Chapter 119
Matar Taj Part 2 Complete Hausa Novel. · about 17 min read
The next day!
Misalin wajen karfe takwas ta fito daga bedroom dinsa da sauri bayan ta samu damar fucewa daya shiga bathroom, gaba daya ya hanata sakat, duk wani motsinta akan idanunshi.
Abunda yafi bata mamaki shine kwanan da sukayi ko kadan baiyi kokarin tabata ba, da farko taqi sakewa daga baya kuma saita sake abunta har barci ya sake daukanta.
Fast forward..ta gama breakfast already ta shirya tsaf abunta cikin wata shaqaaaiyar abaya dake cikin kayanta da mummy ta saya nata,tun kafin ma maids dinta su shaida mata breakfast is ready ta sauko taci.
Tana zaune sai gashi ya sauko shima, sanye da jallabiya da kundura akanshi, ya koma sak balarabensa na asali.
Samun kanta tayi da bunshi da kallo batama san tanayi ba, yayi captivating attention dinta gaba daya ya tafi da ita.
Badan badan kar Tayi downgrading kanta ba datace tabbas taj yafi karfinta, he’s charismatic, he’s handsome, kai komai ya hada.
Gyaran muryar dayayi ya dawo da ita daga duniyar data tsunduma, tayi saurin saukw kanta kasa saboda kunyar dataji, yayi dariya kawai sannan ya kashe mata ido daya.
Zama yayi ya buqaci tayi serving nashi batayi misu ba ta miqe tana zuba mashi abunci harta gama.
Tana gamawa zata koma mazauninta ya jawo ta ga cinyarsa ya soma cin abunci a natse, yana cikin ci wayarsa yayi ringing, very important call wanda hakan yasa ya ajiye abunciz
Yakai wajen 5mins yana waya, haka kawai ta dauka spoon din ta deba ta cigaba da bashi, abun ko ya mashi dadi sosai.
Bai gama ci dinba ya aje wayar hannunsa sannan ya sauke ta ya miqe shima tare da kama hannunta suka futa daga gidan.
Bayan sun shiga mota babu wanda yace da dan uwansa qala tana son ta mashi maganar sim amma kuma ganin yanda yake ta waya yasa ta dakata saiya gama.
Saida suka iso ya aje wayar sannan suka fito daga motar, gaba daya wajen she’s not familiar with it, ta daiga an saka saudi international court of justice, kuma gashi wajen is roudy da mutane soaai, ga yan jaridu da yan rahoto kowa yana rike da camera.
Mark daya karaso wajensu cikin sauri ya gaishesa sannan ya gaisheta itama, kafin daga bisani ya shaida ma taj din is better idan suka saka mask a fuskansu saboda masu daukan rahoto, yace mashi no need for that, don shi yana sanye da black shade a fuskansa su kuma attention din su ba a wajensu yake ba.
Daidai nan wata katuwar mota bullet proof ta shigo harabar wajen da motar police na biye da ita har kusan guda biyar.
Aykuwa kamar jira suke masu daukan rahoton suka nufi wajen da sauri, police din suka zagaye motar, kai kace wani hamshakin criminal za a fiddo daga ciki.
Sabeeha dai zuba idanu tayi sosai tanason ganin waye zai fito daga cikin motar, bata gama nazari ba wasu mata masu sanye da kayan hukuma suka fito, da wata mace a tsakiyarsu an saka mata mask a fuskanta an rufe, take masu rahoto suka fara dauka da masu jefa tambayoyi…
Saboda yanayin tsaro yasa aka wuce da ita ciki, daidai nan kuma wata motar ta kunno kai zuwa harabar wajen, sabeeha bata lura da motar ba tana daga tsaye saiji tayi an kwalo mata kira.. dagowan da zatayi idanunta ya sauka kan barad da uncle jamid sai kuma khaal da mutallib.
Barad ya taho da gudu ya rungumeta har glasa din fuskansa na neman faduwa tsabar murna, cikin sauri itama ta rungumeta sosai farin cikin data ji ya lulubeta ya bayyana a fuskanta …
“Aunty fatima….”
