← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 87

Sashe 52

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko ba komi ai yaci ace ka girmamani ko dan shekarun dana baka Aeezad ya kureta da ido yadda take mgnr Kai kace ita ta yankewa kasa cibi ko ita ta haifesa zuwa duniya. Ya hade rai a duniyar nan ya tsani tace wai ta girmesa wannan kalma na masa zafi ji yake kmr bakin cikin kalmar ze kashesa inside. Ko 100yrs kika bani ba 10yrs ba, ba abinda ya dameni, nade aureki so nine samanki ba kece samana ba, kuma wlhi sena hau gindinki nasa burana muga ta girma, ai ur age is just a number, ki bani dama insa gindina a gindinki mu gwada girman a can muga who is the boss Tabe baki nabeelah tayi hadi da yatsinar fuska tace Sede kasa a gaban matarka bani ba, wlhi gabana yafi karfinka har abadan sede ka gama Ka gaji da aurenka na yaudara ka sakeni,,. Cikin tsiwa tayi maganar, daman itama ba baya ba gun tsiwa da matsifa amma bata Kai Aeezad ba sede shi tashi matsifar bata tasiri a kanta. Are you sure gabanki yafi karfi na? Aeezad ya fadi yayinda kalamanta ke masa suya a kirji, ba karamin dukansa kalamanta sukayi ba. Ka bawa kanka amsa da kanka mana ni sa arka ce? Nabeelah ta fadi cikin isa da karsashin harshe. Murmushi Aeezad yayi ya girgiza Kai yace Zakiyi nadama yana fadar hakan ya wuce gaba ta biyosa a baya Tana fadin ko kai kayi nadama ba Aeezad ya kuma murmushi ya juyo ya kalleta still yana tafiya yace Tom naji yanzu muje hotel dinne se muga waye ze nadama cikin nida ke nabeelah ta amshe da sede kaje da matarka, na gaya maka zan sake gaya maka jikina yafi karfinka wlhi Aeezad ya kuma murmushi ya lumshe idanuwa ya bude still yana tafiya kalamanta na bugunsa iya bugu, ya kulade yau se mgnr matarsa takeyi besan meyasa ba, shide yasan ba sanshi takeyi ba. bece komi ba sbda beso ya kara Jan mgnr domin harshenta na masa tsauri a kalamai. Yana gaba Tana binsa a baya suka shiga zagaye asibitin yana motsa kafa, duk tafiya daya biyu seya juyo ya kalleta, kawai se yayi murmushi ita kam ko kallansa batayi, kawai tafiya takeyi kanta kasa. Sukayi zagayen 30mnt bamece da wane uffan, Dai dai suka iso ta bayan asibitin ba Yawan wucewar mutane a gurin, Aeezad yaja ya tsaya ganin ya tsaya itama ta tsaya, ya juyo yana facing dinta, ta kalli inda suke ta dawo ta kallesa. Mu tafi mana ta fadi Tana tsare gida. Bazan iya ba gaskiya inasan nasha Nono Ya fadi yana matsota sosai taja da baya, ta juya zata koma da baya yace Wallahi in kika koma inda mutane suke ba ruwana zan biyoki har can in tubeki zindir wlhi in taba inda nakeso, har na kawo dake jin abinda yace kuma tasan ze aikata yasata dakatawa, ta juyo Tana facing dinsa kasancewar yamma ce tini ma mutane dai-dai dake zirga zirga a lungun suka dena. Banasan iskanci Cewar nabeelah datayi mgnr Tana hade rai, tanaso ta bar gurin Tana tsoro kuma. Ni inaso Cewar Aeezad da yaketa hadiyar yawu, ya matsota Gashi ba halin ta gudu ta gallara masa harara, hadi da jan guntun tsuki, Tana tunano abubuwan dasuka kasance tsakaninta dashi a falon asibitin ko a mafarki bata fatan hakan ya sake faruwa tsakaninsu, bata ankare ba taji ya RIKO mata hannu, nan take dukkanninsu sukaji wani bakon yanayi ya ziyarcesu. nabeelah seda ta