Sashe 41
Anjane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abu na biyu kuwa shine dole ki mu'amalanci mutanen estate din haka kuma cikin ma'aikatan kowane ɓangare ya zama kin ja wasu a jikin ki ta yadda zamu dinga bugar cikin su dan jin wani abu game da mutanen dan muna zargin kashe nafisa da ƴaƴan ta akayi ba wai hatsari ne na Allah ba, dan Allah salma ki taimaka mana mu cimma abinda muke fata dan hakan wani babban fata ne na dawo da ko kaso daya ne na farin cikin mijin ki".
"Na riga na amsa zan yi ya Haisam haka kuma bana jin akwai abinda zesa na dakata dan haka ka kwantar da hankalin ka insha Allah komai ya kusa zuwa karshe, shi kuma zan jure ko me ze yi tunda ni nasa kaina, ai sa kai yafi bauta ciwo".
Ta faÉ—a tana É—an murmushi, shima murmusawa yayi yana mata godiya
"Bari na koma bakin aiki na lokaci ya tafi sosai bamu lura ba".
"Ga kuma mafadacin mijin ki a kusa dan ma ba ruwana kun fi kusa kin san yadda zakiyi dashi in ya fara fadan sa da ya saba, haba mutum kullum aiki kamar wani inji".
Ita dai bata ce komai ba se murmushi da take yi ta fita shikuma ya cigaba da ƙananun mita kan halin Abu Aulad na son aiki kamar wasu saƙaguna.
Ko zama bata yi ba wayar kan table ɗin ta ta shiga ƙara, seda gaban ta ya ɗan fadi ganin code ɗin office din sa dake yawo kan karamin screen na landline din.
"Ki shigo yanzu ki same ni".
Tsam tayi jin abinda ya faÉ—a batare da ya amsa ko sallamar da tai ba, da alama dai ya san bata nan duk da ta riga ta gama ayyukan ta amma dai tasan fadan da ze yi baze mata daÉ—i ba dan yana bala'in girmama duk wani abu da ya shafi aiki.
A hankali ta tura ƙofar ta shiga kanta a ƙasa tana tafiya kamar ba zata yi ba dan haka kawai taji wata shakkar sa ta cika mata rai.
Tafi minti goma a tsaye be kalle ta ba balle ya nuna yasan Allah yayi ruwan ta a wajen, tun tana tsayuwa da daÉ—i har Æ™afafun ta suka gajiya ta nemi jikin bango ta jingina, seda ya gama signing wasu tulin takardu dake gaban sa kafin ya É—ago ya kalle ta lokacin akalla tayi minti fiye da talatin a tsaye a wajen......................âœðŸ».
Ouummey 📚âœðŸ».
[12/13, 10:37 PM] Maman kalisat Novel: Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Â Paid page 028
_________________________📖 "Since when kika tashi a aiki?".
ÆŠagowa tayi ta kalle shi cikin rashin fahimtar me yake nufi,
"Don't lemme repeat myself".
"Sir ban yi closing ba tukunna, it's not yet time".
"Then we're have you been for the past one hour?".
Shiru tayi dan bata fiya son yin ƙarya ba in ba guri ya ƙure mata ba domin sabo da karya nasa ko yaushe a dinga wa mutum kallon makaryaci ko da kuwa gaskiya ya fada.
"I'm with sir Haisam, we discussed about something".
"Something?".
Ya fada with an interrogative tone
"He let me outta the dark akan issue É—in wasu takardu dana kasa fahimta"
Shiru yayi na wasu sakanni kafin ya nuna mata hanyar ƙofa alamun ya sallame ta.
Seda ta sauke wani makalallen numfashi da take riƙe dashi tun da ta shiga office din kafin ta saka hannu ta dafe ƙirjin ta, kai gaskiya kwarjinin mutumin nan yayi yawa, magana take amma cikin ta juyawa yake saboda kar ya gane ba gaskiya ta faɗa masa ba duk kuwa da cewa da gaske he unmasked everything to her yadda zata fahimta amma ai ba takardu bane.
Haka ta cigaba da zama cike da tunanin labarin Abu Aulad tana jujjuya komai a ranta tare da sake yi masa fashin baki ta yadda zata kara fahimtar komai da kuma yadda zata ɓullowa kowa.
A yanzu kam ta fahimci ware kanta da take a part din ta baze yiwu ba dole ta shiga cikin ahalin ayi da ita ya kuma zama dole ta jure duk wani wulaƙancin su sedai ba zata yi shiru gaba ɗaya ba kar a raina ta fiye da wanda aka yi mata.
Abu É—aya da ya tsaya mata a rai shine taya zata fara samun kusanci da Abu Aulad?, Wannan shine tambayar dake ta yawo a kwanyar ta amma har yanzu ta kasa gano hanyar da hakan ze yiwu.
Ta san dai kawai dole ta ringa kasa shisshigi kenan ko, eh to shisshigi mana tunda tun farko ya nuna ba ya bukatar ta kusa da duk abinda nda ya zama personally nasa ne amma gashi zatai crossing limit din ta.
Lokacin tashi na yi ta tattara komai ta aje inda ya kamata kana tayi signing out ta fice, yau ma a parking lot na company ta tadda drivern ta yana jiran ta, ba bata lokaci ta shiga yaja suka fice daga building din tare da nufar makarantar su Ibty.
