Sashe 27
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hira suka cigaba da yi ana tuna da duk da majorityn hirar Dr ke yi shidai ƙarkari yayi dariya se kuma jefi jefi yayi magana, abun ya bawa salma mamakin ganin Dr habeeb ne wani damu da hakan ba sema sabbin hira da yake masara alama shima yasan halin sa na miskilanci da rashin son magana shi yasa hakan be dada shi da ƙasa ba.
Abin da salma bata sani ba shine yanzu ma Abu Aulad yayi sanyi akan da tun da yanzu ya kan yi responding magana ko kuma yayi doguwar magna abinda da sam ba yayi kenan, a da magana ma da kyar yake yi, hira kuwa duk kalar wadda za'a yi masa amsar bata wuce uhm, uhmuhm, eh da kuma a'a.
Da yawa daga cikin malaman su da wasu daliban kallon kurma suke masa saboda basu taɓa ganin sanda yayi magana ba, shiyasa sam shi duk wajen da hayaniya take baya son ta dan nan da nan take haddasa masa ciwon kai.
Irin ƙiriniya da rashin jin nan na yara kuwa sam shi Allah be ɗora masa ba, ta wani bangaren in ya kalli ibtisam se yake ganin yarinyar kamar shi lokacin da yana yaro dan shima haka yake da kulafucin maman sa, ba ruwan sa da ƙiriniya da rashin ji, komai nasa a nutse yake yin sa, girma da shiga jama'a da ya zama dole saboda harkar sa ta kasuwanci yasa miskilancin nasa raguwa sosai amma fa a ganin sa dan ga salma ita a hakan ganin sa take wani miskili number one.
Suna nan zaune nurse ɗin ta dawo da leda me ɗauke da tambarin hospital din ta ajiye wa Dr habeeb tare da fita bayan yayi mata godiya, allurar ya haɗa yayi wa Ifty da sam bata wani tsoron allura ba kamar Ibty ba da duk abinda ze taɓa fatar ta take adawa dashi.
Sallama suka yi masa tare da godiya dan yaƙi karbar ko sisi hannun Abu Aulad ɗin yace ai ƴar sa ce shima dan haka ba se an biya ba dan ya kula da lafiyar yar sa.
Har gurin da suka yi parking ya raka su sannan ya koma bayan yaga fitar su, ba ƙaramin girma da karamcin Dr habeeb Abu Aulad ya gani ba ya kuma ƙudure a ran shi insha Allah shima ze biya shi ta wata hanyar da duk ta kama.
Yanzu ma a kafada ya dauki Ifty dan har ta mayi bacci saboda allurar da akayi mata da ta kashe mata jiki, tun daga nesa Hajiya Babba da Hajiya Ainah suka zuba musu ido kamar wnada zasu halaka su dashi, ba komai ne yasa hakan ba face baki ciki da takaicin ganin su a hakan da suka yi yayinda cikin ran su kowa da manufar hakan a ransa.
Ita Hajiya bakin cikin ganin Abu Aulad a raye kuma cikin walwala da farin ciki hadi da jin daÉ—i shine bakin cikin ta, dan a yadda suke din nan ba wanda baze yi zaton wasu shahararrun masoya bane su wanda suka dade da nitse wa tare da yin ninkaya a kogin kaunar juna, yadda suke jero se ya bawa kowane me kyakkyawar zuciya sha'awa da burgewa dan sun matukar haÉ—uwa daga iyayen har Æ´aÆ´an.
Ita kuwa Hajiya Ainah bakomai ne bakin cikin taba illa ganin Abu Aulad da wata macen ba yar ta shuraiha ba cikin jin daɗi da soyayya gami da ƙauna, a yadda idanun ta ke mata gizo har dariya da magana taga Abu Aulad ɗin nayi wa matar tasa da a wajen ta yanzu bata da makiyya sama da ita haka kuma tana jin ta kowace hanya se ta kawar da ita daga rayuwar gidan Abu Aulad ta yadda yar ga zata sakata ta wala tayi yadda ta ga dama batare da samun wani tsaiko ba.
Abinda Hajiya Babba bata sani ba shine manufar auren Abu Aulad dake ranta wanda ta fallasawa aminiyar da bata da kamar ta a duk fadin duniya wato Hajiya Ainah babar shuraiha ba ita a ranta ba, itama tana da nata manufar na daban da ya sa take son hadin auren haka itama shuraiha kamar yadda suke da nasu tsari da burikan to itama tana da nata wanda ita kam ba komai bane face son ta rayu da Abdallah da take matsanancin so da kishi.
Ita kam Hajiya Ainah babban burin ta be wuce ace yau ita ke da wannan tulin uban dukiyar da Abu Aulad ya mallaka ba, ta sani ba fa hanyar da hakan se faru se dole ta haÉ—uwar jini, hakan ne kawai ze legally bata damar mallakar tarin kadarorin da su kam basu san adadin shi ba maybe ko shi me su ya sani.
Burin ta shuraiha ta aure shi ta haifa masa da, daga lokacin da ta haifi namiji ita kuma zata san yadda ta yi tasa aka kawar dashi daga doron duniyar, ana zuwa wannan gabar kuma komai ze zama mallakin yar ta da jikan ta ne, in kuwa hakan ya faru ta tabbata kamar ita ta mallaki dukiyar ne shikenan ita kam burin ta na duniya ya gama ciki.