lumshe idanuwanta ta bude. Ya kara RIKO hannunta sosai cikin nasa, sbda Tana kokarin kwacewa ,, nan take hannunsa da hannunta suka hadu cikin juna sosai soft and soft wani irin dumi me ratsa jijiyoyin jiki ya kara ratsasu a karo na biyu. Aeezad ya kara hadiyar yawu, hannunta nada mugun dumi, Zaks ya taba gaya masa duk mace me dumin hannu toh gindinta ma zeyi mugun dumi da dadih, sannan sunada dauriya da juriyar gwatso, ayita cinsu basa gajiya. Ina sanki! Ya fadi da wani irin sound me mugun laushi da gardi Sam dabesanma yanada irin sound dinba. Wannan Karan direct taji sound dinsa zuwa matsugunin filin zuciyarta, seda ta sauke boyayyiyar Ajiyar zuciya me azabar sanyi me sanyaya sassan jiki, ta tsurawa hannunta dake Cikin nasa ido. look mommy, wlhi ke flower ce me yad o hadi da yabanya a zuciyata,sanki dashe ne a babban garden din zuciyata na Kainuwa yayinda bakya bukatar taki ko ban ruwa, yad o kawai kikeyi ba tare Dani Kaina nasan lokacin fitowarki ba,,,ubangiji ne ya dasamin sanki tin Randa nazo duniya, ya dauki Mahaifiyata, hakan yayi sanadin zuwanki cikin rayuwata, kika zamemin zanen kaddarata a taswirar littafina na, na rayuwa , kaf littafin rayuwata cike yake da zallar sanki hadi da bukatuwa dake, Dan Allah kodan sanki dabani na daurawa kaina ba ya kamata ki tausayamin mommy,,,wlhi Ina sanki, San da bansan ina iyakarsa ya tsaya ba ya karashe zafafan kalamansa, yayinda zafafan hawaye suka wanke duka kuncinansa biyu,. Wani irin mummunan bugu me wuyar rubutuwa zuciyar nabeelah tashigayi hk kawai ta tsinci kanta da rubuta kaf kalaman nasa a dutsen zuciyarta saitin inda tasan baze gogu ba, ta dago manyan idanuwanta farare ta zubo masa su, abinda ya kuma narkar da zuciyarta a kansa shine yadda taga kwallah na zirya bisa kuncinsa, ta tsuresa da ido yayinda shiru ya ziyarcesu bakajin komi se heart beats dinsu su duka biyun se kukan fararen tsintsaye dake tashi, still hannunta na cikin nasa ya riketa gam kmr za a kwace masa ita daga garesa. After some minutes ya numfasa still kwallah na zirya kan kuncinsa, kwallar SO da kauna wadda ba a sanin sadda take zirarrowa. bayaso kwallar tasa ta tsaya sbda a zatonsa inyayi kwallah zeji sassaucin abinda yakeji na jarabawa a zuciyarsa, yasan ma bazeji sassauci ba ammade ze danji sanyi ko yayane. Ban taba san wata halitta kmr ke ba a duniyar nan mommy,,,zafin sanki dake zuciyata bazan iya misaltashi da zafin komi ba a duniyar nan, koda za a babbakani da raina, na tabba baze Kai zafin sanki da nakeji a zuciyata ba, duk duniya babu dalilin dazesa nadena sanki koda kuwa ke baki sona, zan soki, base Lallai ke kin soni ba, wlhi tallahi zan iya bada komi nawa a kan sanki, koda zan koma rayuwa a kan bola, inde zaki kasance Dani zan iya komi sbda ke, bansan meyasa ba? Kawai nide ubangiji ya jarabceni da kaunarki, abinda nakeji a kanki ya wuce SO kaunarki nakeyi, SO na gushewa amma kaunar bata gushewa, inda abinda yafi kaunah ita nake miki mommy, ko yayane Yakamata zuwa yanzu ki amince ina kaunarki! Na gino , na girma, na tashi, na bunkasa, da zallar kaunarki me tattare da muradinki a zuciyata! Bansan sadda na fara sanki ba, nide kawai Nasan da sanki ubangiji ya halicceni tin FIL-AZAL! Tinda ya fara maganganganun be numfasa