Sashe 3
Rabiatul Addawiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*mrs j moon*
[12/29/2017, 3 PM] Asma'u Seema1: *RABI'ATUL ADDAWIYYA*
NA
SAFIYYA.
*Shafin nakine k'awar arxiki, Jamila A Ladan (Aysar~Aysar) Inajinki cikin ruhina ainun, banmanta had'uwarmu da junaba tun zamanin muna irga dangi*🙊😅
*5 ~ 6*
Tafiya sukayi mai nisa saida suka soma shiga daji sannan suka yada zango awani fili mai fad'i wanda itatuwa sukayi masa rumfa, iska mai dad'i yake busowa awurin.
K'awayen Amarya tare da Amarya haule suka soma chashewa da gad'a sunayi suna saka wak'arsu kala kala.
Ita dai Addawiyya samun wuri tayi ta zauna jugum tana binsu da kallo domin ita bata saba irin wannan wasanba sabida su Abbi basa barinsu fita dandali.
Chan gad'a tayi dad'i haule ta iso gaban Addawiyya ta ja hannunta zuwa fili, tsaye tayi tana murmushi ganin taqiyin rawar suka soma yi mata dariya suna waqeta wai tazama,,tazama tazama,, tazama kifin rijiya'' batasan komi sai kwadd'iiiiii.
Aiko batasan sanda ta bushe da dariya ba tana rangwad'a kad'an2 irin namasu aji. Sowa sukasa mata suna tsalle domin rawannata baqaramin burgesu yayi ba.
Salatin da A'ilo ta doka ne yasa duk suka tsaya da shewar dasukeyi. "Shegiya A'ilo, miye haka? zaki bamu tsoro muna cikin nushad'inmu. Cewar Amarya haule. A'ilo Nuna musu tasomayi da hannunta tana cewa "gawasu can zuwa kamar su hisk'ilu da juma "eh wallahi kuwa sune harma da ilya, gajeje ta amshe.
"Gambutsinnan mun bani mun lalace, "ke surare daina kiran mana lalacewa dallah, haule ta katseta cikin fushi.
Addawiyya wacce jikinta yasoma rawa tace "yo ba ance suna can gidan yari ba? "Uhmm yau kwanarsu biyu da dawowa. Cikin rawar murya Addawiyya tace "shine haule kika cemin basanan?
"Tannatsa!! Ni kam bansami labarin sun dawoba sai yanxu, amma dai kam baraka kincika munahikan Allah, ace kinsan da labarin isowarsu tunganmu amma kika kasa sanar dani sanda kikaji ina cewa Addawiyya basa nan.
"Ke haule kifita idanuna, kuma ni banji sanda kike mata bayaninba ai dana sanar dake
"kedai anyi 'yar wofi masara saiti kam. Tunni baraka ta d'au zafi tayo kan haule surare ta shiga tsakanin su tace "kubar fad'an hakanan yanzu kowa dai sai ta shirya zeton budurcinta ko kuma ta dawo fanko yanzun nan bada jimawa ba.
Duk suka soma shirin gudu. Haule ta duni Addawiyya tace "don Allah ki min affuwa, ko kallonta Addawiyya batayiba tasoma bin hanyar komawa gida da sauri surare ta kamo hannunta tajata da k'arfi tasoma gudu da ita tana cewa gasunan abayanmu kuma mu suke son kamawa wata qila ke suke raji don haka kibi can hanyar ki sami bayan ganye ki labe ni kuma nabi nan, ta saki hannun Addawiyya, tayi ta kanta domin neman wurin tsira.
Addawiyya gudu takeyi kamar barewa da kyat tasami wata bishiya ta labe abayanta tana maida numfashi hawaye kuwa tuni yagama wanke mata fuska.
Daf da inda take labe taji sunja sun tsaya. "Baba ina ganinfa munrasa wannan hajar mai kyau da nagarta "uhmm ilya kenan ai baka sani ba wannan hajar ko ta halin k'aqa sai nasameta na yimata kaca kaca sabida domin ita nabiyo bayansu "kai hisk'ilu baka da mutuncifa, wato so kake ka kuma shan romon qanwar kenan bayan a lokaci irin haka ka ketawa yayar nata tantani "ashe dai kagane nufina kam abokin arziki juma. Dariya suka kyakyace dashi sannan suka tafa.
Atare suka ce "yau zamuga k'aryan boko.
