Sashe 31
Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M samir bayan yaga sonia ce abun ya bashi mamaki itama ta lura da hakan dan haka taja hannunshi sukai mota, aka ja suka wuce, gidanshi aka kaishi suna shiga ta fara fadin baby mai yasa ka shareni dama baka so na? Ashe zaka iya barina ba tare daka neme niba? Yace to mai zan miki bayan ke kika tafi da kanki and kuma kin bani zabi wanda kin san bazan iya bi ba, toh mai yasa zan nemeki? Baki ta saki tana mamaki yanda taga yana mata magana, amma da yake yar duniya ce saita basar tare da matsawa kusa dashi tana shafa mai kirji tace haba dear kabar tunawa kasan bazan iya rayuwa ba tare dakai ba nasan kaima haka dan muna son junan mu, dan tureta yayi tare da fadin is too late now, tace ban gane bah, yace biki na saura 1month 2week, tace what? Lokaci daya kuma tayi dariya tare da fadin u r not serious, murmushi yayi tare da fadin dagaske nake miki, kuka ta saki tare da fadin kasan ina sonka mai yasa zaka min haka dama ba sona kake ba? Ganin yanda take kuka yasa ya janyota jikinshi ya fara rarrashinta tare da fadin sonia ina sonki amma kece kika gujeni, cikin kuka tace kayi hakuri koda na barka naji jiki na kasa hakuri dakai sai yasa nazo gareka gashi kana fadamin zakai aure nifa ya zakayi dani? Dan shuru yayi ba tare da yace mata komai ba, ta kara fadin plz answer me, yace muje ki huta z Muyi magana, dakyar ya jata yai toilet da ita dan tayi wanka, yana turata ya rufe mata kofar duk da tayi kokarin ta janyoshi wai suyi wankan tare amma yaci sa'a ya fita, koda ya fito falo ya koma ya zauna tare da tunanin ya zaiyi da sonia yasan yana sonta sosai domin ita ce first love dinshi, toh amma mai yasa baya jinta kaman da? Jin hannunta yayi a cikin riganshi tana wasa da kirjinshi, da sauri ya janyota tare da cire hannun nata daka kirjinshi kallo daya yayi mata ya kawar dakai domin daka ita sai towel, ta lura dashi amma saita basar ta kuma sa hannunta cikin riganshi tare da fadin i miss you my baby, plz let me feel you, kallonta yayi tare da fadin plz stop it kin san bana son irin haka, tace oh come on baby, ganin inya zauna tana shafa shi komai zai iya faruwa tashi yayi da sauri tare da fadin zan fita yana fadin haka yayi waje, sakan baki tayi sololo tana mamaki bayan ya fita tace uhm samir duk ka gama wayanka dole ni zaka aura bazan taba bari ka auri wata ba, sannan yau din nan sai munyi sex gwara ma ka daina wani guje guje, yar dariya ta saki tare da fadin na dade ina son jin kalan zumanka dan nasan ko kadan kai ba ragon namiji bane, hakuri na ya kare dan haka yau zan dana kalan baiwanka dariya ta saki sosai.
Koda samir ya fita gidan dad dinshi ya nufa, bayan ya isa muhd ali yayi hugging din yaron nashi cikin fara'a tare da fadin my boy ya bubbuga mai kirji tare da daga hannu alaman yana alfahari dashi, sannan yace wasanku yayi kyau, samir yace nagode dad, tare da zama akan kujeran falon, dad din yace ya maganan tafiyan mu jibi? Yace tana nan dad, yace ok Allah ya kaimu, nan suka fara tattaunawa akan harkan kasuwancin da samir yake son farawa da nigeria inda mahaifinshi yayi na'am da batun tare dayi mishi addu'an samun nasara yaji dadi sosai ya dade suna fira sannan yamai sallama ya tafi gida.
Yana shiga gida dakinshi ya nufa shi yama manta da sonia tana gidan, yana kunna wutar dakin ya ganta a zaune cikin wani shegen night gown wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta ga nononta nan duk a waje gaba daya komai nata ana gani, ido ya dan kura mata lokaci daya kuma ya kawar da idonshi gefe gaba daya miyan dake bakinshi ya kafe magana yake son yi amma ya kasa, ganin haka yasa ta task tana karkada jiki ta karaso inda yake tare da hugging dinshi tana wani sauke numfashi, dan sakinsji tayi ganin yayi tsit yasa taji dadi dan tasan ya gama fadawa tunda ya kasa magana, hannunshi ta kamo ta fara janshi har gadon dakin ta zaunar dashi akai, shi kam jikinshi gaba daya yayi weak baya jin wani kuzahari a tare dashi dan sha'awa ce ta kamashi lokaci daya, jin bakinta yayi cikin nashi bai san lokacin daya biye mata ba ya fara tsotsan bakin nata shima, tare da shafa mata nononta wanda yafi daukan mishi hankali murza kan nononta yake tana wani irin nishi...... Karan wayanshi yasa ya dan tsagaita yayin da ita ta afka dan sakinta yayi lokaci daya kuma ya tashi da sauri tare da daukan wayanshi yabar dakin.... Har wayan ya tsinke bai dauka ba, falo ya nufa yana mamakin abunda yake kokarin aikatawa lallai Allah ya soni dubawa yayi domin yaga waye ya kira shi, jawaheer ya gani ido ya lumshe tare da fadin you are a darling u save me from zina, sonia kam tana kwance kan gado tana jira ya dawo sai wani irin nishi take saukar wa dan itama wani irin mugun sha'awa ne ya kamata gashi abunda take so gashi ya samu, jin shuru shuru bai dawo ba yasa ta tashi dakyar ta fito falo ganinshi tayi yana bacci akan kujeran falon ido ta bude tana mamaki tare da fadin mai yake nufi toh badai duk wannan abunda tayi mishi ace bai fada ba, kaman zata tashe shi sai kuma ta fasa, ciki ta koma ta bude jakarta ta dauko stick irin na maza amma na roba doguwa mai kauri, kwanciya tayi tasa a gabanta tana sawa tana cirewa tare dayin nishi tana lumshe ido lokaci daya kuma ta saki kara tare da cire stick din alaman tayi realising, zufa ne yake ta keto mata tako ina duk da akwai ac a dakin bata dade ba bacci yayi awon gaba da ita, shiko samir yana falo yana bacci abunsa bai san wata wainar take toyawa ba.
