Sashe 43
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru shiru tana jiran taji ya taso amma ba shi da ko alamun hakan se kawai ta juya ta fita, duk da yaji fitar Tata amma be É—ago ba sedai cikin ransa wani irin jin haushin ta ne na saba umarnin sa da tsallake iyakar ta, se da ya faÉ—a mata kar ya kuma ganin ta a dakin sa amma dake bata da kunya shine har da yi masa wani gurgun gyaran ta da be burge shi ba sam se ma bata masa rai da yayi sannan dake ita a rashin kunyar pro ce ta kuma biyo shi daki tana faÉ—a masa wani abinci is ready tunda ga mayunwaci da be saba cin abinci ba, da wani bakin ta me wari a nan.
Yamutsa fuska yayi tare da yin ƙwafa be ko maida bakin sa daidai ba twins suka bude kofa suka shigo, sakin fuska yayi tare da yi musu smile Yana nuna musu gefen sa, da sauri suka ƙarasa suka zauna ya ɗau laptop din sa ya ɗora kan laps din shinya shiga danne danne can ya juyo musu da ita, cartoon ne ya kunna musu, irin educational cartoons din nan, aikuwa cikin murna suka shiga kalla har dashi.
Kofar ta buɗe a karo na biyu ta shigo riƙe da tray kan sa shaƙe da warmers din da ta zuba abincin, hankali kwance ta aje a gaban kujerar da suke zaune ta juya ta fita da sauri batare da ta kalli inda suke ba balle taga ita yake kalla ko cartoon din duk da yana jin slight effect na idanun sa a jikin ta.
Haka ta dinga É—ebo kayan har ta maida komai dakin sa sannan ta nemi gefe kan carpet ta zauna ta shiga danna wayar ta batare da tace dasu komai ba.
Shi da kansa ya kashe kallon dan yau twins sunyi daren bacci saboda basu ci abinci ba ga kuma kallo, a yadda yasan su na sati É—aya karfe takwas ma sunyi bacci ko suna shirin yi, yanzu kuwa gasu har tara saura mintuna biyu.
"Daddy muje muci abinci, momma ta dafa mana delicious ko mom?".
Barin game É—in da take bugawa tayi ta É—ago ta kalli Ifty da tayi maganar
"Sosai ma kuwa Angel, har kunnen Daddy se yayi rawa".
"Laaah, Daddy kaji har kunnen ka ze yi rawa, pls muje muci in gani in zeyi".
Ibty tafada ido zare kana ta shiga jan hannun sa kan ya tashi, itama Ifty taya ta ta shiga yi tana faÉ—in
"Come Daddy, zo muje muci daÉ—i, kasan momman mu ka the best cook fa".
Haka suka dinga jan shi da dole ya tashi yana makawa salma harara jin wai har shi ne zata ce kunnen sa se yayi rawa akan jagwalgwalon ta, duk da ta ga hararar amma bata damu ba se ma murmushi da ta saki tana kau a kai daga kallon sa ta shiga serving din su dan fa yaran basu sake shi ba seda suka kai shi gaban abincin.
Duk da ya gasgata batun ta na cewa se kunnen sa yayi rawa amma be bari fuskar sa ta nuna ba haka ya cigaba da cin abincin cike da jin daÉ—i, tabbas ya yarda da abinda Ifty tace, their momma is the best cook, ko da bata zama bestest ba yasani she most be amongst the bestest.
Haka suka ci abincin ba me magana se karar cokula kawai da suke tashi, yana ajiye spoon ta jawo tumbler ta cika masa shi da kunun aya, duk yadda yaso kar yasha amma ina zuciyar sa taki bashi hadin kai dan kuwa se zillo take masa a ƙirjin sa tana faɗa masa ita tana so, dole haka ba dan yaso ba ya maze ya dauki cup din ya kai bakin sa, tun da ya lumshe idanun sa be buɗe ba har se da ya shanye gaba ɗaya , be jira ta kara masa ba yasa hannu ya jawo jug din gaban sa ya sake cika kofi ya kai baki, wasa wasa se da yasha kofi uku sannan ya ajiye tare da yin relaxing bayan sa jikin kujera yana maida numfashi.
Irin koshin da yayi ya manta rabon da yayi irin sa kafin yanzu, hamadala kuwa a zuciyar sa yayi wa Allah tafi dubu, cikin jin daɗi salma ta mike ta fara kwashe kayan kwanikan zuwa kitchen, ɗaga yadda yaci abincin sosai ya kuma shanye fiye da rabin kunun ayar ta tabbatar ta sami nasarar gamsar dashi ta nan ɓangaren, hankalin ta ya kwanta da ganin yadda yake samun nutsuwa da girkin ta, in da ta dauri niyyar faranta zuciyar sa da daddaɗan girkunan ta, kai ita se ta koma catering school ko da na online ne in har hakan se dadada ran sa.
Se da ta kwashe komai sannan ta gyara wajen kana ta dubi twins
"Tohm, babies a wajena zaa kwanta ko a wajen Daddyn?".
Da sauri kowacce ta fadi ra'ayin ta
"A wajen momma".
"A wajen Daddy".
Dariya tayi jin kowanne ya fadi sabanin na dan uwan sa ba kamar yadda suka saba bin ra'ayin juna ba.
"Ibty kizo mu kwanta wajen Daddy Kinga shi ba kullum kullum muke kwantawa a wajen sa ba irin momma".
