Sashe 13
Rabiatul Addawiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon Addawiyya tayi tako kashe mata ido 1 tace "saura isowar su Adda Salma da labarin samun aikin ki, kinga tun anan zaki gane tarayyanki da Alh. Muktar haske ne. Girgiza mata kai kawai hindu tayi batare da tace da ita komi ba.
"ummi sai na dawo "tam ki gaishe da shi "aha zaiji, ki tawo mishi kayan motsa baki, tace da Addawiyya "tam aunty babba angama matar tsoho mai zuciyan alkhairi. Duka hindu ta kawo mata ta koma bayan ummi ta qamqameta tana yi mata kwalo, ficewa tayi tana dariya domin lamarin Addawiyya yanzu dariya take bata.
Ummi zo mu shiryawa su Adda Salma kalolin girki masu qayatarwa tare da d'and'ano, "aiko kin tunamin dazun ta kirani take ce min suna nan tafe yau, muje kigani asan abinyi.
"To ummi amma bari na nasoma kaiwa ogan aunty H. kayan maqulashe "ohk tafi kidawo mu soma kada su iso bamuyi komi ba. "to umminmu, ta amsa tare da ficewa d'auke da qaton tire wanda ta jera d'angin kalolin drinks da snacks.
*mrs j moon*
[1/8, 8:40 PM] Mrs J Moon😊: *RABI'ATUL ADDAWIYYA*
NA
SAFIYYA
*This page is for you khadeeja Candy (qanwas) Allah yacika miki burinki na Alkhairi Amin,, kisani inaji dake sosai aruhina my dear candalah*😍
*24*
K'arfe 9:00pm duk kansu zaune suke a dinning area, Abbie ne kad'ai baya wurin sabida shi baya zama a dinning yaci abinci sai dai akai mishi room d'insa ko a shinfida mishi ledar cin abinci a parlor ajera mishi akai.
Bakajin komai sai sounds d'in spoons da yake tashi.
Tsawon wani lokaci bawanda yayi ko tari mai qarfi zuwa can Addawiyya ta kammala tayi hamdala ta sauke dubanta zuwa inda Salma take tace "Adda kidaure kici ko kad'anne tunda ke da kanki kikace ayi miki zakici shi.
'Dan tsaki Salma taja kad'an sannan ta amsa "wallahi Addawiy ina mugun jin yunwa amma nakasa cin komi tun daren jiya sai ruwa nake durawa har yazo ya dungureni shima.
"Kidaure ki dai ci ko kad'an ne domin hakan zai sakiji qarfin jikinki, "to ummi bari nagani ko innaci zai zauna.
"insha Allah bazakiyi amai ba honey mushaffa'u ya ce haka yana matsa kusa da ita. Harara Hindu ta dalla mishi ya kauda fuska ya qara matsawa sosai jikinta yace "ko nabaki abaki ne? Kaita girgiza mishi tasoma diban faten Irish d'in tana cika kamar tanaci magani.ganin ta soma ci sai Ummi tamiqe ta barmusu wurin.
"Wallahi mushaffa'u karage rashin kunya, yanzu d'azun da salma ta amince sai ka bata abinci abaki ummi tana wurin ko? "Eh Allah zan bata, miye aciki, ainaga bata da lafiya ne ko? "Eh bata da lafiya amma kasani hakan rashin ta ido ne don haka kada kaqara kwatantawa, indai agabanmu ne wannan bakomi amma agaban su ummi baiyi tsariba abin.
"To auntynmu amma Allah agida agaban mama nake bata abinci wata ranama maman rake sani na bata "to mama daban ummi daban, ko kamanta ummi tana da kawaici irinta fulani ne? don haka ka kiyaye rashin kunya agabanta.
"uhmm aunty nace bazan qaraba sharhin ya isa haka, duka hindu ta kai mishi ya gofce yana dariya sai kuma ya nunata da yatsa "aunty Allah kibari, yanzu ba da bane sabida yanzu na kusa zama father.
Caraf Addawiyya tace "hakane kam ka kusa zama baba kuma hankali tare da natsuwa yanama asharuwan tsintsaye, tunda har yanzu baka bar buga ludo ba.
