← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 87

Sashe 69

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aeezad ya gama mata komi sbda wannan tamkar rufa mata asiri yayi daya auri yarta. Da ummih zata tafi har lambar limamin daya daura musu auran ya bata kuma ya kirasa a gabanta ya tabbatar mata da tabbas shiya zama waliyyin nabeelah, kuma akwai shaidu dayawa. ummih taji dadih sosai,dana koma Niger ta sanar da yan uwan mahaifin nabeelah a fari sukace basu aminta ba, seda ta fada musu waye Mijin da kuma abun Arzikin daya basu kana suka amince da Auren suka sa albarka, daman Sam ba mutanen kirki bane su , basu taba taimaka mata dako Sisin kwabo ba bayan rasuwar Mijin nata, kuma suma tankar yan uwa suke a gareta, sbda Auren zumuncine tsakaninta da baban nabeelah. Shiyasa shifa Aeezad hankalinsa kwance a kn nabeelah babu wanda ya isa ya hanasa zaman Aure da nabeelah, yanzu de mahaifinsa ne matsala, shima kuma be maidasa matsala ba, sbda malamin babban me shariah ne, yasan daddy ma ba dmwa bane hajiya mommy da naeema suna babban case din dake gabansa. , big hajiya se washe wawulo takeyi tace Alhamdllh yafi sau ashirin, aunty hafsat kam baki har kunne, ita knta doctor da nurse din se murmushi sukeyi, suna Tayasu farin ciki, nabeelah kam ta hade rannan gam, se tunanin tunani takeyi, kan asirinta ya tonu a duniya, zuciyarta ta cunkushe Sam bata farin ciki ji takeyi daman cikin ya bare ynzu, babban tashin hankalinta yazata kalli mahaifiyarta da wannan abun? Uwa uba kuma Dangin mahaifanta da Alkhairi baya kawosu gidan. Se kallan big hajiya takeyi Tana kallon aunty hafsat su se murna sukeyi ba kmr ma uban gayyar da tinda yayi sujjada be dago ba, seda yayi 10mnt yana kuka, kana ya dago , AlhamduLillah taki barin bakinsa, ya karaso ya rungume aunty nabeelah se faman godiya yake mata cikin sambatu, be taba farin ciki kamar wanda yake ciki ba a yau. Nan take yayima doctor kyautar kujerar hajji, itama nurse ya mata kyautar kujerar hajji,. Suka dinga godiya nurse harda kwallah sbda farin ciki, daki de ya rikice da farin ciki Aeezad se murna yakeyi aunty hafsat da big hajiya ma ba a barsu a baya ba, nabeelah kam bakin ciki suke kara mata in suna murnar nan ta kasa hada ido da kowaccensu sede tayita satar kallansu kmr barauniya. Har wuraren 2;pm kana doctor ta fice a dakin ita da nurse se murna sukeyi kafin doctor ta fita tace da Aeezad ya sameta a office zuwa gobe. Ranar de kwana akayi ana farin ciki da murna, har seda sukayi sallar asubahi kana suka kwanta, drip din daman ya kare tin asubahi aka cire mata, ta kwanta ita kan ta kasa bacci, se kallan cikinta takeyi, tana ayyano yadda za ayi ta rabu da wannan cikin kaddarar dan ita bazata iya da wannan abun kunyar ba. Tini aeezad ya Kira mahaifiyar nabeelah ya sanar da ita, tayi farin ciki sosai, duk nabeelah bata sani ba, daman shi yana boyewa ne sbda iya wuya kar nabeelah ta gudu ta barsa, yasan akwai matsalolin a gabansu yana tsoron in komi ya bayyana kar nabeelah ta koma Niger ta barsa, ynzu kuwa yasan bazata iya barin gidanba sbda tana tsoron inta je can mexatacema mahaifiyarta. After 2days , Aeezad na bawa nabeelah kulawa ta musammanma ji