Chapter 89
Matar Taj Part 2 Complete Hausa Novel. · about 20 min read
saida merk ya gama magana da personal pilot din taj din ya juyo yana mai duban taj dindake zaune
“The jet is ready to take off sir,”
Miqewa taj yayi, sannan yayi gaba merk na biye dashi da trollies dinshi a baya da jakar laptop dinshi suka tunkari wani waje daban, suna isowa daidai nan crew attendant din jet din ya karaso, ya amshi jakarshi, merk ya dubi taj din sannan yace “safe flight sir,”
“Update me on anything okay?,”
“Yes sir, everything is under control”
Girgiza kai kawai yayi ya nufi kofar wajen ya futa, chan saman bulding din airport dinne ashe, babu kowa a wajen sai jet din dake wajen da wasu attendant mutane biyu dake tsaye suna ganin isowarshi suka rissina mashi aka bude mashi kofa ya aza black shades Dinshi sannan ya hau kan matattakalar ya shiga daga ciki…Ouuuu money language kawai alaji.
Babu kowa cikin jet din sai shi kadai, chan station din crews kuwa haka suka dunga futowa don ganin bai buqaci komai ba.
Aka kawo mashi brevages, sannan ya umarcesu da kar ayi disturbing nashi ya kwanta tare da rufe idanunshi yana tuna abubuwan da suka faru cikin kwana biyu.
Kwana uku da suka wuce….
3:20am daidai ya futo daga gida hankali a tashe, tunda ya kunna motar hankalinshi baya jikinshi yayi nisa, tunanin khaal kawai yake, kuma a daidai lokacin yayi alqawarin duk abunda ya faru da khaal wallahi bazai barsu ba, bazai taba yafema hidaya ba.
Lokacin da ya sake kiran mutallb bayan ya dau doguwar hanya motarshi ta soma alarming dinshi, bai lura ba kwata kwata da wannan, don gaskia branded car ce, kuma tanada hidden features masu yawa, misali idan akwai wani abu daya baci ko idan akwai any leakage.
Bomb dinnan anyi attaching dinshi ta break din motar, da zarar ya takashi don tsaida motar boom zata tashi.
Duk bai ankareba da waennan abubuwa, yana cikin wayar hasken daya dallo mashi yasashi kauda ido cikin abunda baifi second biyu ba kawai truck din tayo kanshi out of nowhere, saijinshi yayi ya wulwula gaba daya ya buga jikin wani abu, motar ta tsaya chak,kanshi hannunshi da gefen kafarshi ya bugu sosai, har jini na dan futowa a gefen kanshi saboda steering dake wajen.
Yana dago da kanshi ya fara jin jiri jiri na dibanshi ga sound din tik tik tik dake tashi,wallahi babu me karewa da tsarewa sai Allah,baisan yanda akayi ya fito daga motar ba yana layi, ko 10 seconds baiba kamar almara kawai bomb dinnan ya tashi da motar.
Daga inda yake tsaye yana jin tiriri da zafin wutar dake tashi, Tuni ya dawo hayyacinshi, jinin kanshi na sauka kan fuskarshi, babu abunda yake furtawa sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun, da ya kara wasu en sakanni cikin motar dashi zata tashi, innalilahi wa inna ilaihi rajiiun, fadin irin yanayin daya shiga ay bata lokaci ne.
Akan idanunshi motarnan ta kone kurmus cikin mintuna kalilan, kuma ya tabbatr he can never survive it idanda yana ciki, yasan harkar motoci sosai ba kadan ba, yayin going thru ko wacce iriyar mota da implications wajen safety measures musamman idan anyi accident, wannan ya bashi damar sanin this is not a normal accident, bomb aka saka a motar, kallon hannunshi yayi yaga wayarshi data fashe sosai, gaggawar kunnata yayi ya soma dialing number merk, call wajen uku ya mashi kafin yayi picking call din yayi saurin barin wajen.
Tsayuwar nan da yayi yana kallon motar nan yayi making different kinds of decisions, its like kamar an bashi second life haka yakeji, and this time around bazai bari rayuwarshi ta salwanta ba, he’s ready for this..
