← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 87

Sashe 57

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bata samu damar yima nurses din sallama ba, sbda Aeezad yasata gaba akasa akwatunansu a mota already an shirya motocinsa, suka shiga mota daya shida naeema da zaks, doctor haphis and nabeelah da big hajiya da aunty hafsat suka shiga mota daya Babba . Sam ba haka Aeezad yaso ba, yaso yashiga mota daya dame dadihnsa, sede suka hau mota daya da naeema da Zaks. Suka isa Airport ba bata lokaci suka hau jirgi daman already jirgin ya kintsa, ba bata lokaci suka tashi zuwa katsina tadikko dakin kara. Aeezad na kusa da naeema duk tabi ta nanikesa, nabeelah na kusa da aunty hafsat, idanuwanta na kan Aeezad da naeema dataketa shigewa jikinsa kmr sabuwar haihuwar mage, nabeelah ta rasa dalilin dayasa taji wani Mugun haushin naeema dashi kansa Aeezad din ya rufeta. Zaks da doctor haphis suna kusa da juna suna yar hira. Se a Cikin jirgin ne aunty hafsat ta sanar da mijinta suna kan hanyar dawowa ..ta shaida masa yadda Aeezad ya tubure yace shi gida ze dawo. Baban noor ya musu fatan isowa lafiya kana ya katse wayar. A lokacin baban noor yana tare da Alhaji Sadi wanda yazo gidansa a kan mgnrsa da nabeelah, Alhaji Sadi ya rikice over bayan rabuwarsu da nabeelah da niyar ze dawo a asibitin kaduna yazo asibiti yafi sau Dari yanaso ya ganta amma aka hanasa shiga yakira baban noor , a lokacin hafsat bata asibitin ya Kira Aeezad yaki dagawa , daman Shifa Aeezad ba kasafai yake daga kira ba kona Wanene , ballema ynzu ya tsani baban noor din sbda ya fuskanci Alhaji Sadi abokinsa ne. Zuwa yanzu baban noor ya fara tausaya wa Alhaji Sadi saboda ta fuskanci San da yakema nabeelah bana wasa bane,. Bayan baban noor ya gama waya da hafsat ya shaidawa Alhaji Sadi cewa gasu nabeelah nan tafe zuwa katsina, nan farin ciki ya rufe Alhaji Sadi sahunsa zuwa katsina tafi a kirga sbda kawai yaji ma ya take wayar daya bata ya kira yafi a kirga yaji sim din kashe, kawai so yakeyi yayi tozali da kyakyawar fuskarta, ya Riga ya gama shiryawa a sati daya za a kulla auransa shida ita, sunayin aure zasu bar kasar zeje can wata kasa yasata makaranta sbda ita yakeso yadinga daurawa a gaban mota sannan in zasu taro ya tasata gaba, sbda ita din macece wadda dolema ta fidda ka kunyar jama ah. Ba jimawa suka isa garin katsina, jirginsu yayi saukar angulu a air port din katsina, daman already Zaks ya sanar dreva s din Aeezad suna tafe, dan haka kafin su iso motoci tini suna nan suna jiransu, shiga kawai sukayi Aeezad nata kallon nabeelah , har mamayar idanuwan mutane yayi dasuna saukowa daga jirgin ya taba mata nono, nabeelah ta kallesa ta gallara masa harara, murmushi ya sakar mata, mamakinsa ya kuma rufeta mutumin daketa matsifa da bala i ynzu shike taba nono da murmushi. Ba bata lokaci suka shiga motoci zuwa gida big hajiya da nabeelah da aunty hafsat a mota daya sbda su daman gida za a kaisu, naeema da Aeezad a mota daya, Zaks da doctor a mota daya, su direct gidan Aeezad aka nufa dasu, seda suka isa gida ne Aeezad ya tambaya ina su nabeelah Zaks yace masa ai su gida aka nufa dasu,. Wayace a kaisu