Sashe 34
Jawaheer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jawaheer sai trying number din dr take amma taji switch off, zarah tace may be ma ya fasa zuwa gashi yanzu har 4 yayi, jawaheer tace nifa ina jin tsoro kar ace yazo tunda na mishi kwatance kuma wlh idan suka hadu da samir akwai matsala sosai, zarah tace ni nama rasa miye mafita wlh, amma tunda wayanki a kunne yake ai dole in yazo gidan ya kiraki, jawaheer tace hakane, tunda taji zarah ta fadi haka sai taji hankalinta ya kwanta, suka barke da fira har 6 yayi jawaheer tace kinga dr ba zuwa zaiyi ba bari inzo in tafi gida, zarah tace kai tun yanzu ai kya bari anjima koh, tace wank anjima ni tashi muje ki kaini, tashi zarah tayi suka fita tama mum din zarah sallama mum din zarah tace dazu mamanki ta kirani jawaheer tace zata zo anjima, jawaheer tace eyya sannan suka fita, zarah na driving cikin kwanciyan hankali suna ta fira har suka karasa cikin gidan samir ta gani akan mota yana zaune yana danna waya, baiko dago kaiba balle yaga suwa suka shigo, zarah tace kai amma gaskiya a fili ma ashe yafi kyau sosai, zarah tace bari inje mu gaisa fita tayi itama jawaheer ta fita, bayan sun isa wajanshi ya dago zarah tana gaidashi cikin sakin fuska yace zarah right? Tace eh hakane ashe ka sanni yayi dan murmushi tare da fadin eh, kallon jawaheer yayi fuska daure tare da fadin kinyi baqo yana ta jiranki, dam taji kirjinta ya buga, amma saita daure tace baqo kuma anya ni? Bai kuma kallonta ba balle ya bata amsa, saima tashi da yayi ya kalli zarah yace sai mun hadu next time shiga motar yayi yabar gidan, ita kam jawaheer jikinta har rawa yake dan takaici kallon zarah tayi tace amma wannan dr din wlh baiyi ba dan wulakanci in zaka zo wajan mutum ai saika fada mai gani a hanya amma ya tashi ya kashe waya tsaki ta saki tare da fadin muje dallah ni in sallameshi, zarah tace kai ki nutsu mana, hararanta tayi ta wuce gaba abunda tana zuwa falon baki taga professor yusuf a zaune mamaki ne ya kamata dan batayi expecting ganinshi ba, itama zarah mamakin ne ya kamata na ganin professor a zaune, kallon juna sukai ita da zarah murmushi yayi tare da fadin kuna mamakin gani na koh? Mai makon amsa sai suka gaidashi su duka har suna hada baki, amsawa yayi sannan suka shiga zarah tace ni bari in tafi, yace no zauna nima ba dadewa zanyi ba yanzu zan tafi, kallon jawaheer yayi da yaga ta tamke fuska yace my dear i just come to see you sannan inji anyi approving dina? Dan shuru tayi kaman tace mishi dallah ban sani ba amma yana mata kwarjini, dan haka tace kayi hakuri za muyi magana ta waya, murmushi yayi yace amma ai inaga duk maganan waya bata taso ba komai za'ayi muyi ta nan kaman zaifi, tace hakane inaso in baka hakuri an amshi kudin sadaki na a halin da ake ciki yanzu kudin ma yana hannu na, kuma kaga babu kyau neman aure akan wani, dan shuru yayi na wani lokaci sannan yace hakane naji dadi da kika fadamin gaskiya Allah yasa ma aurenki albarka ya bada zaman lafiya, nima Allah ya bani hakuri, ta ansa da ameen, sannan ya tashi har mota suka raka shi ya dauko wasu ledoji guda biyu ya bata tayi mishi godiya sannan ya wuce zarah tace wlh yaban tausayi sosai, amma gwara da kika fada mishi gaskiya koba komai kinga kin rage saura dr, tace hakane mu shiga ciki mana, zarah tace ke tafiya zanyi, muga maiya kawo amsan ledan tayi taga su turare ne da kayan chocolate, daukan wani chocolate zarah tayi ya fara ci, tare da shiga mota dai dai lokacin mum ta fito tace har kun dawo nima gidanku zani zarah bari mu jera toh, mum shiga mota tayi driver ya tada itama zarah shiga tayi aka bude musu gate dai dai lokacin shima samir ya dawo gidan, parking yayi jwaheer ta shige ciki da sauri ya fito ya sameta a falo, kallonta yayi tare da fadin waye yazo nemanki? Tace lecturer dinmu yace maiya kawo shi? Tace yazo mu gaisa ne, wani irin kallo ya watsa mata tare da nufanta ya dauki ledojin dake gabanta ya bude ya gani fuska ya tamke tare da kiran masu aikin gidan ya basu, kallonshi tayi kaman zatai magana amma saita fasa ta wuce cikin dakinta binta yayi da ido harta bace mai, koda ta shiga wanka tayi tare dayin alwala tayi sallah sannan ta kwanta abunta, karan wayanta taji alaman saqo ya shigo dubawa tayi taga samir ne ga abunda yace...... *jawaheer inaso ki sani daka yau shine na farko na karshe da wani dan iska zai kara zuwa gidan nan da sunan nemanki, nd kuma na fada miki ban son yawo amma baki jiba nace in zaki fita ki fadamin amma baki jiba daka yau shine na karshe in kika kara only god knws what wil going to happen* bayan ta gama tayi dan murmushin takaici tare da jefar da wayan, bata dade ba bacci ya dauketa.
