← Book details Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 45

Sashe 43

Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Sai wajan karfe goma ta tashi taji jikinta yayi mta wayam kaman an cire maa wani abu daka jikinta hka take ji, toilet ta nufa tayi wanka bayan ta fito ta shafe jikinta da maganinta sannan ta shafa manta wata doguwar riga tasa yar kanti kafanta har yanzu yana mata zafi in mutum ya lura da yanda take tafiya zai gane anyi wani abu, falo ta nufa tana zuwa taga an zagaye falon da stikers masu wuta da marasa wuta ko wanne an rubuta i love you jawaheer thanks for yesterday night, ido ta lumshe tana kara nanata kalman i love you jawaheer, bude ido tayi ta ganshi a gabanta a hankali yace ina sonki jawaheer kece farin ciki na, zan baki farin cikin da duk wani namijin bana tunanin zai iya baki, wani irin hawaye ne yake zuba a idonta wanda zan iya dangantashi dana farin ciki ne, a hankali tace yaushe ka fara sona? Yace tun sanda na fara ganinki naji ina sonki ban dai nuna miki bne dan a lokacin ina tare da sonia, ki yarda dani ina sonki har cikin raina kuka ta saki tare dayin hugging dinshi......... Ina labarin sonia ku biyo ni a next page wanda zan warware muku komai.

*maryam obam*

*JAWAHEER*

*STORY AND WRITEEN BY......*

*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*

*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*

*wattpad @maryam-obam*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

*DEDICATED TO.....*

*Nafisa mrs dan malikin kawo*

Page 59-60

*LAST PAGE*

Cikin kuka take fadin mai yasa kaki fadamin tun tuni bayan baka tare da sonia, lallai yau nafi ko wace mace farin ciki a duniya, idan ka barni da wannan kadai ya isheni, peck ya mata a goshi tare da fadin jawaheer ina jinki cikin raina da zuciyata lallai nafi ko wani namiji sa'a dana mallake ki, zan nuna miki gata zan mayar dake sarauniya na gode da babbar kyautar da kika bani, wanda bazan iya biyanki ba, lallai jawaheer a jiya zuwa yau sonki ya kara nunkuwa a raina ninkin baninki ban taba zaton akwai budurwa virgin ba a wannan duniyar tamu data lalace ba, sai gashi tunani na ya zama karya tunda na sami matata a virgin, hannunta tasa ta rufe fuskanta alaman taji kunya, dariya yayi ya dauko wasu takardu ya bata yace wannan na kamfanin motoci na ne dake kasar london na baki halak malak, ya kuma bata wani takardan yace wannan na gidan da nasiya a nigeria ne guda biyu na baki dayan, check ya bata wanda yayi signing yace gashi ki rubuta iya adadin kudin da kike bukata na baki kyauta, kuka ta farayi tare da girgiza kai tace nagode amma bazan amshi wannan kyautar ba, bana bukatar komai a gareka burina in kasance dakai har abada duk rintsi duk wuya banso kayi nesa dani koda kuwa mai zai faru in kamin haka shine kamin babbar kyauta a duniya ta, murmushi yayi tare da fadin nayi miki alkawari bazan taba barinki ba jawaheer yanda bazan iya rayuwa babu ruwa ba haka bazan iya rayuwa babu ke ba, sannan wannan kyautar na riga nayi niya bazan amsa ba, saiki adana zai miki amfani sannan daka yau za'a fara turo miki duk wata riba da aka samu cikin acct dinki na company din motar, kara rungumeshi tayi tace mai yasa zaka matsamin in ina tare dakai bana bukatar komai, kai daya ne jin dadin rayuwa na, kara matseta yayi cikin jikinsa yana fadin i love you my angel, sun dade a haka kafin ya saketa yace karta kara cemai bata son abunda ya bata, hannunta yaja sukai dinning abinci ya zuba mata, kallonshi tayi tare da fadin wa yayi? Yace ni mana, dariya tayi ta faraci tace wow ashe ka iya abinci yace yes da mai kika daukeni, dariya tayi taci gaba daci har ta koshi, shida kanshi ya kwashe kayan tare da fadin anjima masu aiki za suzo su farayi, tace ok, ranan suna tare daka tayi motsi yace mai nene haka yaita tarairayanta cikin so da kauna.

