Sashe 9
Rabiatul Addawiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Koda kawu ya ganshi bai ganeshi ba sabida yazama magidanci sosai mai tarin natsuwa daka ganshi kaga cikakken mai ilimi, gashi dama farine sai farin yakuma qaruwa.
Shikuma yayi mamakin irin shanun da kawu yanuna mishi yake nashine domin sunkai garke biyu banda tumakai da kaji tare da zabbi ga kuma kud'in kwan zabbin da yake saidawa insumyi sai ya ajiye mishi, ya tara mishi kud'I masu yawa.
Take yaraba komi biyu yabawa kawu kyauta, dakyar kawun ya amsa, saida yayi tayi mishi magiya.
Dangin mahaifinshi hankakinsu yatashi dasuka ganshi da wannan dukiya sabida nasu dasukaci zalin duk sun kare basu ka komi sai wahala, sai suka nemi da ya auri y'a'yansu yanuna shi baitashi yin aure yanzu ba.
Ya rushe kangon gidansu yayi sabbin bukkoki guda biyar kuma manya.
Yacigaba da zamanshi aciki shi kad'ai wata rana kuma ya leqa wurin kawunshi, ahaka yasoma koyar da yaran garin ilimin addini kuma ba laifi suna ganewa sai dai yaran makwaftansu sunfi zuwa akan na yankinsu.
Bikin abokinshi Abubakar ne yatashi ya kuma zo har dajinsu ya gaiyaceshi shikuma ya shirya yatafi bikin tun ana saura sati 1, komi dashi akayi sabida sosai ya waye ya kuma iya karatun hausan boko da yakoya tun kafin yayi saukan qur'ani.
Bayan angama biki ya komo garinsu yacigana da hidimomin shi.
Watanni biyar baya abokinshi Abubakar yazo misho da zancen qanwarshi zuwairat taface sai shi domin wai tunda taganshi a bikin dayazo takamu da dasonshi.
Bai watsawa abokinsa k'asa a ido atake ba ya amince da soyayyar qanwar tashi sabida shima tun a lokacin yakamu da sonta amma ya boye abinne sabida yaga tana birni bazata dawo qauye ba.
Ba'adauki lokaciba akasha biki aka kawota gidan mijinta.
Rayuwa suka gudamar mai kyau da tsari ga kuma so da qaunar juna da yayi musu jagora.
Sai da ta kwashe shekaru shida sannan ta haifi danta na miji amma kwanarshi biyu ya koma.
Ta kuma haihuwar wani d'an shima ya koma aqalla saida ta haifi 'ya'ya hudu dukannsu maza suna rasuwa sai da kyat Salma ta tsaya kuma sai bayan shekaru biyar da wata biyu sannan ta kuma haihuwar Rabi'atul Addawiyya.
Tunda aka haifi Addawiyya arzikin Abbi yaketa qara habbaka fiye da da, har ya kaima yana da shago a cikin gari na saida kayan masa rufi ya danqawa abokinshi gambo amana kuma yariqe amana domin sosai riba yake samuwa a cikin lamarin.
Sosai yake fatantawa iyalinshi bai gagyesu da komi ba komi sukesu yanayi musu baima bari sunema zai kawo musu.
Abubakar matarshi Ramlat 'yar kano ce shima biki yaje kano suka had'u har sukayi aure.
Ta haifa mishi 'ya mace mai suna Hindatu sai mushaffa'u ke bi mata amma da shekaru tsakaninsu da juna bayanshi ta haifi Aliyu da mudansir.
Tun salma tan 'yar shekaru hud'u Abbi yake d'aukanta akeke ya kaita gari makarantar boko sabida ya qudiri aniyar yaranshi sai sunyi karatun zamani.
Sanda yasoma kai salma makaranta garinsu ya d'auka wai zai maida yaranshi karuwai, musanma d'angin mahaifinshi dama sun tsani matarshi wai itama karuwa ce dukdon tazama y'ar boko kuma 'yar birni gashi kuma tana adawa da al'adarsu ta yawon gudun amare ta kance jahilcine wannan abin.
Duk sukan dasuke ta kawowa Abbi akan boko baikoji d'arba tunda yasami goyon baya a wurin kawunshi.
Sanda Salma ta gama primary lokacin aka saka Addawiyya kuma a shekaran kawunshi ya koma ga mahaliccinshi, gashi kuma dama baya d'a bare jiki sai mata hud'u yabari.
Sosai Abbi yaji mutuwarshi, bayan gama zaman makoki aka raba gado aka bawa Abbi nashi sabida shikad'ai yaragewa mamacin d'an 'yar uwanshi ciki d'aya, ya amsa tare da maidawa matan kawum nashi kyauta yace suqara,, Allah yajiqan kawu mamman yabashi aljanna mad'aukakiya, suka amsa Amin.
To tun a lokacin Abbi yaso barin yankin amma sai ummi tace a'a ya barzancen kawai kowa ai da mahaifanshi yake tunqaho.
Ahaka rayuwa tayi ta tafiya har Salma tagama makaranta hajiya Ramlat ta d'auketa takoma da ita wurinta da zama, wai bazatayi aure a qauye ba, sudai su Abbi nasu idanu kawai suka zuba.
A lokacin kuma Addawiyya ta soma karatuta a boarding school ake garin zuru.
K'addaran dayasami Salma yafarune awani xiyara data kawowa mahaifanta ta cinma ana bikin qawarta tako bisu yawon gudu anan hisk'ilu tare da abokanshi suka yagamata martaba cike da rashin tausayi.
Sanda aka dawo da ita gida baqaramim tashin hankali su Abbi suka shigaba.
