Chapter 78
Matar Taj Part 2 Complete Hausa Novel. · about 17 min read
Wani irin wahallen barci ne ya kwasheshi after an hour of juye juye, abunfa its worst than his imagination kuma ya tabbatar ba lafiya ba, abunda bai taba yi ba gaba daya rayuwarshi, bawai baya samu erection ba no..this time around abun ya wuce tunani, namiji ne shi kuma balagi dole ya bukaci mace a rayuwarshi tunda bai taba kusanci da mace ba.
Duk rayuwar dayayi da turawa dan yanda suke alamuransu kwata kwata basu taba shiga gabanshi ba har yaji sha’awar su, shiyasa duk soyayya da sukayi da sonata bai taba yarda ya kusanceta ba kodan romantic wasan nan bai yarda barshi tayi hugging dinshi which is normal to them, sannan babu irin showering dinta da luxury life da baiyi ba thats the ways he shows his love interest.
Wannan barcin daya samu ba karamin rahama bane a wajenshi, sai wajen karfe takwas na safe ya bude rinannun idanunshi ya lumshesu tare da janye duvet din ya tashi zaune yayi miqa tare da ambaton allah ya dafe kanshi dake mashi wani irin nauyi.
Tashi yayi gaba daya ya nufi hanyar bathroom abubuwan da suka faru jiya na dawo mashi, baikaiga karasawa ba ya dan juyo gefen gadon don sai a lokacin ya tuna da ita, charaf ko idanunshi ya sauka kan gadonsu da yaga dan stain din jini which result from ji mata ciwo da ya danyi saboda yana kokarin shigarta, gashi babu ita kan gado.
Take gabanshi ya fadi wallahi babu abunda yazo ranshi a lokacin sai kodai cikin ne ya zube, don a research din da yayi yayi bincike akan komai kuma ba a son bleeding for pregnant woman.
Wani irin faduwar gaba yaji tare da tsoro daya tattaru aranshi, ina ta tafi? Meya sameta, first of all ma ay bai shigeta ba yama kasa ne gaba daya kamar ba a taba shiganta ba, cikin sauri ya dafe kanshi dake sara mashi tafarar daya, he’s so confuse da al’amarin.
Agaggauce ya shiga bathroom yayi wanka ya dauro alwala sannan ya fito ya aza jallabiya ya futa daga dakin zuwa sitting room, nan ma dai wayam babu kowa a wajen sai blanket din nan dake wajen, kitchen ya shiga ko zai ganta nan babu kowa.
Harzai futa kuma ya dawo ya tada kabbarar sallah, gaba daya a furgice yake don ya kasa samun natsuwa gaba daya.
Chan bangaren sabeeha tun bayan ya kwanta ta miqe dakyar tana hawaye, gaba daya jikinta wani irin azabbaben ciwo yake mata ba kadan ba, kwanciyar nan datayi abubuwa da dama sun mata flashing na rayuwarta, maima ya kawota gidan nan har ta shiga wannan tsaka mai wuyar,
Dakyar ta lallaba ta shiga closet ta dauka wata rigar ta saka tana jin wani irin zugi a kasanta, kirjinta ko duk yayi wani irin jaaja, boobies dinta kam sunyi suntum kamar basa jikinta.
Koda ta fito yana nan kwance yanda ta barshi ko kallon inda yake batayi ba ta wuce sitting room tana kuka.
Haka ta hade gwiwa tana hawaye kamar ranta zai futa har aka kira sallar asuba, wani irin azababban ciwon kai ya tasa sa gaba, har wani jiri jiri take ji.
Knocking da akayi a dakinsu yasa ta dan dakata da hawayen da take, kafin ta dashi dafe da kanta ga jiri ta nufu kofar ta bude, ammu ta gani tsaye tana kallanta fuskanta dauke da murmushi, tana kokarin gyara tsayuwarta kawai tayi luuu ta fadi jikin ammu, ammu na ganin haka ta taimaka mata suka futa daga bedroom din don batason kowa yasan halin da ake ciki shiyasa tazo da asuban nan.