“Barad….” Ta kira sunansa, ya dubeta kamar zaiyi kuka, “where have you been?? I missed you alot”
“I missed you more…” ta sake rungumeshi daidai nan su jamid suka karaso, ta kasa rike hawayen dake saukowa a fuskanta tsabar murna, uncle jamid take gani a tsaye ya samu lafiya ga khaal kuma ta tabbatar ma idanunta bai mutu ba….
Inda khaal ke tsaye ta tunkara tana sauke kanta kasa tana hawaye, she’s speechless gaba daya.
Khaal ya dafa kanta ta dago da sauri..
“Marhaban fatima…ina farin ciki da dawarki cikin rayuwarmu… allah ya maki albarka..”
Still kukan take bata iya cewa komai ba sai daga bisani kuma ta goge hawayen suka gaisa, ta maida dubanta ga uncle jamid daketa murmushi tace
“Uncle jamidd..ka samu lafiya?“
Suna cikin magana mark ya shaida masu time yayi wannan yasa suka nufi ciki.
Itafa har zuwa lokacin bata gane meke wakana ba ta daiga prosecutors da lawyers, da suka shiga court room din, anan ta tabbatar da shari’a zaayi.
Note!! Bansan ya ake shari’a ba so please bear with me.
Bayan an rufe kofar court room din aka gabatar da shari’a as the final day of judgement, da opening statement din trail din, lawyers din dake kariya na daga zaune haka zalika prosecutors.
Dago idanunta da zatayi kenan idonta ya sauka kan hidaya…dake zaune a gaba gaba wajen inda aka tanadar ma witness, ga lawyer a gefenta dGa dayan side din kuma wadda aka shugo da ita ne da mask daxu, cikin sauri ta juyo ta kalleshi haka zalika shima ita yake kallo, gaba daya ta nemi shiga shock ya kamo hannunta ya rike yana mai calming dinta down, yasan yanxu ta shiga confusion amma komai zai warware akan idanunta.
Judge ya buqaci a shugo da second witness wanda ya kasance shine accomplice din offender, daidai nan aka shugo da black da cuffs a hannunshi da kafafunshi gaba daya.
Bisa ga hujjar da aka gabatar da long term shari’ar da aka yi da investigation da akayi presenting sai kuma accomplince daya bada shaidu daya gamsar da judges din a dai dai nan aka yanke hukunci..
“I hereby declare The offender ms fadwa abdulbasit, found guilty of 3 charges, attempted murder twice, murder”
Daga nan kuma aka yanke mata hukunci kisa ta hanyar rataya wanda ya kashe a kashesa koda kuwa ubanta ne wanda ta kashe din.
Sai a yanxu sabeeha ta soma gano inda kanun zancen ya dosa a daudai lokacin kuma fadwa tayi saurin miqewa ta fuzge mask din dake kan fuskanta ta soma ihu, tana denying allegations din da ake mata.
judges din suka umarci tayi shuru amma inaa kamar wanda tayi karamin hauka.
Ita kuma hidaya aka yanke mata hukunci shekara biyu a prison na kidnapping abdallah datayi ba tare da wani kwakwararan dalili ba matsayinsa na civilian sannan aka wanketa daga allagetion din da ake mata na kashe khaal da fadwa tayi yunkurin yi bayan ta boyeshi na tsawon shekara guda gudun karya tona mata asiri, kai abubuwan da tayi da yawa, charges din nata ba daya bane kashe mahaifinta datayi ne dai ya kasance crime babba, Sai kuma dan uwansu wato taj datayi plotting kashesa shima, wannan duk black ne ya tona asirin nasu gaba daya.