Jin zasu iso inda take yasa ta fito fit ta falla da gudu suka rufa mata baya, tako kad'an suka kamata cike da zalama suka soma kaiwa nonuwant chafka wad'anda suka soma cikowa kad'an. ta kwalla ihu wanda sai da dajin ya amsa. Ganin da gaske mutuncinta suke da niyyar ketawa yasa taji wani k'arfi yazo mata ta zabura tayi watsi dasu ta arce da wani uban gudu tuni kuma ta bace musu.
Cikin wani shark'aqiyar bishiyar tsamiya ta shige duk da k'ayoyin dake sukanta bata sauraraba har saida taga tashige tasami mafaka.
Sanyin wurin yasoma damunta domin kamar k'anqara wurin yake, zama tayi sosai tana waige2 sai kuma taji barci yana son kamata.
tazabura ta miqe tana kallon wata gatuwar mucijiya nannad'e ta zuba mata idanunta masu uban haske. Atake mufarkin data tabayi kwanaki yafad'o mata arai sai kuma lokacin ta tuna da yarda mufarkin yake.
"Wayyo ummi!!!!! Abbi!!!! Adda Salma!!!!! Kuyafemin yau kwanana ya qare. Jin maganarta yasa su juma kutsowa cikin sark'aqiyar tsamiyar, suna gama shigowa mucijiyan tayi wani girgiza iska yatashi ya kwashesu yayi sama dasu ya watsar a wajen sark'aqiyar. Atare suka mik'e kowa yad'iba hanyar tsira, mucijiyan ta mara musu baya da gudu kamar walk'iya.
***** su haule Amarya kuwa a daf dashiga garinsu suka had'u dukkansu sabida sun san hanyoyi da dama cikin dajin fiye da Addawiyya.
Numfashi suke maidawa zuwa can gajeje tace "kai ina Addawiyya? Cikin gigita surare tace "munshiga uku wallahi ita suka bi domin naji ihunta sanda suka kamata
"Wayyo ni hauleee!! Nabani na d'aid'aice nazamo sadin tsiya, yau mizancewa ummin Addawiyya? Duk sai suka soma kuka ganin basu samo mafitba yasa suka yanke shawaran zama q bakin kogin cigogo su jira zuwan su ilya su tambayesu ina suka baro Addawiyya.
*******
Cinkin 'yan seconds mucijiyan ta nad'e su hisk'ilu amma abin mamaki Addawiyya tuni ta bacewa ganinta, tana nad'e dasu tayi ta shawagi ko zata ganta amma bata ba sanmatanta, don haka sai ta zama iska ta bace dasu juma, wad'anda tuni sun suma sabida gigita.
Addawiyya kam gudun datakeyi ya wuce misali bataji bata gani ita dai burinta tasami wurin tsira,, bama tasan inda take jefa k'afafunta ba wand'anda tuni sun koma babu takalmi cikinsu duk k'ayoyi da itace sun shige cikin tafin k'afafunta.
Ganinta tayi abakin wata wawukekiyar rijiya mai tsananin tsawo da fad'i sai lokacin tasoma dube2n dama da hagunta, taga duk bishiyoyi ne manya kuma masu mugun duhu gewaye da ita, kanta tad'aga sama tayi arba da wani abu dogo sosai shiba bakiba, ba yelloba, ba jaba, ba koreba, gashinan dai wani iri yana nufo inda take zuwa can taji tim yafad'a cikin wannan rijiyan sai lokacin tasoma tunano labarin rijiyan Abbinta yataba fad'a mata akwai wata rijiya mai suna kugu kuma shekaru masu yawa k'wank'wamai sun kashe hanyar da rijiyan take da zama, anama zargin a cikinta akwai masha ruwa wanda yake shanye ruwa in an had'a hadari.
Sai lokacin addu'a yadawo mata cikin brain d'inta, da k'arfi tasoma furta "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un, Allahumma ajirni fi masibati wa ka... bata qarasaba taji wani iska mai tsananin qarfi yataso ya mud'eta yatafi da ita luuuuu zuwa cikin rijiyan nan mai mugun duhu.
Su haule da k'awayenta kuwa hakanan suka zauna zaman jiransu hisk'ilu amma har maggariba tayi basuga alamun ko inuwarsu ba.
Angwaye ne suka iso inda suke suna mitan ina suka shige suka wahalar dasu domin su ango da abokanshi dajin yamma suka tafi neman amarya da qawayenta, su kuma gabas sukayi.