Wanka tayi musu ta canja musu kaya zuwa na shan iska sannan ta baje musu kayan wasan su a bedroom ita kuma ta Fito ta shiga aikin gidan.
Komai da ya kamata se da ta gyara a part din dan har zaman kujeru seda ta juya tsarin, se falon yayi kamar wani sabo, ƙamshi kuwa ko kai waye wajen hassada dole ka sara mata dan har ya kama gurin a dan zaman da tayi wanda yau ta cika sati.
"Huh". Ta fitar da numfashin gajiya dan aikin nan mutum É—aya ba sauki, dakin sa ta kalla wanda tun É—azu take san shiga ta gyara sedai ta rasa courage din yin hakan, yanzu kam runtse ido tai ta dake ranta tare da karfafawa kanta gwiwa ta nufi É—akin.
Hannu na rawa ta murÉ—a handle din take kuwa dakin ya buÉ—e, seda ta É—an yi jim a tsaye kafin tayi summoning courage ta shuga da salma a bakin ta duk da tasan babu kowa a ciki.
Kusan wannan shine karo na farko da ta fara shigowa dakin dan wancan zuwan daga bakin ƙofa ta tsaya yanzu kuwa ga ta a tsakiya.
Dakin na da girma sosai dan yafi nata fadi da zurfi, a wadace yake dan san babu natsuwa acikin sa, ƙaton bed din sa da ya ci kusan ɗaya cikin ukun dakin se wardrobe din sa da ta mamaye bangon gurin da take, dressing mirror ɗin sa dake nan kamar na wata sabuwar amarya saboda yadda yake a tsare shaƙe da mayuka da turaruka kala kala.
Carpet din da ya fara tun daga bakin bed din zuwa ragowar filin dakin, rug ne me tsananin taushi dan tun shigowar ta taji kafar ta ta nitse a ciki, sam dakin sa babu kazan ta sedai kuma ba a tsare yake yadda ya kama ta ba.
Kayan sharar hannun ta ta ajiye ta ta shiga gyara masa dakin, gaba ɗaya ta sauke mayuka da turarukan sa daga kan mirror ɗin ta goge sa tas har se da ta ga yana ƙyalli sannan ta maida ta canja musu tsari.
Ita kanta seda mirror ɗin ya bata sha'awa sedai bata tsaya ba ta nufi bed din, tana daga duvet din sassanyan ƙamshin sa ya shige hancin ta, tsabar daɗi da kaunar da take wa turaren seda ta lumshe idanu kafin ta matse duvet din a ƙirjin ta tana jin wani yanayi me daɗi na ratsa ta, seda ta shaki ƙamshin iya son ranta sannan ta cire shi daga jikin ta ba dan ta gaji da shi ba sedan aikin dake gaban ta dan ko girki bata yi ba.
Tsayawa kawai tayi tana kallon gadon da ta dame da sabon saitin bedsheet da ta dauko cikin wardrobe Wanda se da tayi mamakin ganin yawan bedsheets din sa, wnn ko mace ma se wadda tayi dace ta zo ita daya a gidan masu kudin da suka amsa sunan su dan fa seda ta tsaya ta irga su ganin kamar suna mata gizo, bedsheets har guda Ashirin da huÉ—u, tab lallai masu kuÉ—i nayin yadda suka ga dama.
Yadda ta tsara gadon ta jera komai yadda ta gani ana yi a wasu vedio, da kyar ta kau da kan ta daga gadon ta shiga sharar dakin, carpet din kuwa gaba É—aya ta daga shi ta bubbuge duk yadda yake da nauyi haka ta daure sannan ta ajiye shi a gefe ta share marbles din tare da yin mopping sannan ga maida ta shimfida rug din.
Se a ta huta dan gaskiya da gajiya sannan ta shiga toilet ta wanke masa ba tare da ta tsaya kallon ya tsarin sa yake ba dan ta fahimci in bata yi wasa ba gaba É—aya a dakin nan zata lalace, boxers É—in sa biyu da singlet da ta gani ta wanke masa su tas tare da busar dasu da na'urar busar da kaya kana ta sa masa a wardrobe wajen undies da ta gani.
Tana murna ta gama komai se saka turare kawai se kuma ta ankara da wata ƙofa dake gefen wardrobe din wadda bata lura da ita ba se yanzu, tana buɗe ƙofar ta saki baki gaba ɗaya tana bin ko ina da kallo.
Da sauri ta fito ta buɗe wardrobe ta shiga daddaga kayan da hannu, se lokacin ta lura da cewa wai ashe undies ne kaɗai a cikin wardrobe din se jallabiyas, se Kuma bedsheets din sa, jiki a sanyaye ta koma ɗakin ta shiga bin jerin kayan sa dake tsare da kallo, gaba ɗaya dakin an mai dashi dressing room ko closet zan ce ne dan cike yake da kaya nau'i nau'i kala kala, kama daga kan suits, coats, traditional Attires, ƙananun kaya zuwa kan sleeping dresses, gaba ɗaya dai dakin cike yake da kaya iya ganin ka dan gasu nan lodi lodi, gefe ɗaya kuwa wajen takalman sa ne da suna wasu shirgi ne na daban, huluna, belts, da ragowar tarkace.
A hankali ta shiga gyara arrangements din takalman wada shine kawai ya birkice amma komai na dakin neat yake.