Sashe 12
Rabiatul Addawiyya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fitowa get din gidansu motar ubaiyu yana tsayawa don haka batare da bata lokaci ta fad'a back seat tare da cewa "don Allah sauke a school sai kadawo kasami Abbie n.
Baice mata komi ba ya jata amma zuciyarshi cike da mamakinta yake na yarda ta bashi umurni batare da ya shirya ba sanna saqon gaggawa dadyn shi ai turoshi amsa wurin Abbie nta.
Suna isa ta fice tare da d'aga mishi hannu tace "kayi sauri kada Abbie n yafita, tayi gaba da sauri, girgiza kanshi yayi yana sakin wani smile sannan yaja motar da gudu ya bar wurin.
Tana dawowa school taci karo da Hindu zaune qasar bishiyar umbrella ta zuba tagumi hawaye yana tayi mata zarya.
Zama tayi gefenta jiki a sanyaye ta kai hannu tana share mata haqaye tare da cewa "waya yataba minke aunty? Ummi ko Abbie? Girgiza kanta tayi cikin rawar murya tace "mufarkinki ne ya tabbata, wani dariya Addawiyya ta saki ta miqe tayi ciki da gudu, Hindu tabi bayanta da kallo sai kuma ta miqe ta rufa mata baya cike da tuhuma.
Manage it please.
Mrs j moon
[1/4, 1:05 PM] Mrs J Moon😊: *RABI'ATUL ADDAWIYYA*
NA
SAFIYYA.
*23*
Ko kallon gabanta batayi shi yasa bata lura da ummi ba wacce ke zaune cikin parlorn.
"Zo nan Hindu, ummi ta ce da ita, sai asan nan ta lura da ita zaune, qarasowa tayi ta zauna gefen ummin tare da d'ora kanta bisa cinyarta tana qoqarin maida hawayen dake shirin zubo mata.
Kallon tsaf ummi tayi mata sannan tace "ya kukayi da Alh. Muktar din kuma mi yake saki kuka?
Kamar bazata amsa ba, zuwa can tace "nafad'a mishi ina cikin idda ne sai na fita zaiji amsar sakonshi, jinjina jinjina kai tayi tare da cewa "Haka yayi, amma mi yasaki kuka to? Sai da tashare hawayen dasuka zubo a face dinta sannan ta amsa "banajin son shine sam araina gashi kuma babbn mutum mai matuqar daraja a wurin ku inyadawo bazan iya fad'a mishi bana sonshi ba, sanna koda na aminta na aureshi bazan iya jure rashin d'a'ar yarinyar gidan ba amma dai nasan ina jin son mahaifiyarshi araina sosai.
"Uhmm Hinduta kenan kina da wafta har yanzu, to kiyi istahara don neman zabin Allah sannan ki dage da addu'a cikin sallarki ayayin da kikazo sujjada "to ummi zanyi "Allah sa kiga alkahairi "Amin.
Wani qamshin turare sukaji yana nufosu duk suka maida hankali wurin, Addawiyya ce ta bullo taga cikin kitchen hannunta d'auke da cup mai d'an girma tana motsa kunun Alkhama wanda yaji nonon shanu, milk tare da zuma ta sami wuri ta zauna tana cigana da motsa kunun sabida yana da zafi sosai sai turiri yake ta fiddawa.
Harara Hindu ta dalla mata tace "yaushe kika wucemu har kika shiga kitchen bamu lura ba? Sai da ta had'iye kunun data sa abakinta sannan tace "sanda ummi keyi miki wa'azi, tana fad'in haka ta miqe ta fice da hanzari Hindu tabi bayanta da sauri yayin da ummi ta rakasu da idanu ta saki murmushi ta na mai furta "Hindu ta koma miki Salma kenan yanzu wacce kika maida abokiyan wasanki.
Idanu kawai Hindu ta samata har tagama shanye kununta sannan tace da ita "autan ummi mi kike boye min agame da Alh. Muktar?
