← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 87

Sashe 50

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allurar baccinnan sbda yana tsananin bukatarta, so yakeyi ya mata zuwan dare in kowa ya rintsa shi kuma ya isa gareta ya tada mata hankali yadda take tada masa nasa, daya tunata, in hankalinsa yafi dubu seya tashi, babbar matsifar ya ganta se yaji uwa ma yayi hauka. AlhamduLillah ma da yanzu ya Riga ya gano lagonta, Tini ya fahimci jarababbiya ce kmr shi, itace type dinsa, kawai burinsa yanzu ya isa ga gindi ya wawukesa shima ya zama type dinsa, yanada tabbacin mommynsa kamila ce dukda be isa ga ramin ba, amma yasan a tsuke yake, shi ze cinye mata duri. Jiki da jini se hkri hilis .,Manage. Saadatubintuabdullahi UMMU SABREEN NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 27 *this book is only 1k 08101626484* Bayan kwana biyu. A yau Mahaifiyar nabeelah tazo asibitin, Sam nabeelah bata sani ba, sede taganta kwatsam, fly tabi taxo aunty hafsat tayi komi na zuwan nata, Sam bata gayawa nabeelah ba, daman Ummih naso tazo ciwon kafa ya tasata gaba amma tin faruwar abun aunty hafsat ta sanar da ita, harma tayima Aeezad din ya jiki ta wayar Aunty hafsat tin suna kano. Farin cikin dake tattare da aunty nabeelah baze misaltuba, se murna takeyi, taga mahaifiyarta duk inda mahaifiyarta tasa kafa itama tana nan, sbda zuwan uwarta ne yasa kullum take zama dakin jinyar aeezad , farin ciki gun Aeezad baze misaltuba sbda yana ganinta kusa dashi, sede ba halin ya tabata sbda ido yayi yawa, amma dukda hkn seya mamaye idanuwa ya tabata, gabaki daya ya kuma sukurkucewa a kanta, tinda ya kawo da ita yaji soyayyarta a ransa ta zama ninkin ma ninkin. Aeezad ya kara respecting mahaifiyar nabeelah inze gaidata seya tsugunna har kasa, mamakin irin girman da yake bata ya lullube Aunty hafsat, shaaninde ya wuce tunanin duk wani ke tunani.4days mahaifiyar nabeelah tayi ta koma kasar niger Aeezad da kansa yase mata ticket na jirgi zuwa Niger bayan ya mata sha tara ta Arziki, sosai nabeelah taso bin mahaifiyarta amma mahaifiyar tata tace baze yu ta bita ba ita dake jinyar mara lafiya,dole nabeelah ta hkra , ita da aunty hafsat da Zaks dashi kansa Aeezad din suka rakota Airport tabi jirgi zuwa niger country, nabeelah har kuka tayi data tabi Aeezad ya dinga bata hkri. Tana tsananin kaunar mahaifiyarta haka itama mahaifiyar tata Tan kaunarta, ita kadai ce da ita a duniyar nan, babban burinta a kan nabeelah shine taga tayi aure, ko wannan zuwan datayi sedan ta mata maganar aure, nabeelah tayi jim tace zatayi lokacine insha Allahu, mahaifiyarta ta bita da Adduarh Allah zaba miji na gari, nabeelah ta amsa da Amin ita kadai tasan meke ranta, kawai Aeezad ne ya fado mata rai, tini ta yadda da Auren Aeezad din na kanta, bata kara gaskatawa ba seda aka kawo mata wayarta baban noor ta bude taga message daga Account dinta, Tana dubawa taga dubu Dari biyu, sannan taga sunan account din da batasan kona waye ba, kasancewar wayar ta fara cin screen yasa nabeelah ta tsaya ta duba sosai a fari bata gane ba se kuma taga ansa SADAKIN KI NE DAGA AEEZAD MIJINKI. A nan ta kara tabbatar da dole fa ita matar