Sashe 12
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Parking yayi a ƙofar gidan, ganin yadda ya kai kai gefe yasa ta shanye mamakin ta ta buɗe ƙofa Ibty ta fita zuwa cikin gidan ita kuma ta zaga baya ta ɗau Ifty dake bacci har lokacin ta kai ciki wajen Hajiya dan bata samu zarafin tsayawa buɗe ƙofar ɗakin su ba ta koma gare shi.
Gefen ƙofar da ta fita ta tsaya tare da duƙar da kai ƙasa
"Mungode sosai Allah ya huta gajiya, a gaida gida Allah ya tashe mu lafiya".
"Shigo".
Kallon shi tayi tana sake nanata kalmar shigo É—in da yace, to ta shiga tayi me bayan yanzun nan suka dawo tare dashi?.
Ganin kallon da ya É—ago ya jefa mata yasa bata san sanda ta kai zaune kan kujerar motar ba sedai Æ™afafun ta na waje...............................âœðŸ».
Â©ï¸ Ouummey 📚âœðŸ».
☑ï¸Ote, Comment, share and patronize fisabilillah.
[12/13, 10:35 PM] Maman kalisat Novel: Ouummey 08 [ 11/30/2022 3:14 PM ]
★★★ *ANJANE* ★★★
(Rashin sani)
★★★★★★★★★
_*PAID BOOK*_
Story/written by Ouummey.
Wattpad @ouummey.
From The author of:
*HAƘORIN DARIYA*
*ƘASAR MU A YAU*
*BA NI DA LAIFI*
*SARAKI (the accused prince)*
*ABOTA CE KO SOYAYYA*
*And now.......ANJANE (Rashin sani) PAID BOOK*
₦300 to the below account details
Rabiatu Abdullahi
2391368231
ZENITH BANK, screenshot and send the evidence of payment to 09013101854 or MTN recharge card o 09013101854, note VTU is not acceptable.
FREE PAGE 008
_________________________📖 Gaban tanƙamemen gare ɗin gidan ya tsaya yayi horn, cikin sakanni gate ɗin ya fara zugewa da kan shi har ya gama ya tura hancin motar cikin babbar harabar gidan.
Daga kallo É—aya in kayi wa cikin gidan zaka san gidan family ne ma'ana gida ne da ya kasu kashi kashi (parts-parts).
A lot ya kashe motar ya fita cikin cikakken takun sa da yake da ƙarfi ya nufi sashen mahaifin sa, a yanzu base anjima ba yake san isar da saƙon sa gare shi.
Yana yin sallama ya ɗaya labulen ƙofar tare da shiga falon, zaune kan kyakkyawar shimfiɗar da ta kewaye falon gaba ɗaya yake zaune tare da dattijuwar matar sa, dattijo ne da kallo ɗaya zaka masa kasan shekaru sun tura amma ba alamar yanƙwanewa ko wani rashin ƙarfi tattare da shi.
Zama yayi gaban sa bayan ya tanƙwashe ƙafafun sa ya gaisar dashi cike da ladabi sannan ya ɗora da batun da ya kawo shi batare da ya dubi tsohuwar dake zaune ko ya nuna ya san da ita ba.
"Na samu matar da nake son aura har ma mun gama daidaitawa, nasan an kawo maka wata jarida game da ni to yarinyar jiki ce zan aura ɗin, sunan ta Salma, magabatan ta na garin BA MUNI bana san a ɗau lokaci sosai ne, ba budurwa bace ta taɓa aure da yaran ta biyu".
