Sashe 42
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana gamawa ta jona burner ta saka turare sannan ta fita main bedroom din Shima ta saka, seda ta jira yayi yadda ta ke so sannan ta zare socket din tare da fitar da burner falo shikuma bedroom di ta sake fesa sassanyan air freshener me ƙamshin berries.
Alas a kitchen tayi birki ta shiga ƙoƙarin haɗa dambun shinkafar da take son yi, sam girki be bata wahala shiyasa cikin kankanin lokaci ta kammala komai tare da jerewa bisa dining, da gudu tayi daki jin ana kiran magrib, wanka tayi tare da shirya wa cikin straight skirt pusha Pink se rigar sa milk, rigar bata da hannaye se igiyoyin da ake ɗaurewa a kafada, ba ƙaramin kyau tayi ba kamar a sace ta a gudu, gyara gashin ta tayi tare da saka hula ta tura ta can baya ta yarda gaban kan ta dake ɗauke da kwantattun gashi masu taushi da santsi ya bayyana, turaren ta me daɗin ƙamshi ta fesa sannan ta zura tattausan room slippers din ta me taushi kamar jikin mage ta fito falo inda ta tarar da yaran ta na wasa, haɗe kayan tayi ta mayar sannan ta saka suka yi alwala suka yi sallah ban da ita da ta cigaba da kallon ta dan yau tana fashi.
Se da ya tsaya yayi isha ya shigo gidan yau ma a gajiye, ba abinda yake bukata a lokacin kamar wanka se kuma abinci dan wuni guda ba abinda yaci.
Suna falo gaba ɗaya lokcin yaran na yin homework din su ita kuma ta maida hankali ga kallon citrus TV da ake hada wani smoothie, gaba ɗaya hankalin ta na can dan duk abinda suka yi ko zuba tsab kwakwalwar ta ke riƙe shi.
Ihun yaran ne yasa ta juyo dan ganin me ya faru se kuwa tayi arba dashi rungume da yaran da suka ruƙunƙume shi har yana yar da ƴar saman suit din sa, cikin bawa kanta kwarin gwiwa tana faɗa wa kan ta she's on a mission ta tashi ta karasa inda suke durƙushe ta ɗauke masa rigar sa dake kasa kana ta juya zuwa ɗakin sa.
Be lura da inda tayi ba abinda ya sani ya ji ƙamshin ta daf dasu sedai ko da ya ɗago daga pecking twins tuni ta bar wajen shima be kuma maida hankali kan ta ba ya cigaba da biyewa yaran duk da gajiyar dake tare dashi dan when it comes to children he's more than simple haka kuma yana iya barin komai dan ya saurare su.
Ita kuwa a can har wani ajiyar numfashi tayi ganin be biyo ta ba ta maza ta kai masa suit din closet sannan ta koma toilet ta haÉ—a masa ruwan wanka, wajen zuba turaren wanka ne ta shiga al'ajabin ganin su kala kala a jere cikin wani cupboard kamar za'a bude karamin kan yi banda su shower gel, shaving creams da shaving stuffs, haka dole ta janye idanun ta ba dan ta gama kallon toilet din ba sedan sanin a kowane lokaci me dakin ka iya shigowa.
Seda ta fito masa da kayan zaman gida da taga yafi amfani dasu wato three quarter da t-shirt ta feshe su da turaren sa sannan ta fita, lokacin kam dafi'an yana gyarawa yaran inda suka yi ba daidai ba a homework din su, wuce su tayi zuwa kitchen ta ciro sassanyan kunun gyadar da tayi daga fridge ta Kai dining tare da É—ebo tumblers din da za'a yi amfani dasu ta aje.
"Sannu da zuwa Daddy".
Ta fada lokacin da ta lura ya gama koya musu yana kallon yadda suke yi, batare da ya É—ago daga kallon littafin ba ya amsa mata da yauwa.
Bata damu da yadda ya amsa ba dan dama tun zuwan ta gidan amsar gaisuwar ta lafiya ce haka ma sannu da zuwa yauwa ne in ma ya ga damar amsawar kenan.
Seda yaran suka gama gaba É—aya sannan ya tattara musu litattafan yasa musu a jaka yace sukai daki kana ya tashi zuwa nasa dakin, tun da ya bude kofar ya tsaya kawai yana kallon dakin ba tare da ya shiga ba, ganin yadda yake wa dakin wani irin kallo yasa gaban salma faduwa dan tun da ya nufi É—akin dama take cikin fargaba haka kuma idanun ta na kansa cikin son ganin reaction din sa.
Da sauri ta maida kanta kan wayar hannun ta ta shiga shafawa batare da ta san me take yi ba dan juyowa yayi gaba ɗaya ya zuba mata mayatatttun idanun sa masu matukar kaifi da kwarjini da yasa take gudun jinin ta ya karu ga kuma wani zafi da taji yana ratsa jikin ta da bata san daga ina yake ɓullowa ba haka kuma kusan duk AC biyun dake falon a kunne suke.
Iya dauriya tayi wajen ganin ta hana kan ta É—agowa ya kalle shi dan bata don ma kallon idanun sa balle da tasan ba kallon arziki zata samu daga cikin su ba, tsawon minti biyu yana hukuntata da kaifafan idanun sa kafin ya janye ya juya ya shige É—akin nasa cike da takun sa dake daya daga cikin abinda salma ta fi so a tattare dashi.
