← Book details Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 87

Sashe 66

Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bata shaaawah kowa seshi sbda dashi ta saba shiya saba mata da dadih shiya gata bata dadih. Dauke idanuwabta tayi daga kallansa ta karasa ta jawo kujerar mirror ta zauna, ya karaso yana fadin I miss you mommy, nasan kema kinyi missing dina, wlhi I miss you sosai ya babyna? Ya fadi yana karasowa ya taba cikinta ta cire masa hannu, jiya har kuka tayi sbda shaawah,. Ya kalleta yaga idanuwanta sun ciko da kwallah nan ya rikice yace Waya tabaminke mommy? Meyasa kike kuka? Ko kin zubarmin da cikinane? Yakara Kai hannu ya tsba mata cikinta zuwa mararta,. Ya girgiza masa Kai alamar aah, gabaki daya tashiga taitayinta tayi nadamar Cewar datayima zata zubda cikin sbda rashinsa a kusa da ita, ya koya mata darasi tashiga dmwa sosai ya shaawah abinka dame karamin ciki. Tsugunnawa yayi bisa guiwowinsa ya daura hannayensa a kan lallausar cinyoyinta se kwallah takeyi. Meya Faru kike kuka? Waya saminke kuka,? Duk wanda yasaminke kuka yayi kuskure, ni da asaminke kuka mommy kwara a kasheni shi zefimin sauki ina sanki wlhi bnsan ina sanki over ba se a yan kwanakinnan Danayi ba tare dake ba ki gayamin waya tabaminke pls momm? Tana kwallah tace kaine? Kadena zuwa gidannan sbda ybzu baka sona, jiya har kuka nayi sbda rashinka a kusa dani, kwana biyu bnda lafiya, sha Se kuma tayi shiru ta kara karasawa still de se kuka takeyi Tana tuna azabar datasha jiya, seda tadingajin daman yana kusa da ita da ita da kanta zata cisa, hawa kansa zatayi ta masa gwatso. Kuyi hkri da error ba editing . This book is 1k 08101626484. Manyan mata akwai maganin sanyi dana basir, da magungunan mata, harda na mazanma. [18/07, 7:01 PM] +234 701 497 9567: NAMIJIN ZUMA Kowa ya ankare da yanayin da nabeelah tashiga amma babu wanda yabi ta kanta , sbda farin ciki, Aeezad yafi kowa farin ciki ji yakeyi kmr bashi ba, kmr a mafarki, ya kamo hannun doctor tace pls doctor are you serious nabeelah na, nada ciki? Doctor da fuskarta ke dauke da mamakin wai basu san da cikinba? Harshi me cikin, abun ya bata mamaki har tsawon 4month. Yeah sir cikine da matarka har tsawon wata hudu juyowa Aeezad yayi ya kalli nabeelah wadda bakin ciki ya turniketa kmr zata hadiye zuciya ta mutu sbda bakin ciki da kunya, ita Sam bata shirya amsar cikin d anda ta raina ba, kuma ma da wani ido zata kalli duniya? AlhamduLillah Aeezad ya fadi a bayyane, idanuwansa suka ciko da kwallar farin ciki mara misaltuwa, nan take ya zube yayi sujjadar godiya ga ubangiji , yana kuka yanama Ubangiji godiya daya bashi abinda ya jima yana nema., tako ina yasan Aurensa da mommy ya cika, daurin Auren da Akayi a babban masallacin sultan bello, inda Aeezad yace shine waliyyin amarya seda akazo daurin Auren Malam yace ai bazeyu wanda ze auri mace yazama waliyyintaba, a nan de babban malamin yazama shine waliyyin amarya a matsayinsa na babban me shari ah kuma babban malami a masallacin, Zaks shiya zama waliyyin ango, shi tamkar dan uwa na jini yake ga Aeezad. Bayan haka, kuma ya sanar da mahaifiyar nabeelah bayan tazo dubasa a asibiti dabeda lafiya, dayake ummih me fahimta ce kuma burinta nabeelah tayi aure, nan