yawa sun faru bayan rabuwarku kar ki damu xa muyi waya idan na koma gida" gyada masa kai kawae ta iya yi hawaye cike idonta. Al-ameen ya juya ya fice daga gidan. Sha biyu Al-ameen ya isa gidansa, kofar gida ya tarda Khaleel jingine jikin wata mota da wani, parkin yyi nn kofar gidan ya fito don ganin shi da waye a tsaye, Najeeb ya ga ni, Al-ameen ya wani hade rae yana kallon Najeeb din, Najeeb ya daga kai yana kallon Al-ameen din, ganin irin kallon da yake masa yasa shi ma ya shiga masa wani matsiyacin kallo irin na yan duniya. Al-ameen ya girgixa kai tare da jan tsaki ya shige cikin gidansa, Najeeb yyi tsaki yace "wnn abokin naka dabba ne wllh, shi ba dan kowa ba sae girman kan tsiya, ko kadan bae san darajar dan Adam ba, kar ya raina min wayo don ya gan ni tsaye kofar gidansa" Khaleel dae bae ce komae ba sae murmushin da yyi, Najeeb ya mika masa makullin hannunsa yace "gashi nn na baka gidana na, U.rimi har komae ya dawo maka nml frnd dnt tell me no plss, snn don Allah ka je ka ba dad din ka hkuri he is jet angry at yhu, I will help yhu get bck ur document don dad dina ya sama maka aiki amma a Zaria, ka gaida min fateeman" Najeeb ya ciro Atm dinsa ya mika masa yace " take this ka siya duk abinda ka ga ya dace na kayan abinci idan kun tafi can gidan,"
Chapter 74 · 0% Book details