Tafiya yake sosai baya ganin gabanshi, babu komai sai hasken street lights, kamar ance ya dago saiga merk ya iso, yana isowa bai sake sanin inda yake ba. Sai bude idanunshi yayi ya ganshi kwance.
Recalling incident din daya faru, he’s still shocked, yasa merk yin bunciken abunda ya faru jiyan,cctv din daya kamata yayi capturing incident din adaidai lokacin ya zama faulty baya aiki, wannan ya karavtabbatar mashi da komai is planned, he’s so convinced, ga kuma buncike da akayi don ya gani a news.
Shuru yayi har zuwa lokacin, yana nazari, merk ya kawo mashi wayarshi da kuma envelop da hoton daya tsinta a cikin wandonshi, ranar da akayi mashi dressing a kafa aka cire mashi kayan har merk zai yarda yaga waennan abubuwan.
Koda ya sake kunna wayar da mesaage din mutab yacu karo, asking yana ina yanat kiran wayashi a kashe sannan khaal is alive and safe.
Yaji dadin wannan labari ba kadan ba wallahi har cikin zuciyarsa.
2 things ya sashi making decisions din dayayi concluding, kuma thats the only way to end everything.
Na farko bazai bayyanar da kanshi ba, waenda sukayi kokarin kasheshi ayanxu tunaninsu ya kone kurmus cikin motar meaning ya mutu, idan ya bayyana zai zame masu threat and they will try to harm him again. kuma idan ya boye wannan zai bashi damar gano gaskiar alamarin, zai bashi damar bayyana duk wani tuggu da akayi mashi.
Sannan lastly he will remove khaal from danger don yana ganin dalilinshi yasa suke son kashe khaal, and he will protect more.
Nan ya zauna yayi planning komai da merk,yanda zai bar kasar ya tafi wata kasar chan daban ba tare da an ganshi ba.
Sannan bayan ya tafi yasa merk yayi declaring dinshi missing.
Cigaban labari.
Nunfasawa yayi ya bude idanunshi jin alamun turbulence, shifa babu abunda ke tayar mashi da hankali yanxu, ya rigada yaga abun tashin hankali a gabanshi…..
Da safiyar ranar merk ya shigarda kara ga poliçeyi station na missing din taj, kwana uku kenan he’s missing ba a ganshi ba kuma anyi lossing track dinshi tunda ya wuce gida.
A ranar aka zo gidan aka fara tracking ina da ina yaje.
Abu dai kamar wasa rade radi ya soma tashi a kamfani kamar guguwa,anya ba wani abu aka mashi ba? Inba haka ba meysa zai bace just like? Kodai bacewar is related to family business dinsu?
Yanda hidaya ta biya bloggers suka dunga yada karya akanshi haka yasa merk ya biya kudade shima anonymously aka biya su suka dunga pointing kamar dole akwai qulalliya a kasa.
Nanfa irin kananun reporters dinnan suka soma attacking hidaya, aka fara blaming dinta for his missing.
Abu dai kamar wasa ya soma affecting kamfanin sosai, cikin kwanaki kalilian sunyi lossing so much ba kadan ba.
Duk waennan abubuwa data dunga yi batasan itake janyo ma Kamfanin ba, mutane aka daina zuwa malls dinsu, komai ya soma baya babu cigaba.
Ga uban kudaden kamfanin data saka a wani sabon project datakeyi.
Duk yanda taso tayi restricting rade radin abun yaci tura, idan an toshe nan sai a bude chan, kamar zata zauce haka ta koma.
Saita koma fatan ya dawo kawai don ta dalilinshi komai nata da burikanta na neman rugujewa.
Tana zaune a office ta kafama tv idanu, tunda ake yada case din accident dinnan bata taba lura dashi ba, in fact bata da time din wannan ma, saidai cikin kwana biyun nan idanunta na kan tv sbd yada labaran karya da akeyi akan kamfanin da kuma alaqantashi da ake da batan taj, preview din accident dinne yazo a daidai lokacin tana kallon tv, aka hasko motar da yanda ta kone sai kuma matuqin motar da aka kasa gano identity dinshi, take wani tunani yazo mata, taj is missing, what if shine yayi accident? And aka kasa recovering gawar shi? Saurin girgiza kai tayi amma dukda haka ta kasa barin tunanin aranta, Tasa black ya nemoshi a duk inda yake.
staffs din dake productions a kasa sunata protest, akan payment din su da aka rage.
tama rasa wanne zatayi handling su yanxu waennan ba sune damuwarta ba.