ba harya Kai aya, Sam besan ya iya kalamai haka ba se a kanta, shide kawai yaji maganganu nata fitowa daga kahon zuciyarsa zuwa saman labbansa a bayyane. Still se kwallah yake zubarwa daga fararen idanuwansa, nabeelah ta kasa dauke idanuwanta a kan bakinsa, wanda ta zuba musu ido tinda ya fara magana harya gama, nan take taji zuciyarta ta raunana, bugunta yayi doubles a lokaci guda, ta lumshe idanuwanta dake kokarin zubdo ruwan kwallah cikin hanzari ta hadiye wani yawu wanda ya wuce da kyar Kai kace an shakure mata makogaro ne, a lokaci guda ta hadiye kwallanta dake kokarin bayyanuwa, da kyar tasamu ta iya control kwallanta basu zubo ba. Aeezad daketa kwallah ya tsure kyakyawar face dinta da idanuwansa farare dasuka fara chanza launi. Ina matsifar sanki bisa azabar sanki mommy! Ina miki zazzagar kauna, tin FIL AZAL Ya fadi without control kmr ana ingizashi , ta kasan zuciyarsa turirin kaunarta kawai ke taso masa. A wannan Karan dagowa tayi ta kalli duka complete fuskarta batare data ankare ba ta tsinci bakinta dacewa To Meyasa kake kuka? Muryarta ta fara disashewa sbda bakon yanayin da batasan na meye ba daya mamaye kaf ilahirin zuciyarta. Murmushi me tattare da kwallah Aeezad yayi kana yace Hmmmmm, bakisan me nakeji ba a kanki mommy,,, kindega ciwonnan na hannuna ko? Ya karashe yana nuna mata hannunsa dake nad e da bandeji. Ta kallah ta dawo ta kallesa ba tare datace komi ba. Aeezad yaci gaba da magana yayinda kwallarsa ya tsagaitawa da zirya. Lokuta da dama zafinsa na hanani bacci, inya faramin zafi har zuciyata nakeji tanamin suya da rad i inba anmin allura ba bana iya bacci,,,wlhi ban taba ma zafin da nakeji a kan hannun nawa ba kuka, saboda ko kwata-kwatan abinda nakeji a kanki na rad i da zafi bekai abinda nakeji ba a kan sanki,,,tamkar a saka allura a cikin kogi a fiddota ai kinga bazata rage komi daga ruwan kogin ba kou? Wannan Karan daga masa Kai nabeelah tayi alamar Eh. Aeezad yaci gaba dacewa tamkar haka nakeji a kan zafin ciwonnan dake hannuna da zafin kaunarki,,,, bazan iya kwatanta kaunarki da zafin komi ba a duniyarnan mommy, ki dinga ragamin wlhi Allah ne ya jarabceni da sanki bani nasawa kaina ba ya karashe yana daura kansa a kafad arta, yashiga sauke ajiyar zuciya da sauri-da-sauri, lumshe idanuwa nabeelah tayi, bazata iya misalta me takeji a zuciyarta ba zuwa sassan jikinta a halin yanzu. Sun dauki 5mnt a haka kana Aeezad ya dago hadi da tsagaitawa da kwallansa , still be saki hannunta cikin nasa ba , ya kura mata idanuwa itama idanuwan ta kuresa dasu amma ba cikin ido sbda ba kasafai tacika juriyar kallonsa eyes to eyes ba. Mu shiga Dakincan inaso na huta semu koma dakin jinya ya fadi yana nuna mata wani daki, nan yake hutawa inyazo ya gama zagayen dakin bame shigarsa se doctor to tinda yazo asibitin ya fara zagayen motsa jiki yake shiga dakin ya huta, an cire komi a cikin dakin an chanza wasu, sbda shi, dan hk doctors tini sun Dena shiga dakin key din dakinma na gurinsa. Nabeelah ta kalli dakin ta dawo ta kallesa tace pls karkamin wayau , mu shiga dakin ka tabamin jikina kou? Aeezad yayi murmushi hadi da sakin hannunta da hannunsa me Lafiya ya share kwallansa kana ya kalleta yace keda kika girmeni
Chapter 52 · 0% Book details