Sashe 67
Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
big hajiya , wuni takeyi Tana dafa mata abubuwan ciye ciye na gargajiya wasu taci wasu ta kasa ci, har kwarama dambu inta mata dambun masara tanaci sosai, tinda aunty hafsat ta mata bayanin Aurene tsakaninsu da Aeezad ba zina ba, tamata bayani sosai yadda zata gane, aiko nan ta kara San nabeelah da d an cikinta, itafa ko ada batasan nabeelsh yanzu Tana santa sbda Tana dauke da cikin jinintan, daman ba yawa ne dasu a family dinba, Gashi big hajiya naso taga jininta sunyi yawa sosai dan haka ita d a kona shege ne tana so inde daga jininta ya fito, ballema tanasan Aeezad sosai, nabeelah tazama yar gata a gidan, duk jarabar Aeezad ya kyaleta sbda tanada ciki, amma daurewa kawai yakeyi ta kula da hakan, inya ganta se yayita kallo, wanibin har yawu yake dalalarwa. Sau uku hawwa u na zuwa dubata tin zuwan farko ta fahimci ciki ne da nabeelah , Gashi aeezad yaki basu guri su zanta, se yau da nabeelsh ta masa dabara tace yaje ya Siyo mata gwaiba, shine ya fita ya basu guri su zanta da hawwa u. Yana fita nabeelah ta kalli hawwa u tace Wai cikine Dani na Aeezad? Da wani ido zan kalli duniya ni nabeelah! Nabeelah ta fadi kmr zata fashe da kuka, ta kuma kyau da fresh ga wata uwar kiba tanatayi ba lallai ka gane cikine jikinta ba sbda cikin yabi hips da nonuwa. Hawwa u da farin ciki a kan fuskarta tace Nafaga kayan arziki, wannan ciki ai d an gata ne, tako ina naga lelebki akeyi musammanma agun Miji tabe baki nabeelah tayi tace lelen me, bayan an cuceka kou.. fuska dauke da rashin fahimta hawwa u tace Kmr ya? kina mgna sekace cikin shege, pls kidena irin wannan abun gaskiya, wani na nema ke kina nuna kmr bakiso tin rannan na kula, se wani abubuwa kkeyi, keda ya kamata kiyima Allah godiya ga miji ya baki Danye sharaf, ga ciki ya baki cikin gaggawa nabeelah ta kuma hade rai sbda ta fahimci hawwa bata San me take ma tsoro ba. Da wani ido zan kalli ummih? Babban bala inma yazanyi dasu hajiya mommy da matarsa naeema wlhi ban shirya daukar bala innan yanzu ba.. hawwa tace Au baki shirya ba, amma shine kika dinga gwale gindi anaci? Kinga wlhi ki nutsu nabeelah , ki bar tunanin wadannan, domin ynzu rabo ya rantse ba abinda suka isa suyi, in rabo ya tsinke daraba bacewa takeyi, ki rungumi mijinki da cikinki kawai Aunty nabeelah, ba abinda su hajiya mommy suka isa su miki tinda basu hana faruwar wannan kaddarar ba aiko kinga ba yadda zasuyi dame zuwa nabeelah tayi shiru kawai badan taji abinda hawwa tace mata ba, duk natsihar daya mata a banza, har tabar gidan, washe gari ta tashi tanata fushi abu kadan seta hau Aeezad da matsifa Sam be damu ba sbda yaji ance wani lokacin masu ciki nada matsifa shiko dukansa zatayi bazece uffan ba, shide ta renar masa cikinsa shine dadinsa, kome zatayi ze dauka kuma ze jure. Se rigima take masa yau, tace mkrnta zataje yace baze yuba, yadinga lallamarta da kyar ta amince ta hakura. Yau kimanin 2weeks da dawowarsu asibitin Sam ya kasa gane kanta, se tayita fushi fushi Tana hade masa rai ko mgna bata masa se yayita mata mgna tayi masa banza, amma Sam beji ya gaji ba, sbda yasan duk