Tunda sabewha taji wannan bayanan babu abunda take sai hawaye sosai, hannunta na cikin na taj idanunshi sukayi jaa jijyoyin kansa sun fito rudu rudu, he was so disappointed, yayi trusting hidaya morw than he trust him self, ya dade da gano komai don tun bayan daya taho nigeria ya soma kwakwarar binkice, da connection din da yake dashi, har allah ya bayyana masa komai cikin sauqi.
an gano komai ta hanyar tonan asiri da black yayi a matsayin sa na wanda yake ma fadwar aiki underground, duk wani abu daya faru dasu ashe fadwa ce behind everything, itace tayi plotting kashe taj ta hanyar saka bomb a motarshi allah cikin ikonsa ya tseratar dashi, cikin minti guda, sannan tasa akayi kidnapping khaal, saboda shine mutun na farko daya fara gano cewa there’s-a master mind behind ita kanta hidayar, sannan tasa aka kashe mijinta tareeq wanda ya kasance na farko daya gano sirrinta, duk wani bala’i da masifar dake faruwa cikin gidan itace da mahaifinta ke haddasawa, a karshe kuma saiya kasance da hannunta ta kashe mahaifin nata da kanta.
Kotu na yanke hukunci aka miqe gaba daya, kowa ya futa police sukayi cuffing dinta hannu da kafa, tana ta ihu tana fusge fusge, babu yanda za ayi wannan ya zamo karshenta, sanadiyar mahaifinta zata rasa komai ta cigaba da ihu tana fadin “its not över..” anzo gab da saka ta cikin mota kenan idnaunta ya sauka kan taj, take ta nemi nutsuwarta ta rasa kamar kan ma dai ya fara tabuwa, don tunda ta kashe mahaifinta da hannunta ta shiga wani state din traumatic shock, ya za ayi ya dawo bayan ya mutu? Ko dama chan bai mutu ba kenan????
Sai tayi tunanin yanda takw ganin fatalwar mahaifin nata na mata gizo haka shima yake nata gizo yanxu batasan da cewa yana raye ba
“Taj…..”
“Tajijjjjjjj…..” ta soma kiransa tana kokarin kwacema rikonsu har aka shiga da ita motar, itama hidaya ta tashi da kanta, basuyi cuffing dinta ba amma suna biye da ita, bayan sun fito itama daidai nan idanunta ya sauka kan taj dake tsaye, ga lawyer daya kasance shine ya tsaya mata a komai a gefensa.
Cikin sauri barad ya saki dadyn sa ya tafi wajenta a guje yanata kuka sosai, ta duqa ta rungemshi a jikinta idanunta tab da hawaye,tabbas yau taga abubda ake kira da ishara.
Tayi dana sani babu iyaka, ta dauki girman ahalin su sai gashi da kanta ta wargaza komai, duk wanda yaji abunda tayi sai yayi allah wadai.
Shi data tsana dukdan saboda karya gaji dukiyarsu da ba komai bace a wajensa sai gashi dukiyar bata amfaneta da komai ba kuma shine yayi saving dinta at last.
Don idan da ya bayyana attempting kashesa datayi da sai anyi sentencing morw than shekarun da aka bata a haka ma yaso ace lawyer ya neman mata alfarma amma sai ya fada mashi babu yanda aka iya wannan ne hukunci dole kuma abi.
Ko kallon taj din bata iyayi ba balle kuma khaal da shi kansa jameed.
Taj dinma tun bayan futowarta ya kasa hkuri ya wuce mota ya zauna, he has wani irin outmost respect for her bayan duk abubda ta mashi, kuma har yanxu tana nan a mataayin daya bata.
Khaal ya karaso inda take tsaye da tareeq, ya shafa kan barad sannan ya soma bashi hkuri akan ya saketa, yana sakin ta khaal ya dubeta yace “kinga wannan babbar ishara ce a gareki, shi da kika tsana, badan komai ba sai dan mahaifinsa ya auri mahaifiyarsa ba tare da sanin mahaifiyarki ba kuma baici amanarta ba kamar yanda taci nasa, ta hada yayansa da yar babban makiyinsa kinga wannan shine babban cin amana, taj bai maki komai ba hidaya, respect dinki da yake ji aransa baisa ya bari an wulaqantakinba ko an wulaqanta ahalin mu, ayanxu kamfanin taheel is still standing on its ground bay bari ya salwanta ba kuma yayi alkawarin ke zaki rike wajen ko kina nan ko bakyanan cause yana ganin ke kikafi chanchanta da wajen, arzikin dake cikin taheels is nothing to him, cause he stands on his feet, he has achieved more than you can ever imagined in your life, kuma babu kamfanin dake benefiting daga kamfanin sa kamar taheels…ina maki fatan alkahiri”
Yana fadin haka ya juya da barad daketa kuka.