Anan kasa part din ammu ta taimaka mata tayi hot bath sosai sannan ta bata magani tasha tayi sallah ta kwanta.
Kwata kwata ammu bata tambayeta meyasameta ba don tasan koma menene saboda itace ta saka masu aphrodisiac drops cikin syrup din dessert din data kawo masu, kuma tayi hakan ne don su kasance tare kuma alamu sun nuna hakan ta faru kuma ba karamin dadi takeji ba saidai fargabarta daya tasan ayau zai gane babu ciki jikin sabeeha saboda ba a taba kusantarta ba, kuma babu yanda za ayi ta samu ciki idan ba akusanceta ba, fast forward yanxu dai ya rigada yayi consummating aurensu, dole ya zauna da ita ko yanaso ko baya so fatanta daya allah yasa ciki ya shiga tsakaninsu.
Tasan basu kyauta masa ba karyar ciki da sukayi masa saidai babu yanda suka iyane, this is the only way sabeeha zata zauna a gidan.
Misalin wajen karfe tara ammu na zaune a sitting room dinta saiga knckking, umarni ta bayar a shigo sai gashi ya shugo da sallama, kanshi a kasa ya hade rai kamar bai taba dariya ba ya tako inda ammu ke zaune ta miqa mashi hannunta ya sumbace ta kafin ya samu waje ya zauna.
Shuru ne ya biyo baya ammu na jiran jin abunda zaice gameda cikin shi kuma ya kasa takbayarta ko sabeeha na wajenta dukda yasan babu inda zatazo inba wajen ammun ba.
“Kayi hakuri muhammad”
Damm gabanshi ya fadi,jin abunda ammu ta fada yayi saurin dagowa don a zatonshi cikin ne ya zube, “ina fatan bazakyi blaming yarinyar nan ba don ba laifinta bane”
Kasa hakura yayi ya tari nunfashinta, jijiyoyin kanshi sunyi rudu rudu bai taba sanin yanason cikin ba bilhakki da gaskia sai yanxu,
“Laifi na ne..i dont know what came over me..i dont know how and what happen ammu na kasa controlling kaina..”
Shuru ammu tayi ta kasa tantance me yake magana akai, “i neglected and blame her for no reasons, and thats the consequence of my action har nayi sanadiyar zubewan cikin..”
Sai yanxu ammu ta gano inda ya dosa, sannan itama kanta ya sata cikin rudani, duk yanda akayi bai kusanceta ba kenan tunda bai gano ba, hakan ya sata jin rashin dadi amma ba komai aje a hakan.
Gyaran murya kawai tayi tace “fatima bata samu miscarriage ba, cikin na jikinta”
Da sauri ya dago ya kalleta, tsaf ta karanci yanda ya sauke wata ajiyar zuciya mai nauyi, “but she bled yesterday when..”
Ya dan dakata don baima san yayi subutar baka ba, dariyar manyanta ammu tayi tace “it happens sometimes, probably she’ got scared of something ko she’s stressed, yanxu haka na bata magani tayi barci..amma mey ya faru jiyan naji kana cewa its your fault”
Shuru yayi ya kasa bata amsa sai miqewa yayi yana zuban agogon hannunshi yace “zan dan fita”
Yana kaiwa nan baima jira amsarta ba ya fuce.
Girgiza kai kawai ammu tayi bayan futarsa tana mamakin abubuwa da dama.
Shidai ya gama confusing dinta da maganganunshi.
Anan kasa har zai haura sama hidaya ta sakko tana waya, yanda ya saba haka ya gaisheta sannan suka nufi dining badan yaso ba don yaga nan ta nufa itama.
Su afiya da sonata da suka ganshi kamar daga sama ba karamin mamaki sukayi ba.
Suna cikin cin abunci saiga ammu ta shigo dining din rai a bace, gefenta maida ne har guda biyu.
Kallon inda sonata take ammu tayi tana gefen taj sai wani shigige mashi take, “keee”
Yanda ammu ta kirata saida kowa ya fuskanci tana cikin bacin rai, maids din dake gefenta ta kalla suka watsa akwatin sonata a kasan.
Gaba daya miqewa sukayi sonata tayi gaggawar zagayowa wajen kayanta ta tsaya, suka duk suka karasowa wajen banda taj dake zaune yana cin abuncinshi hankali kwance kamar baima san me suke ba.
Kallon afiya ammu tayi rai a bace tace “ke kika kawo wannan tsigaggiyar gidannan ko? Na dauka iya badala da iskanci ne kawai akanta ashe har sata takeyi?Bakusan mutun ba bakusan daga inda yake ba kun kwaso kun kawo shi cikin gida,“
Afiya ce rai a bace ta soma magana “ammu menen haka? Waye tayi ma sata?“
Zaro wani tambatsetsen gold bars ammu tayi daga cikin akwatin harda sarka tama afiya nuni dashi tace “meya kawo wannan cikin kayanta”
Ba karamin mamaki afiya tayi ba ganin sarkarta cikin kayan sonata, sarkar dake cikin safe dinta kuma babu wanda ke shiga dakinta sai sonata, gold bars din kuwa daga dakin hidaya suke, itama tayi mamaki sosai yanda akayi suka shiga cikin akwtin.
Sonata da mamaki ya gama cikata kasa cewa komai tayi, nan ta fara zazzaga masu turamci, “who dares to lie on me? I didn’t do that..impossible i will never do that”
Ammu dai hannu tasa ta kwade ta da marin da saida taga taurari, sonata na rike da kunci ta dau hannu zata rama taj ya daka mata tsawa, ashe yana kallonsu ta gefen ido, tuni tasha jinin jikinta, ammu ta dubu afiya tace “zan mata karya ne?” Kallon maids din ammu tayi tasa suka bude wani sashe daga jakar suka kwaso wasu kwalabe, da kwayoyi, abortion pills ne, harmfull drugs ne harda poison
“Idan su bazasu koreta ba ina fata wannan zaisa ka kaika koreta ko, tunda a gabanka ta kusa kashe barad da sabeeha”
Ay hidaya najin an kira sunan danta hankalinta ya tashi ta kalli ammu tace “whats going on here ammu? Ta kusa kashe barad? Wani barad din?”
“Danki mana, ranar suna backyard shida sabeeha ta aiko da wannan maid din da juice da sunan ni na aiko masu susha su mutu, allah yaso taj yazo wajen kuma yayi gaggawar hanasu sha da tuni ta kashe su.”
Rai a bace hidaya ta kalli afiya da sonatar, tabbas ta tuna sanda suke qulle qullen su na ganin sun kawar da sabeeha saidai batayi tunanin zasu hada da danta ba, lallai yau mai rabata da sonata sai Allah.
Afiya babu abunda take sai juya kai alamun babu ita cikin wannan,
“Head maid”
Hidaya ta kwala kira nan take ta karaso, “call polisey, rn”
“Basai kun kirasu ba suna waje” ammu ta dakatar da hidaya.
Afiya dai ammu ta bata mamaki sosai ba kadan ba, don shedun data kawo cikinsu babu wanda yasan da maganar juice din da suka saka poison a ciki, kuma poison din a cup din sabeeha ne kawai banda na barad, hatta maid din ma da suka saka takai ma su sabeeha juice din saida suka tabbatar maid din tabar gidan, wato tana ma ammu wani kallo kallo she’s actually a sniching old rag, tasan me takewa and she knows how to play dirty as well, dole tayi laying low for now kar a gane tare suke yin duk wannan katabarar da sonata, kuma yanxu ta kara tabbatar da sabeeha da ammu are planning something..kuma cikin nan dole ta tabbatar babu shi a jikin sabeeha, daman hidaya cw kawai zata samu da maganar amma yanxu batajin hidaya zata saurareta, tana kallo police mata suka shigo suka tarkata sonata daketa faman turanci, turancin da ya kasa fiddata daga tarkon da ammi ta dana mata.
Ana fita da ita taj ya miqe yabar wajen ammu ma tafita suka bar hidaya da afiya, hidaya ta soma zazzagawa afiya masifa, “wallahi wallahi yanda tabar gidan nan zaki iya barinshi i will forget you are my blood sister akan barad, how dare you collide with that bitch? Har zata kashemin dana..toh wallahi zan iya komai akan dana, be warned”
Tana kaiwa nan tabar afiya tsaye rai a bace, bata taba tsammanin hidaya zata gaya mata wannan maganganun ba sai yau a matsayinta na yar uwata, har tana cewa zata iya yin komai akan danta kuma zata iya mantawa da ita yar uwarta ce ta koreta??????hmmm
Sonata dai an kara gaba sai aje chan ayi zaman jail, bayan an yanke mata hannu don hukuncin sata kenan anan saudi ga attempt of murder and she deserves it.
Ammu kuwa tana barin wajen dakinta koma wajen sabeeha data tashi har tayi wanka taji jikinta ya daina mata ciwo sosai.
Sama ne dai taqi yarda ta koma don gaba daya fargaba take ji.
Ammu na shugowa suka gaisa sannan zaunar da ita ta soma mata bayanin abunda ya faru jiya don tasan itama tana cikin rudu, nan ta shaida mata maganganun dataji sonata da afiya nayi na abortion pills da suka bata da plan din da sukayi na drugging dinta don su deba jininta ayi binciken ko akwai ciki a jikinta don su tona masu asiri wannan yasa ta san yanda tayi ta kori sonata daga gidan, abu daya ne bata gaya mata ba maganin data saka masu cikin dessert dinnan, sabeeha dai daga maganganun ammu ta fuskanshi komai saidai batace komai ba, lokaci guda ta zama wata shuru shuru.
Ganin batace komai ba yasa ammu tace “ki kwantar da hankalinki kinji, kome ya faru taakanin ki dashi ba haramun bane fatima, mijinki ne, kuma wannan maganar cikin danake ta kokarin rufewa kar a gane saboda karsu wulaqantaki ne kuma karsu koreki bazan gaji da fada maki cewa kece haske a cikin rayuwar tajudeen ba, kece katangar dake bashi protection daga sharrin yan uwan, komai zai wuce kinji”
Hawaye na sauka idanun sabeeha kamar bazatayi magana ba chan tace “ammu ya tsaneni, bazai taba karbana a matsayin matarsa ba, ni zan fada mashi gaskia kawai”
“No fatima bazai yuwu ba, dun abunda mukayi ya tafi a banza kenan, yanxu dai kinga ahankali ahankali yana ganin komai duk abunda ke faruwa a gidan nan, kuma yasan gaba daya yan uwansa ba abun yarda bane tunda kinga a gabanki ya kubutar dake daga sharrinsu”
Sabeeha dai bata ce komai ba kawai ta jinjina kai.
Bangaren tareeq tun yabar gidan nan ya kasa sukuni, wajen abokinshi ya fara zuwa ya zayyane mashi komai da abunda ya gani garda recoridings din daya gani, nan abokin ya bashi shawarar kawai su tona mata asiri, its a win win for him, yaje wajen yar uwarta hidaya ya nuna mata, tareeq dai dayasan halayensu gana daya bai dauka shawarar abokinsa ba, mutun daya ne kawai ya kamata yaga wannan which is tak shima yasan idan ya nuna mashi bazai taba yarda ba, don yanda yaga hotunanshi a dakin ya tabbatar akwai wani abu tsakaninshi da fadwa.
Toh ina ma amfanin nunawa, he will just use it and threaten her don ya samu abu a wajenta ya kara gaba.
Da wannan ya kwanta barci dakyar a gidan abokinsa.
The next day bayan ya farka a barci yazo shiga bathroom kenan yaji muryar abokinshi yana waya, baisan dawa yake ba amma yanda yakejin abokin na responding yasa hankalinshi tashi.
“Zaku iya zuwa yanxu yana barci, zanyi kokarin ganin bai fita ba..but as you promise zaku turamin complete kudina”
Daga chan bangaren aka amsa kafin ya kashe wayar ya kyakyace da dariya, yana magana da kanshi, “hahah kaifa dan iska ne..akan kudin ka saida abokinka, who cares, inma kasheshi zasuyi nidai idan kudi na yashigo hannu na shikenan”
Tareeq feels betrayed bai taba tsammanin haka daga wajen babban abokinshi ba, they have been together since childhood tare suke duk wani shaqiyancinsu, kuma sun san sirrikan juna ya tabbatar yanxu haka fadwa ce ta nemeshi tayi bribing dinshi with her power don tasan su tare shikadai yayi mata introducing as his closest friend, baiyi tunanin she can go to this extent ba, which mean he’s a threat to her kennan,
Ganin bashida sauran time yasa ya dauka wayanshi da gold bars dunshi da sauran abubuwan sa mai amfani ko kayansa bai dauka ba ya fuce daga gidan bayan ya tura report zuwa ga civil force defence harda evidence na scams din da abokinsa keyi da illegal abubuwan da yakeyi ya kara gaba.
Tareeq na futa akazo aka tafi da abokin sa,san abun duniya ya jawo masa yaci amanar abokinsa gashi ya koma kansa.
Tana tsaye bakin motarta taji wani baqin shade akan fuskanta babu abunda take jira sai call, ayko yana shugowa ta amsa wayar maganganun da akayi mata daga cikin wayar yasa ta doka tsaki…”you’re fucking useless…ku nemoshi na baku nan da awa daya adul inda yake”
Tana kashe wayar wani call din ya shigo taqi dagawa saida ta shiga motarta ta kunna wani call din ya sake shugowa ta amsa dake wayar is connected to motar anajin me ake cewa.
“Calm down my baby..za a na maki alkawarin bazai fita daga kasarnan ba kuma duk insa yake zasu kawo maki shi”
“Just handle him” ta daka wata tsawa kamar mahaukaciya kafin ta fuzgi motar ta kara gaba.
Tareeq na shiga motarshi ya cire sim dinshi ya yarda, yama rasa ina zaije dake yasan hanyoyin smuggling a cikin kasar don yayi harkar nan ba sau dayaba ba sau biyu ba wannan yasa ya shirya ma barin kasar da daddare zuwa london to secret route da akebi illegally, kwata kwata bai duba internet ba daya duba zaiga an sakashi he’s wanted nemanshi akayi, saida yaje zai sayarda motarshi yagane neman shi akeyi, allah yaso sun bashi kudinsa kafin su kira line din da aka saka idan an ganshi a kira, haka nan ya zama abun tausayi yana boye boye kanshi, bai taba tunanin fadwa will go to this extent ba, da farko yayi niyar ya kara gaba ne kawai bazai sake dawowa kasar ba daga baya kuma dayaga abubuwan datayi mashi da yanda ta nemi tona mashi asiri ta fallasa duk wani abunda yakeyi that is not legal yasa yaji haushi shima, don ta gama yi mashi iyaka da kasar, kasar haihuwarshi bazai taba dora kafarshi acikin garin ba idan ya fita nan yayi alkawarin he will take his downfall along side with hers kafin yabar kasar.
Misalin wajen karfe biyar ya shirya cikin wasu baqaqen kaya ya saka facing cap ya rufe fuskanshi sannan ya dauka jakar kudinshi, bai tsaya ko ina ba sai wajen wasu gang leaders da suke wata harkalla data babe masu suka rabu baran baran, su daman nemansa suke sucu ubansa suka kasa samunshi sai gashi yazo da kafarshi wajensu.
Bai wani jima ba wajensu ya kara gaba, tunda ya shiga taxi zuwa inda zaije babu abunda yake sai kallon wayarshi, abubuwan dayayi recording da wanda ya dauka yake kallo, hankalinshi yayi nisa yana tunani acikin zuciyarshi baima san ya fito fili ba.
“She’s worst, she’s a devil disguise”
Tareeq dayake tantiri macuci, scam, satan kudi da sauransu, duk abubuwan nan da yakeyi baisa yaji zuciyarshi ta mace ba gaba daya.