halin daya shiga sbda shine. After isha i kwance take a kan bed, shi yana zaune kasan kafafuwanta se mammatsa mata kafafuwa yakeyi, sanyin AC kawai ke aiki da kamshin turarukan wuta a dakin, yanzu shike komi har wankin kayanta nasawa shike mata dukda akwai marching din wanki, da kuma me wanki, amma Sam baya bari su wanke shike wankewa ya gyara mata gashin kai, ya mata wanka har askin gashin gabanta seda ya mata jiya,ya aske mata gashin hammatarta duka, ba abinda be mata. Ta kallesa ta numfasa, se tsotsar wani d an karamin kilishi takeyi a bakinta, sbda in batasa wani abu a bakin nata ba se tayita zubda yawu. Ta kuma numfasawa idanuwanta na kansa ta hade rai tace Nifa gaskiya bazan iya rikon cikinnan ba har yakai 5month ko fin hakan,,,, Aeezad dake matsar mata kafa ya dakata ya dago ya zuba mata idanuwa cikin rashin fahimtar kalamanta yace bangane ba? Kmrya? Dauke idanuwa tayi a kansa tace kamar yadda kaji, gaskiya bazan iya yawo ? Da abun kunya ba, bansan da wani ido zan kalli mahaifiyata ba, uwa uba matarka da hajiya mommy, sbda komin daren dadewa nasan se sunji komi , gaskiya Bazan iya ba, kawai zubda cikinnan zanyi wlhi idanuwa ya zaro cikin mamakin kalamanta nan da nan annurin fuskarsa ya gushe rannan yayi bakikirin. Cikin shege ne a jikinki da kk wannan mgnr banzar? Naga ai cikinnan cikinane ni nayishi kona shege ne inasan abuna, balle na sunnah,,,daman shiyasa tinda akace kinada Cikin kika shiga bakin ciki kiketa hade rai? To wallahi wallahi ki kiyayeni, inna karajin kalmar zaki zubarmin da ciki wlhi se raina da naki ya baci ya fadi cikin fushi. Tashi zaune nabeelah tayi tana kallansa tace cikin matsifa harga Allah batasan cikinnan . Wallahi sena zubar da cikinnan ko ka yadda ko karka yadda ya kalli kwayoyin idanuwanta, nan ya tabbatar da tabbas da gaske take dan ada ya fara tunanin wasa takeyi. Murya babu alamar wasa yace Wallahi Billahillazi na Miki rantsuwar d an musulmai, In kika zubarmin da ciki wlhi wlhi nabeelah kinji na kuma rantsuwa, wlhi sena daureki, kaf danginku ma sena musu daurin rai da rai, ummih ce kawai zata tsira sbda ina ganin darajarta, amma wlhi wlhi dake, da wanda tasa hannu , da wadda ta zubar min da cikina, da asibiti da aka zubar min da cikina, da makarantar da wadda ta zubar min da cikina tayi dukse na hadsu dake duka na muku daurin rai da rai har mutuwarku, bade Tonon asiri kike gudu ba zan tona miki , in kika zubarmin da cikine zakiga jahilci, wlhi se duk duniya tasan komi , kin ganni nan mahaukaci ne tuburan in haukar kikeyi ni na fiki hauka nabeelah, ki zubarmin da ciki kigani, wlhi sena miki abinda harki komawa ubangiji bakiyi tsammani ba yana gama mgnrsa cikin matsifada gargadi, a yadsa yake mgnr shima dole zaka fahimci tabbas ze aikata duk abinda yace ze mata a kan ciki. Wallahi sena zubar sede kayi abinda kace zakayi tayi karfin halin fadar hakan Tana kuka wannan karan, ita wlhi harga Allah batasan wannan cikin , da tasanma tana dashi da tin kafin wani yasani zata zubar dashi, suna abu a boye Gashi ynzu asiri ya tono, tunaninta ma mgna ta Kai kunnen hajiya mommy ko naeema uwar kishi, ga mahaifiyarta kuma. Ki zubar