Yau su mum za subar kasar dan haka yace jawaheer ta shirya su rakasu airport, cikin sauri ta shirya tana ta murna, bayan sunje ta rungume zarah ta gaida iyayenta adda kam sai kallonta take tayi dan ta gano yanzu jikar tata ta zama babbar mace, karfe 11 ta musu a airport 11:30 jirginsu ya daga jawaheer ji tayi kaman ta bisu, amma babu dama dan yace shida suzo nigeria saiya gama wasanshi da zaiyi, wani supermarket sukaje ganin mutane sun fara ihu yasa yabar wajan tare da fadin ita taje ta dauki abunda take so, tace a'a haka suka dawo gida, samir yana nunama jawaheer so da kauna tunda sukai sex sau daya har yau babu abunda ya kara shiga tsakaninsu duk da yana matukar bukatanta amma yana tausaya mata dan yaga har yanzu tafiyanta bai koma normal ba, amma hakurinshi ya kare a matse yake sosai, gashi sai taita saka kaya masu fito mata da sura, yau yana zaune akan kujera yana danna laptop sai gata ta fito cikin riga da wando rigan rabin nononta a waje, idanshi ya sauka akan nononta gashi ta matso kusa dashi tana manna mishi jikinta tun yana kokarin ya mayar da sha'awar shi har abun yafi karfinshi bai san lokacin daya saka bakinshi cikin nata ba tare da yage mata riga ya fara murza mata nono yana shafawa a hankali ita kam tsoro ne ya kamata dan har yanzu bawai ta daina jin zafi bane,duk yanda taso ta hanashi amma abun ya faskara domin bada wasa yake ba, duk da itama tana jin dadi amma tana tsoran yasa stick dinshi cikin gabanta, saida ya bari ta saki jiki ta fara fita hayyacinta sannan ya saka sandar girma cikin gabanta, ido ta fara lumshewa tana dan nishi sai dai abunda ya bata mamaki wannan karan bata ji zafin da take tunani ba duk da akwai zafin amma tana jin dadi, sai surutai yake ta mata tare da fada mata kalaman soyayya, tayi realising yakai sau uku amma shi ko sau daya baiyi ba, tun tana daurewa dan gajiya harta fara tureshi amma ina ko gezau baiyi ba saida yayi wajan awa uku yana abu daya, sanda ya cire stick dinshi daka gabanta har wani zugi taji yanayi dan tsabagen ciyuwa, lallai ta dade tana jin labarin akwai maza harijai masu yin awa biyar shida fiye da haka suna sex har karyata take sai gashi ita nata mijin abun nashi sai a hankali inda zata barshi to shi tana ganin saiya wuce awa takwas yana abu daya, baccin wahala ne ya dauketa, shiko janyota yayi jikinshi yana mai kara sonta.

Sonia lokacin da taga abun ya washe tana cikin murna taga ya kuma dawowa baki, cikin tashin hankali take ta sintiri a dakin, kuma dawowa tayi ta fara cire alluran lokaci daya glass din ya fashe ya tarwatsan mata a fuska, sai farkawa tayi ta ganta a hspt, glass ya shigan mata ido bata gani gaba daya, tayi kuka kaman ranta zai fita ga takaicin bata samu abunda take soba ga idonta ya nakasa, kasarta tasa aka mayar da ita dan tasan kam a yanzu samir ko kallo bata isheshi ba dan tasan yasan ita ta musu magic dole ma tayi nesa dashi inma batayi ba da wani idon zata ganshi, hmmmm lalli in zaka gina ramin mugunta gina shi gajere wata kila kaine zaka fada wanda gashi ya faru akan sonia, a yanzu babu abunda take saida na sani inda batai magic ba da tasan yanzu da idonta bai makance ba, gashi yanzu bata gani komai sai anyi nata babu asibitin da ba'a kaita ba amma ance glass din ya nakasa idon haka dole aka hakura.
Chapter 43 · 0% Book details