Sonia tunda ta farka taga m samir baya nan, tace may be yaje ya dawo ne amma taji shuru data bincika sai ake fada mata ma yabar kasar, ranta yayi mugun baci tayi alwashin saita sameshi tako wani hali, sannan duk wacce yake tare da ita ko waye sai taga bayanta domin indai bata sameshi ba toh babu wata mace da zata bari ta sameshi dan tsaki tayi tare da fadin dole inyi mishi black magic in bai dawo hankalinshi ba........ Kuyi manage
*maryam obam*
*JAWAHEER*
*STORY AND WRITEEN BY......*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*
*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*
*wattpad @maryam-obam*
*WWW.Maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*DEDICATED TO.....*
*Nafisa mrs dan malikin kawo*
Page 49-50
Washe gari tunda jawaheer tayi sallah asuba ta koma bacci dan kwana biyu bata samun bacci gashi tana da lectures karfe goma, karan wayanta ne ya tasar da ita, tsaki tayi ta dauka ba tare data duba ko waye mai kiran taba, tana dauka taji muryanshi yana fadin plz kimin wannan abun da mukaci a yola rannan white din nan da miya mai yauki, bata san lokacin da dariya ya kubce mata ba dan ta gane tuwan semo yake so miyan kubewa, yace miye abun dariya? Tace babu komai, kashe wayan yayi taci gaba da dariya, tashi tayi ta fita kitchen ta nufa ta daura karamin tukunya tasa ruwan tuwan gefe kuma tasa kayan miya da manja da nama dasu dry fish, bude wata cooler tayi taga akwai farfesun kaza tace yauwa basai nayi ba, cikin minti arba'in ta gama komai ta shirya a try ta ajiye mai akan dinning saida ta shiga dakinta sannan ta kirashi tace ta gama yana dinning tana fadin haka ta kashe dariya yayi dan yasan bata son taji yace ki kawo min daki na sai yasa ta kashe, toilet ta fada tayi wanka dan ta kusa tafiya skul koda ta fito shiryawa tayi cikin wata jallabiya mai ruwan baki da maroon yayi mata bala'in kyau ta yafe gyalen jallabiyan kallo daya zaka mata kace ba yar kasar nan bace domin kyau iya kyau ne ya hade a wajan, feshe jikinta tayi da turare sannan ta fito a dinning ta sameshi yana cin tuwan tunda ta fito ya kura mata ido harta karaso inda yake, yace kinyi kyau sosai amma ki koma kisa abunda zai rufe miki jiki danni kadai ya kamata inga wannan kwalliyan, baki ta dan turo tare da fadin nifa nayi late banza da ita yayi yaci gaba dacin abincin shi, ganin bashi da niyan tanka mata yasa ta juya tana gun guni ni mutum ba aurena yayi ba amma ya dinga matsa min ina da anyi auren aina shiga uku, kayan ta cire tasa dogon wando da wata top mara hannu sannan tasa hijab, fitowa tayi idonshi na kanta harta karaso yace wannan ma yayi kyau ni skul din nan dole ne ki dinga yi ta online mana, ganin so yake ya hanata zuwa yasa tace dan Allah ka barni in tafi ina da test karfe goma dai dai kuma gashi yanzu saura 30mnt, yanda ta marai raice mai take magana sai yaji ta bashi dariya yace ki zauna in gama sai muje tare dan ban yarda da zuwa wannan skul din ba, babu yanda ta iya dole ta zauna bini bini ta kalli agogo, gashi yana cin abincin kaman baya ci, duk abunda takeyi yana kallonta amma sai yake nunawa kaman bai masan tana yiba, ganin bashi da niyan tashi tace lokaci na tafiya fah, bai ko kalleta ba balle ya tanka mata ba, saida ya gama bata mata lokaci sannan ya tashi yace muje tana ta zunbure zunbure suka fita, bude mata gidan gaba yayi ta shiga shi yake tuki har cikin skul din nasu, bayan yayi parking ta bude kofar amma taji a rufe kallonshi tayi alaman ya bude mata, tambaya ya jefo mata wannan fushin fah? Bata ce mishi komai ba kuma bai bude kofar ba, ganin goma saura minti hudu inta biye mishi zata rasa test din yasa tace dan Allah ka bude min inje inyi test din nan, yace sai kin fadamin dalilin da yasa kike fushi, tace nifa ba fushi nake ba kawai na kosa inzo skul inyi test ne banso inyi missing, bude mata kofar yayi tare da fadin ina jiranki in kin gama tace toh ta fita da sauri, tana koh shiga lecturer din ya shigo ya basu test.