Jameed ya dubeta yace “tabbas abunda khaal ya fada haka ne, above all, he saved your child,ranar dana bar wajenki a detention center na tafi school dinsu, a ranar fadwa tasa a tafi dashi and kisan outcome din komai, ke kanki she planned on killing you while you were there and he saved you…lawyer daya karba case dinki kina tunanin daga ina yazo? How did he have so much information?…duk taj ne, bayan duk sharrin da kike bin shi dashi shi ya saka maki da alkairi…saboda har zuwa yanxu kina matsayin daya baki despite abubuwan da kika masa”
Yana kaiwa nan shika ya juya, harga allah yana sonta sosai saidai halinta ne kawai yayi crossing tsakaninsu..
Saiga hidaya n hawaye, inbanda kukan datayi sanda yazo yace mata an dauke barad which tayi tunanin fadwa ce bata sakeyi ba sai yanxu.
Harya danyi nisa ya dakata sannan ya juyo yana kallonta tana kuka yace “barad will be safe insha allah..”
Yana fadin haka shima ya wuce, sai a lokacin ta kula da sabeeha dake tsaye barad na gefenta ya rungumeta yana kuka aka wuce da hidayar….
Bayan sun koma gida tunda ya wuce part dinshi bata kara jin motsin sa ba haka ta wuni da tunaninsa a zuciyarta, gaba daya sai zuciyarta ta karasa, yanda take ji game dashi ada ya dawo mata, tausayinsa ya mamayeta gana daya saboda tasan zafin cin amana da cutarwa, musamman ga wanda ka yarda dashi kuma ka bashi babban matsayi a zuciya.
Duk sanda ta tuna yanda hadiza tayi treating dinta while ita kuma har cikin zuciyarta ta dauketa matsayin uwa bata kullaceta ba saitaji kamar shi da ita sun fuskanci kaddara iri daya.
Ko bai fada mata ba tasan yana cikin damuwa, wannan yasa ta cire duk wani abu dake ranta ta bi mijinta don damuwarsa damuwarta ce, tun basu kaiga haka bana take tare dashi koda yaushe.
Misalin wajen karfe tara daidai ta futo daga part dinta, bayan tasha wanka ta fess fess sai kamshi take mai dadin gaske sanye da jilbab fari har kasa.
Kai tsaye inda taga ya shiga da ita jiya ta nufa sannan tayi kncking kafin ta bude kofar ahankali tasa kanta zuwa ciki.
A zaune ta ganshi bakin gado ya dafe kanshi saida yaji shugowanta tukunna ya dago kanshi ya kalleta, dake bedroom din nada dan karan girma soaai don a ciki ma harda dan seating area wannan yasa bata hango yanayin da yake ciki ba, gashi kuma babu yalwataccwn haske a cikin dakin.
Takowa ta soma yi a natse harta karaso bakin gadon sannan ta zauna a gefensa.
Hannaunta ta sanya bisa ga nashi hannun dake kanshi ta sauke hannun nashi zuwa ga cinyanta tana fuskntarshi.
Ya dago da jajayen idanunshi yana fuskntarta, ga damuwa karara akan fuskanshi amma haka nan ya dan saki fuskan nashi yana fuskntarta kamar baijin yin magana yace “hey!!!..are you okay? Do you need anything??”
Hannunta ta sanya kan lebenshi ta tari nunfashinsa, “how can i be okay bayan nasan you’re not uhm??… didin bibi..???” Ta karashe tana masa murmushi, samun kanta tayi da shafa gefen fuskanshi wanda hakan yasashi rufe idanunshi ahankali sannan ya budesu, muryanta da touch dinta kamar waraka haka yake jinsu a zuciyarsa.
“Please share your pain with me”
Ahankali ya dauke hannunahi daga kan cinyarta ya gyara zamanshi sannan ya kwantar da kanshi kan cinyarta, sannan ya saqalo da hannunshi ga waist dinta kafin ya soma magana ahankali kamar wani kankanin yaro ..”please don’t betray me fatima…karki ci amanata, ana uhibbuki zawjati”
Murmushi tayi tana jin wani irin sonshi na shiga duk wata kofar zuciyarta.
Gashinsa ta soma shafaqa ahankali sannan tace “ana uhibbuka zawj…”
Wani irin dadi yaji ya ziyarcesa lokaci guda ya mance da damuwarsa gaba daya.
“Have you forgiven me?? “
Girgiza kai ta mashi tana dariya shima dariyar yake kafin yace “kin bani wahala..didn’t know that my fatima can hold grudges for so long,“
Bakinta ta dan murguda masa which he find it so cute ta wani yi fari da idanu kafin tace “toh ay kaine…”
Tashi yayi zaune daga cinyarta kafin ya kamo hannunta biyu sannan ya soma magan cikin natsuwa cikin so da kaunarta.
Nan ya labarta mata abunda ya faru ranar da maya tayi drugging dunshi, bai boye mata komai ba sannan ya dora da, “i will never hurt you intentionally my bibi, i will never be able to forgive my self if i do so…i couldn’t sleep for a whole good month without regretting what happened..”
Wani irin kunya taji da takaicin kanta ashe taimakon shi kanshi da ita yayi da bai nemeta ba zata iya rasashi, on the ithed hand kuma allah kadai yasan kudirin maya da saidai ya aureta din kenan? Take taji wani daci aranta ko tunanin hakan batason yi kwata kwata.
“It’s not your fault and I’m glad that it happens to be me…”
Kallo juna suka soma yi, yana admiring dinta, ashe wasu matsalolin ma fuskantar juna suke buqata, babu abunda yakai communication, communication is the key to problems solving musamman a aure.
Miqewa tayi tsaye ta cire jilbab din jikinta take ya bita da kallo tundaga fararen kafafunta zuwa ga santala santalan cinyoyinta da ko digo babu har zuwa ga fuskanta.
Tana sanye da wata farar nighty mara nauyi sosai fara sol, wadda ta karbwta sosai, rigar look so yummy on her, ya runtse idanunshi ya budesu yana hadiyar miyau, kamshin jikinta ya wani fuzgesa tana daga tsayen nan ya jawo ta gaba ta hanyar saqalo hannunsa daya ga kwankwason ta, ta fado jikinsa, abun da yafi ao a jikinta suka mashi sallama.
Tuni ya hau network ta wani irin guntsw dariyar dake cinta, never knew haka yake bala’in sonta sosai, kamar zai hadiyeta.
“Kayi dinner kuwa? Nasan bakayi ba muje muyi dinner”””
“Nahhh…imma eat u up first baby…” ya karashe da British accent dinshi.
Yana fadin haka kawai ya kwantar da ita kan gado sannan ya mata runfa, then he started kissing her passionately.
A daren saida ya nuna mata how deeply in love he is with her, he pampered her with his unconditional love, saida ya tabbatar taji cewa ita din tashi ce kuma son da yake mata bazai taba misaltuwa ba.🥺
Alhamdulillah alhamdulillah wata shimfidaddiyar chapter rayuwa suka bude mai kunshe da so kauna fiye da tunani, fatima alkahiri ce a rayuwarsa, fatima haske ce data haskaka duhun daya rufe rayuwarsa, yana ji da ita kuma yana matuqar kaunar.
Haka zalika itama yanda take jinshi a cikin zuciyarta bata fatan ta budw ido taga baya kusa da ita, ya zame mata ganga da jini, kuma abun alfaharinta.
Watan su daya a saudiyya sukayi umra daga nan suka wuce dubai honeymoon, maganar biki bayan sun dawo kuwa an ma daina yinta don babu alamun dawowarsu anytime sun sai sun gama yawon su, kullum tana waya da mummy wadda kullum cikin yi mata addua takw da fatan alkahiri, daga dubai suka wuce england inda ya taso, bai boye mata komai ba don she’s part of him already tasan shi ciki da waje.
Lokacin data tsumduma cikin dukiyar da allah ya mashi ba karamin mamaki ta dunga yi ba, don he’s a young multi-billionaire and she’s basically a wife of billionaire as well.