ta fahinta kuma ta amince, amma taace Dangin baban nabeelah sune damuwa zasu iya cewa basu amince ba Aeezad yasan su sbda ya taba zuwa gaidasu dayaje kasar shida mommy, dan haka ya bawa ummih kudade dayawa yace inta koma gida ta basu injisa duk sun sanshi sbda dayaje ya jikasu da kudi sosai, yanada alheri, shi a kn mommy ba abinda baze iya ba. Duk a boye sukayi hakan, kuma ya shaidawa ummih karta gayama nabeelah kuma karta nuna mata, ummih ta musu addu i sosai, dasa Albarka kuma ta barwa cikinta sbda batasan dalilinsa dayace karta nunawa nabeelah ba, ita a duniya sun gama mata komi shida mahaifinsa , ba abinda Aeezad Ze nema a gareta bata masa ba in har tanada iko da abun, kuma da abun kunya ai kwara irin wannan Auren dade a kawo mata abin kunya, kuma ta kula Aeezad nada rawar kai ze iya aikata komi, Gashi koda kashe nabeelah yayi basu isa su masa komi ba, saboda yanada kudi kuma yanada power ita a bangarsn ummih Aeezad ya gama mata komi sbda wannan tamkar rufa mata asiri yayi daya auri yarta. Da ummih zata tafi har lambar limamin daya daura musu auran ya bata kuma ya kirasa a gabanta ya tabbatar mata da tabbas shiya zama waliyyin nabeelah, kuma akwai shaidu dayawa. ummih taji dadih sosai,dana koma Niger ta sanar da yan uwan mahaifin nabeelah a fari sukace basu aminta ba, seda ta fada musu waye Mijin da kuma abun Arzikin daya basu kana suka amince da Auren suka sa albarka, daman Sam ba mutanen kirki bane su , basu taba taimaka mata dako Sisin kwabo ba bayan rasuwar Mijin nata, kuma suma tankar yan uwa suke a gareta, sbda Auren zumuncine tsakaninta da baban nabeelah. Shiyasa shifa Aeezad hankalinsa kwance a kn nabeelah babu wanda ya isa ya hanasa zaman Aure da nabeelah, yanzu de mahaifinsa ne matsala, shima kuma be maidasa matsala ba, sbda malamin babban me shariah ne, yasan daddy ma ba dmwa bane hajiya mommy da naeema suna babban case din dake gabansa. , big hajiya se washe wawulo takeyi tace Alhamdllh yafi sau ashirin, aunty hafsat kam baki har kunne, ita knta doctor da nurse din se murmushi sukeyi, suna Tayasu farin ciki, nabeelah kam ta hade rannan gam, se tunanin tunani takeyi, kan asirinta ya tonu a duniya, zuciyarta ta cunkushe Sam bata farin ciki ji takeyi daman cikin ya bare ynzu, babban tashin hankalinta yazata kalli mahaifiyarta da wannan abun? Uwa uba kuma Dangin mahaifanta da Alkhairi baya kawosu gidan. Se kallan big hajiya takeyi Tana kallon aunty hafsat su se murna sukeyi ba kmr ma uban gayyar da tinda yayi sujjada be dago ba, seda yayi 10mnt yana kuka, kana ya dago , AlhamduLillah taki barin bakinsa, ya karaso ya rungume aunty nabeelah se faman godiya yake mata cikin sambatu, be taba farin ciki kamar wanda yake ciki ba a yau. Nan take yayima doctor kyautar kujerar hajji, itama nurse ya mata kyautar kujerar hajji,. Suka dinga godiya nurse harda kwallah sbda farin ciki, daki de ya rikice da farin ciki Aeezad se murna yakeyi aunty hafsat da big hajiya ma ba a barsu a baya ba, nabeelah kam bakin ciki suke kara mata in suna murnar nan ta kasa hada ido da kowaccensu sede tayita satar kallansu kmr barauniya. Har wuraren 2;pm kana doctor ta fice a dakin ita da nurse se murna sukeyi kafin doctor ta fita tace da Aeezad ya sameta