Tun da ya fara magana wani irin firgicin ya wanzu kan fuskar matar har hannun ta ya fara ɓari wanda se da ta jimƙe shi tukunna ya tsaya, da sauri ta maida duban ta ga mijin ta dan jin me zece
"Amma ai ka bari ayi bincike a kan ta ko, banda rashin hankali irin naka Abu Aulad ka rasa matar da zaka aura se wadda hotunan ta ya gama zaga gari da sunan ɓatanci, to sam ban lamun ta ba ma, hakan ba ze taɓa yiwuwa ba, ga nan babar ka ta daɗe da sama maka mata tsoron halin ka yasa ta kasa faɗa maka amma ni yanzu na sanar da kai kuma sati biyu masu zuwa za'a yi auren".
Wannan karon gaba É—aya ya É—ago yana kallon mahaifin sa cikin yanayin ba fa zan yarda ba
"Sam hakan baze yiwu ba Baba, a wancan karon ka kawo min nafisa ban yi musu ba amma a wannan karon kam bana jin akwai wanda ze dakatar da ni, bincike akan yarinya ni duk na gama shi, hotuna kuma nawa da nata ne sukai yawo dan haka ba matsala mata da miji dan sun zaga gari an san su, batu na wata ƴa kuwa bani da uwa balle ta zaɓar min, infact babu wani mahaluƙi da ya isa ya min auren da bana so a wannan karon, ka samin albarka dan a gobe zan je in auro ta Dan addini ya bani damar nemawa kaina aure kasancewa ta namiji, se an jima".
Yana gama bayanin sa ya miƙe tare da ficewa da sassarfa, yana fasa bari nan da sati ɗaya tun da ya fahimci abin iskanci ne, a gobe ze je ya auro ta ya ga wanda ya isa yace ya sau ta in akwai shi.
Dan anga yana yin shiru se a dinga maida shi wani soko ko wanda be san kan sa ba, to an shigo da'irar da ba ragayya tsakanin sa da kowa yanzu, ze fubi ifon kowane mahaluƙi da yanemi shiga hanyar sa sannan ya kawar dashi.
Waya ya É—auka ya shiga kiran Haisam da tuni ya wuce gida tun lokacin da ya tabbatar gida ya nufa, ringing bitu ya É—aga
"Ka fito bakin titi gani nan zuwa, ina nufin a ƙafa".
Ya faÉ—a batare da ya jira jin me Haisam É—in zece ba haka be tsaya sauraren me ze faÉ—a ba bayan ya gama bayanin sa ya kashe wayar.
Kamar yadda ya faÉ—a a titin ya same shi, gefen sa Haisam ya shiga yayi wa mota wuta batare da ya sanar dashi ina suka nufa ba, shima tun da yaga yanayin sa se be tambaya ba.
Gudu ya dinga tsugawa a titin har suka fara fita gari, be tsaya ba seda aka kira sallar Azahar suna idarwa kuma suka sake É—aukar hanya.
Ƙarfe biyar sannan suka shiga ƙauye BA MUNI, kai tsaye gidan me gari ya tambaya aka nuna masa ya wuce, suna zuwa suka fita sannan ya kalli Haisam
"Auren yarinyar can muka zo nema, gobe zamu dawo a É—aura aure".
Baki sake Haisam ya bishi da kallo jin wani sabon tsari kafin kuma ya bi bayan shi ganin har ya kusa shigewa fadar me garin.
Kan shimfiɗun wajen suka zauna maigari kuwa se rawar jiki yake yaga ƴan gayu cikin kaya masu kai da walƙiya, cikin ƙanƙanin lokaci ya sanar dashi abinda ke tafe dashi aikuwa da sauri maigari ya tashi ɗan aike aje a taho da su kawu iro.
Ba'a daɗe ba se gasu sun bayyana gaban maigari kowanne futu futu dan yawancin su dawowar su kenan daga gonaki da wajen aikin ƙira.
Baɓata lokaci maigari ya sanar dasu dalilin kiran, baba Habibu yayi tsalle yace shi ba shi a cikin maganar yarinyar da ya zaɓi shegun ƴaƴan ta akan su haka ma baba iro.