Akalla saida suka dauki wajen wata biyar suna zagayen duniya, mostly tafiye tafiyen nashi ma harda business dinshi.
Achan gida ko maya ta samu waraka, ta dawo daidai, tayi nadama tayi nadama tayi nadama sosai ba kadan ba, nanna da hamad harma da dady basuyi abandoning dinta ba kwata kwata, sun tsaya akanta sosai har saida ta samu sauqi.
Fast forward karshe dai kamar yanda baban Salim yayi alkawari tana samun sauki aka daura aurensu tun tana asibitin ma, wannan shine gatan da su nanna sukayi mata tunda bata da asali, don bazata taba dawowa gidan nan ba, anne ta haramta mata kusanci da ahalin haka zalika bahijja da bata kaunar ganinta.
Sai lokacin auren nanna ta fahimtar da anne haka zalika shima taj, cikin ikon allah basu qi yi mata komai ba,duk wani abu na gata da za ayi ma ya sunyi mata.
wani abun mamaki da suka dade suna mamaki shine kudin da bahijja itama tayi contributing koda bata fadi cewa saboda maya ta bayar ba hakan yayi masu dadi sosai, baiwar allah ashe har zuwa lokacin maya na ranta saidai kawai ta kasa daina tuna abun da tayi a baya.
Su hadiza yanxu ko hauka ake tuburan, ta dade da gama fita hayyacinta gaba daya, gidan mahaukata ma aka kaita kawai don kwakwalwar ta gama tabuwa, jamila ko tuni ta sheka ana chan ana girbar abunda aka shuka.
Laila da hamad an saka aurensu same date, shima ya samu macen aure, kanwar anty mubina matar uncle sameer.
A ranar da Sabeeha da Taj zasu dawo kuwa gaba daya gidan rankata kaf suka taho airport tarbarsu, farin cikin da kowa ke ciki bashi misaltuwa, to their greatest surprise sai ganin sabeeha sukayi da dan cikinta daya fito don tun daga nesa suka hango shi, Dagashi har ita sunyi bul bul sunyi kyau musamman ma ita cikin ya kara mata kyau sosai. hannunta na maqale dana zawjin ta fuskansu dauke da murmushi, tunda suka hango gaba daya family suna jiran isowarsu.
Suna cikin tafiya tana waving hannunta ma su mummy basu kaiga karasawa ba inda kowa ke tsaitsaye ya kira sunan ta “zawjati”
“Naam zawj” ta bashi amsa fuskanta dauke da murmushi farraen hakoranta suka bayyana,
“uhibuk ya zawjati” ya manna mata kiss ta gefen
kumatu
Cikin jin kunyar su mummy dake kallonsu kasa kasa ta maida mashi da martani “'ana 'uhibuk 'aydan ya zawji”
And they lived happily ever after….
🩷TAMMAT BI HAMDILLAH🩷
Alhamdulillah Alhamdulillah…ina godiya ga allah daya bani ikon kammala wannan littafi mai dunbin ilimi a cikin sa. (MATAR TAJ)
Ina fatan zai amfani alumma ta hanyar fadakarwa da nishadantarwa, ina mai rokon duk wanda ya karanta ya dauki darasin dake cikinsa.
A very big thank you to my supporters, my lovely group members da mabiya littafaina, allah ubangiji ya sada mu cikin alkairan sa yasa kuma zamu sake haduwa cikin next book dina…
Special appreciation to my team, (BOSS LADIES WRITERS CLUB)
Hafsa Bature.
Anty zee lalurh
Hafsatu.
Ina rokon Allah ubangiji ya kara hada kanmu Ameen kuma ya daukaka mu gaba daya Ameen.
From the writer of
AUREN KATIN KASA
💋Oum Arwan💋
@queenMarh.
Zaku iya communicating dani ta kowacce manhaja👇🏼
Wattpad:@queenmarh
Arewabooks:@queenmarh
Okada books:queenmarhbooks
IG:@_queenmarh
Youtube :@Hausa novels world (please subscribe to my channel for audios”
Tiktok: @queenmarh.
26/08/2024