Sashe 28
Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
domin ta dakkosu su Noor da Asmah a school. Dreva ne yaja motar kirar jeep baban Noor ya zauna a gaba, nabeelah ta zauna can baya yayin da ita kadai tasan ya takeji, ji takeyi tamkar ta bude idanuwanta ta ganta a gaban Aeezad, zuciyarnan ta-ta, se fatt-fatt takeyi, tabbas in kana kusa da ita dole kajiyo bugun zuciyar ta-ta. Hafsat da Halima sune a tsakiya. Ba bata lokaci suka nufa office din aunty hafsat halima tashiga ta dakko mata phone dinta da bag dinta da duk Wani Abu nata, ta kawo mata kana ta musu fatan alheri,tace a gaida mara lafiya kafin suma suzo. ,dreva yaja motar se Airport,, suka isa airport din dai-dai jirgin ya kusa tashi, suka shiga dreva yaja motar zuwa gida. ,Nabeelah hafsat Baban Noor baa jimawa su Kuma jirginsu ya tashi zuwa garin Kano,. Saadatubintuabdullahi Akwai kayafa matan aljanna Kayan da Zaki sace zuciyar mijinki cikin sauki wlh Muna hada sets na ban mamaki Set ne kala kala Akwai yajin maza Mai matukar kyau da aiki Ina matan dabasu samun gamsuwa wurin Miji Ina matar da basir ya Hana Mijinta sauke nauyi Dake kansa na kwaciya Kuyiwa Mai gida anfani da wannan yajin Kiga yadda Mai gidanki zai burgeki a gado Akwai set na alkhairi Wannan set anyi shine musamman saboda mazan da Basu sake hannu , namijin da yanadashi Amma baya Baki sai dai yayita kyauta awaje wannan set din wlh dole yabaki matsalar kikayi anfani dashi dai dai da instruction dinsa akwai matsin ciwgum hajjaju ki siya ki matse gabanki gam Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado kayan dadih se mata masu daraja Akwai gumbar madara Akwai gumbar ridi Akwai gumbar zuma Akwai gumbar bata gaban matan duniya Akwai gumbar farar saka Akwai gumbar rubutu Akwai gumbar cikakkiyar mace Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi Akwai gumbar goron tulah hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki Akwai gumbar nonon rakumi Akwai gumbar kin fita zakka Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa Chart me up hajjaju 08101626484 NAMIJIN ZUMA PAID PAGE14 *Wannan book na kudi ne.. 1k only 08101626484* Ba bata lokaci suka isa garin Kano, daman already baban Noor ya kira abokinsa Alhaji sidi ya sanar dashi suna tafe, tin kafin su iso Alhaji sidin da kansa da dreva's dinsa suka iso da motoci biyu, Daya dreva keja, dayan kuma alhajin be da dreva dinsa , Alhaji sidin babban mutum ne, babban Dan kasuwa ne da akeji dashi a garin kano. jirginsu na sauka a airport ba bata lokaci suka shiga mota zuwa asibitin da Aeezad din yake, harda Alhaji sidin. Koda suka isa Asibitin suka tadda mutane cike packing spaces din asibitin kuwa tini ya cika makil da manyan motoci Na Alfarma, kama daga masu fada aji a kasa da manyan Yan kasuwa, tini Alhaji rabi'u da tawagarsa murna ta koma ciki, a fari da Yan ta'adan dasuka aika kashe Aeezad din suka dawo suka shaida masa sun kasheshi, nan suka hau party cikin murna Kai kace su ba barin duniyar zasuyi ba, bahaushe yace murnar mutuwa murna banza. Seda suka samu Labarin Aeezad na asibiti Nan farin ciki ya koma ciki, basu hkra ba, na n suka bazama shirya yadda zasuyi kulle-kullen daza a bishi har asibitin a karasashi Lahira,Aiko Yan ta'adan sunsha fada gun alhaji rabi'u, wanda for now tamkar zeyi hauka yake jinsa sbda bakin cikin Labarin dayaji na Aeezad na asibiti. A bangaren su Nabeelah Kam koda suka iso asibitin Basu samu ganin Aeezad ba, an zuba matakan tsaro tako ina a asibitin,dakin da Aeezad din yake ciki kuwa, ba a barin kowa yashiga dakin da yake, Alhaji sunusi da Alhaji Abubakar dade manya-manyan kusoshi na kasa aka bari suka shiga suka gansa, Suma suna ganinsa ko 10mnt basuyiba suke fitowa waje, an basa tsaro tako ina,a kofar dakin da yake ciki Kam sojojine tsaitsaye da red eyes sun rirrike manyan bindigu sunfi rayuka ashirin, an riga an gane hari ake kawowa Aeezad din, shiyasa chief of army yasa aka cika kaf asibitin da matakan tsaro kama daga kan sojoji, zuwa kan police, sbda chief of army ya tabbatar in Koma suwaje ke farautar rayuwar Aeezad Sam bazasu dena ba har asibitin se sun biyosa da kullij sharri. Bakaramin bakin ciki nabeelah tashiga ba na rashin ganin Aeezad din gashi zuciyarta na cike da zillon son ganinsa,nan ta kara shiga wasu tunannikan. A haka nabeelah da Hafsat suka nufa masallacin sukayi sallolin Azahar da la'asar, suka dawo suka zazzauna inda kowa ke zaune, an shishshimfida manyan carpet tako ina, part din da aka kwantar da Aeezad dinma na manya ne, ashe in kaga ana maka wulakanci a asibitin gwamnati to tabbas baka da kudi ne. Hajiya rafi'ah se kallon nabeelah take tana Aiko mata da uwar harara, ganin yadda taga nabeelah a rude ba karamin haushi yabawa rafi'ah ba, a zuciyarta tace "Tsinanniya tsohuwar guzuma duk ta Wani rude kamar kanin ubanta...ko ita awa danwake hotel..." Hajiya rafi'ah se Jan kwafa kawai takeyi,. Sam na Nabeelah batasan tanayi ba, ita Hankalinta na can kan tunanin Aeezad ta rafka uban tagumi kamar wadda akawa mutuwa. Har akayi sallarh isha'i ana zazzaune a wajen dakin da Aeezad yake ana jiran farfad'owarsa Amma shiro kakeji se doctors kawai ke zirya cikin dakin da yake,hankalin nabeelah na kan shige da ficen da doctors keyi, duk wanda ka kallah a gurin Yana cikin Wani hali Na damuwa a kan Aeezad din,Amma ko mahaifin Daya haifi Aeezad din baze nunawa nabeelah damuwa ba duk ta kara firgicewa idanuwanta sun kank'ance kamar ba nata ba,. Se wuraren 10:pm Na'eema ta iso asibitin, tin hajiya rafi'ah na jirgi ta kira na'eema ta sanar mata abinda ke faruwa, hankalin na'eema ya tashi sosai har kuka tayi, ba shiri tase prvt ticket daga Egypt din zuwa garin Kano. "Wai Sannu da isowa dagani kinyi kuka harkin gaji,,," cewar hajiya rafi'ah datayi maganar da karfi kowa yaji, ita a dole seta bayyana cewa yarta tashiga damuwa. Nan na'eema ta fashe da kuka me tsanani, hajiya rafi'ah ta jawota tashiga rarrashi, jama'arh dake gurin wasu suka shiga bata hakuri banda hajiya Maryam matar Alhaji Abubakar domin tini tasan wacece hajiya rafi'ah da yarta a fannin makirci. "Muje in rakaki kiga jikin mijinki, ko Hankalinki ze kwanta..."cewar hajiya rafi'ah , Nan ta mike hannunta cikin na yarta suka nufa dakin da Aeezad din yake, nabeelah ta zubo musu Ido ,ji takeyi kamar ta tashi ta bisu sbda itama tasamu tabbarrakin damar ganin Aeezad din,dukda tasan zatasha wulakanci Amma sam bazata damu da hakan ba in har zata samu ganinsa. "Aunty hafsat ko in bisu ne Nima insamu in gansa ko zanji dadih..." Cewar nabeelah datayi mgnr da disashashshiyar muryarta tamkar wadda tayi mura Nan ko tsabar kuka ne datasha ta koshi, duk yau ko ruwa be wuce daga bakinta zuwa cikinta ba, ga bakinta ya kuma fari fat, ruwa sede ta kuskure ta zubar gurin Alwalah. Aunty hafsat dake kusa da nabeelah tace "A'ah aunty nabeelah ki barsu kawai Muma zamu shiga ai insha Allahu,yanzu in kika bisu kema kinsan wulakanci zakisha , bakiga irin kallon datake ta miki ba tin dazu, kinde san halin hajiya mommy a barsu nesa-nesa kallon kura yafi kawai, baki ganin se Wani zakal-kalewa takeyi tamkar ana gun biki ba asibiti ba,..." Aunty nabeelah tayi shiru kawai tana ta kallon kofar dakin da Aeezad dinta ke ciki, yayinda hajiya rafi'ah da na'eema ke tsaye bakin dakin securities sun hanasu shiga sbda doctor na ciki. "Kai Dan uban waye dazaka Hana mu shiga, nifa uwarsa ce, kuma wannan matarsa ce, kuma yata ce..." Cewar hajiya rafi'ah datayi mgnr cikin tsiwa, gashi bata iya mgna a hankali ba, tanada babbar murya da karfi taketa magana kowa najinta, ga murya kmr ta maza, Nan take aka zubo musu Ido. Su kam securities din se bata hkri sukeyi da turanci, Amma ina Se Kara matsifa hajiya rafi'ah keyi ita a zatonta zaginta sukeyi kasancewar bata iya turanci ba. Seda na'eema tace bafa zaginki sukeyi ba mommy , hakuri suke baki..." ina ai hajiya rafi'ah Bata sauraresu ba, Alhaji sunusi dake gefe tini ya kule, hajiya rafi'ah bata taba batawa Alhaji Sunusi Rai ba kamar yau, be taba ganin rashin kyautarwa a duniyar Nan ba se yau, danshi a gurinsa bata lefi sbda hajiya rafi'ah tanada asiri bayan asiri akwaita da makirci, abubuwa biyunnan suna tafiya ne a tare asiri da makirki, in ba Daya ko anyi Daya bazeyi tasiri ba. Bakin ciki da damuwa suka cika zuciyar Alhaji sunusi, ganin yadda rafi'ah ta kara zagewa ta kuma zage securities din Tas, da kyar wasu suka mata magana tadena zage zagen da takeyi har seda doctor ya fito yace tadena ihun datakeyi Dan Allah sbda Yana effecting Aeezad dake kwance ba lafiya,so akeyi ya Farka da kansa to in tana wannan hayaniyar Yana iya farkawa kuma Sam ba ason hakan. Da kyar rafi'ah ta koma ta zauna tanata huci kamar zakanya, bata hkra ba taci gaba da harare harare da matsifa kasa-kasa, Nan ta yaye hijjabin jikinta daman duk yafi ya ishesa, ita Sam bata saba da hijjabi ba, tafi sabawa da gyale. Nan fa hajiya rafi'ah tazama daga ita se rigar atamfar dake jikinta dinkin doguwar riga, se dankwalin atamfar dake kanta, ko kunya bata jiba ta cire hijjabinta a cikin wadannan uban mutanen gashi Maza ma sunfi yawa, ga uban abokanan Alhaji sunusi, koda yake kaf abokansa sun San wacece rafi'ah, ba halinta da Basu sani ba. sabar takaicin daya tokare zuciyar Alhaji sunusi kawai se ya sadda kansa kasa, takaici da bakin ciki suka kuma ma zuciyarta dirar mikiya, a duniya be ganin rashin kyautarwa rafi'ah, Amma fa yau yagani kiri-kiri, Wasu daga a bokansa suka shiga gulma kasa-kasa dana kusa dasu, kaf abokan Alhaji sunusi babu me kaunar hajiya rafi'ah sbda yawancinsu Tasha dakawa Alhaji tsawa a gabansu,infect de kowa yasan shi mijin