Baba Adamu ne yayi sassaucin cewa sun bayar a É—aura yanzu in har da gaske yake kawai dan shima ba ze yadda a Kuma tado shi daga wajen sana'ar sa ba gobe kan batun auren wata can wai Salame.
Ba ɓata lokaci kuwa aka ɗaura auren Salma Khamees da Abdallah Abdulsalam Gamji bisa sadaki dubu hamsin da ya bayar lakadan ba ajalan ba a fadar maigari.
Basu kuma jiran komai ba suka juyo da É—imbin goron da suka siya a garin na É—aurin aure, basu kai gida ba se wajejen goman dare, Haisam ya fara saukewa kafin yayi masa godiya ya wuce gida shima.
**********
"Ina sam ba zan bari haka ya yiwu ba wallahi, taya ya yaran nan ze shammace ni haka bayan ina nan ina shirin aura masa shuraiha, kai dole ma ita ce aura dan ba zan yi sanyar ya É—auko wata a waje ba, nasan duk ma wannan fuffukar ta banza ce dan haka bari gobe tayi zan yi wa tufkar hanci, auren nan da sati za'a yi inga ta tsiya".
Hajiya Babba ta faɗa wa kanta cikin tabbatar da abinda zata iya taba kaiwa zaune cikin sauke ajiyar numfashin samo mafita da tayi, ta daɗe tana zaune ƙafarta ɗaya kan ɗaya tana karkaɗawa ciki sake zurfafa tunani har dare yaja kafin ta haƙura ta kwanta bayan ta sake maimata shawarwarin da ƴaƴan ta suka babbata ta ɗau na ɗauka ta watsar da na watsarwa.
********
"Anna da zafi zafi fa akan daki ƙarfe ya kamata gobe kije ki sami baba ki Masa magana kan meze hana na maye ɗakin yaya ta, kinga wancan karon shi ya Abdu yace a bar zancen tukunna amma yanzu ai yaci ace a tada maganar, shekara takwas za'a shiga ta tara da muke, kar mu tsaya garin kallon ruwa kwaɗo yayi mana ƙafa".
"Bari haka za'a yi, shi Abdallahn zan fara kira nan nayi masa kuka ta yarda baze Musa min ba kinga da kan sa ma se ya kai zancen naku can wajen baban nasa ta yadda ba wanda ze zargi ni nake son tusa ƙi ko".
"Sosai ma kuwa Anna, wannan idea É—in tayi, bari in je in kwanta Allah ya kaimu goben da rai da lafiya".
Da Ameen Anna ta amsa mata yayinda ta shige É—akin kwanan ta dake part É—in marigayiya yayar ta nafisa da suka gaje tun bayan mutuwar ta.
A can kuwa baiwar Allah salma ta tasa ƴaƴan ta a gaba tana kallon yadda suke bacci hankali kwance ba abinda ke damun sa yayinda ita take cikin damuwa, damuwar da bata san dalilin ta ba wadda haka kawai take samun faɗuwar gaba duk ta tuno boss ɗin ta da auren da yake batun zasu yi, aure kuma kwana kusa in less than two weeks abinda bata taɓa shiryawa ba balle ta zauna tsara yadda ze kasance.
Alwala ta ɗaura ta shimfiɗa sallaya ta shiga nafiloli tana kaiwa Allah kukan ta kan ya shige mata gaba, seda ta gaji kafin ta zauna ta ɗau ƙur'ani ta shiga karatu har seda ta ji bacci yaci ƙarfin ta kafin ta rufe tayi addu'a ta kwanta.
Safiyar Laraba yazo wa mutane da dama cikin wani irin yanayi, ga salma wani irin nauyi take ji a ƙirjin ta da kanta kamar wadda ta aza dutsen dala a kanta, yaran kansu da ƙyar ta iya shirya su dan har se da suka makara yau, jiki ba ƙwari ta rakasu ajin su ta koma ta tare wani napep ɗin zuwa wajen aikin ta.