gida? Aeezad ya jefowa Zaks tambayar dai-dai suna isa part din Aeezad din doctor tini Zaks yasa maaikata sukaisa wani part din, naeema kam suna sauka ta nufa part dinta, daman Allah Allah takeyi su iso, ta isa ga uwarta, tanada abubuwa dayawa dase a zahiri zasu tattaunasa. Zaks yace Ai aunty hafsat ta gaya maka gida za a kaisu tin muna Cikin jirgi ko bakaji bane dai dai suka isa falon Aeezad ya zube kan kujerar 3ctr Zaks ya zube kan 2ctr Aeezad yace harda mommy,? yanzu dan rashin imani da big hajiya dukse suka wuce gidan Aunty hafsat waze kula Dani toh ? Gaskiya mommy tadawo ita Zaks yayi murmushi danshi tini ya fahimci inda Aeezad ya dosa big hajiya gaskiya Tana bukatar Hutu shiyasa nace a wuce da ita gidan Aunty hafsat kawai zuwa gobe a kawota nan din,,, ga naeema gani ai zamu iya jinyarka kafin zuwa gobe big hajiyar tazo wani banzan kallo Aeezad ya watsoma Zaks yace Gaka? Kai a gardi, Kai kayi jinyata ai sede ka karamin ciwo, garjejen kato dakai, nafison mommy ko manyan Nono nagani naji sauki sauki Zaks ya amshe da dariya yace nabawa Mutumina ai tini na dagoka, manyan nonuwa sun kunna mana Kai, duk kabimu ka zage Tass a asibiti, baka ragawa kowa ba.. Aeezad ya tabe baki hadi dacewa kaide bari, ji nayi na tsani kowa a duniyar nan in ba mommy ba, kaga lefina? Zaks ya girgiza Kai yace Waneni naga lefinka sir Aeezad yayi murmushi yace naeema tazo ta hanani komi gashi bata bacci, gabaki daya ciwona suka karu doubles, bakaji yadda nakejin haushin naeema ba, gashi na riga na shiga hannu over kawai mommy nakeso na gani ta bani kayan alatu, Kai bakaji abinda nakejiba, I can t control myself,,,, hmmmm, yanzuma dazamu sauka daga jirgi ai seda na mamaye idanuwa na taba nonuwa, Kai aboki a duniya ba abunda yakai mace dadih, komi najin dadihn duniya bayan mace yake, macenma musamman in mommyna ce, ni kadai nasan me nakeji ya karashe da hadiyar yawu ya lashi lebensa na kasa. Au da baka san ba abinda yakai mace ddh ba? Cewar zaks dake kallon Aeezad wanda ya gama shiga shauki. Aeezad yace Wlhi bansani ba se a kan mommy, Kai inna tabata brain Dina ma rikicewa yakeyi, har empty nake zama ban gane komi Zaks ya kwashe da dariya yace mutumina Kai jarababbe ne na last, kana gadon asibiti kana jaraba Aeezad ya amshen da uhm kaide bari, Ina gadon asibiti ina bukatar nonuwa da gindi,,,, ai abunne da mugun dadih ya karashe yana tand ar harshe. Zaks ya kara kwashewa da dariya yace wannan gigicewa haka ko kaci ne? Aeezad ya girgiza Kai dacewa Tabdijan! Ina zata bari naci bayan ma da kyar nake samu naji dadih da ita, lagudar juna kawai mukayi amma wlhi uwa nayi hauka, Kai mommy macece, tako ina tayi wlhi dadih ne da ita, dadinta danake ji bazan iya jurewa ba, Zaks ya kara kwashe da dariya yace mommy de ba ruwanta duk kabi ta gigita mana uwa Aeezad ya amshe da tade gigitani, Ina ganin wannan lantsan-lantsan nonuwan ina naga ta nutsuwa ai gabaki daya ta kwancemin kai tashi zan inyi wanka ka kaini gidan aunty hafsat naga mommy zaks yace daga dawowarmu?ka bari Kaci abinci ai kou Aeezad ya mike yana fadin wlhi kawai ita nakeso nagani kaima kaje kayi wanka, Zaks ya kalli Aeezad yace Okay zanyi,,,,yakamata