Call din daya shugo mata ne yasa tayi saurin dagawa, tana kaiwa kunnenta akayi magana daga chan,banji me akace ba sai kawai kashewa datayi ta fuce daga office din.
Yan jarida da reporter sun cika kamfanin gaba daya dukda securities na handling dinsu.
Bata tsaya ko’ina ba sai gida, ta isowa ta wuce security room din gidan tana wanda ke guarding wajen yayi mata replaying daren 7 days da suka wuce.
Yana replaying to nade hannayenta idanunta kuri kan recording, forwarding tasa yayi har wajen sanda taj ya dawo gidan, da musayar yawu da sukayi a wajen entrance, daga nan kuma sai clip din ya soma cracking, tun kafin tayi magana security din yayi saurin cewa
“madam camera din was faulty for some minutes daga baya kuma ya dawo”
Bata kawo komai aranta ba tasa yayi mata playing next clip, forwarding ya sakeyi har yakai inda taj ya futo kamar zai tashi sama ya shiga cikin motar yayi reverse ya futa.
Yana ta sauri kamar zai tashi sama, replaying tasa ya sake mata ta kurama screen din ido.
Take yanayin fuskarta ya sauya ta futa daga wajen tana mai duban wayarta.
From the footage da cctv ta dauka da timing din lokacin yasa ta tabbatar da zargin da take.
Tana cikin wannan tunanin saiga call din black, tun kafin yayi magana ta soma magana , “are you behind’ his disappearance?”
Daga chan ya amsata, sauke ajiyar zuciya tayi tace “inason ka buncika min komai akan accident din daya faru na motar data kone, find out if he’s….” Shuru ta danyi sai kuma tace “na baka nanda hour daya” ta kashe wayar
ta fara nazari, “what if???”
Saurin girgiza kanta tayi,“no no no”
At this point idan har ya tabbata taj ne yayi accident dinnan its going to be messy for her, this is not a good timing, za ayi attacking dunta for it dole she needs to do something, da zai dauke hankalin duniya gaba daya.
Bangaren Mutab ya rasa ansa da zaiba khaal sai karya da yake mashi kan cewa taj din yayi tafiya, hankalin khaal dai bai kwanta ba kwata kwata.
Lokacin da yaga reported missing news din taj din kuma hankalinshi ya tashi sosai ba kadan ba, ya rasa ya zaiyi.
Fadwa ce kadai tasan taj ya mutu already, ta rigada ta goge shafinsa gaba daya, yanxu kawai plans dinta na gaba bai wuce ta gano ina khaal yake ba and the only way she can do that shine…
Tajudeen…
“Hello sir…good morning sir”
Muryar attendant dinnan ta sashi bude idanunshi ahankali, “morning sir, we’ve arrived”
Girgiza mata kai kawai yayi ya cire seat belt din jikinshi ya yaye bargon daya luluba dashi, wayanshi kawai ya fara dauka da wristwatch dinshi sannan ya tashi tsaye, har zaibar wajen ya dakata tareda juyowa yayi hanzarin daukan takardar dake cikin envelope dinnan da hoton dake tare da takardar, juyoda hoton yayi for the countless of time ya kurama hoton kallo.
Macece a jikin hoton mai black and white, daidai wajen idanunta an danyi scratching ba a ganin kwayar idanunta, tayi wani irin kayataccen murmushi daya karama fuskanta kyau, Masha Allah ga hanci tubarkalla.
Na kasa tantance tana da qiba ko bata dashi don kamar passport photograph haka hoton yake, iya wajen fuskarta ne kawai aka dauka.
Maida hoton yayi cikin envelop din hade da takardar ya rike a hannunshi with so much care.
Kafin ya tunkari wajen futa, daidai bakin kofar futowa daga jirgin ya dakata yanajin yanda yanayin bugun zuciyarshi ke sauya, da sauri sauri.