Washe gari daya tashi da asuba, dakin ya koma ya ganta a kwance tana ta sharan bacci, dan tsaki yayi sannan ya shiga toilet yayi wanka tare da dauro alwala ya tafi masallaci, koda ya dawo kayanshi ya hada a cikin akwati yabar gidan, direct gidan dad dinshi ya nufa, koda yaje ya sami dad dinshi yana bacci, dakinshi na gidan yakai kayanshi sannan ya kwanta bacci ya kuma daukeshi.
Jawaheer kam tunda ta kirashi taji ya shiga sai murna take tayi duk da bai dauka ba tasan yana cikin koshin lafiya tunda ya kunna waya, yau tana da lecturer karfe hudu, dan haka bata sauko kasa ba abinci tasa a kawo mata daki, sai wajan 3 ta fito cikin shiri inda ta samu mum bata nan, dan haka ta wuce skul kai tsaye, sai wajan 6 suka gama lecture gida ta dawo direct, ta sami su mum suma ta fira duk firan akan shirin bikinsu ne, sai wajan 10 ta nufi daki inda ta shiga toilet tayi wanka tana fitowa ta kwanta dan tana fashin sallah.
Yau basu da lecture dan haka tunda ta tashi tayi wanka ta shirya cikin wani less mai shegen kyau dinkin riga da skirt ta dan shafa powder tare da lipstick, ta fito dan gidansu zarah take son zuwa tayi kyau sosai ko gyale bata yafa ba, a falo ta sami mum tana jera abinci akan dinning daka gani baki yau za'ayi dan taga cooler da yawa akai, mum ganin yanda tayi kyau yasa tace masha Allah, dariya tayi tare da fadin bari inje in dawo mum, mum tace ok sai kin dawo, fita tayi ba tare data tambayi waye ne zai zoba, tana fita ta shiga mota bude gate din gidan akayi itama lokacin ta tada motar ta, ido biyu sukayi dashi dam taji kirjinta ya buga tare da fadin anya shine, dan rufe idanta tayi tare sa budewa taga ana rufe gate din da sauri ta kalli wajan motocin da suka shigo taga dad din m samir da sauri ta bude motar ta fito, nufanshi tayi tare da fadin welcome dad cikin sakin fuska ya kamo hannunta tare da fadin jawaheer gaidashi tayi ya amsa cikin sakin fuska dai dai lokacin dad ya fito suka fara gaisawa ganin haka yasa tayi baya dan taga wani shegen kallo da samir ke mata, motarta ta nufa ganin su dad sunyi ciki, ji tayi an janyota ta dan saki kara dan taji zafi jan da akayi mata, waigowa tayi taga samir ne yace ina zaki a haka??? Sannan kina gani na dawo kike kokarin fita ina zaki???
*maryam obam*
*JAWAHEER*
*STORY AND WRITEEN BY......*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*wattpad @maryam-obam*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*DEDICATED TO.....*
*Nafisa mrs dan malikin kawo*
Page 45-46
Ji tayi ranta ya mata zafi tare da tunawa sanda sonia tayi hugging dinshi, kokarin jan hannunta tayi amma ta kasa dan ya riqeta da kyau, ganin irin kallon da yake mata yasa tayi kasa da kanta ranta na mata zafi tare da tunani kala kala, lallai namiji dan rai nin hankali ne wlh ya gama runguman budurwanshi zai zo ya dameni a nan,dan tsaki tayi jin hannunshi tayi akan bakin nata yaja da karfi kara ta saki tare da hawaye dan taji zafi sosai, ganin tana hawaye yasa ya barta tare da wucewa, bakin ciki ne ya isheta tare da takaici ji tayi kaman ta koma gida amma saita fasa ta shiga motarta taja ta fita, direct gidansu zarah ta nufa, sun gaisa da mum din zarah cikin sakin fuska sannan sukai ciki ita da zarah din, suna shiga jawaheer kwanciya tayi tare da fadin bacci nake ji bari in kwanta, zarah ta tabe baki tare da fadin kedai kika sani sai kiyi tayin baccin, dariya jawaheer tayi tare da fadin naji din, bata dade ba bacci yayi gaba da ita*JAWAHEER*