Sashe 82
Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
besan yau zata tare bane ayi hkri hajiya ummih tabawa big hajiya hakuri. Mikewa nabeelah tayi kawai ta nufa dakinta , a daddafe tayi sallar magriba, kana ta kwanta gadonta yayinda kanta ke sara mata. Haka kawai ta tsinci kanta da fashewa da kuka seda tayi ma ishi kana ta share hawayenta tayi wanka ta gasa jikinta, tayi sallar isha i da shafa I da wutiri ta jima Tana Addu i, ta shirya cikin rigar bacci white me flowers red, tasa hula red , da safa red, ba karamin amsarta rigar baccin tayi ba sbda ta kamata daf-daf, ita kadai tasan me takeji a zuciyarta. Ta fito falon ta tadda ummih da big hajiya zaune sunata hira ummih na ganinta ta kalleta ta fahimci tayi kuka abinda da uwa. Kin tashi daga baccin kenan Ai ummih taso tazo ta tadaki nace ta barki ki huta kin tashi kou? Cewar big hajiya. Nabeelah tayi murmushin yake Tana kallon Yaranta dake cinyar big hajiya biyu daya kuma ma hannun ummih tini har an musu wanka an sauya musu kaya., ummih de ta musu wankan ta shiryasu. Eh na tashi big Cewar nabeelah da tayi mgnar da big hajiya. Inside Ita kadai tasan meke cinta, bakin ciki da bakin kishi kawai ke ranta kmr zata hadiye zuciya haka takeji a ranta. Ta karasa ta zauna kujerar 2ctr dai-dai tana zama Aeezad ya sako Kai falon, sanye da jallabiya baka, idanuwansa suka sauka kan nabeelah wadda tayi kyau harta gaji da kyau, ga kyallin jego Tana tayi, kuma kayan datasa sun mata kyau sosai shima kuma sun masa, nonuwa tinjim tinjim ana ganinsu a bayyane, seda ya hadiye yawu ya shaki zallar kamshin dake tashi a falon na zallar turaren kamshi na yan chard. , haka kawai ya tsinci kansa da kasa dauke ido a kanta yau, duk yadda yakaiga SO ya dauke idanuwansa a kanta ya kasa, nan da nan kwad ayinta ya taso masa ya tokare masa mara, seda burarsa da yan golayensa suka amsa, ba karamin kewarta yakeyi ba, ya tabbatr duk randa yajisa a gindinta seya kusa zaucewa dan dadih, sannan ba karamin ci ze masa ba. Allah de yakai damo ga harawa ya fadi a zuciyarsa se hadiyar yawu yakeyi Kai bakace wai ya tabacin ma gindi a rayuwarsa ba. Ba editing ngde masu gaidani da jiki wasu charts yayi yawa na kasa amsawa amma ina godiya, Ina sassa muku Albarka masoyana Luv u All. This book is 1k 08101626484. NAMIJIN ZUMA Karasowa yayi zauna kasa idonsa na kanta, ya gaza ko kyaftawa., ya gaida ummih ta amsa kanta na kasa, sam batasan zama a gidan suna hada ido da siriki kunya takeji sosai, tinda aka gama suna, ummih taso ta tafi Big hajiya ce tace bazata tafi ynzu ba gaskiya se yara sunyi kwari, hakanan dole ta hakura amma Tana cikin kunya gaskiya kodan ganin Aeezad be iya boye komi a kan nabeelah ko a gaban waye,. Zaman unmih a gidan yayi Amfani sosai ba karamin gyara nabeelah takeyi ba, da kayayyakin mata masu gyara martaba, Wanda ta siya daga Saadatubintuabdullahi, Aunty hafsat ma ba a barta a baya ba, tanata kawo ma nabeelah kayan gyara Kuma tana using, big hajiya ma ba a batta a baya ba gun gyara Me jego duk Wani Abu data sani tana hadawa ta bawa nabeelah, kowa ya fahimci zalamar Aeezad. Tinda yashigo Ko Kallan inda yake nabeelah batayi ba, ta hade rannan kmr an aiko mata da mutuwa, ta hade fuska tayi kamar ma batasan da zamansa ba, idanuwanta na kan TV,. Amshi yarki ki bata Nono Cewar big hajiya da tayi maganar da nabeelah, Tana miko mata Manaal wadda ke shirin kuka, se mutsu-mutsu take Tana neman nono. Amsar yar nabeelah tayi still ko Kallan Aeezad batayi ba ta ciro Nono tasawa yar a baki seda Aeezad ya hadi yawu, yaji daman a bakinsa nabeelah tasa nonon. yabi farin nonon nata da ido, ya kula da yadda nabeelah keta daurewa, Gashi ko gaidasa batayi ba, tana gaidasa inde yashigo koda yake fushi da ita, shide yasan be mata komi ba, hasalima ita ta masa lefi. Big hajiya da take jiran shigowarsa ta fara sirfago masa matsifa. Kai ashe yau Matarka zata tare amma baka gayawa mutane ba? Saboda rainine ko wulakanci? Kodan duk cikinmu ba wadda ta isa ka gayamata ne bansani ba amma ai yaci ace ka gaya ma matarka shedhanu na tafe saboda mu killace yaranmu da Addu i, da uwar yaranma Aeezad ya dawo da dubansa kan big hajiya, ya fahimci me take nufi, yace Wallahi Nima bansan da dawowarsu ba jiya daddy ya sanar Dani da daddare, shiyasa ban sanar ba big hajiya, ayimin hkri Ahhh Lallai kace aikin sanusi ne, zezo ya sameni, ,,,amma Meyasa tadawo gidannan bayan ga gidaje dayawa ai daka bata wani ta koma can, gaskiya ni bnji dadin dawowarta nan gidan ba Cewar big hajiya. Aeezad yace Wlhi Nima hakan naso , Amma daddy be yadda da hakan ba, kawai de Banda yadda zanyi ne nabeelah ta tabe baki Tana gyara kan Manaal dake cikin hannunta, ta gyara mata nononta dake cikin bakinta, a zuciyarta ita kadai tasan me take Ayyanawa. Big hajiya taja kwafa tace Toh ai shikenan, inta dawo da zaman lafiya se a zauna, in kuma da tashin hankali ta dawo gaskiya sede ka kuma sakinta domin kuwa bata isa ta fidda me yara ba a gida, kuma uwar gida , ynzu nabeelah itace uwar gida tinda ita naeema ai Auren kome ne iskancin da tayi ada taci lafiya ita da uwarta yanzu basu isa ba wlhi Aeezad de yanajin big hajiya amma bece komi ba. Ummih ce tace Insha Allahu zasu zauna lafiya big hajiya tace Allah yasa Aeezad da ummih suka amsa da Amin. Seda nabeelah ta kallesa ta kulama se wani murna yakeyi sbda matarsa ta dawo. Seka hadasu ka musu natsiha kuma ka fitar musu da kwana,mude karka kawo mana ita Nan, kar Azo a zuba mana Wani asirin Cewar big hajiya. Aeezad yace toh insha Allahu Mikewa nabeelah tayi da Manaal a hannunta sbda ta gaji da zaman falon, gabaki daya batasanma ganinsa ko jinsa. Hajiya kawata manaal tayi bacci kou ? Big hajiya ta tambayi nabeelah dake shirin barin falon da Manaal a hannu wadda tayi bacci tinda ta Kama Nono ta tsotsa tayi bacci. Eh tayi bacci..,bari ma in kwantar da ita Cewar nabeelah data juya ta nufa bedroom dinta, Aeezad yabi manyan duwawukanta da kallo , se yaga ma kmr da gangan take kada masa su, ta kuma cika fam kmr zata fashe, duwaiwukanta sunyi taf-taf, tako ina ta cika ta batse. Inside ma nasan ta kuma dadih ya fadi a ransa yana hadiyar yawu. Ya amsa babys dinsa dasuke hannun ummih da big hajiya idonsu biyu su basuyi bacci ba. Ya rungumesu jikinsa ya musu Addu i shi inde ze daukesu toh seya musu Adduah dasa Albarka kullum. Akwai abinci yunwa nakeji? Aeezad ya tambayi big hajiya. Big hajiya tace Akwai Matarka ta dafa ka isa dinning Kaci AEEEZAD ya Mikama big hajiya wadda ya amsa a hannunta ya mikawa ummih wadda ya amsa a hannunta. Ya nufa dinning ya zauna ya zuba abincin tuwon Semo ne da miyar yauki, ya fara ci yana santi, ba karamin mugun dadih tuwan yayi ba,Daman yasan mommy da iya girki. Yanacin abincin yana tunanin meyayi ya batawa mommy rai ya ganta a mood din dabe Saba ganinta ba, kuma shi yasan be mata komi ba, haka kawai se yaji duk mood dinsa ya cunkushe zuciyarsa tayi ba dadih. A haka ya gama cin abincin ya tashi, ya kara daukar yaransa ya Gansu kana ya badasu ya fice a part din, zuciyarsa na kwadayin sake ganinta ji yakeyi kmr ya bita dakin ya sake ganinta yau kyaun data masa yayi yawa tajima bata masa kyau ba kmr na yau, ga Abubuwa sun cika fam, ta sake kiba, Kuma ta sace daga kibar ciki, yau kimanin kwananta talatin da aka mata CS. Yana fita daga part din nabeelah, haka kawai ya tsinci kansa dasan zuwa part din naeema. Direct kuwa part din naeemar ya nufa, a falo ya taddata ba kowa, tini an gama mata kulle kulle an batta ita kadai, yan kawowar tata sun watse, bayan sun gama habaice habaicensu, sede sunyi a banza sbda ba Wanda yaji, su ko irin zuwa part din uwar gida basuyi ba sunce sun kawo amana, Ina, sbda da tiririnsu suka dawo,. Sanye na'eema take da wasu shaggun Kaya wad anda marabarsu da babu kadan ne,riga da wando ne irin masu bin jikinnan, Kuma masu sajewa da Skin. Yana daura idanuwansa a kanta ya kumajin shaawarsa ta kuma tashi, amma Sam sede yaji a zuciyarsa nabeelah yake bukata ba ita ba. Ta gaidasa cikin makirci. Ya amsa yana binta da kallo se Kara kwarkwasa takeyi, a zatonta ko Kallan da yake mata hkn na nufin tayi masa kyau ne. Kamshin meye wannan? Banasan wannan kamshin gaskiya .wani irin kamshi nema wannan tukunna? Ya tambayeta yana yatsinar fuska yana kara sinsinar kamshin falon nata, Sam be masa ba. Tinda ya shigo part din wani kamshi mara dadih ya bigesa, kawai se yaji a ransa yafisan kamshin part din nabeelah, kamshin part dinta na kwantar da hankali Amma Wannan na part din na'eema daga masa hankali yayi. Naeema ta rasa me zatace masa sbda turare ne dasuka amso takanas a kasar china a gun boka ta turara gidan dashi, bokan ya tabbatar musu da in Aeezad yaji kamshin turaren tabbas zata mallakesa, batasan kafin Yaa shigo seda yayi Addu'ah ba, Kuma Addu'ah takobin muminine. Tinda kamshin be maka ba bazan kara sawa ba, turaren wuta ne ka karaso ka zauna mijina Cewar Naeema da tayi mgnr ba laka a jikinta Tana ganin da wuya ma in turaren zeyi tasiri a kansa, amma ko wannan beyi ba, tanasa ran na jikinta zeyi tasiri a kansa, wuyarta de ya kusanceta, nan haka a shirye take tsaf, har na matsin ta matsa a jikinta, wanda boka yace daya sadu da ita inde ya kawo a farjinta toh ta mallakesa da maniyyinsa ya hade da asirin shikenan ta kamasa ram a hannu.ta daura damarar yau ko be nemeta da saduwa ba ita zata