Runtse idanunshi yayi ya budesu ahankali kafin ya futo daga jirgin, take wani sanyi da ni’ima ya shigeshi sosai, iska na kadawa ko’ina, duk taku daya da yakeyi sai yaji gaba daya wani irin ni’ima na shigarshi, gangar jikinshi na amsawa.
Dagoda kanshi yayi bayan yayi taking last step dinshi, ya hango motar dake parker chan nesa da jirgin, sai wasu mutane guda biyu da alamu manager din dake managing jets landing ne.
Idanunshi ne ya sauka kan wani cardboard da suka rike a hannunsu an rubuta “welcome to Nigeria”
Saida ya kara nanata “Nigeria” a ranshi, he can’t believe it har yanxu, the only place dayazo mind dinshi lokacin da yayi deciding barin saudi shine nigeria.
Iso sukayi mashi ya nufi wajen motar, saida ya fada ma merk banda any special treatment aka haka amma saida yaji abun banbarakwai, he wanted to some in as a commoner kawai.
Tafiya mai dan tsayi sukayi har suka karaso cikin gari, basu tsaya ko’ina ba sai hilton hotel, already merk yayi mashi reservation wannan yasa yana zuwa ya shiga ciki kawai aka bashi card sannan ya wuce dakinsa.
Yana shugowa yabi ko’ina da kallo, he just can’t believe it har zuwa yanxu.
A girguje dai yayi wanka yayi sallah don asuba a sararin samaniya sukayi.
Yana idarwa yayi room service aka kawo mashi breakfast.
He couldn’t eat komai don bai iyacin abuncin nan ba sai english breakfast da suka hado dashi daya iyacin kadan kawai ya aje gefe.
Ya dan kwanta to relieve stress, ya aza hannunshi daya kan fuskanshi babu abunda yake sai tunanin yarinyar nan, tunda sukayi landing, she keeps on crossing his mind wanting her even more, heart beat dinshi na sauya sosai, yana tuna fuskarta da murmushi ta, ya dade a haka don ya kusa awa guda yana abu daya kafin barci ya dauke shi
Acahn saudi, bayan tafiyarshi, wani abun ya sake bullowa, which is worse, komai ya sake tabarbarewa, the most shocking part is labarin khaal da bai mutu ba ya gama zagaye ko’ina, kuma da aka tashi sai aka alaqantashi da bakinsu daya da taj, taj ne ya boyeshi all this while bai mutu ba ashe duk plans ne.
Hotunan su da few clip videos dinsu a tare ya gama yawo, lokacin da taj yazo ganin khaal a hideout dinnan nasu, ashe doctor nan ya samu damar daukansu hoto harma da video ba tare da saninsu ba, And hoton taj ne kawai da khaal a jiki.
Nan aka bude case din, khaal is wanted for so many charges, fabrication of death dukda ba ayi confirming ba, shi kuma taj is still missing.
Mutane da dama sun shiga shocked na kadan ba, kamar irinsu hidaya data san cewa khaal ya mutu, sai mutanen kamfani makusantarsa.
“How is that even possible? Mutumin daya mutu watannin da suka wuce yana raye? Ayfa sauta kara shiga tashin hankali,dataga yaj is related to it, shikenan they are trying to see her downfall.
Ay bansan hidaya nada tsoro ba sai a wannan lokacin, she’s restless, duk yanda zatayi saita san yanda tayi ta nemosu tun kafin hukuma ta nemosu.
Fadwa ko partyn ta take hankali kwance, duk wannan plans dinta ne, kuma tayi hakan ne donta kama khaal, dole idan yaga cewa ana neman kama taj dole ya bayyana ya karyata haka, ta hanyar nan ne kadai za ta kamashi don he’s her biggest threat.
Tayi dana sanin barinshi a raye, the gravest mistake-she ever made kenan.
Mutab baisan yanda akayi khaal yaga wannan labari ba, kuma yayi iya kokarinshi na ganin ya boye komai abun yaci tura, hankalin tsohon ya tashi ba kadan ba, bp shi ya hau sosai dole aka mashi allura.
Mutab ya kara shiga tashin hankali, babu taj ga khaal ma ana neman rasashi, ga wannan masifa data kullo kai.
Yaqi ya yarda cewa wannan news din accident dinnan ya danganci taj, bayason ma yin wannan tunani, dole taj yana raye, dole ya zama yana raye, idan taj ya mutu shikenan, babu makawa khaal bazai tsira ba.