Surare ce ta fad'amu abinda ke faruwa, sunyi jimami sosai suna ta la'antar su juma.
Suna shirin tafiya sai wani abin al'jabi ya faru, igiyan ruwa ne yaja Amarya tare da qawayenta biyu, cikin kiftawan ido sunyi qasan ruwa sun nutse.
Ihu yanmatan suka saka tare da kururuwa suna neman agaji.
Ango yanemi ya fad'a cikin ruwan wani cikin abokanshi ya riqeshi yace "kalli abinda ke yawo a ruwan, kuma kasan doka ne ba'a zama a rafin cigogo da maggariba don haka muma mu watse ko dukkanmu muzamo gawa. Aiko da gudu suka doshi zuwa cikin garinsu domin kai rahoto da gaggawa.
Kuyi hakuri da wannan please.
*mrs j moon*
[12/29/2017, 3:00 PM] Asma'u Seema1: *RABI'ATUL ADDAWIYYA*
NA
SAFIYYA
*page d'in nakine ke ka d'ai k'anwata mamie waru😝 lallai Ked'in ta dabance, godia nake da yabawarki gareni. sosai nakejinki a cikin ruhina.*❤😘
*7 ~ 8*
Ummi koda ta dawon daga wurin wanke wanken kayan Amarya batasami Addawiyya a gida ba sai bata kawo komi aranta ba illah tayi tunanin tana bayane wurin bishiyar gwaiba.
Har maggariba takawo jiki bataga alamun Addawiyya zata dawo gidaba sai ta bita domin ta dubota. Abu kamar wasa saiga ummi tagama duba ko ina babu autanta ba sanmatanta, cikin mugun fad'uwar gaba ta fito waje tasami yara dasuke wasa akusa da qofarsu ta tambaye su ko sunga mata inda Addawiyya ta nufa aiko wani yaro cikin sauri ya fesa mata lallai yaganta tare dasu haule sunnufi bayan gari. Salati ummi tasa tana tafa hannaye sai kuma ta nufi inda aka nuna mata sunbi da sauri.
Da Abbi tacikaro yadawo da shanunsa daga wurin kiwo, cikin zubar hawaye ummi ta tareshi tana labarta mishi abida taji, cike da mugun mamaki yake kallon matar nashi nashirin yi mata magana suka cinkayi hargowan mutane sun nufi garkan hard'o.
Jikinsu Abbi asabule suka nufi gidan hard'on suma domin jin abinda yake afkuwa.
Kuka ummi takeyi kamar ranta zai fita sanda taji abinda yake faruwa. "Shikenan narasa autana, Allah yajik'anki da rahama Rabi'atul Addawiyya. "Ummi babu Addawiyya a wad'anda kogin cigogo ya hallaka. "To ina kuka barota surare? "Shine bamu sani ba muma, amma tabbas tana tare dasu hisk'ilu domin naji ihunta sanda suka kamata. Salati aka d'auka duka wurin, hard'o kuwa ji yayi kamar yayi hauka jin wannan bala'i daya kuma fad'owa yankinshi.
Mutane suncika wurin da ihu tare da kururuwa musanma ma ga iyayen yaran dasu fad'a cikin kogi.
Dakyat hard'o yashawo kan hayaniyar da akeyi sannan ya raba mutane kashi biyu yace wasu su nufi kogin cigogo domin nemo yaran dasuka fad'a kogin wasu kuma su shiga daji domin nemo inda Addawiyya take tare dasu ilya.
***** wucewan 'yanmatan Amarya tare da Abokan Ango ba jimawa mucijiyan nan ta iso bakin kogin cigogo cikin wani irin iska mai mugun k'arfi ta watsar dasu juma ta kuma rikid'a zuwa siffan wata kyakykyawan budurwa ta shek'e da dariya iska mai qarfi yana fitawo cikin bakinta zuwa can ta sauke dubanta kan su hisk'ilu wad'anda ta mai dasu tsirara haihuwar uwarsu tace "sai ni zailumat mai zalinci batare da anyimin komi ba balle kuma kud'in kun tabani tunda kun shigo har fadata to ga qarshen kunan azzaluman banza da wofi. Takuma bushewa da dariya tace "gani nan zuwa gareki kema yarinya in aika dake barzahu. Ta yi kurukuwa tabace cikin iska tabarsu nan yashe abakin kogi.