Sashe 30
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
''huh''. Ta sauke ajiyar zuciya lokacin da ya fita daga kitchen din, cikin sanda take takawa har ta kai bakin ƙofar tayi maza ta rufe tare da saka lock sannan ta sakin wa kanta murmushi alamun tayi abin kirki.
Girkin ta ta koma ta cigaba da yi tana yi tana kananan maganganu ita kadai ba kuma da kowa take ba se Abu Aulad, baƙin halin sa na miskilanci, wulaƙanci, disgi hadi da yankwana mutane duk se da ta faɗa tana sharhi akai har da kwaikwayon yadda yake yin komai.
Se da ta gama abinta kuma sannan ta daga kai ta shiga bin kitchen din da kallo ido a waje,
"Na shiga uku ni salamatu uwar biyu, Allah asa ba CCTV camera a Kitchen din nan".
Tsaf ta gama ƙarewa kitchen din kallo amma bata ga komai ba, ajiyar zuciya ta sauke tana dafe ƙirji
"Wai, Allah ya rufa min asiri ai da wannan me baƙin halin se yace ma wani abu in ya ji ina maganar sa bayan Ni haushi kawai ya bani, bari dai kiga na maida hankali na gama abinda zan yi".
Kamar yadda ta faɗa kuwa hankalin ta maida ta ƙarasa baking cake din ta sannan ta fita da breakfast ta Kai dining, a gurguje ta je tayi wanka ta shirya cikin uniform din ta, tana tsaye gaban mirror se kuma tayi turus cikin tambayar kanta
"To kuma ya zanyi da yaran nan tun da ba zasu school ba?".
Ta dade tsaye cikin rashin mafita kafin kuma ta waina kyawawan golden brown eyes din ta tare da tura lips din ta gaba
"Oho ma meye ruwana, ya tafi dasu ma duk inda ze Kai su tun da ya kwace su".
Tana fadar haka ta ƙarasa gyara zaman blue ɗin abayar jikin ta, komai da take bukata seda ta zuba cikin handbag din ta sannan ta dauka ta fita falo.
Dining ta same su sun baje suna breakfast batare da sun ko jira ta ba, haushi ya kara kume ta ganin ita da ta sha wahalar haÉ—awa ma ba zasu ko neme ta ba kamar wata baiwar su.
A fusace ta ja kujerar ta zauna ta zuba abinda zata ci ta fara aikuwa cikin ta, ko da twins suka gaishe ta harara ta balla musu hakan yasa yaran sake matsawa jikin Abu Aulad, tuƙuƙin ɓacin rai kawai ranta ke yi mata shiyasa ko kallon sa bata yi ba bare ta gaishe shi.
Shi ya riga ta gamawa dan haka ya miƙe tare da sa tissue ya goge bakin sa kana ya sunkuya ya sumbaci kuncin twins Suma suka masa sannan ya nufi ƙofar fita riƙe da briefcase din sa yana bading ɗin su tare da faɗa musu he loves them, da sauri cikin jin daɗi suka hada baki wajen replying din sa da
"We love you too Daddy".
Da sauri salma ta mike ganin yana shirin tafiya ya bar ta da yaran bayan sun gama cusa mata haushin su, aiko ba zata saɓu ba.
"To ni ina zan kai yaran bayan kuma aiki zan je".
Dan tsayawa yayi tare da juyowa
"Ki zauna ki kula dasu, ba zaki koma aiki ba se sun koma school".
Tun kafin ya rufe bakin sa ta bashi masa da
"Ni dai wallahi a'a, ina ce ka kwace su ai se ka zauna dasu, ni dai aiki na zan je".
Be sake juyowa ba ya cigaba da tafiyar sannan yana bata amsa a haka
"I said it and it's final, ki kula dasu har su koma school".
Tana ji tana gani haka ya fice ya bar ta da yaran, aikuwa harda hawayen ta kafin fuuu ta wuce ta koma bedroom ta Gama kukan ta sannan ta cire uniform din ta maida wardrobe tareda sauya kayan zaman gida.
Bata koma falo ba se yaran ne da suka gama cin abincin suka biyo ta, da sauri ta ture Ibty dake neman shiga jikin ta tana hararar su, kwaɓe fuska suka yi dan basu taɓa ganin this side na momma din su ba, duk da tana faɗa in suka yi ba daidai ba amma haɗe rai irin haka basu taba ganin tayi ba.
"We are sorry momma".
Suka hada baki wajen faɗa kamar yadda suka saba duk in suka yi laifi, kai ko da ba su biyun suka yi ba in dai ɗaya tayi to ɗayar na taya ta bada haƙuri ne shiyasa yawancin kalmar su we ne ba I'm ba.
Ɗauke kanta tayi gefe taƙi kallon su hakan yasa Ibty fara hawaye dan bata san taga momma din ta na fushi, itama Ifty ganin yar uwar ta na kuka se ta buɗe baki ta shiga taya ta da nata da ke da sauti, duk yadda taso da kar ta kula su kasawa tayi dan su ɗin sune rayuwar ta, farin cikin ta haka kuma walwala da jin dadin ta shiyasa take matuƙar adawa da dukkan abinda ze Bata musu rai balle ma har ya saka su kuka.