Afusace yayo kanta da duka ta qamqame jikin hindu tana kwalla ihu, Salma ta saka dariya ta janyosi baya "my dear kasan halin tsokanar Addawiy dai sarai amma kake biye mata "sweetie sakeni in shafe mata face da maruka wata qila zata barmin katsalandan alamarina, tana can labe ta amsa "aiko da bakuyi barcin dad'i ba.
"kinji ko honey? Salma tace "Addawiy kiyi shiru kada ya had'a miki jini da majina "ai ko wallahi da kungama zaman soyaya mai da.... Hindu tayi hanzari rufe mata baki ta tare da jan hannunta suka barmusu wurin.
Da harara mushaffa'u yabi bayansu dashi sannan ya juyo yayi qasa da murya yace "honey tashi mutafi in miki wanka sai ki kwanta, gyad'a mishi kai tayi ya d'agata cak tanemi zamewa yariqeta gam suka shige room d'in dasu kayi masauki.
Addawiyya ce tsaye tana sanya kayan barci "Aunty wai ya kukayi da habibinki Alh. Muktar? "Autan ummi sai naci gidanku fa. Dariya ta kyalkyale dashi ta tafa hannaye "aunty yanzu fa nice aminiyarki don haka komi naki kada ki boyemin ina da shawarwari masu nagarta da zan riqa baki.
"To mama. Dariya Addawiyya takuma sawa "a'a aunty h. Bankai can ba, yanzu dai kibani insha "in naqi fa? "To riqe kayanki, nadai san kin amince mishi kuma yabaki saqo ki bani kikaqi amsa alhalin kinsan ina buqatan abin.
"Autan ummi!! Waike wata kalan halitta ce? Inaga sai Abbie yanemo masu ruqiyya sunyi miki sun rabaki da aljanin nan dake tonawa mutane asiri "aunty h. Inko kikayi haka to lece wanda zaki soma da kin sani, in kuma ina ganin wasane to tafi kija arabani dashi kiga abin mamaki.
Sassauta murya Hindu tayi tare da janyota jikinta tace "uhmm wasa nake miki, bawanda zai rabaku tunda baya tutar dake saima taimako da yakeyi mana, kice masa mungode sosai, "zaiji kuwa aunty. Suka kwanta hindu tana ta sake2 abisa lamarin autan ummi.
Addawiyya ita da maryam awani yammaci suna tsaye abakin titi suna jiran napep zasu dawo daga islamiyya sai ga wata motar ta ja ta tsaya agabansu suka bi motar da kallo zuwa can mamallakin mota yafito, ubaiyu ne ya bayyana cikin kyalliya mai d'aukan hankali.
Ya iso yayi musu sallama maryam ce ta amsa afili yayin da addawiyya ta amsa azuciyarta, tawani had'e rai kamar taga mutuwa.
"Qanwata ku zo in kaiku gida, yace yana mai duban Addawiyya, da sauri maryam ta amsa to tare da jan hannun Addawiyya.
Sunsoma tafiya ya juyo kad'an yace "qanwata ina yini, ya karatu? Tayi mishi banza kamar bada ita yakeyi ba, girgiza kai yayi ya dora da "tunda ke kin kasa gaishe dani sai qawarki ce tayi hankalin gaishe ni to yakamata ki amsa tawa danayi miki.
Nan ma shiru tayi mishi tana motsa baki kad'an2 alamun karatu takeyi.
Maryam ta faskamata duka acinya ta saki qara bashiri, ta zabura zata rama suka had'a idanu da ubaiyu ta mirror ta koma ta zauna tana kallon gefen titi zuciyarta kamar wuta sabida haushin da ya kasheta na ubaiyu, ita dai haushi yake bata sosai bata qaunar ganin yazo wurin Abbie ko yanzu ma maryam ce ta kwafsa tasa suka shigo motarshi.
"Qawarmu ina muka nufa? Yace d maryam. Maryam tasoma kwatan ta mishi hanyar gidan su har suka isa tafita tayi mishi godiya ta makawa Addawiyya harara ta shige get d'in gidansu.