Lumshe ido Hajiya Ainah tayi lokacin da ta kai Æ™arshen tunanin ta tare da hangowa a idanun ta har ma komai ya faru, zungurin ta da Hajiya Babba tayi yasa ta buÉ—e ido, suna yin four eyes tatu saurin daidaita yanayin ta da bata so haifar ta gane akwai wani kulli a ranta yanzu, gwara zuwa gaba komai se farau ya dade be faru ba in har yar ta ta shiga gidan Abu Aulad....................âœðŸ».
Ouummey 📚âœðŸ».
[12/13, 10:37 PM] Maman kalisat Novel: Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Paid page 019
_________________________📖 "Babban bakin ciki na shine ganin wannan takadirin yaron cikin farin ciki da walwala dan haka ki dada nanatawa shuraiha karatu na, itace babban makami na a wannan yakin duk da ba da ita kadai na dogara ba, dan haka ta kasance cikin shiri, jibi zata tare a dakin ta kamar yadda nayi miki bayani dan haka ta shirya dan bana san nawa ko nauyin jiki, da zafi zafi nake bukatar faruwar komai domin idanu da zuciya ta ba za su jure ganin sa cikin walwala ba, yanzu haka ji nake kamar na dora hannu aka nayi ta kurma ihu koo naji sauƙin zafin da ke addabar kirji na".
"Kar ki samu damuwa domin ina tabbatar miki za kiga aiki da cikawa har fiye da yadda kike zato domin ni da shuraiha a shirye muke tsaf dan ganin komai ya tafi yadda aka tsara sedai kin san dole baze saki jiki da ita tun farkon nan ba kasancewar ta fito ne daga ɓangaren ki, amma da sannu komai zai auku yadda aka tsara ko ba komai ai ribar tamu ce duka ko, ban da haka kuma ya zama dole mu shiga tsakanin sa da wannan tsinanniyar matar tasa me ido irin na aljanu, wannan shine mataki na farko da ya kamata mu fara ɗauka, in mukayi haka kinga mun ci ribar wanzar da damuwa da bakin ciki a rayuwar sa daga nan se mu san ta yadda zamu saka rashin yarda a tsakanin su, hakan na samu wa raba su baze mana wahala ba kinga se ta tattara ƴaƴan ta ta ƙara gaba ta bamu waje daga nan kuma se babban aiki in da zamu kawar dashi gaba ɗaya ta ruwan sanyi".
"In ma yaki rabuwa da ita ban da mu da a kashe ta ba kamar yadda za'a kashe shi, ita ta siyowa kan ta saboda shegen kwadayin abun duniya wanda na tabbata sabida shi ta aure shi".
"Duk yadda kika ce haka za'a yi Hajiya, Ni Bari in ƙarasa in duba masu gyaran jikin da na tura in suna aikin su yadda ya kamata".
Da sauri Hajiya Babba ta katsewa Hajiya Ainah numfashi
"Ban gane masu gyaran jiki ba, ke da na cewa bana so komai na auratayya a shiga tsakanin su me kuma ya kawo batun gyaran jiki, ko kuwa kin manta da batun kareem da yake mugun son shuraiha ne?".
Cikin iya kissa da kwarewa wajen tsara tuggu da makirci hajja Ainah ta dubi Hajiya Babba
"Da dina dake gaggawa da hanzari, ta ina zan manta da maganar dan albarka da nake fatan ya zama sirikina na har abada, ina sane da batun sa, gyaran jiki kuwa ba na komai bane illa jan hankali, a yadda yake da wannan tsaleliyar matar dole se mun samu abinda ze ja hankalin sa ga shuraiha wanda ta hakane yarda da aminci ze kullu tsakanin su yayi da tuni na saka an yi masa aikin da baze iya zama namiji a gaban shuraiha ba, kinga ko daga nan ya gwada yaga ya kasa ai matar sa ze zarga ko, yayin da cikin kissa ita kuma raiha zata dinga kwatanta masa ai matar sa ce tayi masa abun da baze iya kasancewa da ita ba saboda kishi, daganan mun yi nasarar dasa zargin ta a ransa se ragowar abubuwa su biyo baya".
Ajiyar zuciyar samun relief hajiya Babba ta saki ta a yake haƙora
"DaÉ—in yin magana dake kenan, shi yasa har yanzu na kasa samun ta biyun ki, yanzu kam na gane na kuma fahimci komai na ciki tsarin se fatan samun Nasara".
Haka Hajiya Babba suka rabu da hajja Ainah bayan ta sake jaddada mata nasara tasu ce yayinda ciki ranta kuwa dariya take yiwa hajiya ganin yadda ta yarda da ita ta bata dukkan wani aminci wanda sedai tayi hakuri itama tana sowa kanta abinda Hajiyar ke hange wato dukiyar Abdallah.
A can sashen su salma kuwa har bedroom din su Abu Aulad ya Kai Ifty, tun da ya bude dakin daddaɗan ƙamshin turaren wutan da ya haɗe da ƙamshin kayan da salma ke amfani ya bada wani kalan ƙamshi me ɗauke da sinadaran kwantar da hankali da sanya nutsuwa ga duk ruhin da yayi nasarar shaƙar sa.