← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 87

Sashe 85

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya mata girma, ita har gobe imaninta be fita ba, sannan mijinta yaga hajiya mommy a gidan Daman ya sansu tare, se yanzu de labarinta ya taddasa na ta mallake mijinta tamkar rakumi da akala, Nan take mijin hajiya naja'atu yace shi gaskiya bayason ganinta tare da ita, a fari besan haka take ba, sbda ta jima tare da iyalinsa se yanzu labari ya taddosa, hajiya naja'atu ta tsorata kar a kirgid'e mata igiyar aure tini tayi la'asar ta fara ja baya da jikinta daga jikin hajiya mommy, ganin isharar Daya samesu ilmi ya karawa hajiya naja'atu, seta tsorata da duniya, kawai ta komawa ubangijinta tadena yawon bin bokaye, ta komawa magungunan mata, Ta rike ladabi da biyayya, ta rike hkri da juriya , da dakiya, ba boka ba malam Suka zauna lafiya ita da mijinta. Hajiya mommy tasa boka ya Aiko mata da maganin da in Suka sawa Aeezad da iyalinsa zasu mutu duka, kudinta kenan ta tattare ta bashi yanzu a kan dubu biyar se a kasheta saboda bata da ita duk bokaye sun gama amshe kudadenta tass. Suka fara tunanin yaza ayi su saka, Suka samu wata me aikin gidan nabeelah yarinya lantana, Suka sayeta da kudi first tayi gardama, se Sukace in Bata Saka ba ita zasu kashe, har kuka lantana tayi a kallah bazata wuce 17yrs ba, gata Yar kauye bata da wata dabarar data wuce ta amshi maganin, jin ance za a kasheta, gashi tana tsoron mutuwa Ainun, Daman ta fito siyan Abu ne sukasa aka kamota aka kawota gidan hajiya mommy. "Karki sake maganin ya wuce yau Baki zuba ba, Kuma wallahi in maganar Nan ta fita nice ajalin jaf danginki Dan uwarki!" Cewar hajiya mommy dasuka tasa yarinyar a gaba a can cikin bedroom. Yarinyar na kuka jiki na rawa ta amince, ta amshi kullin maganin a cikin wata bakar leda, dreva ya dauketa ya maidata layin gidan ta saita kanta, saboda hajiya mommy tace in aka samu akasi wallahi tsaf zata kasheta, tade ganta ko a Ido tasan bata da Imani. Lantana nashiga gidan taga kaf iyalan a falon sunata hira, se taji zuciyarta ta karye amma sede bata da choice, ta bawa big hajiya sakonta data aiketa daman goro ta aiketa ta siyo, aiko big hajiya ta amsa Tana matsifa sbda lantanar ta jima a gun Aiken. Lantana ta bata hakuri kana ta tashi tashiga kitchen taga an daura girkin rana, Gashi ba kowa a kitchen din, ta tsaya tanata nazari Tana kuka ta zuba maganin a cikin abincin, ta jujjuya yadda baza a gane ba, ta jima Tana kuka, nabeelah tashigo ta sameta tsaye Tana kuka daman ita ke dafa abincin sbda Aeezad be iya cin abincin kowa in ba ita ta dafa ba, nabeelah ke girkinsu da iyalanta su kuma masu aiki suyi nasu daban a kitchen din waje. Kallo daya nabeelah ta mata ta tabbatar bata hayyacinta, ta fahimci kuka ma tayi. Lantana Meya Faru waya saki kuka ? Nabeelah ta tambayeta cike da kulawa. Lantana ta kalleta se taji kwallah, bata mana mugunta Meyasa ni zan zalinceta? lantana ta fadi a ranta a zahiri tace bakomai mommy nabeelah ya kureta ido Tana tausayinta sosai, sbda duk cikin masu aikinta itace karama duk manya hajiya maryam ke kawo mata. Kigayamin gaskiya lantana, ko tunanin gida kikeyi? Ki gayamin