Sashe 17
Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
mutum ne mara rowa, ala kullu halin ya yadda dacewa hannun dake badawa Allah baya hanasa, tabbas Alkhairi gadon bacci ne. Jan motarsa yayi ya fice a gidan ya nufa gidansa zuciyarsa cike da tunani tunanin dabesanma kona menene ba, kawai de ya tsinci kansa cikin juyayin yanayi nada ban,ba kmr yadda yasaba jin kansa ba. Gamesan namijin zuma na SAADATUBINTUABDULLAHI da kuma Namijin duniya na Matar soja ze biya 1500 ta wannan account din 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, 08101626484.