yake da ita tamkar kwai, ya rasa Ina zesata dan murna, aunty hafsat da big hajiya sun fahimci nabeelah bata murna da samuwar cikin shide gogan Sam be fahimta na farin ciki ya hanasa ya fahimta a ganinsu Aunty hafsat kenan , basusan yana ankare da komi ba. Kwanansu uku a asibitin aka sallamesu bayan doctor ta jaddada ma Aeezad banda sex ya barta harnan da 1month, sannan Banda aiki dayawa, banda Yawan tafiya me nisa, sannan adinga barinta tana samun bacci sosai, a takaicede an bata bed rest. Aeezad har rubutawa yayi sbda beso ya mance ko abu daya gudun kar cikinsa ya zube ji yakeyi daman ana daukar Cikin ya dauki abinsa ya rike kayansa,. Zaks ma tini yasani shima yayi farin ciki sosai, dashi aka dinga jinyar nabeelah a asibitin, , kafin Subar asibitin Aeezad yayi kyauta kudi yafi millions of naira. kyauta kawai yadingayi kmr besan zafin kudi ba. Har gida seda yasa aka sake ma maman nabeelah sabo a niger ya zuba mata kayan alatu, bayan sun isa gida yau kawai nabeelah taga mamanta ta kirata ta tambayeta ya jiki, nabeelah tace dasauki, daman tasan bata da lafiya tin randa aka kaita asibiti Aeezad ya sanar da ita aiko se Kira takeyi dasuna asibitin nabeelah ta kula mahaifiyarta na Cikin farin ciki amma batasan Kona meye ba. , nunawa kawaj Ummih keyi kmr batasan komi ba. Ummih tace tayima Aeezad godiya.. se a nan nabeelah kejin ya chanza musu gida har mota yasiya ma ummih da dreva, ta kallesa se kimtsa dakin yakeyi tinda suka dawo yake tsaye sbda beso tayi aiki duk abinda yasan zatayi seya yakeyi da knsa, ita kuma Tana zaune a gefen gado ynzu aunty hafsat da big hajiya suka fita a dakin. Godiya sosai nabeelah ta masa, kan abin Arzikin daya ma mahaifiyarta. Aeezad ya kalleta yayi murmushi yace Abin arziki ai yana jikinki mommy, fatanade ubangiji yasa ki haifamin yarona ko yarinyata lafiya, Allah ya miki albarka wlhi na kara sanki, ke sanadin Alkhairi ce a rayuwata ba tare da tace komi ba ta koma ta kwanta, ita duk haushin komi takeji, Gashi cikinnan tinda ya bayyana se amaye amaye, wai a haka ma dan an kakkara mata drip sosai, Gashi ba komi take iya ciba , abubuwan dake shiga cikinta Kala hudu ne,, daga tasha zuma se taci kilishi , se taci ayaba, se ruwan sanyi, ba abinda tafi bukata kmr ruwan sanyi tana kaunarsa, Gashi ance ta rage sha. Wata iriyar kulawa Aeezad ke bata ta musamman, kullum yana manne da ita, big hajiy da Aunty hafsat ma suna bata kulawa sosai ba kmr ka big hajiya , wuni takeyi Tana dafa mata abubuwan ciye ciye na gargajiya wasu taci wasu ta kasa ci, har kwarama dambu inta mata dambun masara tanaci sosai, tinda aunty hafsat ta mata bayanin Aurene tsakaninsu da Aeezad ba zina ba, tamata bayani sosai yadda zata gane, aiko nan ta kara San nabeelah da d an cikinta, itafa ko ada batasan nabeelsh yanzu Tana santa sbda Tana dauke da cikin jinintan, daman ba yawa ne dasu a family dinba, Gashi big hajiya naso taga jininta sunyi yawa sosai dan haka ita d a kona shege ne tana so inde daga jininta ya fito, ballema tanasan Aeezad sosai, nabeelah tazama yar gata a gidan, duk jarabar Aeezad ya kyaleta sbda tanada ciki, amma daurewa kawai yakeyi ta kula da hakan, inya ganta se yayita kallo, wanibin har