← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 87

Sashe 31

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daga masa Kai alamar Eh ta kauda fuskarta gefe. "Zafi sosai hannun kemin Har cikin zuciyata...Amma wlhi bazan kwatanta zafinsa da zafin da sanki kemin a ruhina da bargon jikina ba,, bantaba jin rad'ad'in da nakeji a zuciyata ba seda na fara sanki mommy,,,," kallan bakinsa nabeelah kawai keyi, yayinda kalamansa suka daketa, ta kuresa da Ido kawai fuskarsa na tabbatar mata da kalamansa, tasan duk abinda ya fito daga bakinsa tabbas hakan ne a zuciyarsa. "Pls ka dena irin wadannan maganganun Dan Allah kaga baka da lafiya kaji da lafiyar jikinka.." Cewar nabeelah Sam ta kosa dajin wadannan jiga-jigan maganganun nasa. Ya bude baki zeyi mgna doctor nazir ya turo kofar dakin ya shigo tare da wata nurse wadda ke rike da Wani d'an kwando. Nurse din doctor naxir Suka gaidasu cikin girmamawa, suka amsa cikin girmamawa "Sir za a maka Allurori kana bukatar hutu, Allurorin zasu saka bacci yanzu ..",cikin girmamawa Doctor Nazir yayi masa magana. "Okay ayi..." Cewar Aeezad daketa kallon nabeelah kamar mayen dayaga lafiyayyen nama, doctor Nazir ya fara aikinsa daman a hannu za a masa Allurorin na jijiya ne. "Bari in fita toh Allah ya kara sauki..." Cewar nabeelah Datayi mgnr tana niyar juyawa ta bar dakin. Aeezad ya dktar da ita Hadi da girgiza mata Kai alamar "Aah Pls,ki bari in kalleki har inyi baccin...'' kunya ta kama nabeelah sbda mgnr da yayi a gaban doctor da Kuma nurse din dake tsaye,,ta kula bejin kunyar kowa a gaban kowa ze iya gaya mata kalmar SO. "Ya Rabbih kamin mgnin matsifarnan datake tinkaroni...'' nabeelah ta fadi a ranta, tasan ba yadda zatayi da Aeezad ya dena mata mugayen kalamannan kuma har a gaban mutane, yanzu inya kuskure yayi a gaban danginsa bama hajiya rafi'ah ko na'eema ba yaza tayi da rayuwarta, kwara taga ranar mutuwarta dataga wannan ranar,,,ta tsaya tsaye ta zuba masa ido Amma hankalinta na kan tunani-tunanin mummunar kaddarar data tinkarota kuma yanzu. doctor Nazir ya gama masa allurar yace Allah kara sauki kana ya fice a dakin nurse din na biye dashi a baya. Tinda doctor Nazir ya gama masa Allurar ya fara ganin Wani kala-kala, bacci ya fara kwatarsa Amma still idanuwansa na kanta, ya sakar mata murmushi dai-dai idanuwansa suka lumshe bacci ya figesa. "Ban fara sanki Dan in dena ba JARUMA!...." Ya fadi Yana sakar mata Wani irin shu'umin murmushi yayinda duka beautiful points dinsa suka lotsa, dukda bashi da lafiya Amma kyaunsa ninkuwa yayi. "Nashiga uku ni Nabeelah!.." Nabeelah ta fadi a ranta ta zubawa fuskar AEEEZAD ido, ita a rayuwarta batasan yaza tayi ta cirema Aeezad wadannan kalaman da yake mata daga cikin bakinsa ba. Takai 5mnt tana tsaye tanata kallonsa yanata bacci , yayinda tunani iri iri ketawa zuciyarta wankan tsarki suna mata dirar mikiya, gabaki daya tsoro ma Aeezad ke basa, gani takeyi kmr ana ingizasa gabaki daya bashi da control Yana gadon asibiti Amma yake mata wannan kalaman. "Wace irin matsifa ce ta jarabawa ta sameni kuma..." nabeelah ta fadi yayin da kwallah suka gangaro mata. "Ya Rabbih ka temakeni,ka rufamin asiri bani da gata se naka, Allah kasa yadenamin wadannan kalaman, ya Allah badan niba Dan Annabi SAW...." ta fadi still tana kwallah,. Seda tayi kwallarta ma'ishi kana ta juya ta fice a dakin, tana fitowa aka shiga tambayarta ya taga jikin, ta tabbatar musu da Dasauki, hajiya bilkisu tayi hamdala ga ubangijinta jin tabbacin jikin jikanta da sauki daga bakin Nabeelah. Har zuwa lokacin hajiya rafi'ah da na'eema basa gurin bayan sun gama kus-kus dinsu nacewar Nabeelah asiri Tama Aeezad Sbda tadinga amsar kudi a gunsa, Sam Basu kawowa ransu santa Aeezad keyi ba, sbda sun San yafi karfinta nesa ba kusa ba. Bayan sun gama makirce-makircen ne suka nufa hotel din dasuka kwana jiya, itafa rafi'ah daman ciwon Aeezad ba damunta yayi ba, damuwarta daya kada ya maida mata diyarta karamar bazawara, Amma tini ta gaji da zaman asibitin ta kosa ta komi katsina ta nufa hanyar gurin malaminta, ba karamin bata mata Rai Alhaji sunusi yayi ba zuwansu garin kanon musammanma yau, wai har ita ce yaro karamin Saif ke gaya mata magana a gaban Alhaji sunusi ammma bece komai ba sema ya sadda kansa kasa, sadda Kannasa kasa da yayi ba karamin Kara batawa hajiya rafi'ah Rai yayi ba, Dole seta kara sabon zubi a kansa,sannan cin mutumcin da hajiya bilkisu ta mata da Alhaji Abubakar da saif da hajiya Maryam, dukse ta dau mataki a kansu, nabeelah Kam dole tasa a duba mata a kanta sosai a karya Sihirin datawa Aeezad, shi kansa uban gayyar Aeezad dole tasa a masa Wani mugun asirin dukda a baya tayi tayi Amma bayayi masa, ko yayi masa na 2days ne seya sauka kamar ba a taba masa sihiri bama, a wannan Karan bazata masa wasa ba, hakan ta kudirta a ranta, domin ta kula yankan albasa na neman sasu kuka ita da na'eema. Saadatubintuabdullahi Akwai kayafa matan aljanna Kayan da Zaki sace zuciyar mijinki cikin sauki wlh Muna hada sets na ban mamaki Set ne kala kala Akwai yajin maza Mai matukar kyau da aiki Ina matan dabasu samun gamsuwa wurin Miji Ina matar da basir ya Hana Mijinta sauke nauyi Dake kansa na kwaciya Kuyiwa Mai gida anfani da wannan yajin Kiga yadda Mai gidanki zai burgeki a gado Akwai set na alkhairi Wannan set anyi shine musamman saboda mazan da Basu sake hannu , namijin da yanadashi Amma baya Baki sai dai yayita kyauta awaje wannan set din wlh dole yabaki matsalar kikayi anfani dashi dai dai da instruction dinsa akwai matsin ciwgum hajjaju ki siya ki matse gabanki gam Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado kayan dadih se mata masu daraja Akwai gumbar madara Akwai gumbar ridi Akwai gumbar zuma Akwai gumbar bata gaban matan duniya Akwai gumbar farar saka Akwai gumbar rubutu Akwai gumbar cikakkiyar mace Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi Akwai gumbar goron tulah hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki Akwai gumbar nonon rakumi Akwai gumbar kin fita zakka Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa Akwai lates magungunan sanyi, dana basir Hajjaju in akwai sanyi da basir ai oga baze gane ma dadinki ba , kema bazaki ganewa dadinsa ba make sure ki gyara sanyi da basir hajjaju ki zama fresh kisha kiga ikon Allah. Chart me up hajjaju 08101626484 NAMIJIN ZUMA PAID PAGE16 *This book is 1k 08101626484* Yau kimanin kwanansa goma a asibitin Aminu kano. tini jikinsa ya warware, Amma sede hannun dole seyayi 3month a asibiti kana ze