← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 87

Sashe 11

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(Love Romantic and sex Story) SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah) Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 *Katsina state* ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar yakeyi a hankali a kan dankareren shahararren titin kwalta din dayasha gyara, kasancewar line din na zallar masu kudi ne kullum cikin gyaran titin kwalta din line din akeyi. Direct wani dankareren gida ya nufa me tsananin kyau da tsaruwa daga wajensa yayinda nakeda tabbacin cikinsa ma zefi wajen kyau, kaf line din babu get din daya kai na gidan kyau. Get din silver color ne light se walwali kawai yakeyi tako ina Kai kace da danyan gold aka tsarasa. Hon yayi a kofar get din a guje security ya fito sanye da blue din uniform da black din wando. ya kame hadi da bin motar da kallo be taba ganin irin taba se yau , idanuwansa suka sauka a kan lambar dake manne a motar, kara kamewa yayi cikin girmama ganin lambar jikin motar me tambarin AS yasashi saurin sarawa motar hadi da kwararo gaisuwa dukda beganin na cikin motar sedeshi na cikin ke ganinsa, domin kuwa motar zagaye take da bakin glashi tako ina. Jiki na bari security din ya bude get din ba bata time ya Danna kan motar cikin gidan, ya isa packing space yayi packing, Kai daganin yadda yayi packing din zakasan class dinsa nada banne, ba irin karabatin mazannan bane,. koda yayi packing din motar be fito ba seda ya kwashi 10mnt a cikin motar kana ya bude murfin motar, a nan ma seda ya kwashi 5mnt kana ya fara ziraro lallausar kafafuwansa irin na yan hutu wanda suke sanye da lallausar takalmi fari sol takalmin irin na yan hutu, yatsun kafafuwansa dogaye ne irin zara-zarannan ne, in takaice muku in mace cikakkiyar jarababbiya ce a kallo daya biyu in tama yatsun kafafuwan nasa se durinta ya jike wata kila ma harta kawo batare data ankare ba, kyaun yatsun kafafuwan nasa ya shahara ya wuce tunanin duk wani me tunani, hankali da lissafi bazasu dauka ba, kyau iya kyau. A hankali ya ajiye kyawawan kafafuwannasa a kan interlock din kasan gidan, cikin izza da zallar cikar class ya fito daga cikin motar Gabaki dayansa. Ya subhanallahi! Dogoneshi ajin farko irin wadanda daka kallesu dole kace dasu dogaye domin kuwa akwai tsawon, kuma kowa yayi tsawo yayi rabin kyau wallahi ba raini normally guys kunsan dogon namiji daban yake a shimfidar Aure, dogon namiji duniya ne goho yake sawa da kukan dadih dana azaba at one time a kan bed. Kyaunsa ya wuce nazarina da lissafina, kyaunsa na iya kisan kai in har baka da karfin imani! A lot of woman in suka gansa har yawu suke zubarwa daga bakunansu, Sbda dasun gansa kwad'ayinsu tashi yakeyi ove,saboda Sunada tabbacin inside din garau take (jarumar). Chocolate color neshi again ga hutu ga Jin dadih uwarsu uban ubansu kuma ga kudi!. Choco color dinnan tasa se walkiya takeyi yana wani wal-wal Kiris ya rage ya zama fari tass, kai wasu ma kallon fari suke masa, yaji hutu iya hutu. guys kunsan talwatsa da tsantsi kou? To I swear jikinsa yafi na talwatsa kyau da tsantsi ga sheki. Yanada matsakaiciyar kiba baza ace masa me kiba ba kuma baza ace masa siriri ba dai-dai, yanada de jiki normal-normal sede kirjinsa a bude yake Kai kace yana daga karfe ne nan ko sam ba haka bane, haka Allah ya haliccesa, kirarsa tada bance Allah yayi halitta a gurin. Yanada yalwar gashi tako ina a jikinsa Gashi ne kwance har kyakyawar fuskarsa wadda ke dauke da dogon hanci har baka, ga dan karamin bakinsa me dauke da pink lips ta kasa, saman lips dinsa kuma seya danyi duhu hakan ba karamin kara ma bakin nasa kyau yayi ba, yanada dara-daran idanuwa kmr zasu fado kasa, cikin kwayar idonsa brown ne irin brown dinnan sosai ba kasafai ake samun masu irin idanuwan nasa ba, friends dinsa wasu har gobe gani sukeyi kmr sawa yayi domin kyaun idanun nasa ya shahara natural ne bana bature ba, farin idanuwan nasa yayi fari tarrr, omo! Kyau na jikin na miji I swear, Wannan kyaun nasa na musammanne. Ga yalwar gashin ido yanadashi tamkar zasu tsole masa ido saboda tsayi da cikarsu sometimes har zuwa yakeyi a rage mishi su, sbda suna damunsa. Girar idanuwansa sun hade da juna gashi sun cika fam gasu bakikirin, yanada saje me yalwa yayinda sajen ya karawa fuskarsa tsananin kyau, yanada beautiful points a duka gefe da gefen kumatunsa, ko beyi magaba a lotse suke, kannan nasa cike yake da kwantacciyar suma tamkar balarabe, tako ina ya cika , dole yammata da matan aur da zaurawa su rikice in suka gansa. The guy is very handsome kadan ya rage in suma saboda kyaunsa ya gigitani ya rudani ya kidimani Gashi matashi a kalla baze wuce 22yrs ba ga kyau ga kudi ga class ga kuma dattako domin hatta da tsayuwarsa irin na manyan mutane ne,kai bakace dan 22yrs bane zakasha ko he's 35yrs, sbda girman jikine dashi over, kuma yanada cika Ido, ga kwarjini kmr dawisu, ga haiba, ga muhibba, ga zati ubangiji ya cika masa, ba kasafai ake gano shekarunsa a jikinsa ba, gashi sam bayasa kayan daza agano shekarun nata, zallar dattako kawai. Sanye yake da dark royal blue din yadi, dinkin yar shara da wando, dinkin ya matukar Amsheshi, yayin daya bayyana zallar manyan damatsensa wanda ke dauke da tattoo a damtsen nasa na dama, ba karamin ky au tattoo din ya masa ba, yanasan tattoo shiyasa dayaje American yasa aka masa, wai danma yana tsoron mommynsa ai da duka hannayen zesa a masa, ammafa totto din ya amsheshi, ban taba ganin tattoo me kyaun nasa ba, koda yake shiya yima tattoo din kyau ba totto din bane ya masa kyau, daman already kyaun aka taras. A rayuwarsa yana tsananin san riga dinkin yar shara, shiyasa bashi da kayan daya wucesu se uniform kuma, ba kasafai ya cika san kananun kayaba amma yana sawa inya koma Abuja ko Kano, a Nan yafi zama a aikinsa. Tsayawa yayi ya jingina bayansa da bayan motar tasa tamkar me nazari, se karewa tamfatsetsen gidan kallo yakeyi , tunanin da lissafinsa na wani guri, shidin yanada dauriyar abubuwa da dama ga juriya, duk yadda ka kaiga kwakwkwafi baka isa ka gano damuwarsa ba Wasu lokutan,mutum dayace data kallesa take gano damuwar wayo nanny dinsa kuma mommynsa,bashi da uwar data fisa a rayuwarsa. Ajiyar zuciya ya sauke hadi da furzar da wata iska me azabar zafi daga bakinsa, kana ya bude murfin motar ya dakko wayoyinsa daya manta dasu a cikin motar. Ya dakko wayoyin guda uku daya kirar IPhone 15pro max, se dayar Samsung ce latest, dayar kuma Nokia ce Amma android. A hankali ya fara takowa a farfajiyar gidan, maaikata nata Garzayowa suna gaidasa yana amsawa cikin sakin fuska da boye damuwarsa, Allah kadai yasan meke adane a cikin zuciyarsa, kusan 5days kenan beyi bacci ba, kawai tafarfasa zuciyarsa keyi se faman zufa yakeyi dukya kagara ya isa Cikin gidan ya shaki AC ko zesamu sassaucin abinda yakeji daga zuciyarsa da gangar jikinsa. Cikin dan sassarfa yake tafe tamkar dawisu ko a takunsa zaku fahimci jarumin namijin, direct ya nufa part din hajiya mommy dan gidan babbane sosai kusan part 6 ne a ciki kuma mommy ce kawai mace a gun mahaifinsa (dukda ba ita ta haifesa ba Amma tana amsa sunan mahaifiyarsa har abadan, Sam baya damuwa da muggan halayyanta). A hankali ya tura kofar dazata kaishi ga cikin part din nata, se Kamshi kawai ke dukansa tako ina yayinda yake lumsar idanuwa nan da nan se yaji annashuwa ta rufesa dadin dadawa ga sanyin AC daya dokesa yayinda sassan jikinsa duk yabi ya amsa, nan take jinin jikinsa yaci gaba da zirya cikin hanzari yayinda bugun zuciyarsa ya saitu ,shi mutum ne da abu kankani ke dagula masa lissfi bayasan damuwa sam abinka da botters. 'AlhamduLillah, saboda real mom dina nakeson gidannan,har abadan innazoshi sena samu nutsuwa.... JARUMA!! ya fadi da cool sound, yana murmushi, muhimmancin real mom yafi muhimmancin kowa a rayuwarsa. Ajiyar zuciya ya sauke cikin hanzari ya nufa falon hajiya mommy yana Me kallon agogon hannunsa nan take yaga karfe Goma na safe. "Lokaci baya sauri yau..." Ya fadi a zuciyarsa nan take fuskarsa ta sauya cikin rashin dadih. Tura kofar dazata kaisa falon nata yayi, falon ya matukar kayatu ainun aljannarh duniya kenan, kujerun falon Army green ne and milk, komi na falon Army green ne and milk color ne har pentin falon, komi perfect, saitin kujerun sun hadu Kai daganin kirarsu kasan ba daga Nigeria ba Sam falon bashi da hayaniya irin de falon Yan boko Amma an narka mahaukatan dukiya a falon, yayinda dukiyar da aka narka a falon na iya awon gaba da imanin me karamin imani, me babban imaninma dole seya girgiza, kyaun falon na iya mantar da halitta a wace duniya take ciki,kudi kawai ke talk a falon. Daya daga cikin kujerun ya Isa ya zauna Nan da Nan kujerar ta lotsa can kasa ta kuma dawo dashi sama,. Ajiyar zuciya ya sauke Yana me cusa hannunsa cikin lallausar sumar kansa baki kirin datake kwance tubus kmr dambun audiga. "Very soon zan maganin yarinyar Nan tinda ita bata da hankali, ni kuma kmr dole zamana da ita mtws! ,,," ya karashe da tsuki, kmr Wani zararre Shi Sam baya iya danne Abu a ransa ko zancen zuci be iya ba. Kwanciya yayi sosai a kan kujerar kasancewar kujerar 3tr ce, ya daura kafa daya kan daya ya shiga girgiza kafafuwansa ji yakeyi kamar ze fashe...lumshe idanuwansa yayi Hadi da afkawa duniyar tunani se yanzu yakejin nadamar aure da yayi da wuri a rayuwarsa, daman zaks abokinsa ya gaya masa se yayi nadama gashi da yarintarsa hawan jini na neman kamasa yayi nadama fin a kirga. "Nayi nadama!" Ya fadi Yana me gyara kwanciyarsa fuskarnan tasa me Annuri ya sake hadeta gam, se
Chapter 11 · 0% Book details