Merk tunda yaga wannan news din yake neman taj, yasan ya isa by this time, and duk yanda akayi baiyi setting up wayanshi ba wannan yasa ya kasa nemanshi kwata kwata.
Ta bangaren shi kuma taj din yana kwance wani irin ni’imataccen barcin da ya manta rabon da yayi shi ne ya daukeshi mai nauyin gaske.
Bai bude idanunshi ba sai wajen 2, ya tashi yayi wanka yayi sallah yana idarwa hankalinshi ya koma ga chan saudi, he wants to know a wani haki khaal ke ciki so badly.
Wayarshi ya dauka yayi connecting to wifi din dakin sannan ya shiga imessage.
A take yaci karo da mesaage din merk yana shaida mashi akwai problem.
Cikin hanzari yayi facetiming dinshi, kamar merk jira yake ya dauka, ba tare sa wani bata lokaci ba merk ya mashi bayanin komai.
Hankalinshi ya tashi sosai don he never see that coming, bai taba expecting haka ba kwata kwata.
Take khaal ya fado mashi, babu makawa yana ganin news dinna zaii bayyana kanshi and he wouldn’t want that, it’s a trick don neman ya bayyana da kanshi.
Dole yayi deciding neman mutalib amma dole ya boye ya zama very careful kar a ganosu wannan yasa cikin hanzari ya sauya kayanshi zuwa wasu decent kayan sannan ya futa.
Yana karasowa reception zai aje card receptionist din wajen ta dakata daga kokarin kiran landline din dakinshi don sanar dashi ana nemansa, shagalcewa tayi da kallonsa harya nemi juyawa tayi saurin dakatar dashi, “sir you have a guest”
daidai nan wani kyakyawan saurayi ya karaso inda suke ya kalli taj fuskanshi dauke da murmushi yana tuna warning din babanshi, yayi tunanin zaizo yaga irin tsoffin turawan nan saiyaga akasin haka, salim kenan, babanshi babban dan kasuwa ne yana business din mototoci, shine top transporter and dealer na motocto a ko wace nahiyar gari a kasar nigeria yanada kamfaninsa.
order yake na motoci manya manya sosai kuma yana partnership da kamfanin nuka daban daban ciki harda ford, don ya bude showroom na kamfanin ford anan abuja.
Baisan shi kanshi Tford dinne a garin ba don har zuwa yanxu babu wanda yasan identity dinshi.
A masu dealer motocin ma daga kasashe daban daban baban salim ba kowa bane, saidai yana daga cikin top dealers din dake sayen motoci daga kamfani sosai.
Wannan yasa merk yayi buncike akanshi dake ansan merk sosai don ana tunanin shine ma mai
Kamfanin, unexpectedly alhaji buba yaga email din merk, Inda ya shaida mashi akwai someone important zaizo nigeria yanason yayi guiding dinshi with everything.
Wannan yasa alhaji buba ya tura babban danshi, the most attentive one of them dayasan bazai bashi kunya ba wato salim don yayi guiding din taj din.
Merk ya soma yima taj bayanin dealer din na nan abuja, kawai dai sharrin mantuwa yasa ya mance gaba daya, har yana tunanin neman irin valet cars dinnan.
“Good day sir, I’m salim buba by the way”
Ya miqa mashi hannu fuskanshi wasai da fara’a hakorin makka har guda biyu daya saka suka bayyana.
Hannu taj ya miqa mashi sukayi musabaha sannan salim ya mashi bayani koshi waye.
First of all taj ya buqaci yayi accompanying dinshi don ya sauya sim card zuwa na nan nigeria da zaiyi using for the meantime, sannan ya buqaci sanin me zasu buqata, passport ne kawai nashi tunda shiba dan kasar bane wannan yasa suka shiga motar da salim yazo da ita wata jibgegiyar ford jeep.
Daga gani motar ba a dade da bareta a leda ba, qila ma yau aka fara hawan, komai neat neat.
Tunda taj ya shiga motar babu abunda yake sai tunanin allah yasa khaal baiga wannan news dinba.