Hajiya Ramlat data zo tace sai tayi qaran yaran tare da iyayensu amma Abbi ya hana dole ta haqura ta d'auketa suka tafi akayi treatment d'inta sosai sabida raunin datasamu.
To tundaga lokacin su ummi ke taka tsantsan da Addawiyya amma duk da haka saida azal ya kusa afka mata, Allah ya kareta da fad'awa ciki.
Mushaffa'u yasoma son Salma ne tun kafin qaddarar ya afkamata kuma yacigaba da sonta ahaka sabida yace bayin kanta bane qaddaran Allah ne bawanda ya isa ya hanashi afkuwa.
Iyayensu sosai sukayi tasa mishi albarka akan jarumtar da yanuna tare da taimakon jininshi da yayi.
Hindu kuwa bayan ta kammala karatunta na degree a jami'a minna sai tayi aure da abokin karatunta Adnan suka tare a cikin minna amma zamansu na jin dad'I na sati uku ne katsal yasoma bullo mata da iskanci kala2 inda anan tagane iyayen qarya yayi amafani dashi suka zo amsar mishi aurenta, domin shi d'in baya da cikakken asali karatunma da yayi a jami'a wata magajiyan karuwaine ta d'auki nauyinshi.
Zaman lafiya yayi qaranci a tsaninsu don haka tunda tagane tana da shigar ciki d'an wata 1 sai ta gudu wani asibitin kud'i suka mata allura na zubewan ciki lokacin watansu hud'u da aure.
Takosha wuya sosai domin saida ta kwanta na kwana biyu a asibitin, kuma duk mijinta bai saniba sabida ya lula wani ajon karuwai a garin kaduna.
Aranar da aka sallameta ranar tabar garin minna zuwa kwantagora kuma taqi fad'an dalilin zuwan nata sam.
Har zuwa sanda minjn nata yazo yayi rashin mutuncinsa, mushaffa'u yagyamishi zama.
Yanzu Salma ta kusa kammala school of nursing yayin da ita kuma Addawiyya take ss1.
*Continuation*
*mrs j moon*
[12/31/2017, 10:22 AM] Mrs J Moon😊: *RABI'ATUL ADDAWIYYA*
NA
SAFIYYA.
*Alhamdulillahi ala kulli halin*
*inamai baku hak'uri masoya labarin ADDAWIYYA najina shiru da kukayi na tsawon wasu kwanaki hakan ya farune abisa wani matsa dana fuskanta kuma yanzu komi ya daidaita don haka zaku riqa jina kullum insha Allahu. sannan ina miqa sak'on godiata mara adadi agareku wad'anda suka kirani domin jajantamin dama wa d'an da suka qudurta zasu kirani amma Allah bai lamunce musuba, da dukkanin masu bin labarin RABI'ATUL ADDAWIYYA nagode nagode nagode ainun Allah yabar zumunci Amin,, kusani I'm astonishment with you Sosai wallahi, luv u so much fans* ❤😘
*19~20*
Lamo tayi jikin ummi idanunta rufe hannunta dafe da gefen cikin, kallo d'aya zakayi mata kagano she is not in good mood.
yayin da agefe kuma qawayenta ne Asiya tare da Alawiyya suke ta hidimar samata kayanta abayan boot.
Ummi ta shafi face d'in cike da kulawa tace "autana bakya da lafiya ne? Kai ta motsa kad'an sannan ta tashi zaune tana cije labba ta dubi ummi tace "inajin kewan school ne tare da qawayena sai kuma tasoma share hawaye suma qawayen nata dasuke zaune kusa da ita hawayen sum sharewa, ummi ta soma rarrashinsu cike da tausayi domin sosai tasan zafin rabuwa da abokanan arziki suna haka wata budurwa ta qaraso wurin ta russuna ta gaida ummi, ummi ta amsa cike da fara'a tace "Abida ya karatu? Ankusa gamawa ko? "Eh mama, nan da watanni uku zamuyi candy mu kuma jira sakamako kafin mu d'ora da wani "to Allah ya nuna mata lokacin lafiya ya kuma bada nasara"Amin Amin mama. Abida ta dubi inda Addawiyya take tare da miqa hannu ta shafi kanta tana mai cewa "haka akeyi ko daughter? Addawiyya ta soke kanta tana murmushi, d'ago mata da kanta tayi tayi tana mai sauke dubanta akan dubi ummi tace "mama abinda Rabi'a tayimin ta kyauta kenan? "Uhmm duk da bansan abinda tayi ba amma ina neman mata affuwa 'yata.
Cike dajin kunya Abida ta amsa "ya wuce mama "to madallah Allah yayi muku Albarka, "Amin suka amsa su dukkansu.
"Mama aramin ita kafin Abba yagama da principal "to gata nan 'yar mama, dariya tayi tare da jan hannun Addawiyya suka nufi wata bishiya dake nesa da mutane, qawayenta su Asiya suka rufa musu baya.
Hango Abbie dasukayi tafe yasa suka taso jikinsu duk a sanyaye, Sakamakon jin labarin da Addawiyya ta basu.
Suna tsaye har saida sukaga bacewan motar su ummi sannan suka bar wurin cike da hawaye na kewan rabuwa da Addawiyya, agefe 1 kuma malaman makarantar da wasu cikin d'aliban suma jimamin tafiyar Addawiyya sukeyi suma domin ita d'in mai kyawun mu'amallane da kowa ga tarin azanci tare da kaifin basira, da kuma kwarjini, koya kazauna da ita sai kaji ta shiga ranka.
Asiya ce ta dubi Alawiyya fuska cike da hawaye tace "wallahi muna gama exam akayi hutu bazan dawoba day zan koma, alawiyya ta amshe "nima haka 'yar uwa bazan dawoba dama mami bata son boarding d'inan nice na nace sai nazo.