Sashe 37
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsakanin Nadiya da Abdulkarim shekara uku ne wanda lokacin Abu Aulad ya shiga jss one kasancewar sa yaro me kwazo yasa akayi ta masa tsallake a primary dan har se da ya zo yafi saudah aji, watan Abdulkarim biyu da haihuwa Ummu ta bar duniya salin Alin ba ciwon komai, an kwan ta da ita se tashi aka yi aka ga babu ita, daren ranar dama ita ke da baba, tana ta shirye shiryen zuwa wajen sa har ya gaji da jira ya biyo ta sanadin da basu koma sashen ta ba kenan suka kwana a nan ashe kwanan bankwana suka yi.
Mutuwar ba ƙaramin dukan baba da Abu Aulad tayi ba dan irin son da baba ke yi mata se da mutane suka tausaya masa yadda ya koma, Abu Aulad kuwa miskilancin sa yasa baya da wasu abokai haka ko yan uwa ba sake wa yake dasu ba, mutum biyun nan sune shi, sune duniyar sa wato Ummun sa da baba se kuma aka tashi yau babu Ummu a duniyar tasa, hakan yasa ya sususce sosai dan da ƙyar ya dawo hayyacin sa, sedai ya sake zama miskili har fiye da da.
Lokacin da Hajiya Rahma tazo da batun rufe sashen Ummu kuwa sun ga tashin hankali wajen Abdallah, dole haka suka haƙura suka bar masa sashen dan yace shi yana so a nan se cigaba da rayuwar sa.
Tun daga lokacin Abdallah ya zama Maraya amma partially dan baba na tsaye a kan sa, kulawar sa kan Abdallah ta ninka da, baya fita aiki se ya tabbatar Abdallah ya shirya sun tafi tare ya kai shi har cikin school É—in, in ya dawo aiki hankalin sa baya kwanciya se ya tabbatar yaci abinci sannan ya zauna dashi yayi ta masa labarai da fita har se yaga dariyar sa tukunna, baya har sashen se Abdallah yayi bacci.
Kamar lokacin Nadiya haka ma yanzu dan Abu Aulad na warware wa ya maida sashen Hajiya Babba daily routine din sa dan kullum se ya shiga yaga Abdulkarim yayi masa wasa sannan ze tafi makaranta, in ya dawo ma haka ze shiga ya bata lokaci wajen sa, kuÉ—aÉ—en sa kuwa duk na Kareem ne, kayan wasan da ya siyawa kareem da kudin sa ba zasu irgu ba hakan yasa yaron ya saba dashi har tsalle yake daga zaune in ya gan shi.
Hankalin Hajiya babba ba ƙaramin tashi yayi ba dan ko kadan bata son abinda zesa Abu Aulad ya rabi ƴaƴan ta, gashi yanzu bata da damar ganawa saboda yadda baba yake matuƙar sa ido kan Abdallah da duk motsin sa.
Cikin haka rayuwa tayi ta tafiya har Abdulkarim ya shekara hudu lokacin ne kuma Hajiya tayi nasarar raba shi da Abu Aulad dan dama ragowar yaran duk ta cusa musu tsana, hassada, ƙyashi, bakin ciki da tsananin ƙiyayyar sa dan tace musu shi kadai baban su ke so saboda yana son babar sa ita kuwa saboda baya son ya shiyass baya son su ƴaƴan ta tun da in haihuwar namiji ne ai gashi nan itama ta haifa.
Abu Aulad be ji dadi ba lokacin da ya fahimci yaron baya son ko bin hanyar da yabi, gashi yayi ta masa rashin kunya in guri ya ƙure suka haɗu, hakan yasa ya janye jikin sa daga Abdulkarim dan shi ɗin ya tsani raini da rashin kunya, saboda sabon halin kareem wata ran se da ya mare shi, marin da sanadin sa yasa kareem ɗin be sake gigin yi masa rashin mutunci ba.
Tun daga lokacin ya koma rayuwar sa shi kadai, daga shi sai baban sa da ya zame masa uwa ya kuma zame masa uba, se ko kakannin sa da yakan je sa'i da lokaci, Hajiya Rahma ba ƙaramin so da kaunar shi take ba dan in da ta Tata ne to ita zata riƙe shi sedai yadda ya nuna gidan baban sa yake so bangaren mahaifiyar sa yasa dole ta haƙura.
Cikin ikon Allah rayuwa ta cigaba da tafiya har ya kammala karatun sa wanda a shekara Allah yayi wa Hajiya Rahma rasuwa a hanyar ta ta zuwa garin su wajen yan uwan ta, dangi da kowa yaji mutuwar tun bare ma Abu Aulad da baba da suke ganin sun kuma rasa wani ginshiki na rayuwar sa, dake shi Allah babu ruwan sa ko wata biyu Hajiya bata yi ba shima Alh Ahmad ya bita da dama shi bashi da lafiya ana dai rakawa ne.
A wannan lokaci ne Abu Aulad suka tabbatar da basu da kowa se junan su dan baffa Usman wato ƙanin baba ba mutum ne me zumunci ba, babu ruwan sa da su se in ta kama hakan yasa babu shaƙuwa tsakanin iyalan baba da na baffa Usman ɗin.
Dawowar sa cikin estate din su kuwa baba be ya roki alfamar dashi da babar shi wato kishiyar Hajiya Rahma su dawo nan É—in da zama dan family É—in su su hadu waje É—aya.