aeezad, nan ta daura damarar dole seya saketa domin ita bata shirya zama dashi a matsayin miji ba, a fari kmr wasa kmr mafarki take daukar lamarin amma dataga kudin sadakin a account dinta se hankalinta ya tashi tin kafin mahaifiyar tazo kasar tagani, Tana gani ta mayarwa da Aeezad kudin Account dinsa, sam Aeezad bebi ta kanta ba shide ko ba sadaki wlhi seya zauna da ita, ya dauki dawo masa da kudin da tayi a matsayin ya ajiye mata, fitina take nema dashi danya kula bala i takeji tinda taga sadakin a account dinta, ta kara tsanar Aeezad shikam santa da Kwad ayinta ne suka karu a ransa, duk inda ta gifta seya hadiye yawu. Sosai nabeelah taso tayi mgnr lamarinta da Aeezad a gun mahaifiyarta amma ta gaza hkn , hk kawai taji bazata iya mgnr ba gani take ko mgnr tayima mahaifiyarta tamkar ma girman ita nabeelah ze kara zubewa ne, har mahaifiyar ta tafi bata sanar da ita komi ba a kan lamarinta da Aeezad , amma kullum cikin waya suke da hauwa u kawarta a kan lamarinta da Aeezad ta fara gajiya da lamarin Sam Aeezad ba sa an aurenta bane, ita gaskiya baza ta iya zaman Aure dashi ba, tasanma zamansu na Aure bame yuwwa bane koda ace shi ba yaro bane, la akari dashi wayayye ne me ilmi kuma d an masu kudi, ita kuma talaka ce wad a ke rayuwa a kauye tukuf, sannan bata taba shiga aji da sunan a koya mata karatun boko ba, batasan komi ba,. Aeezad na santa ta yarda da hkn musammanma ynzu a zamansu a asibitin. dukda zamansu a asibitin dashi kalamansa sun fara tasiri a gareta, taki aminta da zuciyarta a kansa batajin zata aminta ma har abadan, bazata iya zama da Aeezad a matsayin miji ba, tamkar d an cikinta haka take daukarsa. Bayan tafiyar Ummih mahaifiyar nabeelah washe gari sega na eema wadda ta dawo kasar jiya, yau tayima kaduna dirar Mikiya domin tazo tayi jinyar mijinta da kanta, da kyar mahaifiyarta ta barta tazo , amma taso na eema ta tsaya mata a sabon shagonta, domin hajiya mommy kudi ne kawai damuwarta a duniyar nan. Tin ranar da na eema tazo nabeelah ta fara ganin wulakanci da raini iri iri, duk inda nabeelah tayi se na eema ta bita da harara. A bangaren gogan kam kwata-kwata beji dadihn zuwan na eema ba, yasan zuwanta ze takura masa a kan nabeelah gashi yana bukatar kayan dadih, amma ba halin yaje sbda na eema tasa ido Gashi bata bacci , ko karfe nawa daka farka seka ganta da waya a hannu tana kallon tiktok, damuwar Aeezad nabeelah, yasan in wani abu ya Faru nabeelah ze shafa, amma dabadan hakan ba shi ha ruwansa da wata na eema, ko gaban hajiya mommy yana iya taba Aunty nabeelah shi ba ruwansa, dayayi niyar hkn seya tuna da kalaman Zaks na in asirinsu ya tonu nabeelah abin ze shafa, dan haka yake dannewa ransa, abinda yakeji amma Allah kadai yasan meyakeji a mararsa da zuciyarsa, kwana yake ya tashi da gindinsa a mike a jike sharaf, daya tunata se burar sa ta mike , dayayi tunaninta me zurfi se ya fara ambaliyar ruwa,. Kwata-kwata na eema bata gabanshi ko shaawarta bayaji, yana ganinta amma Sam baya Jin komi a kanta tunaninsa da lissafinsa na kan Aunty nabeelah, wadda ma ko zuwa inda yake batayi tinda na eema tazo abu ya kara tabarbarewa , yanzu ko zaman falon batayi kullum tana bangaren nurses wanda rabinsu duk tazama kawaye dasu, su suka nuna suna kaunarta, musammanma nurse mariya, sosai jininsu ya hadu da nabeelah a kallah nurse mariya zata Kai sa ar nabeelah tanada yarinya daya mace, nurse mariya bata da matsala kwata-kwata , aiko wuni nabeelah take gurinta suna hira ko bata duty, in nabeelah batazo ba se wasu nurses din suzo su gun nabeelah, ba karamin kewa hirarta da nurses din ke dauke mata ba, kawai hirar duniya sukeyi, se masu aure suyita hirar zamantakewar aure ita kuma nabeelah sede tayita binsu da ido, ita ba ma abociyar surutu bace, amma tanajin dadih hirarsu a ciki Tana tsintar abubuwa na rayuwa, tin Aeezad be gane inda take zuwa ba harya gane, Allah yasani beson Tana zuwa amma be isa ya hanata ba, koya hanata ma ba zama zatayi inda yake ba, daman tin kafin zuwan na eema ta yassarewa kanta zaman inda yake, zuwan na eema se yasa abubuwa suka kara tabarbarwa bata ma ko zaman falon, balle inya fito ya ganta, aiko Tana azabtar da rayuwarsa har wata Rama yayi na rashin ganinta, se yanzu ya kara tabbatar da irin matsifar San da yake mata mara misaltuwa, a duniya be tabawa wata halitta San da ya kema Aunty nabeelah ba. Gaba daya a week din Zaks bezo ba sbda ya koma kano bakin aikinsa. Tin Aeezad nasha 2days na eema zatayi ta tafi har tayi 1week bata tafi ba, Gashi ba wata tsiyar take tsinana masa ba, se kwashe kwashen jama ah taketa masa Kama daga kan maza zuwa mata suna zuwa gaida Aeezad din da jiki , khady kam zuwan na eema asibitin tayi zuwa yakai hudu, kuma intazo a ranar take komawa katsina. Aeezad be tabbatar na eema bata da kamun Kai ba seda abokanayenta maza suka fara zuwa gaidasa, se lokacin ya tabbatar na eema nada karancin kamun kai, Aeezad be kara tsorata ba seda yagan na eema na fita zagaye asibitin ba mayafin arziki sannan ba kayan kirki se matsatstsun kaya, na atamfa da laces ita bata cika sa English wears ba, se in bata kasar, amma dinkin batsar da ake mata na kayan gargajiya ya baci. gata abu ba kadan ba dukanta tayi wani kataf da ita tako ina kiba ce da ita kmr fanke a mai, ba shape, tako ina bata da values. a nan Aeezad ya kara jinjinawa aunty nabeelah wadda tinda sukaxo asibitin Sam bata zama ba hijjabi, ko a Cikin daki balle ma ta fito waje haka, Aeezad ya tabbatar samun mace me kamun Kai kmr nabeelah zeyi wahala, babbar bala in Gashi na eema bata sallah a kan lokaci se Aeezad yayita fama take tashi tayi sallah, inko ba mgna Aeezad ya mata kan ta tashi tayi sallah ba bazata tashi ba se tsakar dare 12:am na eema ta tashi ta fara jero sallarh asubahi azahar la asar magriba isha I, duk a lokaci daya sannan a daddafe take karanta fatiha da aya daya, sallar Tata gabaki daya in Tana yinsu in zaka kirga time batafin 7mnt ta gama kaf sallolin raka ah 17, Aeezad da Aunty hafsat da big hajiya suna ganin ikon Allah. Har big hajiya seda tayima na eema mgna, na eema bata ce komi ba yadda kasan bada ita big hajiya ke natsihar ba. Aeezad kam 10days na eema tayi ya kosa da ita gabaki daya kawai so yakeyi ta tafi, dan hk suna zaune da yammaci byn la asar irin kmr 4:30pm Aeezad ya kalli na eema dake wuni ta kwana da
Chapter 50 · 0% Book details