Salim dai ya kasa ce masa komai don ya kasa tamtance shi din ruwa nawa ne, kamar balarabe, kamar ba’indiye kamar kuma bature.
Harshensa ne ya kara confusing salim, yanayin accent dinshi, kai gayen ya gama burgeshi, kaf rayuwarshi bayajin akwai guy daya taba burgeshi irin wannan.
Komai classy yakeyi, daga kan outfit din jikinshi zuwa yanda yake magana, koba’a fada mashi ba yasan wannan kam dan wani ne a kasar da yake duk yanda akayi.
A haka suka iso mtn office salim yace mashi basai ya fito ba kawai ya rubuta mashi full sunansa kawai.
Nan ya rubuta mashi a wata paper sannan salim ya shiga ciki, cikin abunda baifi minti goma ba aka gama shigar mashi da sim salim ya biya dubu wajen ashirin aka mashi sharp shap ya futo da sim din after ya loda mashi kudi wajen dubu hamsin a ciki da data sannan ya futo.
Suna futowa salim ya tambayi if akwai inda yakeson zuwa, bai wani tsaya dogon tunani ba yace ya maidashi hotel, babu musu suka kama hanya sai a lokacin salik ya dan dake ya mashi magana “sir how are you enjoying your stay? And the weather”
Yayi tunanin bazai kulashi ba ganin yanda yake shan kanshi magana na mashi wuya “i love it”
Dariya sosai salim yayi yace “i hope youll love it more if you stay longer”
Da gayya salim ya fadi hakan don wannan hanyar samun kudi ne daga wajen dady, daga zuwa yayi accompanying wannan mutumin ya tura 1m direct yace yayi hidima dashi,hidimar ma wai sim card za a sayo, ya tashi da 930k chip a aljihunsa.
Cikin abunda baifi minti goma ba suka iso, salim ya shaida mashi zai dawo gobe, sannan sim din karyayi amfani dashi sai after 30mins, da haka sukayi sallama.
Ciki taj ya koma, yayi sallar asr, yana allah allah time yayi ya samu ya kira mutabb, 30min yana passing yayi gaggawan saka sim din cikin wayar yayi copying number mutabb yyi hidden number sannan ya soma kira.
Call na farko ba a dauka ba haka zalika na biyu, wallahi hankalinshi ba a karamin tashe yake ba.
Mutallib na tsaye ya sunkuyar da kanshi, khaal na tambayarshi ya fada mashi inda taj yake, ko sun kasheshi ne? Ya kasa natsuwa, rashin lafiyar a maimakon ya samu sauqi sai gaba yakeyi.
Gashi yaga news a tv, wannan yafi tayar mashi da hankali ma, kuma yace dole subar wannan boye boyen da suke tunda duniya ta sani, gwara inma kamashi zasuyi su kamashi shi kanshi ya gaji.
Yana nan tsaye calls ke ahugowa yanajin vibration din wayar,ya rasa ya zaiyi gaba dayanshi, call din ya sake shugowa haka babu qaqaautawa, yana dago wayar yaga unknown caller, haka nan jikinshi ya bashi ya daga, yana dagawa yakai kunnenshi, tuni ya zaro idanu wajeeee yace “tajjjjjj, taj…kaine?”
“Yea ni ne mutab,”
“Meya faru dakai? Ina ka shiga? Me suka maka”
“Listen to me, it’s a long story, amma inason na shaida maka karka bari khaal ya bayyana, its a trick, sunyi yunkurin kasheni allah bai basu dama ba, nasan idan khaal ya sani hankalinshi zai tashi, shiyasa nakeson ka boye mashi karya sani, daman na kira ne to inform you that,,”
Tunda ya fara wayar khaal ya zuba mashi ido,
“I’m sorry buddy,” yana fadin haka ya saka wayar a speaker, taj unexpectedly yaji muryar khaal, “tajudeen…me za a boye min? Me suka maka? Where are you?”