Yana cikin tunanin nan taxi driver ya tsaida motar a filling station ya dubeshi ta mirror yace “excuse me for a minute sir, zanyi filling tank”
Girgiza mashi kai kawai tareeq yayi shi kuma ya fita ya saka pump din cikin wajen saka mai sannan ya wuce cikin super market din wajen dake daga chan nesa don ya saya ruwa.
Cikin abunda bai wuce minti goma ba wajen yayi exploding booomm motar tayi sama ta fadi kasa, ataqaice dai motar da tank din wajen duk suka kama da wuta wuwuuuuuu, lokaci guda mutane suka firfido suka bar wajen mai taxi kuwa shima sai aka nemesa aka rasa.
Cikin abunda bai wuce minti biyu ba saiga motar kashe wuta, few minutes ago tun kafin ma wutar ta kama aka kirasu akan wuta ta kama a kusa da filling station.
Suna zuwa aka fara kokarin kashe wutar kar yayi affecting sauran stations din wajen, motar ma bayan an kashe aka fitar da gawar dake ciki.
Allah ya jiqanka tareeq……
Kan kace me tv stations sun dauka labarai ko’ina ya dauka, yanda explosion din ya faru ya tada hankalin mutane sosai, saida driver ya futa motar ta kama da wuta kuma aka rasa ta ina ko kume menene ya jawo explosion din.
Fadwa na zaune a wani katafaren gida taga news din, tabe baki kawai tayi tace “you deserve worse than this..”
wayarta ta zaro takai kunnenta daga chan aka soma magana, are you happy princess?”
Murmusawa kawai tayi tace “yessss i love you papi”
Tana kaiwa nan ta aje wayar ta cigaba da shan wine dinta.
Kawayenta mutane da yawa kiranta aka somayi a waya, taqi daga kowanne daga ciki, already daman tasan outcome din haka wannan yasa ta shirya document dake nuna sun rabu shida ita tun shekara daya data wuce kan ta gano qasurgumin armed robber ne kuma scammer ne yayi hiding identity dinshi ya shugo rayuwarta.
Mutane da sukaga wannan labari sai aka soma pitying dinta allah yaso bai cutar da ita ba kuma baici galaba akanta ba allah ya kubutar da ita daga tarkonshi don kowa yasan yanda suke da arziki.
Tana zaune tana shan wine tana kallon newss din harta fara zama high akayi knocking kofa, ta amsa, nan ya bude kofar ya shugo, takowa yayi har inda take ya tsaya gabanta,dagowa tayi ta kalleshi ta ya tsaya qiqam fuskarshi duk zanen suka, bakinsa baqin qirin ba kyan gani black kennan the most dangerous thug kuma na hannun damanta, the only dog din da take juyawa son ranta, black dake ma hidaya aiki amma karkarshin iko da umarnin fadwa…….
Mikewa tayi ta tako gabanshi ta soma shafa kirjinshin sabda yanda ta zama high sosai, rungumeshi tayi tana jin kamar taj ta runguma, chan kuma ta matsa baya ta turashi tayi wani irin tangani yayi saurin tarota ya zaunar da ita sambatu ta soma “i need him i want him so bad…saina sameshi, waye shi? Shi din waye shi? Saina sameshi kota hali qaqa ne”
Shuru black yayi yana jinta saida tayi sorber kafin ta kalleshi da jajayen idanunta ta soma magana “hope you wipe the mess you created”
“Yes ma’am”
Ya amsa ta, “good”
Ta daga mashi hannu alamu ya kara gaba.
Achan office kuwa hidaya neman duniya tayi ma fadwa ta kasa samunta, dalilin wannan news din mutuwar tareeq ta janyo masu asara sosai don dole sai an samu competitor dinsu da zasuyi using din mutuwarshi against dem, ji kake anata ay taheel family criminals ne sun ajiye criminal a cikin family dinsu don haka suma criminals ne, da kyar hidaya ta samu ta toshe rade raden da akeyi.
Su afiya ma duk sunga komai a internet, maida din gida da mutane da dama kowa.
Abokinshi ma dake cikin jail shima an tashi wahse gari anga gawarshi a jail bama asan mey ya kashe shi ba.
✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊
MATAR TAJ (destined with you🩵🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID