Sashe 8
Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*maryam obam*
[11/01, 19:42] Maryam Obam Group Kd: *JAWAHEER*
*STORY AND WRITEEN BY......*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*wattpad @maryam-obam*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*DEDICATED TO.....*
*Nafisa mrs dan malikin kawo*
Page 10
*ina godiya ga masoya novel din jawaheer sannan masu kira na ko yimin message idan suka jini shuru ina godiya sosai da sosai a kullum maryam obam tana alfahari daku masoya na kudai kawai kuci gaba da suburbodo comment da shrhi*
Dago kai yayi suka hada ido shida ita ganin irin kallon da take mai wanda ya saba ganin irinshi amma sai dai nata ya banbanta da sauran domin duk wanda ya ganshi sauri yake ya bashi paper dan ya mishi signing amma ita wannan tsayawa tayi ta bude ido tana kallonshi abun ya dan bashi mamaki dan haka ya sakar mata murmushi ko zata dawo cikin hayyacinta inma tana tunanin bashi ta gani ba amma ko gezau batayi ba daka kallon nashi da takeyi kai ya girgiza dai2 lokacin da aka turashi suka wuce gabanta jawaheer yanda kuka san gunki haka ta tsaya ido bude bigeta din da akayi ne yasa ta dawo hayyacinta ta fara dube2 amma bata ganshi ba jin ihun da ake tayi yasa ta fita da gudu wanda yayi dai2 da lokacin da aka taimaka mishi ya shiga mota wani irin kuka ta saki da taga anja motar daya shiga sun bar wajan, da yake turai ne babu ruwan kowa da kowa haka tayi kukanta dan kanta ta gaji ta tashi ta fita daka asibitin ta fasa zuwa wajan ambassador da tayi niya.
Gida ta koma da kuka a nan taga dad shida khalil ganin ta shigo tana kuka dad ya tashi ya rikota yana tambayan lfya jawaheer daka ina haka mai aka miki maiya faru dake duk lokaci daya ya jero mata tambayoyin data kasa amsa mishi sai kuka,mum ta fito da sauri tana fadin maiya faru kuma? Cikin kuka tace dad wlh yau naga M samir da idona, mum tsaki tayi tare da fadin abun naki har yakai haka koh? Cikin kuka tace mum daka Allah babu kowa koh?..... Toh wlh naga m samir da idona, dad yace a ina? Tace dad naje asibiti domin inga ambassador saboda in kara roqanshi ko akwai wata hanya ban kai da zuwa dakin ambassador ba saigashi an turo m samir akan keke daka wani daki an fitar dashi, khalil yace baki mishi magana ba? Tace wlh na kasa gaba daya lokacin dana ganshi komai nawa ya tsaya har murmushi yayi min, wani hawaye mai zafi ya kara fito mata tace koda yau nabar kasar nan zanyi farin ciki domin naga abunda nake burin gani nake mafarkin gani kuma sai dai kash burina bai cika ba tunda ban mai magana ba, kamo hannun mum dinta tayi tana kuka lokaci daya kuma ta tsugunna a kasa kaman mai neman gafara tace mum baki yarda dani ba koh? Mum tayi murmushin karfin hali tace na yarda dake jawaheer murmushi jawaheer tayi sannan tace mum ki tausayawa rayuwar yarki nasan kunfi kowa sona mum wlh da kinji abunda nakeji da kin amince da duk wani abu dana roqa daka gareki wlh mum duk wannan abun da nakeyi saboda so nakeyi wanda bani nasa ma kaina ba Allah ne yasa min mum yau koda M samir bai aureni ba inaso inyi magana dashi koda sau daya ne a rayuwa na mum dan Allah ki barni inyi wata daya a kasar nan kafin in dawo na miki alkawarin indai nayi wata daya ba tare dana ganshi ba wlh zan dawo sannan na baku zabi ku aura min duk wanda yayi muku, mum dan Allah ki tausayamin, mum ajiyan zuciya tayi tare da dago jawaheer daka tsugunon da tayi, tace shikenan na yarda zanyi kaffara na rantsuwan da nayi zan barki kiyi wata daya amma kema ki sani ki riqe alkawarin da kika dauka in bakiga M samir ba duk wanda muka baki zaki yarda ki aureshi? Kai ta daga tare da fadin nayi alkawari mum ko waye zan aura mum tace shikenan sannan inaso ko mai za kiyi kiji tsoran Allah ki riqe mutuncinki a matsayinki na diya mace wacce rayuwanta kalillan ne, tace insha Allah mum bazan baku kunya ba, ranan jawaheer ta saki jiki na farko yau taga M samir gashi kuma mum ta yarda zata barta haka sukai ta fira dan gobe su mum za su wuce nigeria.
M samir yana kallon lokacin da jawaheer tayi kasa tana kuka abun ya bashi mamaki na farko irin kallon da take mishi da kuma sanda ta fito da sauri taga sun wuce tayi kasa tana kuka abun ya daure mai kai har yaji yana son sanin dalilin kukan nata duk yanda akayi yasan ba yar kasar su bace dan bata mishi kama da yar kasar suba dan tafi mishi kama da balarabiya gaba daya da tunanin jawaheer suka karasa gidanshi da zai zauna shida sonia, bayan sun shiga ciki sonia tace bari taje ta mishi wanka yace nope zaiyi da kanshi dan yasan dad dinshi zai iya zuwa at anytime in kuma yaga hakan ranshi zai baci shi kuma baya son batama mahaifinshi rai, babu yanda sonia batayi ba amma yaki yarda tashi yayi yana jan kafa ya shiga toilet yana iya tafiya amma yana dan dingishi an sashi a keken tura marasa kafane saboda shi celebrity ne inya fito da kafanshi duk yawan security dinshi mutane za suyi ta ihu gashi kuma asibiti ne sai yasa aka sashi a kai kuma duk da hakan mutane sun ganshi din koda ya shiga toilet tunanin jawaheer ne ya dawo mishi mai yasa take kuka koma dai miye daka gani tana cikin damuwa sannan daka ganin alamunta tana son magana dashi, a hankali ya furta i have to find her.
*maryam obam*
[15/01, 02:30] Maryam Obam Group Kd: *JAWAHEER*

Page 11
*PLZ MASOYA NOVEL DIN JAWAHEER KUYI HAKURI KWANA2 ABUBUWA SUNYI MIN YAWA MASU TURO MIN MESSAGE DA MASU KIRA SUJI KO LFYA INA GODIYA SOSAI.... AMMA KU KARA HKURI BA LALLAI BANE KU DUNGA SAMUN POSTING KULLUM SABODA WASU ABUBUWA DA NAKEYI AMA ZAN DINGA KOKARI DN INYI MUKU INA YINKU SOSAI*
Yau su mum zasu koma nigeria dukansu sun shirya an saka musu kaya a mota dan zuwa airport, mum tana tama jawaheer nasiha tare da kara tuna mata ta rike mutuncinta na diya mace, har suka fita suka nufi airport, aka fara kira nan su mum suka fara shiga cikin jirgi jawaheer tana ta daga musu hannu, har jirginsu ya tashi sannan ta koma gida, koda ta nufi gida wanka ta fada tayi tasa wata top mara hannu tare da wani wando 3quater tasa boyfried jacket mai dogon hannu tasa botir din boyfried din tare da saka wata hula a kanta duk da batai makeup ba tayi kyau sosai dan ita jawaheer bata cika son yin kwalliya ba, tafi son zama haka, ta gaban wani daki taje ta zauna da yake gidan gidan sama ne ta wajan dakin yana nuna maka ko ina da ina da gidajen dake kusa da nasu da kuma motoci masu tafiya da mutane masu wucewa zama tayi tana ta kallon masu kaiwa da komowa, lokaci daya kuma ta fara tunanin m samir amma idan ka ganta zaka dauka mutane take kallo amma hankalinta baya wajan gaba daya wani siririn hawaye ne ya zubar mata a ido tunawa da tayi taga m samir ido da ido amma ta kasa yi mishi magana lokaci daya kuma ta saki murmushi domin ta tuna da irin murmushin da yayi mata ido ta lumshe tare da fadin nasan kaima zaka soni kaman yanda nake sonka haka taita tunani a wajan har yamma tayi ta shiga cikin gida.