Murmushi Addawiyya tayi sannan ta amsa "ba abin da na boye miki aunty illa dai nasan Hajja mahaifiyarshi ce ta umurce shi da ya zo neman aurenki, sabida tayaba da hankalinki tare da natsuwarki shiyasa tayi miki kyau na daban jiya, bama ta san cewa kintaba aure ba sai da yakoma yake sanar da ita kuma atake taqarajin son daki zamo surukanta.
"to pa ni Hindu naga ta kaina, gashi ni kuma bazan aure shi ba don bajin son tsoro mutum irinshi.
"uhmm aunty kenan, inace Allah shine yake wanzar da dukkanin abinda yaso batare da wani ya isa ya sanja ba? "Eh haka ne Allah ne yake da ikon komai ba mutum ba, amma gaskiya nikam mutumin yayimin tsufa, ya girmi su Abbi fa sosai kuma ni sam iyalanshi lamarinsu bai yimin ba, kidi ba fa abinda shegiyar khairi dinnan tayima kakanta jiya ina kuma ga ni matar ubanta.
Dariya Addawiyya tasaka sosai sannan tace "ni kam ta burgeni da calour d'in stile din haukanta domin ni ban d'auketa mai cikakken hankali ba tunda batasan mi takeyiba, bata da ilimin addini tare dana nasara kuma bawai ba'a sata bane a'a tadaiqi maida hankali ne sabida sangarta ta da momynta tayi wai ganinta gata ne takeyi mata.
"To ke autan Ummi waya baki duk wannan labaran nasu?
"Duk amufarki na nagani jiya da dare
"Allah qarya kikeyi autan ummi, kedai kifito fili ki sanar dani kawai Aljaninki ya sanar dake.
"Ashe kingane amma kika isheni da tambaya to abindama baki sani ba shi kanshi Alhjin tunda yaganki yaji sonki da qaunarki ta kamashi,, daren jiya bai iya barci ba sabida tunaninki tare da na matarshi na fari uwar 'ya'yan shi domin sai yake ganin kinyi mishi kama da ita barinma da yazo d'azun yaga yanayinki mai sanyi da alamaun haquri ga kunya atare da ke da kuma iya zance mai ma'ana intact dai komi naki ya burgeshi.
Kama haba Hindu tayi tana kallon Addawiyya bako qibtawa.
"Aunty Hindu wallahi taimako zakiyi sosai in kika aure shi domin yana buqatar taimako sosai, mace irinki yake so wacce zata kwantar mishi da hankali kuma ta dawo mishi da martaban gidanshi a idanun muta ne yarda al'umma zasuyi ta zuwa yana taimakonsu haka kuma mahaifiyarshi zata sami nutsuwa da jin dad'in gida fiye da yarda takeji yanzu, hatta yaranshi zasu dawo gidanshi da zama kuma abinda yafi buqata kenan yanzu arayuwarshi ganin 'ya'yanshi akusa dashi, sabida haka don Allah da zarar ya dawo alokacin dakika bashi to ki ce mishi kin amince dashi, so da qaunarshi asannu zaki sami kanki cikinsa dumu2. Ta qarashe zancen cikin dariyan tsokana.
Shiru Hindu tayi tana nazarin zantukan Addawiyya, kai ta gyad'a batare da ta iya cewa komi ba don hakika tashiga rud'ani da lamarin Addawiyya ainun.
"Aunty ni kaina haka kawai nakejin tausayin wani a cikin gidan kuma wallahi bansan ko waye ba amma nasan wata qila yana cikin matsala ne tarashin wani abu a rayuwanshi dubi da yarda nakeji wani feeling na maraici.
"Ikon Allah autan Ummi anya ke mutum ce kuwa ba rabi rabi kike ba kamar yarda Salma take fad'a?
Murmushi tayi kawai tamiqe tasoma tafiya, Hindu ta sha gabanta tana zare mata idanu, dariya ta kwashe dashi harda duqawa tace "kingako yarda idanunki suka kuma fitowa kamar jikar nufe, kai kina da idanu masha Allah.
ranqashi ta kaima kanta tana dariyan itama tace "yo ai layinmu d'aya don komi nawa irin taki ce ko kin manta kamar da mukayi dake har tafi wanda kukayi da Salma? "Eh ina sane kawai tsokanarki nakeyi don insaki dariya gashi kuma nayi nasaran saki. "U r too nice Addawiyna.