GyaÉ—a kai Ibty tayi alamar ta yadda da abinda Iftyn ta faÉ—a
"Eh momma zamu kwanta wajen Daddy".
"Then goodnight". Ta faɗa tana juyawa zata tafi, da sauri Ibty ta ruƙo hannun ta tana jan ta kasa wai ta tsuguno tai mata kiss, tsugunnnawar tayi ta mata itama Ifty ta mata kana ta fice daga ɗakin.
Buɗe hanci tayi tana shaƙar numfashi sosai bayan ta karasa dakin ta, duk da abinda tayi ƙarfin hali ne da dauriya dan internally ji take kamar ace kyat ta zuba da gudu dan fargaba.
Wanka tayi ta sauya kaya zuwa na bacci tayi addu'a sannan ta kwanta.
Karfe biyu na dare ta farka, fitsari taje tayi sannan ta ɗaura alwala kana ta dawo ɗaki ta kalli gabas ta shiga gabatar da nafilolin da ta ƙudure wa ran ta yi, cikin kowacce sujjada kuwa se ta rattaba wa Allah bukatun ta cikin kankan da kai da yakinin yana ji yan al'umma ganin ta ze kuma amsa mata.
Bata kuma samu ta runtsa ba dan har akayi kiran sallan asuba tana kan praymat, tana idar da sallar subh ta fita nema musu abinda zasu ci, tana gamawa ta fitar dining ta dawo hada musu snacks dim da zasu tafi dashi school.
Ba ita ta fito daga kitchen ba se wajen bakwai da minti biyar, a gurguje ta koma É—aki tayi wanka sedai bata saka kaya ba dan kar taje shirya su Ifty ta jika kan ta, se kawai ta bar towel din da ta É—aura ta zura hijab akai ta nufi É—akin Abu Aulad.
Da sallama ta shiga bayan ta buɗe sedai ganin su a shirye tsaf yasa ta saki ajiyar zuciya ta koma batare da ta karasa shiga dakin ba, kayan ta ta shiga sawa tana tunanin sauƙin hali irin na Abu Aulad ɗin wasu lokutan, yanzu dai dubi yadda yayi musu wanka ya saka musu kaya tsaf kau baka ce namiji ne ya shirya su ba se tashin ƙamshi suke yi, lallai matan da mazan su ke taya su hidimar guda yan gata ne dan ita yanzu da be shirya su ba ta tabbatar se sun makara.
A gaggauce ta gama shirin ta fito hannun ta É—auke da handbag din ta, kan dining ta nufa inda ta gano su zaune suna karya wa dan ko da ta karasa se ta ga har ma sun kusa gamawa, a tsattsaye itama ta karya kana ta dau jakan ta da basket din su ta fita tare da rufe sasshen ta yi parking lot dan ta san can zata same su.
Cikin mamaki take kallon yadda aka gyara sashen kusa da nata yayi wani irin dau yana É—aukar ido tsabar yadda yasha gyara yayi kyau, haÉ—iye mamakin ta tayi ta yi gaba tun da bata da hurumin in za'a kawo wasu se ta sani, ita zuwan yanzu yanzu dan bama zata ce É—azu ba.
Yau ma haka ta wuni a Company din tana aiki, duk san da ta samu space kuwa tunanin ta yadda zata kaddamar da aikin gaban ta dake jiran ta sedai har yanzu juya i yau ne domin dai bata samo wata mafita ta daban ba haka dole ta haƙura.
Yau ma bata daddara ba se da ta shiga dakin nasa ta gyara cikin ranta kuwa mamaki ne take yi yadda be rufe ba shi da yace baya son a shigar masa, bata wani yi nisa ba ta kore mamakin ta yi abinda ya kai ta, yau kam bata bar dakin ba se da ta karewa ko ina kallo ta bawa idanun ta abinci, toilet kuwa da ta shiga sam ba wani datti kamar ma ba'a yi amfani dashi ba amma haka ta sake wankewa, yau ma bata fita ba to se da ta bade ɗakin da ƙamshin turaren ta wuta me daɗin ƙamshi kana ta bishi da sassanyan air freshener sannan ta rufe masa.
Yau kam teba tayi me kyau da miyan kubewa busasshiya, bata san a ina aka siyo ba ita dai ta bawa daya daga cikin masu gadin kuɗi ta faɗa masa kubewa take so, ita a yadda ta faɗa ma danya take nufi se gashi da busasshiya ta kuwa daku tai kyau, bata Gwale shi ba ta karɓa tare da yi masa godiya.
Gaba daya ƙamshin miyar ya cika gidan banda kuma farfesun cow leg da tayi wanda ya wadatu da kayan yaji da kuma magi da spices.
Ta dade tsaye gaban wardrobe din ta kafin ta zaro wata bakar atamfa me golden ta warware tana kallo, doguwar riga ce amma bubu sedai an wadata ta da stones caba caba hakan yasa take ga reflecting, sawa tayi ta kalli kanta a mirror, ba tun yau ba atamfar na mata kyau sedai na yau din se ta gama kamar ya karu, ko da yake ita kanta ɗazu da safe da ta kalli kanta a mirror se taga ta canja, ta kara haske sosai ga kuma yar ƙiba kaɗan da tayi se jikin ta ya sake murjewa kyan ta ya sake fitowa.