← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 87

Sashe 76

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a nan take big hajiya ta hakura tasan duk bayin kansa bane. Ina me baka umarni Aeezad ka maida naeema a matsayin matakarka in har ni na haifeka , hakan daza kayi shine masalaha a cikin rayuwata CewR Alhaji sunusi. Kaf dakin ya dauki shiru nabeelah batasan meke faruwa ba se yanzu. Badan Aeezad yanaso ba sedan bin umarnin mahaifi yace ya dawo da na'eema. Se yanzu yake nadamar daman saki uku ya mata ta yadda ba halin Auren ya dawo dai-dai. Alhaji sunusi yaji dadih harda sawa Aeezad albarka a zuciya aeezad yace Wlhi se tayi nadamar zaman Aure dani a wannan karan se naci uwarta se yanzu Alhaji sunusi ya tambaya ya jikin nabeelah. Big hajiya ta amsa da dasauki, itace ta iya amsawa kowa yayi shiru ba wanda yaso dawowar da Aeezad yayi da Auren naeema, har ita big hajiya bata so ba, kawai tayi shiru ne, sbda ba yadda zatayi ta kula duk bayin kan d an nata bane. Ko zama Alhaji sunusi beyi ba ya bar asibitin sbda tunaninsa da hankalinsa na kan Hajiya mommy, yana zuwa ya shaida mata Aeezad ya dawo da naeema farin ciki gunta baze misaltuba, Ubangiji ne kawai yasan meke ranta a kan Aeezad yanzu, Sam ba zama dashi takeso yarta tayi ba, tanada kudiri a kasan zuciyarta. Hajiya mommy ta shaidawa naeema da aka samo kanta da kyar yanzu , farin cikin da naeema ta shiga baze misaltuba batayi tsammanin komawa dakin Aeezad ba cikin sauki haka , amma tasan shirin dukna uwarta ne burinta de yanzu tasamu sauki ga idonta ya kumbure suntum, tazama kmr makauniyar Ido daya. Hajiya mommy kam ana nan an daurata kan tsare tsare hakorin roba za asa mata nan da 1week. Ba karamar kula Aeezad yake kara bawa nabeelah ba, hawwa'u kawar nabeelsh tazo ta dubata, tare sukazo da Aunty hafsat..aunty hafsatt kullum tana asibitin in zataje aiki tazo in zata wucema tazo, kullum cikin kawo abinci take iri iri, ga kulawar Aeezad ga kulawar big hajiya gata aunty hafsat, wadda zuwa yanzu Aeezad ya fara sakar mata fuska. Yau ya Kama saura 1week ayima nabeelah CS a cire babyn cikinta. Suna zazzaune after azahar, nabeelah taga Aeezad ya kira Zaks sunyi magana seya kashe after some minutes taga Aeezad ya shigo bayansa ummih ce biye dashi wadda saukarta kenan daga jirgi , Aeezad ya gaya mata An kusama nabeelah CS shine tace tanaso tazo sbda tafi so ayi Tana nan ko wani abu de ze faru ba fata ake ba , Aeezad yaji dadin hakan tini yasa Jirgi yaje har Niger ya dakkota aka kawota, shine Zaks yaje ya dakkota yanzu. Kmr a mafarki nabeelah taga mahaifiyarta sam ma ta mance da cikin jikintae ta mike a guje tazo ta rungume uwarta Tana fadin ummih yaushe kikazo ummih? waya gaya miki ina asibiti? Duk nabeelah ta rikice cikin murna, take tambayar uwar tata, ummih tace Yi a hankali saboda cikin jikinki se ynzu nabeelah ta dawo hayyacinta, cikin mamaki taje kallon ummih se kuma tasa kuka tana fadin Wallahi ummih cikin Aure ne bana shege ba dan Allah karki tsine min Aeezsd yi mata bayani ta karashe akalar mgnrta Tana kallon Aeezad murmushi yayi mata yace Ai tasan komi tin ina asibitin KD datazo dubani na shaida mata komi nan de ya kwashe labarin komi ya gayawa nabeelah , farin ciki ya lullube nabeelah se murna takeyi, ga murmar ganin uwarta ga murnar tasan komi ashe farin cikin data shiga baze misaltuba. Ummih da big hajiya suka gaisa cikin girmama juna,. Kowa se bawa ummih girma yake har aunty hafsat datazo da yamma ta ganta cikin girmawa ta gaidata, se nan de ake da ita ba kmr ma Aunty hafsat da big hajiya zaks ma na bata girma sosai, shima haka uban gayyan sosai yake girmamata. Ana washe gari za ayima nabeelah CS Aeezad ya mata wanka ya mata shaving gashin gabanta sosai, ya tsaftace mata ko ina a jikinta. A bangaren su hajiya mommy har yanzu ba a sallamesu asibiti ba ana tsammanin suyi 2weeks ma cikin asibitin ko fin hakan sbda naeema najin jiki Madeira ta mata mugun kamu abinka da ba a Saba ba. Da yammacin ranar da Aeezad ya mata shelving, nabeelah Tana zaune da charbi a hannunta tanata lazimi Aeezad na gefenta kmr kullum de, big hajiya na facing dinsu ummih na can gefe sam bata yadda ta dinga sa musu ido sbda ta fahimci Aeezad a tsaye yake . Zaks baya nan Yana gurin Dr salmah sun fara dai-daita kansu zuwa yanzu, Zaks yaso yaci banza sede bata yuba, sbda Shima yaji a ransa baze rayu inba salmh ba, duk matan da yakeci basu kaita dadih ba. aunty hafsat na zaune kusa da big hajiya suna yar hira da ummih wadda ke nesa dasu kadan Tana basu amsa knta na kasae. Aeezad ya faki idanuwan kowa ya taba mata Nono ta kallesa cikin hanzari ta fahimci jaraba yakeji yau, daman tini ma ta gane yanajin jarabar amma ba kmr ta yau ba, daman de tini duk dare kwana yake yana shafarta bejin kunyar idon mutane danma ummih ba nan take kwana ba gidan Aunty hafsat take kwana. Ya kuma Kai hannu ya shafar mata Nono nabeelah ta kalli kowa a dakin a tsorace kana ta dawo ta kallesa kasa kasa tace Meye haka wai?meyasa baka data ido? Aeezad yace Wallahi gindi nakeso naci mommy, nagaji da hakuri gaskita, yau tinda na miki askin gashin gabanki naji kawai gindin nakeso naci, kuma ai kin samu sauki sosai mommy duba ma tabon bulalar dukya fara bacewa, dan Allah ki bani gindinnan nasa burata pls mommy gobe fa za Ayimin CS, Ga duk jamaah suna kallanka ta yayama zakaci pls wai meyasa kake haka ne.? Baka ganin uban cikinnan na jikina kuma? Meyasa bakajin kunyar idon mutane wai ? Cewar nabeelah. Marairaicewa Aeezad yayi yace Ina ruwan bura da idon mutane inde Tana bukatar gindi zan fita waje ki biyoni pls muje ko cikin mota ne in d an tsoma burana pls ya fadi yana jawo hannunta ya daura a burarsa , cikin hanzari ta kwace hannunta , Tini taji alamar burarsa a tashe take, tin tini ta kula da hakan. Wai meye haka ? ka rufamin dan Allah dan Annabi SAW Aeezad ya amshe da Nima ki rufamin asiri pls, Niko baza ki bari insa ba muje kishamin pls, kinga wlhi Banda gindin dazanci a rayuwata, se naki harara nabeelah ta gallara masa tace Na matarka fa cikin kishi tayi mgnr. Murmushi Aeezad yayi yace Nasan da natan Ai na nacewa naki,,,nide in za a temakamin kawai a temakamin mommy, burana se motsi takeyi nabeelah tayi shiru sbda ma ya bata mata rai dayace bashi da gindin daze ci bayan wancan gindin ya saba ci tin kafin suyi aure. Mikewa yayi tsaye ya kalli kowa yan dakin yace zamu fita ta d an motsa kafarta Cewar Aeezad. Duk sukace toh Allah ya tsare. Big hajiya de batace komi ba domin Tana ankare da komi big hajiya nada sa ido. Abinda yace yasa nabeelah mikewa dole tasa hijjabi ya Kama mata hannu suka fice a dakin , daman already da car key aljihunsa. Direct Cikin mota suka nufa, dole seda tashasha masa ya kawo tasha masa nono ta masa wasanni ya kawo har sau biyu seda akayi isha i suka dawo suna dawowa ya fice zuwa gida yayi wankan tsarki yayi sallah kana ya dawo asibitin. Washe gari karfe goma na dare aka sawa nabelah kayan operation, tayi sallahma da kowa Tana kuka ta roki gafarar uwarta, aeezad da kansa ya kaita har dakin operation, ya mata Adduah kana ya fito dai-dai doctor ya shiga da shirinsa na mata CS daman har kayan baby s an kawo. Seda Aeezad yayi kwallah kafin ya fita daga dakin, tausayin nabeelah ya cikasa da ace ana amsa da dole ze amsar mata ita ta huta. Direct masallaci Aeezad ya nufa yayi sallah nafilah raka ah biyu yayi Adduah Allah ya fiddo masa matarsa lafiya. Kana ya dawo inda big hajiya da Aunty hafsat da Zaks da ummih suke zaune kowacce da charbi a hannu sunata lazimi da Adduah kan ubangiji ya fiddo nabeelah lafiya. Big hajiya kan jefi-jefi se tace Allah de yasa yan biyu ne duk se suka amsa da Amin ya Rabbih. adduah i kawai suke tayi baji ba gani Aeezad se zirya yakeyi yakai ya kawo, ya kosa yaga an fito ance masa matarsa lafiya lau da babys dinsa. Zuwa karfe sha-biyu na dare nurses guda uku suka fito da babys rike a hannunsu suka tinkaro inda suke. Tin kafin su iso big hajiya da Aeezad har suna rige rigen zuwa amsar babyn dake hannun nurse din dake gaba, ummih da aunty hafsat ma se sauri suke su karasa. Da fara ah a fuskar Nurse din ta kallesu tace Congratulations triple aka samu saboda farin ciki Aeezad be fahimci me nurse din take nufi ba kawai ya amshe babyn dake hannun nurse din, an shiryata cikin milk din kayan sanyi an nadeta da towel peach color. Tubarikallahu masha Allahu Big hajiya ta kwace babyn daga hannun Aeezad, ta washe uban baki Tana fadin sak uban Dai dai sauran nurses din suka karaso suka Mika musu sauran babys din guda biyu Aeezad ya amshe aunty hafsat ta amshe dayar, ummih de se kawaici takeyi amma farin cikin da take ciki baze misaltuba se kallon babys din takeyi amma ta kasa amsa, Aeezad kam daya kame diyya ya rungume kam a kirjinsa se hamdala yakewa ubangiji sega hawaye zirr a idanuwansa abinda ya jima yana n ema yau Gashi Allah ya basa har uku a lokaci daya, wai yau shine rungume da jininsa Ya kuma fashewa da kuka cikin hamdalar ubangiji. Zaka ya matso ya amshi ta gurin aunty hafsat, sbda de na gurin big hajiya bazata ansu ba ta kama ta rike gam kmr ita ta Haifa, se murmushi takeyi , ta leka ta kalli ta gurin Aeezad ya dawo ta kalli ta gurin zaks, ta dawo ta kalli ta hannunta, se washe baki takeyi hakorin makkkanta nata walwali. Amma de mata ne kou ? Big hajiya ta tambayi nurses din. Eh dukkaninsu mata ne suka hada baki gun basu
Chapter 76 · 0% Book details