Zaman su tare ne ma ya É—an sa ake mu'amala dan matar sa Hajiya Hauwa babu ruwan ta, Æ´aÆ´an ta ne dai suka gado baban su dan ba ruwan su da kowa rayuwar su suke yi su kaÉ—ai.
Itama mahaifiyar baffa bata wani jima ba ciki estate din ra rasu suka dai zama basu da kowa face junan su se yan uwan nesa da baba ya nemo ya saka cikin gidan su dake Gamji dan kar a rufe gidan bakowa.
Hala rayuwa ta ke garawa Abu Aulad har ya fara karatun sa a nan Garin dan ba yadda baba be yi ba kan yaje wata kasar ya kiya dan baze iya tafiya ya bar mahaifin da yake ganin shi kaÉ—ai ya rage masa garkuwa ba.
A makarantar muka haɗu dashi duk da tare muka yi primary amma ba wani shaƙuwa tsakanin mu, haɗuwar mu a University department daya ne yasa har muka kai matakin da muke yanzu dan nace masa nayi na like masa tun da na fahimci shi ɗin extraordinary ne dan duk irin wahalar course a few a wajen Abdallah ba komai bane.
Tun yana yakice Ni da nuna halin ko ina kula har ya hakura ya kyale ni dan duk wulaƙancin da yake min bana fushi balle zuciya saboda nasan ni nake nema, sannu a hankali har ya fara sabawa dani duk da bawai ya canja halin sa na miskilanci da Shariya bane amma haka nake jurewa.
Yau da gobe ba ta bar komai ba, cikin ikon Allah muka gama makaranta cike da nasarori da dama dan a shekarar mu mijin ki shine best students na gaba daya year É—in mu kuma shi ne overall a department din mu haka da first class ya fita.
Akace me uwa a gindin murhu, cikin jin daÉ—i mukayi service É—in mu muka gama ba wani tension dan baba ya tsaya mana aka bar mu a garin mu aka kuma bamu inda muke so wato Companyn baba, muna gamawa muka fara aiki da baba in da Abu Aulad ke matsayin manager ni Kuma mataimakin sa.
A iya tsayin wannan shekarun gaba ɗaya mijin ki be taɓa yin budurwa ba hatta irin ta wasan nan da ake yi na yarin ta, hasalima shi any stuff related to women babu shi a ciki duk kuwa da yadda su matan ke tsananin so da bibiyar sa, a rayuwar makarantar mu zuwa gamawa ba zan iya ce miki ga adadin matan da suka so Abdallah ba dan shi ɗin mutum ne mai matukar farin jini.
Kyan sa, kuÉ—i da kuma halin sa na miskilanci shike ruÉ—a yan mata suke mutuwa a kan sa, ke in takaice Miki ba iya yan mata kadai ba hatta zawarawa son Abdallah suke, wata lecturern mu haka ta mutu kan Abdallah sedai shi gogan baki be taba sanin sun ayi ba, wanda ya sanin ma je didn't give a damn, harkar gaban sa kawai yake yi shiyasa yawancin su ta hanya ta suke biyo wa kan na taimaka musu saboda tsananin kwarjinin sa yasa basa ko iya tunkarar sa.
Ko da muka fara service coppers mata da suka fola masa bana iya kididdigewa, haka ma a Company, ke abin se da ya fara bani tsoro saboda yadda mata ke faɗa dashi a Companyn baba, shikan sa seda ransa ya ɓaci saboda wasu da suka yi dambe katitir a tsakiyar compound, wai duk son shi suke shine suke kishi da juna.
Sallamar su da yayi tare da kafa tsattsaurar doka shi yasa muka sami saukin abin ba wai fa amma an dena bane.
Nafisaaaahhhh"........ Haisam ya ja sunan yana sake numfashi kafin ya cigaba.
........"nafisah itace mace na farko da ta fara samun kusanci da rayuwar Abdallah, kusancin da bayan ita ba'a kuma samun macen da ta same shi ba se da kika shigo rayuwar sa.
Nafisah da ƙanwar ta Nuriyya marayu ne da suka rasa mahaifin su hakan yasa rayuwa tayi musu wahala duk da dama tun asali mahaifin nasu bame karfi bane, be mutu ya bar musu komai ba face bashin kudin hayar gidan da suke zaune hakan yasa rayuwa tayi musu zafi dan basu da sani mai taimaka musu, yan uwa kowa fama yake da kan sa ga kuma yadda zumuncin zamani ya zama.
Rashin kudin da zasu biya bashin baya su cigaba da zama a gidan yasa me gidan ya kore su, rashin wajen da zasu nufa yasa suka koma karkashin gada da rayuwa.
A irin wannan yanayin baba ya biyo hanyar gadar da suke da daddare ya yi katarin ceton nafisa da wasu bata gari ke neman ɓatawa rayuwa, yadda yaji labarin su ne abin ya taba shi hakan yasa ba bata lokaci ya kira driver a waya yazo da mota ya kwashe su zuwa estate.
Æangaren ma'aikata yasa aka sauke su suka kwana kafin washe gari ya basu sashe a gidan, tsananin nutsuwar nafisa da ya gani yasa yayi wa Abu Aulad sha'awar auren ta dan yarinya ce me hakuri, bata da hayaniya ga girmama na gaba da ita sabanin yar uwar ta Nuriyya da ta kasance me rawar kai, rashin kunya da É—agawa sabida kyan da take dashi.