kinji? Ko kin gaji da Aikin ne se insa a maidaki gida, inkin huta seki dawo lantana se taji hawaye tayi hanzarin maidasa, tayi aiki a gidaje da dama Amma bata taba haduwa dame kirki kmr nabeelah ba, duk duniya ma babu me kirkinta haka take gani. Shiru lantana tayi ta kasa cewa komi ganin haka yasa nabeelah tace ta wuce taje ta kwanta ta huta. Lantana tace toh jiki ba laka ta fice a kitchen din Tana zuwa dakinsu ta kwanta se kuka. Nabeelah ta duba girkinta, sega Aeezad tsundum a kitchen din, sede taji ana goga mata bura a saitin duwawunta. Ta juyo ta kallesa ya kashe mata ido daya yayi kissing lips dinta yace Ki gama muje ki budemin gindi in zirara miki bura pls ai yau ba girkina bane ko ka manta narai narai yayi da manyan idanuwansa yace Ni banasan ki fita girki ga gindi kina bani inaci me ddh ga abinci kina dafamin me dadih.. girgiza Kai nabeelah tayi tana Kallan face dinsa ubangiji ne kawai yasan irin sansa dake cikin zuciyarta, yana bata kulawa tako ina.ganin ta kuresa da ido yace meyasa kike kallona? Lumshe ido tayi ta budesu tarr a kansa tayi kan-kan da sexy eyes dinta tace Kanada dadih Kaidin NAMIJIN ZUMA ne murmushi Aeezad yayi yace Daman nasan zaki fadi wata rana finally de mommy tace buran d /nada ta raina yanada dadih ya daka tsalle ya rungumeta yayi kissing wuyanta se murna yakeyi tace masa yanada dadih. Tare da dashi suka gama girkin suka shirya a komi a kn dinning , suka zauna zasu fara cin abincin. Alhaji sunusi ma yana gidan wuni yake gidan in har bazeje aiki ba yana rike da jikokinsa, kuma duk inda ummih zatayi idonsa ne kanta, gabaki daya kyau take masa, tunaninta na hanasa bacci a kwanakinnan, ko ganinta yayi se shaawarsa yaji Tana tashi, Alhaji sunusi nada lafiya sosai, ko hawan jini bedashi Balle ciwon sugar, bashi da rauni a al aurarsa Sam cikakken namiji ne, Danma ciwon kafa ya masa cikas, amma ko budurwa aka basa tsaf ze iya da ita garau gam yake. Duk suka hadu a kan dinning Ummih big hajiya, har Aunty hafsat ma Tana gidan da yaranta guda biyu har yanzu Allah be bata wani ba, ko ciki babu, gashi yaran Nabeelah na neman wata hudu yanzu sun kuma girma kai kace sunyi 8month kyaunsu ya bayyana sak ubansu, ga suma Allah ya basu har baya. Nabeelah ke serving dinsu, aeezad se kallon saitin nononta kawai yakeyi, ta kuma cika fam ta kama kasa, tazama cikakkiyar mace. Ta gama serving kowa zata zauna duk sun diba spoon din farko zasu fara ci lantana ta shigo dinning room sim a guje Tana kuka daman Tana labe Tana kallonsu. Dukse hankali ya dawo kan lantana suka maida spoon din abincin cikin kwanon ba wanda yakai bakinsu. Nabeelah ce tace Wai lantana kukan kike ne har yanzu meya sameki ne in bakisan zama damu se a maidaki bansan inga kina kukannan cike da kulawa ta fadi tamkar yar cikinta. Lantana na kuka tace Aah ba haka bane hajiya, Ina cikin dmwa dan Allah kar kuci abincinnan akwai maganin mutuwa a ciki..na kwammace ni a kasheni da in tarwatsaku, hajiya ke mutuniyar kirki ce baki zalinceni ba, dan Allah ki yafemin se lantana ta zube kasa tana kuka kowa mamaki ya kamasa se wannan ya kalli wannan wancan ya kalli wancan. Kowa ya daskare ya kasa magana. Alhaji sunusi ne ya iya cewa Zonan yarinya bamu gane me kk nufi ba lantana ta taso Tana kuka kanta na kasa ta karaso inda Alhaji sunusi yake ta zannaya masa komi. Gabaki daya kowa ya dauki sallami, big hajiya ta mike zata kaima lantana duka Alhaji sunusi yace Aah karki daketa ba lefin ta bane itafa sata Akayi kawai se big hajiya ta fashe da kuka tana fadin Yanzu har kiyayyar da Rafi ah kemin nida iyalaina yakai haka? Yanzu damunci duk haka zata kashemu, Innalillahi wa inna ilaihirraju Big hajiya ta kuma fashewa da kuka, tanata bin ko wanne da ido sunusi yau in baka rubutawa rafiah saki uku ba bani bakai big hajiya ta fadi Tana zubewa kan kujera jiki ba laka se kuka takeyi. Allah kadai yasan daman me Alhaji sunusi yakeji a zuciyarsa, ya mike a hasale ya figi hannun lantana suka fice a falon , lantana se kuka takeyi Tana fadin Alhaji kayi hakuri karka kaini gun yan sanda,,, Sam Alhaji sunusi bejinta sbda bacin rai iya hasala yayi yana sane da tsarin hajiya rafiah tin tini ya kyaleta ashe yayi kuskure. Mota yasa lantana shima ya shiga dreva yaja duka fice zuwa gidansa. Nabeelah ta tattare abincin ta kulle a ledoji ta fita dashi ta zubar a toilet din gargajiya dake can farfajiyar gidan tadawo suka zauna sukayi jugum jugum Aeezad knsa ya hasala shima mikewa yayi ya fice a gidan ya barsu nan kowa kmr an masa mutuwa, sam basuyi tsammanin rashin imanin rafiah yakai haka ba, nabeelah ta kame yaranta ta goya daya ta rike biyu ko masu aiki ma taki bawa su yau, gabaki daya ta tsorata. Alhaji sunusi na isa gidan direct falon rafiah ya suka nufa shifa lantana. Yana shiga falon yagansu zazzaune ita da naeema se murna sukeyi sun tasa TV gaba suna jiran Jin mummunan labari.kawai se sukaga Alhaji sunusi da lantanar kmr daga sama. Duk sukayi Zumbur suka mike tsaye, seda gaban kowacce ya fadi amma rafiah ta wayince kmr batasan komi ba. Alhaji is dawo yana ganka da yarinya daga ina? Ta tambayesa a zahiri amma inside ubangiji ne kawai yasan me takeji a zuciyarta. Hawaye sharr suka wankema Alhaji sunusi fuska yace Yanzu abinda zakimiin kenan ? Sakayyar daza kiyimin kenan ki nemi kasheni nida kaf iyalina da mahaifiyata? Ki tuna hajiya ni na maidaki mutum duk abinda kkyi ina gani, amma na kyaleki, kika rabani da kowa seke kadai, kika sani na zama abun kwatance kika maidani kmr waina , na rike yarki na maidata mutum na hada Aurenta da d ana mafi soyuwa a gareni amma haka zakimin ? Bakomai duniya ta isheki rafiah, ki tattara na sakeki, saki daya, saki biyu, saki uku! Babbar bura bura uba a cikin Nifa yana shiga ya ganta ! Hajiya rafiah ta fadi Cikin zallar tashin hankali ta cire dangwali ta wurgar , ta fasa kara tana fadin Mena maka? Alhaji ni zaka saka? Alhaji saki uku kamin ko? Alhaji nice fa rafiah? Alhaji ka rufamin asiri? Alhaji nice gabaki daya seta koma kamar mahaukaciya naeema kam zubewa tayi kasa tana kuka, harda ihu, duk se suka zama kmr mahaukata, naeema de tasan itama tabbas nata Auren ya mutu, na uwarta ma ya mutu Balle ita. Rafiah ta karasa zata cacimo lantana Alhaji sunusi ya hankadata ta fadi ta sake tasowa ta cire zanin jikinta kmr mahaukaciya kuma ba hauka tayi ba, tsabar tashin hankali ne. Nashiga
Chapter 85 · 0% Book details