Hannuwan su ta jawo ta rungume su a jikin ta haka suma kowacce tasa ka yan ƙananun hannayen su suka rungume ta, tsayi lokaci kafin ta cire su daga jikin ta ta zaunar dasu kan bed ta zauna a gaban su itama
"Shine kuka yi tafiyar ku jiya ku da Daddy ku ka bar ni ko?".
"We are sorry momma, daddy yace kin yi bacci kuma ba'a takurawa mommma in tana bacci shine muka tafi".
Wato laifin ba nasu ba ne nasa ne,
"Kuma baku kwana tare da momma ba kuka kwana wajen daddy".
"Daddy yace kin yi aikin kin gaji mu bar ki ki huta".
Lallai ma Daddyn nan, wato so yake ya rabata da Æ´aÆ´an ta bayan be san wahalar da tasha akan su ba, aikuwa ba zata yarda ba......................âœðŸ».
Ouummey 📚âœðŸ».
[12/13, 10:37 PM] Maman kalisat Novel: Ouummey 020 [ 12/9/2022 12:40 PM ]
★★★ *ANJANE* ★★★
(Rashin sani)
★★★★★★★★★
_*PAID BOOK*_
Story/written by Ouummey.
Wattpad @ouummey.
From The author of:
*HAƘORIN DARIYA*
*ƘASAR MU A YAU*
*BA NI DA LAIFI*
*SARAKI (the accused prince)*
*ABOTA CE KO SOYAYYA*
*And now.......ANJANE (Rashin sani) PAID BOOK*
           Paid page 020
_________________________📖 Tana nan zaune har iftihal ta farka, abinci ta ba ta taci se kuma magunguna suka biyo baya.
Alwalar sallar Isha tayi ta koma falo tare da praymat É—in ta zauna jiran a kira Sallah, bakomai yasa tayi hakan ba se son ganin ze Fito sallar Isha din ko kuwa dan dai bata ji fitar sa Sallar magrib ba.
Har aka idar da sallar bata ji ko motsin sa ba balle ya fito, haka ta tashi ta gabatar da nata ta koma ta zauna tunani na sake kawo Mata hari, dan hana hakan se kawai ta janyo wayar ta ta shiga karatun novel, Bata ankara da dare yayi ba se da fitsari ya matse ta, tana kuwa daga kai akan Designer wall clock din su ta sauke dake nuna karfe goma har da rabi.
Bata kuma tsaya wa komai ba ta kashe wutar falon haka ma ta kitchen ta dau wayar ta ta koma bedroom, murmushi ta saki ganin yadda twins suka rungume juna sun zagaye bayan su da hannayen su.
Gaban su ta dawo ta kwatanta tare da jawo su jikin ta ta kwanta tare da yi musu addu'a bayan ta kashe fitilar dakin, babu jimawa bacci ya É—auke ta dan jin Æ´aÆ´an ta rungume cikin jikin ta be bar wata damuwa wanzuwa a ranta ba balle har ta hana ta bacci.
Ko da asuba yau be tashe ta ba, dama ba wai ta dogara da tashin nasa bane dan itama ta saba tashin, ranar nan ma gajiya ce taso sawa ta makara se kuma gashi ya tashe ta.
Alwala tayi ta gabatar da nafilolin da ta saba sannan ta zauna karatun Alkur'ani kafin ayi kiran sallar biyu, alama ta saka kan ayar da ta tsaya kana ta rufe Kur'anin ta tashi tayi sallar asuba.
Falo ta fita ta zauna kan sofa tana fuskantar dakin sa se kuma ta tashi ta koma bedroom tana fadawa kanta in har be fito zuwa lokacin da gari ya waye ba kawai zata bishi É—akin ne taga yanayin da yake ciki.
Baccin da ta É—an koma be yi wani nisa ba ta farka saboda Ifty da ta tashe ta zata je toilet, Banda rashin kwarin jikin ta san ba abinda ze sa ta tashe ta dan tun kafin sukai haka take koya musu yin wasu abubuwan da kan su so in dai ba pupu ba bata ma sanin zasu shiga toilet.
Kai ta tayi tayi fitsari sannan ta mata wanka da ruwa masu dumi kana ta sa tayi alwala suka fito, haka ma Ibty sannan ta shirya su cikin riga da wando masu kyau kala É—aya, wandon pencil jeans se loose riga red color ta sa musu red ribbon jikin gashin su, hijabs ta saka musu suka yi sallah kana suka cire.
Wanka tayi itama sedai ita ba riga da wando ta saka ba, pencil black skirt se red loose t shirts se ta saka hijab da ya kai mata har gwiwa, hannayen su ta riƙe suka fito falo kana cikin yar fargaba suka nufi ɗakin sa, knocking tayi har so biyu kafin ta murɗa handle din, take kuwa kofar ta buɗe dan be saka key ko lock ba, twins ta fara tura wa gaba kafin ta shiga daga bayan su kan ta a ƙasa, sallama suka yi gaba dayan su sedai shiru ba'a amsa musu ba, ɗagowa tayi a hankali a kuma sace dan ganin ko baya dakin ne se kuwa idanun ta suka faɗa cikin nasa, yana zaune kan bed ya zuba musu ido kawai yana kallo.