inka huta mu aika aje gidan dreva Dinka daya rasu da abunnan ya faru daku, shi adamu na hannun damanka jikinsa da sauki, kafar tasa da sauki sosai Aeezad ya juyo ya kalli Zaks yace Ai dukna sani, su wadanda suka rasa rayukansu a sanadin abun daya faru Tini nasa daddy ma yaje tin ina asibiti an bawa iyalansu duk abinda zasu bukata, sannan gwamnati ma ta basu tallafi sosai, adamu kullum ina Jin labarinsa, ta gurin sajen murtapha, har video call munyi dashi 1week ago, aiki za a masa a kafa, inaga Ma kafarsa cireta za ayi, America za a kaisa , zuwa next week nasa a shirya komi masa komi, su kuma wadanda suka rasu sena kara Jin sauki zanje inma iyalansu gaskiya, ai bazeyu na barsu a bansa ba bayan a kaina suka rasu,, Zaks yace hkne nasha ka manta ne sir.. Aeezad yace Allah ya kyauta na manta, ai dana zama butulu, duk a kan kare raina ni daya fa suka rasa rayukansu duk nasan dasu Dayan ma dabe rasu ba nasa an masa sha tara na Arziki wanda akace ya kira sojojin dasukaxo Zaks ya jinjina Kai yace Allah de yajikan wad anda suka Rigamu gidan gaskiya Aeezad ya amshe da Amin tausai ya cika masa zuciya ya haye saman upstairs zuwa dakinsa. Zaks ya mike ya nufa dakin dayake sauka inyaxo gidan wanda yake downstairs, zaks na shiga dakin ya kira kukan aeezad a waya yace a shirya musu abinci mara nauyi, kana ya ajiye wayar ya fada bathroom saboda yana bukatar wanka. 25mnt zaks ya fito daga wankan daure da alwala sbda an fara kiraye kirayen la sar yayi sallah kana Ya shirya cikin kananun kaya, waldrope din dakin cike take da kayan sawa na Aeezad bema taba sawa ba, zaks kesawa inyazo garin. Fitowa yayi falon ya tadda Aeezad zaune kan kujera da waya a hannunsa, tini yayi wanka yayi sallah befi 2mnt da zama ba zaks ya fito, yaga Aeezad sanye yake da kananun kayan masu azabar kyaun, Riga me karamin hannu se dogon wando har kasa,, tinda yaji ciwon hannunsa be karasa manyan kaya ba, duk soyayyarsa dasu, yafi bukatar kaya marasa nauyi for now. Seda na shiga toilet na fara wanka na tuna ashe yi maka wanka akeyi Cewarzaks daya karaso ya zauna kusa da AEEZAD, wani wawan kallo Aeezad ya watsowa Zaks yace Uban wanka akemin Zaks yayi dariya daman yasan dole seyasha zagi. Wlhi nasha yi maka wanka akeyi sbda ciwon hannunka Aeezad yayi tsuki yana mikewa yace Ubanwa kemin wanka? Temakamin akeyi de nayi wanka, kuma ai bana cire boxes din jikina dan ubanka dan iska kawai Zaks ya kwashe da dariya yace Ashe de wankan ake maka Aeezad yace A fari ba,,,, banfi 1month ba na farayin komi da kaina da hannuna daya Zaks ya kara dariya Cikin zolaya yace Amma duk da hannu dayan kake lagude kayan mommy Aeezad ya hade rai yace Sa wasa, ko gindi ta budemin zan pushing burana inside duk da hannu daya dallah tashi ka kaini in ganta ina yunwarta Cewar Aeezad da already ma a tsaye yake. Zaks ya mike yana kara dariya yace Mu isa dinning room nasa a shirya mana superghetti.. badan Aeezad yaso ba suka isa Dinning room already ku-ku ya shirya komi, Zaks ne ya iya cin abincin shikam farfesun naman kaza ta hausa kawai ya iyaci kadan, ko cinya daya be cinye ba, kuma yanajin yunwa kawai de ya kosa ne
Chapter 57 · 0% Book details