← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 87

Sashe 58

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yaganta hankalinsa na kanta, ruwa yasha ya mike ya kalli Zaks yace taso muje,.. ya ciro car key a aljihun wandonsa ya wurgama zaks, ya chabe yana fadin Ka bari na koshi ni tinda Kai baci zakayi ba dallah malam ka tashi ka kaini I want to see my little mom dan kaga banda yadda zan nayi driving wlhi da bazan tsaya jiranka ba Jin abinda yace na karshe yasa Zaks mikewa badan ya koshi ba, ko ruwa besha ba sbda azalzalar Aeezad dole suka fito compound din gidan, suka isa packing space aeezad yaga ba daya daga motocin naeema yakalli Zaks yace Kagani kou frnd? Daga dawowarmu naeema harta fita a haka zatayi jinyata, bama wannan ba hk ake zaman Aure? Ba izini na take zuwa yawonta har kasahen waje sede inga naeema batanan se abinda hajiya mommy tace takeyi kmr ita ke Aurenta, Allah wadaran halin naeema da ace dole se gindinta zanci in rayu da tini ina lahira, AlhamduLillah da ubangiji ya halatta mana mata hudu,.. Zaks ya amshe da Se hkri kwafa Aeezad yaja, shi kadai yasan me yake fuskanta a auren naeema dayayi, yayi nadama tafi a kirga. Mota kirar Mercedes red color, suka shiga Aeezad yashiga mazaunai gaba zaks na driving suka fice a gidan suna tafe suna hirar halin naeema har suka isa gidan Aunty hafsat, hon daya zaks yayi me gadi yayi hanzarin fitowa ya bude get ganin lambar jikin motar. Suna sako Hancin motarsu cikin gidan idanuwan Aeezad suka sauka a kan nabeelah da Alhaji sadi , suna zaune compound din gidan a kan wasu kayatattun kujeru sky blue, sanye take da hijjabi har kasa army green, ko kaya babu a jikinta inside, sbda Tana fitowa wanka ta sako hijjabi har kasa ta fito sbda matsawa da kira da Alhajin ya mata, fuskarnan tata tayi sharr da ita se fara ah suke sakarma juna ita da Alhaji sadi, nan gidan tadawo ta taddasa, wanka kawai tayi ya aika a kirata zuwa part din baban noor batazo ba dayaji shiru shine yazo compound yasa aka ajiye musu kujeru ya kara aikawa masu aiki suka kirata, bata fito ba sbda Tana wanka, ya karasa baban noor ya gayama Aunty hafsat ta gayama nabeelah Alhaji Sadi ke kiranka, nabeelah na fitowa daga wanka Aunty hafsat ta gaya mata shine ta fito hk bakomi jikinta se zallar hijjabin jikinta, farin ciki ya lullubeta sbda ganin Alhaji Sadin , Alhaji Sadi na burgeta shine type dinta, yadda ya manyanta haka takeso a tattare da mijinta, tini ta mance dawani Auren yaudarar Aeezad dake kanta, batafi 30mnt da zama ba suna hira shine motar Aeezad ta shigo, yayinda idanuwan Aeezad din suka sauka a kansu, Zaks ma tini idanuwansa da hankalinsa suka isa gurin, Zaks ya kasa karasawa da motar packing space, yaja burki a hnkli sbda Azabar tashin hankalin daya gani zaune, wato Alhaji Sadi da nabeelah. Qaluu Innalillahi wa inna ilaihirraju un!! Shikenan! Zaks ya fadi hadi da juyowa ga Aeezad tin kafin idanuwansa su sauka a kansa, ya jiyo heart beat dinsa da azabar karfi ya kalli fuskarnan tasa Littafinnan na kudi ne. 08101626484. NAMIJIN ZUMA 41.... Idanuwan Aunty hafsat Dana nabeelah suka sarke cikin na juna, Daman tana kwance tana facing kofar shigowa,Aunty hafsat din ta shigo, saurin dauke idanuwanta tayi cikin na Aunty hafsat din Azababbiyar kunyarta takeji, sbda tasan ta fahimci kome ke tsakaninta da kaninta. "Aeezad yariga ya gama zubarmin da mutumcina a gidannan,,,"Aunty nabeelah ta fadi a zuciyarta, Hadi da gyara kafafuwanta data wawwaresu tanashan iska a kasanta na zallar azabar datasha a gun Aeezad Se zafi gindinta keyi, da kyar ta iya hada kafafuwan nata. Kallo Daya Aunty hafsat ta mata, taga duk tayi Wani kala, har rama tayi kamar ba ita ba,ta karaso tana niyar zama a bedside taga wayar Aunty nabeelah a kai, dauke wayar tayi taga Iphone 13promax ce irin tata, ranarnan taga kwalin wayar Amma Sam hankalinta bekai ba, tin tini Kuma taga kwalin, Kuma inta shigo sometimes tana ganin wayar Amma se yau ta lura da iPhone ce, koda bata sani ba tasan Aeezad ne ze siya mata,. Ajiye wayar tayi a gefen bed din tana fadin. "Sannu mommy...." Aunty Nabeelah da idanuwanta ke kasa sbda kunya takasa Daga Ido ta kalli Aunty hafsat. tace "yawwah, sannu maman Asmah, su Noor duk sunyi bacci kou?" Aunty hafsat tace "Eh sunyi tini, ai hanasu nakeyi su shiso su addabeki Amma kullum sesun kawowa dakinnan hari, dazuma seda na damko nasmah har ta iso kofar dakin, nace zonan ubanku na ciki..." Aunty hafsat ta karashe mgnrta tana murmushi. Aunty Nabeelah ta Kuma kasa da kanta ba tare datace komi ba, sbda mgnr aunty hafsat ta karshe ta bata kunya. Aunty hafsat ta kumayin murmushi me sauti,ta kara kureta da idanuwa,ba karamar rama taga tayi ba, ta fuskanci ma kunyarta takeji. "Mommy inaso muyi wata magana me muhimmanci,,,,," a wannan Karan seda nabeelah ta dago ta kalli Aunty hafsat sbda se taji mgnrta tayi kama data Aeezad, Daman muryarsu na kama Dana junansu. "Toh inajinki maman Noor..." Aunty Nabeelah ta fadi a ranta tana tunanin to wace magana ce me mihimmanci Aunty hafsat tace tanaso suyi? Tasan baze wuce maganar Akan Aeezad ba. Aunty hafsat ta numfasa idanuwanta na kanta ta fara mgna cikin nutsuwa da kalaman fahimta "mommy a kanki ne da Aeezad..." se aunty Nabeelah taji gabanta ya yanke ya fadi, taji kaman ta narke kasa kunya ta Kuma lullubeta, ta kasa cewa komi sede tayi shiru tana sauraren me maman nasmah zatace. "Dan Allah mommy inaso Nasan da gaske Aeezad yake kunyi aure? Nasanma baya karya, Amma bemin bayani ba, ya barni a duhu, Dan Allah inaso kiyimin Karin bayani yadda zan gamsu kokwanto ya fita a raina a kanku mommy aunty Nabeelah taji tambayar tayi mata nauyi tayi shiru still ta kasa cewar komi. aunty hafsat taci gaba dacewa "Karki damu mommy yanzu mun zama daya, ni Daman tin can Ina sanki har raina wlhi mommy, yanzu Kuma Dana fahimci Dan uwana nasanki na Kuma sanki sbda kece farin cikin Dan uwana, feel free muyi magana,mun riga mun zama daya, ai komi sanadi ne, Kuma koda bansanku tare da Aeezad tinda Ubangiji ya rubuta ni ban isa in goge ba, na yadda da kaddara insha Allahu ke sanadin Alkhairice a zuri'armu Aunty nabeelah,,sbda kinada manyan qualities,,ki daukeni tamkar Aminiyarki Hawwa'u wadda zaki iya gaya mata komi na rayuwarki,,,," aunty hafsat ta narkar da ita da narkakkun kalamai na masu ilmi da nutsuwa,Nan da Nan jikin Aunty Nabeelah yayi sanyi karai,cikin nutsuwa ta kwashe komi ta gayawa Aunty hafsat,ta tadda akayi aurenta da Aeezad a babban masallacin sultan bello dake kaduna state. Aunty hafsat ta numfasa tashiga nazarirrika a kan abinda aunty nabeelah ta gaya mata, tabbas ko a tarihi aunty hafsat bata taba ganin irin San da Aeezad keyima Aunty nabeah. Se yanzu zuciyar Aunty hafsat ta kara nutsuwa a kan Auren Aeezad da aunty nabeelah, ta tabbatar Aure ya auro,. "toh yaza Ayi da daddy da Hajiya mommy da na'eema?" Aunty hafsat ta tambayi kanta a zuciyarta, tayi Shiru,tasan akwai babban case a gaba. "Dole Aeezad yadinga sassakeki mommy,...Allah de yasa Alkhairi Aunty hafsat ta fadi a bayyane. Aunty Nabeelah ta kumajin kunya ta rufeta batayi tsammanin fitar kalmar Daga bakin aunty hafsat ba,mikewa tayi sbda fitsari dataji ya cika mata mara, Sam ta mance da azabar zafin da kasanta keyi, Aiko tana mikewa taji wata azabar ta ratsata seda ta lumshe ido, Aunty hafsat na kallonta, gashi ba halin ta koma ta kwanta sbda fitsari da takeji sosai, Dole ta nufa toilet a daddafe Aunty hafsat na kallonta, tana shiga toilet, Aunty hafsat ta fice a dakin ba jimawa ta dawo hannunta rike da cup Wanda ta hadoma aunt Nabeelah tea me kauri,tasameta kwance tana fitowa daga toilet din ta kwanta ko Ina a jikinta har yanzu ciwon yakeyi. Ta Mika mata cup din tea aunty Nabeelah ta tashi zaune ta amsa Daman yunwa takeji sosai, tace "Nagode maman nasamah..." ta kafa Kai Tasha tea din sosai, seda Tasha Rabi kana ta ajiye, dai-dai Aeezad ya kirata a waya, Aunty hafsat ta kalli fuskar wayar taga sunan Jarumi, tasan Aeezad ne. Nabeelah na kallo wayar ta tsinke taki dauka, tana tsinkewa ya sake kira, taki dagawa, Aunty hafsat tace "Ki daga mana, .." Nabeelah tace toh kawai Amma taki dagawa, har tasake tsinkewa seda yayi kira goma a jere Amma taki amsawa. Aunty hafsat Tasha Sbda itane taki daga wayar Dan haka ta tashi ta mata seda safe ta fice a dakin da cup din data kawo mata tea din a hannunta,, a ranta taji dadin jin Labarin auren aunty Nabeelah da Aeezad, se yanzu ta kara jinjina karfin hali irin na kaninta, shide ba ruwansa da kome zeje yadawo, in maganar Nan ta bayyana, Aunty hafsat ta tabbatar Akwai gagarumar matsala, Amma shi ba ruwansa, ko besan matsalar dake gaba bane,oho. Da tunani tunani a ranta, ta ajiye cup din a kiching ta nufa part din baban noor. Washe gari, bayan yayi sallar asubahi ya iso gidan sbda ya kirata bata daga ba da daddare, tare suka shigo part din shida Aunty hafsat data fito daga part din baban noor yanzu, abun ya bata mamaki ganinsa da wannan asubahi ko haske gari be gama yiba , Zaks ne ya kawosa, se yanzu Aunty hafsat ta kuma tabbatar da abubuwan n Aeezad ya wuce tunanin me tunani. Zaks ya zauna a falo , shi kuma Aeezad ya fad a dakin, bude ya yadda kofar dakin, jiya da Aunty hafsat ta fita daga dakin bata rufe dakin ba sbda baccin daya kwasheta. A kan dadduma ya taddata zaune ta idar da sallah Tana lazimi da charbi a hannunta, ta dago ta kallesa, seda ta zaro ido ganin lokacin dayazo a ranta tace mutun kmr maye, yana ganinta yaji wani sanyi yayima kaf rayuwarsa ta duniya dirar mikiya, farin ciki ya cikasa shi inde ze ganta to duniyarsa shar, daya ganta se yajisa cikin nishadi me dumbin yawa. Meyasa na kiraki baki daga ba jiya? Kuma bayan nasan kina gani kawai niyar dauka ne bakiyi ba mommy, wata rana inde ina kiranki baki dagawa sede kiji ance miki na mutu, sbda rashinki
Chapter 58 · 0% Book details