Sashe 32
Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*wattpad @maryam-obam*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*DEDICATED TO.....*
*Nafisa mrs dan malikin kawo*
Page 45-46
Ji tayi ranta ya mata zafi tare da tunawa sanda sonia tayi hugging dinshi, kokarin jan hannunta tayi amma ta kasa dan ya riqeta da kyau, ganin irin kallon da yake mata yasa tayi kasa da kanta ranta na mata zafi tare da tunani kala kala, lallai namiji dan rai nin hankali ne wlh ya gama runguman budurwanshi zai zo ya dameni a nan,dan tsaki tayi jin hannunshi tayi akan bakin nata yaja da karfi kara ta saki tare da hawaye dan taji zafi sosai, ganin tana hawaye yasa ya barta tare da wucewa, bakin ciki ne ya isheta tare da takaici ji tayi kaman ta koma gida amma saita fasa ta shiga motarta taja ta fita, direct gidansu zarah ta nufa, sun gaisa da mum din zarah cikin sakin fuska sannan sukai ciki ita da zarah din, suna shiga jawaheer kwanciya tayi tare da fadin bacci nake ji bari in kwanta, zarah ta tabe baki tare da fadin kedai kika sani sai kiyi tayin baccin, dariya jawaheer tayi tare da fadin naji din, bata dade ba bacci yayi gaba da ita.
Shiko m samir tunda ya shiga yake ta dubawa ko zata shigo amma yaji shuru su dad nata fira amma shi hankalinshi baya wajansu ganin taki shugowa yasa ya tashi ya fita amma yaga babu motarta alaman ta fita kenan hannunshi ya buga da karfi tare da fadin damn, ciki ya koma rai bace wato batai murnan ganinshi ba tunda har zata iya fita ta barshi bayan tasan ya dawo, ina taje da har ya fini muhimmanci? Doka mata kira yayi harya tsinke ba'ai picking ba, tsaki yayi dad dinshi yace samir lafiya? Yace lafiya dad na gaji ne, dad din su khalil yace toh sai kaje ka huta tashi yayi yabar falon ya nufi dakinshi na gidan kara kiranta yayi harya gama ringing ba'a dauka ba, toh ina taje? Mai takeyi da taki daukan waya na? Tashi yayi yana ta sintiri a dakinshi daka yaji kaman motsin bude gate saiya leqa yaga koh itace ta dawo jin shuru2 gashi har yamma tayi dad dinshi yasa a kira shi dan ya rakashi masaukin shi, hakan suka fita shida khalil suka kai dad din nashi hotel sai bayan isha'i suka tawo gida suna shiga jawaheer na shigowa abun ya bashi mamaki sosai bayan sunyi parking khalil ya wuce ciki dan yana waya ne, shiko wajan motarta ya nufa ya bude dayan gefen ya shiga tare da rufewa, kallonta yayi tare da fadin sau nawa na kiraki? Tace ban gani ba, yace muga wayanki amsa yayi yaga alaman bata bude ba yace daka ina kike? Tace gidan kawata, dan shuru yayi sannan yace daka yau banso ki kara fita saida izini na, dan bazan dauki wannan yawace yawa cen ba, tace ai ba'a daura auren ba, kallonta yayi ya saki wani irin murmushi tare da fadin ko dai miye ki shiga ciki kiji daka yau saida yarda na zaki ko kofar gida, wayanta ne yayi kara ta duba taga zarah ce dauka tayi tare da fadin zarah na dawo yanzu, fisge wayan yayi tare da sawa a kunnenshi dan yaji ko waye jin muryan mace yasa yayi magana zarah tace badai ango bane? Yace eh nine cikin harshen turanci tace wow ashe kuna tare na kira toh asha luv lafiya zan kira anjima yayi dan murmushi tare da kashe ma jawaheer ido daya, sannan ya kashe wayan, ganin yanda ta tamke yasa ya janyota jikinshi tare da fadin haka ake tarban miji yau sati nawa bana gari amma na dawo babu wani tarba mai kyau, tace da zaka tafi ka fadamin? Aini na dauka ma kana gari, dariya yayi tare daja mata hanci yace ai naga fada mikin bashi da amfani, tace ok nima sannu da zuwan da kake so inyi maka kaga kenan baida amfani, hararanta yayi tare da fadin kinma isa, tun dazu banci komai ba ke nake jira ki dawo kiban, uhm tace tare da fadin nifa bacci nake ji, kwai kwayan magananta yayi tare da fadin kice yau zan kwana da yunwa ido ta zaro tare da fadin saboda me? Yace saboda ba zaki bani ba, tace uhm muje kaci toh fita yayi saida suka shiga falo yace takai mai dakinshi tace toh, hada mai kayan abinci tayi ta haura dashi dakinshi, bata ganshi ba amma taji motsinshi a toilet kuma daka ji wanka yake yi, dan haka ta fita tana shirin zuwa dakinta taga dad, yace yauwa jawaheer zo mana dakim mum suka shiga inda taga mum a zaune itama, zama tayi a kusa da mum, dad yace jawaheer gashi amsa tayi taga kudi yan dubu daya daya, sai kuma wasu dollars, dad yace naira din da kika gani kudin sadakinki ne dubu dari sannan sauran dollars din kudin na gani ina so ne,duk da sunso sadakin yafi haka amma nace a'a hakan