koma gida saboda hannun nasa na bukatar kula, jinyar bata yanzu-zanzu bace, saboda k'ashin guiwarsa Daya samu matsala Ta hanyar Harbin da aka masa, ynzu hannun ne kawai problem dinsa hannun ne, Amma shi inka gansa bakace ma shine mara lafiya ba, Alhaji sunusi yaso Aeezad din ya koma da jinyarsa American ko India sbda zefi samun kula a can, Aeezad yaki shi yafiso yayi jinyarsa a kasarsa,gashi ga lantarkin sadar da light din zuciyarsa Aunty nabeelah. Ba karamin kulawa yake samu daga Yan uwansa ba, kowa na bakin kokarinsa a kansa, harda abokan arziki ma ba a barsu a baya ba, kullum dakinsa cike da mutane, kawayen hajiya rafi'ah duk sunzo sun gaidasa da kawayen na'eema ciki harda babbar Aminiyarta Khady tazo , jamaah aunty hafsat ma duk sunzo,, dangin mahaifiyarsa ma sunzo ciki harda Aunty fatima kwananta uku kana ta koma niger. gana daddy Su kullum a hanyar zuwa suke, kullum packing space din asibitin cike da tamfatsa-tamfatsa din motoci, Kai dagani zakasan wabi kusa na kwance a asibitin. hatta Zaks ba a barshi a baya ba kullum Yana asibitin, Yana jinya shima dasa Ido ga Aeezad da Aunty nabeelah, tini Zaks ya fahimci karatun kwayoyin idanuwanta Aeezad. kowa na iya bakin kokarinsa daddy Kam ya kasa ya tsare, duk abubuwan da kowa ke masa na kulawa Aeezad baya ganin na kowa inba na Aunty nabeelah ba, ko bude Ido yayi, yaga be ganta ba hankalinsa yafi na kowa tashi, kullum tana gefensa ita ke basa abincin safe da rana da dare, bacci kawai ke raba Aeezad da nabeelah daddy ke kwana tare dashi,ita Kuma su kwana falo ita da Aunty hafsat, da sauran Al'ummah,. Gimbiya hajiya rafi'ah da na'eema Kam har yanzu hotel suke kwana, se Wani faman ciccijewa hajiya rafi'ah keyi , magana Daya biyu in Alhaji sunusi ya mata seta gaso masa magana cikin mutane ita Sam ko a jikinta, sede Alhaji sunusi yayi Shiru kawai ya kalleta ta biyoshi da harara, ta tanadar masa rashin mutumci ruwa-ruwa, kawai jira takeyi Su koma katsina ya zama ita dashi kawai , duka ne kawai bazata masa ba,Duk abinda danginsa da uwarsa suka mata a kansa zata fanshe domin shine marainin wayaunta. Tini mutane sun fara watsewa asibtin ba kmr a fari ba, Aunty hafsat ta koma katsina sbda yaranta data baro da Aikinta, ganin jikin nasa da sauki yasata tafiya, asibiti ya rage daga Aunty nabeelah, se Zaks and Alhaji sunusi da hajiya bilkisu da hajiya rafi'ah da na'eema,gabaki daya Rafi'ah tagaji da zaman asibitin wai a haka ma bata wuni asibitin, in suka kwana a hotel din dasuke kwana sesu Kai karfe biyu kana suzo asibitin, gabaki daya hajiya rafi'ah ta kosa ta koma katsina ta duba kasuwancinta, gashi na'eema ta baro mata dukiya a Egypt ta kosa su koma katsina na'eema ta nufa Egypt ta dubo mata uwar dukiyarta dake can ta sarin rigugguna. Yau Aeezad ya nemi Transfer zuwa Asibitin 44 dake kaduna, saboda Sam bayason zama a asibitin Aminu kanon sannan bayason komawa katsina saboda wata manufa dake ransa. Karfe shida na yamma zaune suke dukkaninsu a dakin da Aeezad din yake, yanzu ana barin kowa a cikin dakin sbda jikin nasa da sauki, sede kullum ana masa Allurorin saboda matsalar hannunsa. "Kaida na'eema zaku kadunan gobe kou da big hajiya ? Su zasuyi jinyarka..." Cewar Alhaji Sunusi dake zaune Yana
Chapter 31 · 0% Book details