Duqawa Hindu tayi ta rungumeta ta manna mata kiss agoshi sannan ta miqar da ita suka nufi ciki cike da nushad'i.
****** kwanci tashi ba wuya gashi har bikin Salma yazo lokacin su Addawiyya sun sami hutu don haka tun ana saura kwana hud'u suka isa garin kwantagora.
Biki yayi biki, bikin 'yar gata haihuwar dangi.
Acikin gidan aka gina mata flat d'inta mai kyau sabida ba dad'ewa zasu yiba zasu dawo kano domin aikin da mushaffa'u yake nema na banki yasamu a bakin arewa.
Bayan gama biki da sati biyu suka dowa kano suka bar Salma da kewarsu kafin itama tabawa su mama kewa nan bada jimawa ba.
Yau hutun qarshen mako, Addawiyya tana kwance cikin bargo amma ba barci take yiba ta daiyi lamone kamar mai barci.
Hindu ta fito wanka ta zauna samar stool ta soma shafe2nta ta tsara kyalliya sosai ta d'auko wata doguwar riga baqa ta sanya tare rolling da gyalen kayan tana cikin fesa turare ta tsinkayi muryan Addawiyya.
"Aunty wallahi kinyi kyau kamar baki taba yin aure ba, "uhmm autan Ummi kenan kinfiye zolaya "Allah aunty ba wani zolaya sai gaskiya "tam nagode.
Aunty ko kinsan yau baqonki zai zo domin yana lisafin sanda zakigama idda yasan tuni kingama ya dai tsahirta ne don kada kiga gajen haqurunshi, yanzu hakama yana hanyar isowa kuma yau su Adda Salma zasu iso, bama ta da lafiya wata qila malerian qaruwa ne yakamata sannan yau Dadyn su ubaiyu zai zo miki da albishir d'in kinsami aiki amma bansan ko aina kika samu ba, wata qila a company n mr Habibinki ne don nasan yanzu kin somajinshi aranki tun bayan da kikayi istiharan nan sonshi yake ta miki gizo a cikin ruhi, kina wani kaucewa.
Ganin Hindu tayi mutuwar tsaye yasa Addawiyya sauka ta fad'a bathroom tana yi mata dariya.
Hindu ta matsa jikin toilet d'in tace kigama kizo ki bani labarin kanki tunda kinzama mai leqen asirin sirrin zuciyar mutane.
Bud'e qofar tayi ta fito tana goge hannunta da qaramin towel, ta wuceta da bud'e freeze ta d'auko Apple saida ta ci kamar rabi sannan ta miqawa Hindu tana cewa ci kiji dad'in sa kamar mad'i harara hindu ta wulla mata ta murd'e mata kunni tana mai cewa"oya ina sauraronki bani labarin kanki ko in maidaki mai 1 ear yanzu.
"Washhh!! Aunty H. Sakeni to sai na fad'a miki, sakinta tayi ta zuba mata manyan idanunta.
"Nidai bawani labari atare da ni sai na wannan banzan ubaiyu n dayake sona kuma yakasa sanar dani kuma gara hakan sabida ni dai banson so ba ban san aikinta ba basan muhinmancin taba bansan qalubalenta ba kuma ban fatan in sani don ni bazanyi aure ba balle tunanin maza yanemi illatani har na Kai ga kamuwa da hawan jini.
Duka hindu ta kaiwa bakinta tace "ke autan ummi banson hauka, kuma in ba'ayin aure za ahaifeki ne daka kikewa baza kiyi ba? Wata rana kina abu kamar wanda lissafinta ya afka halin makuwa.
"To zanyi auren Aunty amma bayanzu ba sai nagama karatuna kamar ku "tam Allah yanuna mana lokacin lafiya "Amin.
Suna fitowa parlor mai gad'i yana shigowa yace da Hindu yallabai Alh. Muktar Ya iso yana sit room.