yayi,wani irin hawaye ne ya fara silalo mata tare da mamakin yanzu wannan sadakinta ne a hannunta, miqa ma dad tayi tace gashi ka riqe dad, kai ya girgiza tare da fadin naki ne, dan haka sai ki adana, kuka ta saki mum ta fara rarrashinta tashi tayi ta nufi dakinta, ajiye kudin tayi tare da fadawa toilet tayi wanka yasa night gown, tazo zata kwanta taji ana mata nocking hijab tasa sannan ta bude kofar samir ta gani saida ya kalleta sama da kasa sannan yace ke nake ta jira, bata ce mai komai ba tabi bayanshi, bayan sun shiga ya kura ma fuskanta ido yace kinyi kuka koh? Kai ta girgiza alaman a'a yace karya ne, idan nan yayi kuka, wani hawayen ne ya gangaro mata tare da fadin ina kukan rabuwa da mum da dad ne plz idan mukai aure a ina zamu zauna? Murmushi yayi tare da fadin spain mana, tace nidai plz ka barni a nan nafi son zama a nan, tamke fuska yayi tare da fadin plz bani abinci inci yunwa nake ji, bata kara magana ba sai tray din data dauko ta ajiye mai, kallonta yayi tare da fadin waye zai bani? Baki ta dan turo tare da bashi abincin dambun cous cous ne, bayan yaci yace woa delicious wannan miye? A hankali tace cous cous yace akwai dadi abun bashi tai tayi daka sun hada ido ya kanne mata ido daya tana cikin bashi taji ya janyota tare dayin hugging dinta yana son kamshin turarenta ido ya lumshe yana shakar kamshinta dan tureshi ta farayi tare da fadin ka barni plz, sakinta yayi tare da hura mata iska a fuska yace jawaheer saura lokaci kadan ki zama tawa har abada,da sauri ta dago da kai ta kalleshi hancinsu ya hada waje daya yana girgizawa jan fuskanta tayi tare da tashi tsaye tace saida safe, harta fara tafiya ya janyo mata hijab wanda yasa dole ta tsaya tashi yayi ya shiga gabanta yace jawaheer zan miki wani babban kyauta ranan bikin mu, amma ke me zaki bani? Shuru tayi na wani lokaci sannan tace komai kake so zan baka, yace komai fah kika ce? Tace eh yace ok Allah ya kaimu saura kwanaki ai, tace kwanaki kuma? Yace eh an canza komai kin kusa zama matar aure yana fadin haka ta fara kokarin ta fita janyota yayi tare da manneta a jikinshi har suna shakan numfashin juna, lokaci daya yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing dinta...... Yayi wajan minti daya sannan ya saketa gaba daya ta dauke huta shima wani irin mugun sha'awa yaji ya kamashi wanda bai taba jiba, saida tayi wajan 2mnt kafin ta dawo hayyacinta fita tayi da sauri, shiko cikinshi ya fara ciwo dan haka ya riqe cikin tare da matsawa kan gadon dakin ya kwanta yana juye juye.
Ita kam tana shiga daki ta rufe tana sauke ajiyar zuciya, ido ta lumshe tana murmushi tare da tuna abunda ya faru, kwanciya tayi tana tunani wayanta data bari a daki ya fara kara dubawa tayi taga dr nazir ne mamaki ya kamata dan yayi kwana biyu bai kirata ba, har kiran ya tsinke bata daga ba, wani kiran ne ya kara shigowa dan haka ta dauka, yace barka da dare sarauniyar mata, tace ina wuni dr, ya amsa da fadin lfya gani a abuja kuma danke nazo ido ta dan zaro tace danni? Yace eh danke, tace shine baka kirani ba ka fadamin zaka zo ba, yace nasan idan na fada miki ba yarda za kiyi ba amma tunda nazo nasan za'aji tausayina a barni inga sarauniya,tace uhm amma dai ba yanzu bako? Yace eh gobe, tace Allah ya kaimu nan yace ta bashi address ta fada mishi yace ya gane gidan, sukai sallama, tashi tayi da sauri tare da fadin mai na aikata samir na gari gashi ya tsani dr, kaiwa da komowa tai tayi domin neman mafita tama rasa mai yasa ta yardan ma dr yazo tsaki tayi mai karfi, shiko samir ciwon ciki ya sashi gaba ga zazzabi ya kamashi sosai yama rasa abunyi dakyar ya janyo wayanshi ya kira jawaheer dauka tayi taji yace kizo plz, jin muryanshi wani iri yasa ta fita da sauri, dakinshi ta nufa taga yana ta shure shure da sauri ta nufeshi tana fadin samir maiya sameka? Jin jikinshi da zafi yasa tace fever bari in kira dr kamo mata hannu yayi tare da janyota jikinshi yace nop bana bukatar dr ke nake bukata dam taji kirjinta ya buga, wani irin runguma yayi mata tare da kokarin shafa mata jiki tako ina, cikin sanyin murya tace ka bari..... Yace plz jawaheer karki dakatar dani nine zan aureki na biya sadakinki plz allow me hawaye ne ya fara gangaro mata a fuska mai yake damun samir haka?......... Ku biyo ni danjin yanda zata kaya.....plz ina bukatar comment da sharhi
*maryam obam*
*JAWAHEER*
*STORY AND WRITEEN BY......*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*

Page 47-48