a office zuwa gobe. Ranar de kwana akayi ana farin ciki da murna, har seda sukayi sallar asubahi kana suka kwanta, drip din daman ya kare tin asubahi aka cire mata, ta kwanta ita kan ta kasa bacci, se kallan cikinta takeyi, tana ayyano yadda za ayi ta rabu da wannan cikin kaddarar dan ita bazata iya da wannan abun kunyar ba. Tini aeezad ya Kira mahaifiyar nabeelah ya sanar da ita, tayi farin ciki sosai, duk nabeelah bata sani ba, daman shi yana boyewa ne sbda iya wuya kar nabeelah ta gudu ta barsa, yasan akwai matsalolin a gabansu yana tsoron in komi ya bayyana kar nabeelah ta koma Niger ta barsa, ynzu kuwa yasan bazata iya barin gidanba sbda tana tsoron inta je can mexatacema mahaifiyarta. After 2days , Aeezad na bawa nabeelah kulawa ta musammanma ji yake da ita tamkar kwai, ya rasa Ina zesata dan murna, aunty hafsat da big hajiya sun fahimci nabeelah bata murna da samuwar cikin shide gogan Sam be fahimta na farin ciki ya hanasa ya fahimta a ganinsu Aunty hafsat kenan , basusan yana ankare da komi ba. Kwanansu uku a asibitin aka sallamesu bayan doctor ta jaddada ma Aeezad banda sex ya barta harnan da 1month, sannan Banda aiki dayawa, banda Yawan tafiya me nisa, sannan adinga barinta tana samun bacci sosai, a takaicede an bata bed rest. Aeezad har rubutawa yayi sbda beso ya mance ko abu daya gudun kar cikinsa ya zube ji yakeyi daman ana daukar Cikin ya dauki abinsa ya rike kayansa,. Zaks ma tini yasani shima yayi farin ciki sosai, dashi aka dinga jinyar nabeelah a asibitin, , kafin Subar asibitin Aeezad yayi kyauta kudi yafi millions of naira. kyauta kawai yadingayi kmr besan zafin kudi ba. Har gida seda yasa aka sake ma maman nabeelah sabo a niger ya zuba mata kayan alatu, bayan sun isa gida yau kawai nabeelah taga mamanta ta kirata ta tambayeta ya jiki, nabeelah tace dasauki, daman tasan bata da lafiya tin randa aka kaita asibiti Aeezad ya sanar da ita aiko se Kira takeyi dasuna asibitin nabeelah ta kula mahaifiyarta na Cikin farin ciki amma batasan Kona meye ba. , nunawa kawaj Ummih keyi kmr batasan komi ba. Ummih tace tayima Aeezad godiya.. se a nan nabeelah kejin ya chanza musu gida har mota yasiya ma ummih da dreva, ta kallesa se kimtsa dakin yakeyi tinda suka dawo yake tsaye sbda beso tayi aiki duk abinda yasan zatayi seya yakeyi da knsa, ita kuma Tana zaune a gefen gado ynzu aunty hafsat da big hajiya suka fita a dakin. Godiya sosai nabeelah ta masa, kan abin Arzikin daya ma mahaifiyarta. Aeezad ya kalleta yayi murmushi yace Abin arziki ai yana jikinki mommy, fatanade ubangiji yasa ki haifamin yarona ko yarinyata lafiya, Allah ya miki albarka wlhi na kara sanki, ke sanadin Alkhairi ce a rayuwata ba tare da tace komi ba ta koma ta kwanta, ita duk haushin komi takeji, Gashi cikinnan tinda ya bayyana se amaye amaye, wai a haka ma dan an kakkara mata drip sosai, Gashi ba komi take iya ciba , abubuwan dake shiga cikinta Kala hudu ne,, daga tasha zuma se taci kilishi , se taci ayaba, se ruwan sanyi, ba abinda tafi bukata kmr ruwan sanyi tana kaunarsa, Gashi ance ta rage sha. Wata iriyar kulawa Aeezad ke bata ta musamman, kullum yana manne da ita, big hajiy da Aunty hafsat ma suna bata kulawa sosai ba kmr ka
Chapter 66 · 0% Book details