ki gani, wlhi ke karamar yar iska ce, nine babban ya fadi cikin fitar hayyaci duk yabi ya rikide ya shiga wani Hali, Jin tace zata zubar masa da ciki, kuma yasan zata aikata. Ya fice a dakin cikin fushi da matsifa, ya tadda big hajiya da hafsat a falo, nan ya shaida musu komi da nabeelah tace, kuma yace su zama shaida ko a mistake cikinsa ya zube wlhi seya daureta da kaf danginsu, yayi rantsuwa ya kuma rantsewa. Aunty hafsat ta fara bashi hkri, Ina bebi ta knta ba ya fice a gidan zuciya a dagule yaja motarsa zuwa gidansa, yama mance yaushe rabonsa da gidan nasa. Yana fita aunty hafsat da big hajiya suka taso suka nufo dakin nabeelah zaune suka sameta tsakiyar gado tana kuka. Big hajiya ta rufeta da fada kan karta sake ta zubar mata da jininta, ta inda big hajiya ke shiga bata nan take fita ba. Aunty hafsat de se rarrashinta takeyi Tana mata natsiha hadi da nusar da ita zunubin dake cikin zubda ciki, aunty hafsat ta fahimci me nabeelah ke tsoro, sosai tadinga mata natsiha, har tayi shiru amma fa bata jiba. Ba jimawa bacci ya kwasheta abinka dame ciki suka fice a dakin sunata jinjina rashin hankali irin na Aunty nabeelah. Tinda Aeezad yabar gidan be dawo ba sbda ta bata masa rai sosai, shi a ganinsa inde batasan cikinsa, duk San da yake mata ze iya mata abinda batayi tsammaniba, besanma Mommy bata sanshi ba seda cikinnan ya bayyana. Ya fahimci bata kaunarsa bata kaunar me kaunarsa, wai harshi take gayawa zata zubar masa da ciki, yayi bakin cikin wannan kalmar, besan me yayima mommy ta tsanesa haka ba,shi kuma Gashi Allah ya jarabcesa da santa, amma shi kiyayyarsa takeyi , Gashi har gudan jininsa ma ta tsana. A ranar farko taji wani kala data kwana ba tare dashi ba sede tadinga juyo kawai har tayi bacci. A bangaren goganma da kyar yasamu yayi bacci a Daren ranar ya saba da ganinta, ko beci ba inya ganta sanyi yakeji, balle ko beci ba yasha Nono koya taba nonuwa. Washe gari da sassafe aunty hafsat tazo ta dubata sosai, ta bata abinda takeso kana ya fice zuwa aiki, big hajiya taci gaba da dubata. Nabeelah ta Kira kawata hawwa u kan yaza ayi tasamu wanda ze zubar mata da cikinnan.. hawwa u tace What ? Zubar da ciki kuma shi Aeezad din yace ki zubar ne ko meya faru zaki zubar da ciki? Kai nasanma Aeezad bazece ki zubar da ciki ba gaskiya kawata aunty nabeelah tace Ni nakeso na zubar, wlhi bazan iya renon cikinnan ba har in haifesa, Kinsan akwai kalubale a gabana gaskiya bazan iya ba hawwa u tace Ki fawwalawa Allah komi kawata, Karki zubar da cikinnan, bakisan meke zaki haifaba, dan Allah Karki kashe rai kawata hawwa u tadinga nata natseeha, nabeelah tayi kmr taji amma Sam batajiba, itafa tinda Aeezad yace ta aubar tagani, shikenan tajima tanaso ta zubar da cikin sbda taga abinda da ze mata , wai har ita yake cewa ze daure kaf danginsu, sbda raini danyaga su talakawa ne, nan ta kara daura damarar seta zubda cikin, taga mezeyi. Ta kira doctor salmah ta tambayeta meye mgnin zubda ciki? Doctor salmah tace ita bata zubar da ciki, sbda Tana tsoron kashe rai. Duk wata hanya da nabeelah zatabi ta zubda cikin tabi amma ba mafita, Gashi na halin ta fita, dana ace zata