“I’m sorry khaal, im very sorry for what you had gone tru duk laifina ne”
“Ba laifinka bane tajideen, duk abunda zai faru dani allah ya rubuta hakan, bazan taba bari suci galaba akanka ba, gwara ya tsaya akaina, wannan boye boye bashida amfani, na basu dama da yawa”
“Khaal listen to me, duk abunnan da sukeyi dukdan ka bayyana ne, and its not the perfect time for it, idan har kayi trusting dina khaal inason ka yarda da abunda zan fada maka yanxu, tabbas anyi yunkurin kasheni ta hanya mafi muni amma allah ya kubutar dani wannan yasa na boye, don suyi tunanin na mutu, ta wanna hanyar ne zan warware komai, and this time around bazan barsu ba, zan mance duk wata alaqa dake tsakanina dasu khaal.
“Me kake nufi kenan da su taj?” Khaal ya sake tambayarshi.
“Khaal inason ka kwantar da hankali, kabar komai a hannuna, just focus on your health okay?”
“Shikenan, yanxu kana ina??”
Dip taj yayi saurin kashe wayar, don bayanson ya fada mashi komai tukunna.
Yana kashe wayar yayi dialing number da yayi saving da detective.
Yana dagawa suka gaisa sannan taj yace “how’s everything going?”
“Komai yana tafiya daidai as planned,” daga chan aka amsa
“Ina fatan abunda na tura maka will be helpful to us? And the recordings as well”
“Yes it will be, at some point kuma muna buqatar kwakwarar hujja, na fara buncike akan wanda aka dauka hotonsui tare da khaal, he’s the key to everything”
“Okay, inason duk yanda za ayi ku nemo identity dinshi,”
“Okay sir”
Bayan ya kashe wayar ya zaro laptop dinshi tare da kunnawa ya danna zuwa ma’ajiya.
Wato a ranar data kasance ranar da accident dinna ya faru, ya tsinci babbar ma’ajiyar sirrikan hidaya da khaal yayi uncovering a laptop din sabeeha, baiyi wata wata ba ya turashi ta email dinnashi sannan yayi encrypting komai, kamar yasan abu zai iya faruwa dashi.
Mutun na farko dayazo ranshi shine wannan detective din abokin jamid, wannan yasa taj ya nemeshi a cikin sirri don ya taimaka mashi, dukda anyi suspending dinshi hakan baisa detective dinnan ya kudirci taimaka masa ba kodan yanda suke da jamid.
Yanxu abu na farko da zaiyi shine wanke khaal, kuma ya kudirci yin haka tunda yanada evidence masu kwari, and dole yayi da gaggawa before everything gets out of hand.
Jamid…
Allah mai yanda yaso adul lokacin da yaso, yau jamid ne a tsaye, yana tafiya kamar kowa, yana daga hannunshi, yana iya magana, abu kamar miracle.
Ko likitoci sunyi mamaki sosai ba kadan ba dukda da taimakonsu ya warke, he’s very tough, mutanen da sukeda irin paralysis irin nashi sukan dauka shekara da shekaru a haka kafin a samu wani progress, shidai gashi cikin ikon allah allah ya tashi kafadunshi saidai abunda baza a rasa ba.
Yanxu haka yana tsaye jikin wasu karafuna ana koya mashi yanda zai miqe tsaye sosai don har yanxu tsayuwa ce ke mashi wahala, wani nurse bature na daga gefenshi yana tafiya a hankali yana taimaka mashi har suka gama rounds din da zasuyi sannan Aka jawo mashi kujerar marasa lafiya ya zauna nurse din ya tura shi zuwa dakinsa bayan ya bashi magungunansa ya futa.
Nurse dinnan na futa ya miqe tsaye churr kamar bashiba, yaqi bari susan cewa yana iya miqewa da kanshi don har yanxu yana saving time ne.
Takowa yayi ahankali yana dan dingisawa kadan ya tsaya bakin window dakin yana kallon yanda mutane ke shige da fuce cikin asibitin.
Abubuwa da dama na yawo a kwakwalwarshi, kamar jiya abubuwan suka faru, da yanda ya samu paralyse da yanda yayi rayuwa kamar matacce helplessly, kai it was a terrible experience.
Hidaya ce ta fado mashi aranshi, yasan sirrinta ciki da bai, don agaban idanunshi take confessing komai, saidai akwai abu daya da har yanxu kwakwalwarshi ta gaza dauka, ya kasa yarda da hakan.
✊💋BOSS LADIES WRITERS💋✊
MATAR TAJ (destined with you🩵🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID