← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 87

Sashe 80

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kyaututtuka aka dinga rabawa a taron tunan, daga 13promax zuwa XR aka dinga rabawa a gurin dinner, harda motoci aka dinga rabawa game rabo. duk wanda yazo to tabbas yasamu kyautar atamfofi masu hotunan Aeezad da nabeelah da Yan ukunsu kyawawa da waya se wadda de kayi sa ah 13promax or 12promax or 13mini zuwa XR de, ko motar, harka ake ta Alfarma. Alhaji sunusi ya fitar da dukiya a sunan shiya dauki nauyin kyaututtukan da aka raba agun sunan, Sah shida da raguna ashirin aka yanka na hakikar yaran, duk Alhaji sunusi yasa aka kawo, ji yakeyi kmr yanzu ya fara samun jikoki a rayuwarsa, se fitar da kudi yakeyi kmr besan zafinsu ba, Sam shi yama mance da hajiya mommy, tinda ya daura Idanuwansa a kan ummih yakejin wasu yanayoyi na kwarin guiwa a jikinsa, wad anda ya rasasu na tsawon shekaru. duk Duk inda nabeelah zatayi Aeezad na biye da ita hannunsa ma cikin nata, Sam bayajin kunyar kowa se rurrungumota yakeyi. Basu suka tashi a gun dinner dinba se karfe biyu na dare big hajiya da ummih a mota daya yaran na gurinsu, Aeezad da nabeelah a mota daya tako ina securities ne ke biye da duk wanda yazo ko tazo dinners din,. Zaks ne ke driving motar da Aeezad yake se dr salmah a gaba Aeezad da nabeelah a gidan baya. Ya kalleta yayi murmushi itama murmushin tako ina a gajiye take, bacci kawai takeji, Danma batayi kujiba kujiba ba sbda CS din jikinta. Mommy knyi kyau yau, yakamata in bada tukuicin adonnan in d anci gindinnan ya karashe yana tandar baki. Nabeelah tace Kai matsalarka kenan,,,Da CS din da Jinin haihuwar zakaci gindin Aeezad yayi murmushi yace haba mommy Karki ganni haka, ki rainamin hankali, Nima fitacce ne, bawani jini ina sane jinin ya dauke abinda kusan 4days naga kinata sallar, ni za a rainawa wayau, se a boyemin kina sallar sbda kar in gani ince ki bani gindi kou, big hajiya ta hure miki kunne ynzu se kiyita wani munafuntata, ko romance babu, Balle insa ran inci gutsu, ai wlhi ni big hajiya ta cuceni ta gama hure miki kunne, tace Karki bani gindi nabeelah tayi mamakin ashe ya ganta Tana sallah duk boyewar da take ashe a banza. Tace Ba ruwan big hajiya, ka dau hakkinta wlhi,,, ai kaima kasan bazeyu Kaci gindi ba Ga CS inma wai jinin ya dauke kasa-kasa suke mgna bame ji, sannan akwai waka a motar, wakar da akayima baby s ne. Aeezad yace Ni bance fa sex ma nakeso ba, amma aikema Kinsan dole zanyi missing dinki mommy ko banci gindi ba, ai nasha Nono kiyimin wasa da gabana in kawo amma ko daya kin barni sakaka kmr ba mijinki ba, Waike me jego nabeelah ta girgiza Kai zuwa ynzu ta kuma fahimtar halinsa, tasan damuwarsa dayace gindi ta d agosa tini. Kayi hakuri toh ta fadi Tana kara damke hannunsa cikin nata. Yace Wani hakuri? Kawai ko romance muje kiyimin ko a hotel ne se muje , tinda kinga ynzu babu big hajiya, ko banci ba nasha Nono kishamin burana na kawo .manyan nonuwannan naki sun kuma girma, amma ko ruwan nonon ma anki bari insha inji ya test dinsu yake, pls yau ki duba mijinki ko yaya ne mommy ya karashe cikin magiya ta kalli fuskarsa sosai ita a zatonta wasa ne, se ynzu ta tabbatar da gaske yake,. gaskiya kayi hkri, Kaima kasan baze yuba, wani irin hotel kuma .kadinga sa hakuri in kayi hkri dole de inna warke in baka gindinnan Kaci yadda kakeso tabe baki Aeezad yayi ya sakar mata hannu ya matsa daga kusa da ita, nabeelah ta bisa da ido ta fahimci fushi yayi, nan da nan taga fuskarsa ta sauya. Cikin fushi yace tin washe garin da muka dawo hospital naketa rokonki ko romance ne kiyimin na kawo kikace mutane, toh ynzu ba mutane amma kinki sbda an zugaki a kan Karki bani komi, ko tabaki nayi seki wani turemin hannu, ni kuma kmr wani mara zuciya, nabi na nace kamar wa-wa hmmmm ya karashe yana hummig cikin fushi. nabeelah ta amshe da kanata mgnr ana zugani wai wake zugani?pls kadena mgnr nan Ya bata amsa da Big hajiya ke zugaki wlhi amma na barki ki rike jikinki, ki kumshe gindinki,, Nima insha Allahu daga yau na rike mutumcina yana gama fadar hakan ya zaro wayarsa daga aljihunsa ya fara dannawa, ya hade rannan baki kirin, nabeelah ta tsuresa da ido, abu kmr wasa ya Kama fushi, ita batasanma ya iya fishi ba se yau,. Batace dashi uffan ba har suka isa gidan, yaki yadda ya matso kusa da ita. Shi ya fara fita daga motar, ko jira beba securities sun bude masa, se dibar iska yakeyi cikin fushi. Nabeelah ma ta fito daga motar, kobi ta kanta beyi ba, ya shige gaba ya barta baya , sbda yana fushi, tasan dabe fushi shi ze Kama mata hannu su shiga cikin gidan, tabi bayansa da kallo kawai. Yana shigowa falon be kalli kowa ba ya nufa bedroom dinsa. A Jere ita da dr salmah suka shigo falon, suka tadda su big hajiya sun iso, da jamaah da dama wad anda nan gidan zasu kwana, dr salmah ma nan zata kwana. Zaks kam be shigo gidan ba direct gidansu ya nufa a gajiye yake. shirya yaran cikin shirin bacci aka kwantar dasu , nabeelah tayi wanka ta shirya cikin kayan bacci tasha tea me kauri jego seda shan Tea akai akai. Tasha magungunanta ta koma ta kwanta Tana facing kofar shigowa, big hajiya bata shigo ba, Tana can bacci ya kwasheta a falo. Aeezad ya shigo cikin shirinsa na bacci ynzu ma ya fito daga wanka , tinda ya shigo ya shige bedroom dinsa, seda ya kalli BF sbda a hannu yake, yau ganinta daya dingayi ba karamin daga masa hankali yayi ba, abinda be Saba yiba yau seda tasashi yayi kallon BF to beda solution, kuma duk lefinta ne. Daman nabeelah tasan dole ze shigo, sbda yaga yaransa. Aiko yana shigowa dakin beds din triplet dinsa ya nufa, gadon Manaal ya fara isa se bacci takeyi an shiryata cikin Riga biri da wando, gadon zagaye yake da net, rigar jikinta onion color ce ansa mata hula white kyaunnan nata ya kuma fayyana, duk tafisu karamar fuska yana santa sosai, tafi Kama da nabeelah. Ya tsureta da iso , se baccinta kawai takeyi,. Murmushi ya subuce masa daya dauketa se yaji duk zuciyarsa tayi sanyi yayi kissing dinta a kumatu yayi mata Adduah kana ya mayar da ita kan gadonta ya kwantar ya karasa gado na biyu. Mahnoor ya fadi yana daukarta ita rigar jikinta Ash color ce ansa mata hula white irin ta jikin Manaal, kissing dinta yayi kana ya mata Adduah ya mayar da ita ya kwantar ya isa gado ta uku ya dauketa sanye take da Riga yellow ansa mata hula white itama, irin ta tan uwanta. Mushfiqa ya fadi yana kissing dinta ya mata Adduah ya mayar ya kwantar kan gadon ba karamin so yakewa yaran nasa ba, ya jima tsaye yana kara musu Addu i kana ya juya ya fice a dakin ko kallon inda nabeelah take beyi ba, kuna tasan yaga idonta biyu, waishi adole fushi yakeyi. Sam be saba mata haka ba se nabeelah taji wani Kala bataji dadih ba, se yanzu ta yadda akace Akan gindi se kayi fad a da namiji , wannan fushinma da Aeezad keyi da ita ba a kan gaskiya ba, so yakeyi ta bishi hotel yau ta kwashe gindi ta mika masa yaci, ita kuma a maidata asibiti kou? Ga idon su big hajiya, kawai sbda itace dadih miji kou? Ita kam inde a kan hakan ne sede ta barsa yayita fushinsa, kawai dan ba jikinsa aka tsaga aka ciro babys dinba shiyasa yake wannan abun, waishi har yanada damar yin fushi. Dadih nema ya masa yawa ta fadi Tana gyara kwanciyarta. Haka de nabeelah tayi bacci da tunanin fushin da Aeezad keyi da ita. Tin a Daren ranar hajiya mommy da naeema sukaga yadda aka gudanar da bikin tunan a gidan TV, tini har mujallah an bubbuga a kan sunan,. Sam Alhaji sunusi be yadda ko hoto yayi ba , sbda daman shi ba ma abocin hoto bane, hoto daya yayi da Zaks ya masa da wayarsa, ya rike babys din kuma tin 8 yadawo gidan, tini ma ya kwanta bacci, har yanzu hajiya maryam gani takeyi kmr shi Alhajin besan komi ba, amma kullum seta masa mgna kan ya raba Auren nabeelah da Aeezad sede yace toh kawai amma a zuciyarsa shi In yaga abinda ma ze raba Aeezad da nabeelah se inda karfinsa ya kare, wannan ai irin Arziki ce a zuri ar sa, haihuwar farko ta tara masa jikokin dasukafi na hafsat, ta biyu kuma besan wani Arzikin ubangiji ze masa ta hanyar yarinyar ba, tabbas ko ba Aure suka haifi wannan yaran Alhaji sunusi ze amshesu hannu biyu- biyu, kaddara ce kuma ba wanda ya wuceta , Balle yara ba sunnah. Tin a kan suturar jikin nabeelah hajiya mommy da naeema suka girgiza, aiko kmr zasuyi hauka, a wannan Karan ba kmr na eema, nan da nan kanta ya fara ciwo, kawai seta Kama kuka kamar ranta ze fita ta kashe TV din da aketa haska musu Bikin sunan har yanzu yaki karewa . Tana kuka tace Mommy duba ki gani, ya haifo yara ta kwashe kaf Dangin Aeezad, babbar matsifar ma ta kwacemin miji,,,, inama ranar mutuwata nagani da wannan tashin hankalin hajiya mommy da hankalinta ke tashe ta jawo yarta jikinta ganin ta fita shiga tashin hankali. Kwantar da hankalinki, ki jira kiga Meze faru, ni uwarki tsohuwa tukub ban zauna da kishiya ba seke danya sharaf, ai wlhi duk wata halitta tasan abinda baze taba faruwa ba kenan kwantar da hankalinki, kawata ta bani labarin wani boka a illorin gobe zamubi fly muje, kawai so nakeyi na bude ido naga nada yarinyarnan a matsifa ita da wannsn shaggun yaran waya sani ma ko cikin waje ne naeema dake kuka tace Wallahi mommy yaransa ne, gasunan kmrsu daya dashi ji nike kmr na hadiye zuciya na mutu mommy ta karashe Tana kifa kanta a kan kirjin uwarta Tana kuka
Chapter 80 · 0% Book details