Gyara zama Addawiyya tayi tabi bayan maryam da murmushi, ubaiyu ya shagala wurin kallonta shima yana zuba murmushin domin shidai tana matuqar burgeshi barinma intana magana sai yariqajin muryanta tana busawa kamar ba hausa takeyi ba don dad'i.
"Kallo dai in yayi yawa yana zama ta haram. Maganarta ya dawo dashi hayyacinsa, ya shafi sumar kansa tare da yiwa motar key.
Har suka iso gida yayi horn, get man ya bud'mishi ya shige ciki, yana gama parking ta bud'e zata fice yayi hanzari cewa "minti biyu don Allah Rabi'atu, komawa tayi zauna ta zuba mishi manyan idanunta ya kauda fuskanshi gefe yana cewa aranshi ai komi zakiyi yau sai nayi ta maza na bud'e miki asirin zuciya ta.
"Uhmm ina jinka ya sunkuyarbda kansa kamar mara gaskiya ya soma cewa "da... ma... ina... s.. o.. n... ki.. ne da.. Au.. re.. ne.
"Kai!! nifa yaya bangane wannan karatun 'yan chanar da kakeyi minba, Inzaka bud'e baki kayimin yarda zangane to, in kuma baka iyawa ni zan shiga ciki ina da abinyi.
"To ki kauda idanunki akai man Addawiy, qara bud'e idanunta tayi akanshi tawani had'e rai tace "nasan kalmar so da kauna zaka biyamin karatunshi to ni dai kaina bazai riqe ba, don haka kabar karatunka ka tattara kamiqawa mai sonka da qaunarka kana yi mata wulaqanci.
Baki bud'e yake kallonta zaiyi magana wayarshi tayi qara ya duba yayi rejected.
Yarda ta zuba mishi idanu har yaji tsoro, ta saki murmushi ta lumshe idanunta ta kwanta a jikin seat tace "yaya miyasa ba datse kiranta alhalin kansan tana muradin jin muryanka? "Uhmm Rabi'a wa... Wayarshi ta kuma yin qara yana shirin kashewa tace "pick it pls, she's need ur assistant.
Mamaki ya kashe shi har kiran ya tsinke, asanyaye ya bi bayanta, addawiyya naganin haka tayi ficewarta.
Tana daf da shiga parlor taji an fizgo mata hannu ta juyo afusace sai taga ashe ubaiyu ne.
Hannun nata yasaki ya langabe kai yace "waye yafad'a miki Aisha tana sona? Kuma ya akayi kika san tana neman tallafina na?
" A idanunka nagani duka, tana fad'ar haka tashige parlor da sauri, tabarshi tsaye, da idanu yarakata kawai domin yarasa mizai kuma cewa, asanyaye ya koma cikin motarshi ya dafe kanshi dayake barazanar rabewa biyu. "Wannan yarinyar kuwa bata da matsala? Ganin yarasa gano amsa yasa ya ja motarshi yafice ya mufi gidan su Aisha donjin kiran datakeyi mishi.
Addawiyya kuwa tana shiga bathroom tayi ta watsa ruwa tazo ta tada sallah domin anata kiran magrib tana idarwa ta shafa lotion ta zura doguwar riga tafito parlor ta zauna ta d'ora qafa d'aya kan d'aya ta jingina sosai idanunta lumshe.
Haske take gani yana nufota ta kuma qamqame idanunta tana sakin murmushi. Ummi da Hindu wanda isowarsu parlorn kenan suka tsaya suna kallon ikon Allah.
*Mrs j moon*
[1/9, 10:52 PM] Mrs J Moon😊: *RABI'ATUL ADDAWIYYA*
NA
SAFIYYA.
*25*
Zuwa can ta saki dariya mai sauti sai kuma ta soke kanta atsakanin cinyoyinta tana girgiza kai tare da cigaba dayin dariyan.
"Ke!!! Auta kina da lafiya kuwa? Cewar ummi tare da kai hannu tana qoqarin d'ago kanta da ta soke.
Tura baki tayi tamiqe da sauri tashige room d'insu, ummi zata bi bayanta Hindu ta riqota ta zaunar tayi qasa da murya "ummi ki kyaleta wataqila tunanin wani abu takeyi kika katseta.