Wayar ta ajiye ta shiga yiwa jikin ta fita da hannun dan se lokacin taji iska ta fara ratsa jikin ta haka kuma gudun jinin ta ya fara raguwa,
"Ya ilahil Alameeen". Ta faÉ—a tana sakin ajiyar zuciya akai akai kamar wadda tayi tseren gudu.
Anya kuwa zata iya wannan aikin alhalin de dinga tsare ta da wannan idanun nasa da bata taba jin tasirin wani ido akan ta kamar yadda take jin nasa ba, minti ɗaya baya kafin ya janye idanun sa ji take gaba ɗaya tayi rauni, gaba ɗaya ya hallaka dukkan wani karfin hali da kwarin gwiwa da take dashi da kallon da yake mata, a lokacin ji tayi ba abinda take so face ta fashe da kuka kawai dan har idanun ta sun fara tara ƙwalla se kuma ya janye, ta tabbatar da be janye ba ba abinda ze hanata fashewa da kukan da bata san ma'anar sa ba ko kuma dalilin yin sa.
Jiki ba ƙwari ta tashi domin tuni ya raunana ta yayi tafiyar yaji da dukkan wani kuzarin ta, a sanyaye ta bude kofar dakin ta ta shiga ta wuce toilet direct, ruwan sanyi ta kunna tare da saka hannun tana tara ta a watsawa fuskar ta wai ko ta samu ta dawo hayyacin ta.
Tsayin lokaci kafin ta koma ta jingina ajikin bangon toilet din hannun ta dafe da ƙirjin ta ta rufe ido,
'Karki karaya tun yanzu, zaki iya salma, tabbas zaki iya, ki daure domin wannan yakin ba gudu ba ja da baya a cikin sa, yaki ne da dole nasara kike bukata a cikin sa domin faduwa ki na nufin cigaba da rayuwar Abu Aulad cikin kunci ko ma ki rasa shi gaba É—aya, domin ina aka cigaba da tafiya a haka zuciyar sa ka iya gazawa daga nan kuma kin rasa shi, rashi na har abada'.
Da sauri ta buÉ—e idanun ta tare da kallon mirrorn toilet din ta shiga girgiza kai saboda wannan maganar da wani sashe na zuciyar ta ya mata
"No, baze yiwu ba, baze taɓa faruwa ba, ba zan rasa shi ba, zan rayu dashi zan kuma mutu dashi dan haka baze tafi ya bar ni ba, am more than ready to protect him, zan yi yaki domin shi, ba kuma zan ja da baya ba har se nayi nasara da izinin Ubangiji".
Tana fadar haka ta ji gaba ki daya kuzarin ta ya dawo har ma fiye da da, taji ba idanun sa ba ko hannun sa ze sa mata zata jure zata dauka in har zata yi galaba dan haka tayi saurin fitowa daga toilet din taja hannun twins zuwa falo.................... OuummeyâœðŸ».
Ouummey 📚âœðŸ».
[12/13, 10:37 PM] Maman kalisat Novel: Ouummey 029 [ 12/13/2022 8:48 PM ]
★★★ *ANJANE* ★★★
(Rashin sani)
★★★★★★★★★
_*PAID BOOK*_
Story/written by Ouummey.
Wattpad @ouummey.
From The author of:
*HAƘORIN DARIYA*
*ƘASAR MU A YAU*
*BA NI DA LAIFI*
*SARAKI (the accused prince)*
*ABOTA CE KO SOYAYYA*
*And now.......ANJANE (Rashin sani) PAID BOOK*
           Paid page 029
_________________________📖 Kamar ta aika Ifty ta kira shi se kuma zuciyar tace mata take da kanta kawai hakan ma wani abu ne.
Knocking tayi har so uku kana ta tura ƙofar tana faɗa wa kanta kusan minti talatin da something din da yayi a dakin yaci ace ya gama shiryawa.
Kan sofa ɗaya ƙwal dake dakin ta gab shi zaune da waya a hannun sa gefen sa kuma laptop ce da alama ya ajiye ta ne ya huta ko kuma ya gama aikin da ze yi da ita.
Yaji Knocking din da tayi amma ba maida hankali ba a tunanin sa twins ne yasan kuma zasu shigo shiyasa ko yanzu be É—ago ba yayi magana
"Angel din Daddy ce ko kuwa prettyn Daddy ce?, Oya come and tell me what and what you did at school".
Jin abinda yace yasa tasan be san ita bace so se ta buÉ—e baki
"Ehm Daddy abinci is ready".
Surprisingly ya É—ago kansa zuwa inda yaji Muryar ta, take kuwa sukai four eyes dan bata tsammaci ze É—ago ba shiyasa take kallon sa ganin be saka kayan da ta fito masa dasu ba.
Itane ta É—auke nata da wuri dan bata shirya ya sake raunana ta ba, shikam duk ya kalli kwayar idanun ta sha'awa da burge shi suke yi shiyasa baya ko yunkurin janye nasa, kamar zeyi magana se kuma ya fasa ya cigaba da aikin da yake yi.