Sashe 10
Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shiko yana fita driver yaja shi zuwa gidan dad dinshi, koda suka karasa tafiya yake dakyar yana jan kafa, a falo yaga dad dinshi, gaidashi yayi dad din ya amsa fuska daure, murmushi M samir yayi tare da nufa wajan dad din nashi ya kamo hannunshi yana fadin kayi hakuri dad danka baya abunda kake zargi ka yarda dani, dad din yace bana zarginka dayin komai wanda ya sabama sharia, amma kasan idan mace dana miji suka kebe na ukunsu shaidan ne, ina jin tsoran ka fada halaka, samir bana sonka da wannan yarinyar kwata2 nafi son ka auri musulma yafi yanda yaranka zasu taso cikin cikakkiyar tarbiya, m samir yace okey dad naji amma saika fadamin who is my mum nd i want to see her picture, idan ka fadamin zanyi duk abunda kace min, cikin fushi dad din yace karka karamin irin wannan tambayar M samir cikin damuwa yace why dad mum dina kace ta rasu mai yasa kake boyemin labari na? Why dad? Dad din yace i dnt want you to knw anything about your mum, shima cikin bacin rai din m samir yace why dad miye a ciki dan na sani? Dad din yace wani abu ne because she's still alive...... Shuru dad din yayi domin baiyi zaton maganan zata fito ba, M samir yace what?......
*maryam obam*
[19/01, 18:15] Maryam Obam Group Kd: *JAWAHEER*
*STORY AND WRITEEN BY......*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*wattpad @maryam-obam*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*DEDICATED TO.....*
*Nafisa mrs dan malikin kawo*
Page 13
Dad din shuru yayi ba tare da yace mishi komai ba, m samir yace dad u mean u r telling me lies ol dis yrs, why dad mai yasa ka boyemin mahaifiyata why dad maina maka dana fuskanci wannan hukuncin? Dad tel me ina mum dina i want to see her plz kuka ya saki yana fadin mai yasa ka rabani da mum dina ol dis yrs mai yasa?...... Kuka ne yaci karfinshi ya kasa karasa maganan da yayi niya, dad din cikin tashin hankali yace samir ina jin kunya tare da takaicin fada maka koya akayi na sameka, shekaru talatin da suka wuce..........
LABARI
Nayi aiki a nigeria a garin abuja amma da yake aikin contract ne na titi and kuma lokacin company dina akaba aikin, so dole yasa nazo nigeria ganin yanda akai aikin yayi kyau yasa aka kara bama company dina wani aikin wanda yasa dole na dawo nigeria amma wannan karan a wani gari na sauka yola garin akwai wani yare ana ce musu fulani ina son al'adun garin and kuma akwai abunda suke saidawa nono ina son abun sosai akwai wata yarinya mai suna khausar ,kullum tana kawomin nono ina siya batajin turanci ni kuma bana jin yaransu haka zami ta magana kaman kurame har na dan fara koya mata turanci da yake tana da hazaqa saita fara ganewa wanda bata ganeba tayi shuru in naga tayi shuru sai in gane bata gane bane, aikin da zanyi a yola yana da yawa, mun saba sosai sai daka baya na gane ashe sonta nakeyi domin kuwa akwai lokacin da tayi kwana biyu bata zoba na shiga damuwa sosai gashi ban san gidansu ba, a cikin yaran da suke mana aiki na tambayi wani ko yasanta yace eh ya santa ya san gidansu, a lokacin da naje gidansu na sami babanta bayajin turanci sai mutumin da naje dashi yake fassara mishi abunda nake fada, nan na tambaya ya jikin khausar yace lfya da sauki,inda na bukaci in ganta tana jin jiki sosai taji dadin ganina inda nace ma mahaifinta mu kaita hspt yace a'a basa zuwa asibiti su a gida suke magani babu yanda banyi ba amma tsohon nan yaki yarda haka na hakura na dawo cike da tausayinta ga sonta daya kamani lokaci daya, ganin bazan iya jurewa ba yasa na dauko dr yazo ya dubata dakyar babanta ya yarda, nan aka dubata aka gano maleria ne ke damunta, an bata magani cikin kwana biyu ta warke kaman ba ita ba, babanta yaji dadi sosai inda a nan nake fadama babanta ina son aurenta, tam ya tamke fuska tare da fadin bazai taba yihuwa ba yarshi ba zata auri bature ba, kai koh bahaushe ma bazai bama yarshi ba balle shi dama ba dan kasar nan bane, haka na dawo gida jiki a sanyaye tare da tarin tambayoyi, shin miye laifina danni badan kasar nan bane? Nima fa musulmi ne kaman su, rannan ina zaune sai gata tazo cikin dare tana kuka wai dama ina sonta ban taba fada mata ba? Gashi yanzu babanta yana kokarin aurar da ita ga wani dan uwanta hankalina ya tashi sosai na shiga damuwa amma irin kukan da takeyi shi yasa na fara rarrashinta har takaini da taba jikinta inda shaidan yayi nasara akan mu muka aikata aikin dana sani, ranan nayi nadama sosai haka itama babu abunda muke mu duka sai kuka, haka ta tafi gida tunda ta tafi ban kara ganinta ba na shiga damuwa sosai har takaini da kara zuwa gidansu dan inga mahaifinta koh zai hakura ya bani ita amma yaki babu irin magiyan da ban mishi ba amma yaki saurarana daka karshe ma korana yayi, ana cikin haka kwatsam sai gata tazo ta sameni tana kuka wai tana da ciki innarta ta gano tana roqona in bar garin domin idan ta fada shine ya mata cikin komai zai iya faruwa wanda zai aureta zai iya kasheni domin bashi da imani, da farko naki yarda amma irin kukan da tkeyi da roqan da takemin yasa nabar kasar gaba daya, ina nan spain ina fama da tunaninta da kuma watan da zata haiyu, har lokacin yayi na koma nigeria ban bari kowa ya ganni ba na nufi gidansu cikin dare suna bacci na dauko ka na gudo dakai kasar nan tare da taimakon wata abokiyar aikina wacce itama yar nigeria ce ta zauna a matsayin mamanka, tun kana karami kaman ka sak na mahaifiyarka sai dai ka dauko farina duk da itama fara ce amma na fita, tunda na daukoka ban kara komawa nigeria ba har yau amma nasan mamanka tana raye sannan har gobe ina son khausar wannan dalilin ne yasa naki yarda inyi aure.
Kuka M samir yake sosai tare da fadin yanzu dama bata aure aka sameni ba, ni shege ne? Kuka yaci karfinshi dad duk da wannan abun da kuka aikata saida ka raba mum dina dani? Why? Why? Dad kasan irin ciwon da zata ji kuwa? Kasan wani hali zata tsinta kanta? Shin kasan ya zataji inta tashi bata ganni ba? Duk bakai wannan tunanin ba ka rabata dani, kuka yake sosai lokaci daya kuma ya fita yabar gidan dad din yana kiranshi amma kota kanshi baibi ba ya wuce abunsa cikin tashin hankali koh mota bai shiga ba a kafa yake ta tafiya yayinda mutane suka fara ihu tare da zagaye shi, security dinshi dake binshi dakyar suka fito dashi daka cikin mutane suka sashi a mota, kallon driver din yayi yace ya kaishi gidansa tunda ya fadi haka bai kara cewa komai ba sai kukan da yakeyi har suka karasa gida da sauri ya shiga ya fara dube2 lokaci daya ya furta whr iz she? fita yayi da sauri ya fara tambayan security dinshi ina yarinyar da tazo dazu ina take?......
*maryam obam*
[21/01, 13:45] Maryam Obam Group Kd: *JAWAHEER*

Page 14
Cemai sukayi basu san inda take ba, daura hannu yayi akai cikin wani irin tashin hankali dakyar ya iya shiga cikin gida koda ya shiga shima a falo ya zauna yana kuka sosai wanda na rasa gane na bakin ciki ne kona farin ciki, amma zan iya danganta kukan nashi dana bakin ciki, lumshe ido yayi tare da tunanin yanzu shi shege ne bata hanyar aure aka sameshi ba, innalillahi wa inna'ilaihira jiun, yanzu duk wani kimarsa da darajansa zata ragu a idon al'umma idonshi ne ya kada yayi ja yanzu mahaifiyarshi tana nigeria a garin yola, shida bai taba zuwa nigeria ba taya zai nemeta yasan dad dinshi da wuya ya kaishi, jawaheer ita daya ce zata taimakeshi saboda itama yar nigeria ce, ido ya lumshe tunawa da yayi lokacin daya barta tana kuka akan ya sota, lokaci daya ya kawar da tunanin dan bashi bane yanzu a gabansa burinshi yanzu yaga jawaheer ta taimakeshi domin yaga mum dinshi.