yawu yake dalalarwa. Sau uku hawwa u na zuwa dubata tin zuwan farko ta fahimci ciki ne da nabeelah , Gashi aeezad yaki basu guri su zanta, se yau da nabeelsh ta masa dabara tace yaje ya Siyo mata gwaiba, shine ya fita ya basu guri su zanta da hawwa u. Yana fita nabeelah ta kalli hawwa u tace Wai cikine Dani na Aeezad? Da wani ido zan kalli duniya ni nabeelah! Nabeelah ta fadi kmr zata fashe da kuka, ta kuma kyau da fresh ga wata uwar kiba tanatayi ba lallai ka gane cikine jikinta ba sbda cikin yabi hips da nonuwa. Hawwa u da farin ciki a kan fuskarta tace Nafaga kayan arziki, wannan ciki ai d an gata ne, tako ina naga lelebki akeyi musammanma agun Miji tabe baki nabeelah tayi tace lelen me, bayan an cuceka kou.. fuska dauke da rashin fahimta hawwa u tace Kmr ya? kina mgna sekace cikin shege, pls kidena irin wannan abun gaskiya, wani na nema ke kina nuna kmr bakiso tin rannan na kula, se wani abubuwa kkeyi, keda ya kamata kiyima Allah godiya ga miji ya baki Danye sharaf, ga ciki ya baki cikin gaggawa nabeelah ta kuma hade rai sbda ta fahimci hawwa bata San me take ma tsoro ba. Da wani ido zan kalli ummih? Babban bala inma yazanyi dasu hajiya mommy da matarsa naeema wlhi ban shirya daukar bala innan yanzu ba.. hawwa tace Au baki shirya ba, amma shine kika dinga gwale gindi anaci? Kinga wlhi ki nutsu nabeelah , ki bar tunanin wadannan, domin ynzu rabo ya rantse ba abinda suka isa suyi, in rabo ya tsinke daraba bacewa takeyi, ki rungumi mijinki da cikinki kawai Aunty nabeelah, ba abinda su hajiya mommy suka isa su miki tinda basu hana faruwar wannan kaddarar ba aiko kinga ba yadda zasuyi dame zuwa nabeelah tayi shiru kawai badan taji abinda hawwa tace mata ba, duk natsihar daya mata a banza, har tabar gidan, washe gari ta tashi tanata fushi abu kadan seta hau Aeezad da matsifa Sam be damu ba sbda yaji ance wani lokacin masu ciki nada matsifa shiko dukansa zatayi bazece uffan ba, shide ta renar masa cikinsa shine dadinsa, kome zatayi ze dauka kuma ze jure. Se rigima take masa yau, tace mkrnta zataje yace baze yuba, yadinga lallamarta da kyar ta amince ta hakura. Yau kimanin 2weeks da dawowarsu asibitin Sam ya kasa gane kanta, se tayita fushi fushi Tana hade masa rai ko mgna bata masa se yayita mata mgna tayi masa banza, amma Sam beji ya gaji ba, sbda yasan duk halin daya shiga sbda shine. After isha i kwance take a kan bed, shi yana zaune kasan kafafuwanta se mammatsa mata kafafuwa yakeyi, sanyin AC kawai ke aiki da kamshin turarukan wuta a dakin, yanzu shike komi har wankin kayanta nasawa shike mata dukda akwai marching din wanki, da kuma me wanki, amma Sam baya bari su wanke shike wankewa ya gyara mata gashin kai, ya mata wanka har askin gashin gabanta seda ya mata jiya,ya aske mata gashin hammatarta duka, ba abinda be mata. Ta kallesa ta numfasa, se tsotsar wani d an karamin kilishi takeyi a bakinta, sbda in batasa wani abu a bakin nata ba se tayita zubda yawu. Ta kuma numfasawa idanuwanta na kansa ta hade rai tace Nifa gaskiya bazan iya rikon cikinnan ba har yakai 5month ko fin hakan,,,, Aeezad dake matsar mata kafa ya dakata ya dago ya zuba mata idanuwa cikin rashin
Chapter 69 · 0% Book details