← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 67

Sashe 9

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abinci ne zaki ci? .

Mama Lantana ta jero mata Wannan tambayoyin tana jirar Amsan A'isha wanda gani tayi A'isha Farida ta rungume Ta tsam tana fashewa da kuka .

Mama na amince mu bar garin nan A yau zamu tafi ,zan je Aikatau
in , Ina so na zama Kaman saura masu gani da idanun su a ko wani lokaci , ina so nan kusa na fidda ki cikin damuwar da muke ciki tun tuni .

A hankali Mama Lantana tasa Hannu tana
ago Fuskar A'isha .

Murmushi tayi mata cike da son kawar mata da damuwa .

A'isha kwantar da hankalin ki ,bakina Son zaman nan ba ?.

Mama A yau zamu bar Garin nan mu tafi can , Kibar Inna Hansai ta sai gidan da komai kawai .

Tana Gama fa
in haka kamin ta ji na bakin Mama Lantana ta juya tana shigewa
akin ta don harhada kayan su .

Cikin Sauri mama Lantana ta nufi Dakin don ta rarrashi A'isha ta bari sai zuwa Safe su nufi Tasha su hau moto da kayan su a yammacin nan kuma ta samu dalallin gidan ya basu kudin .
angaren Aryaan kuwa da Hajiyoyin sa biyu Nahila da Bie-bie Tun bayan keorar sa da Mom Kubrah tayi ya wancakalar dasu , a ranan babu mutum guda da ya iya Saduwa da ita da sunan sex .

A daddafe ya kwana yayin da Safe ya shirya tare dasu don su dawo gida nigeria daga nan kowa tayi ta kanta.

Sai kuma sun ha
u a
aya daga Gidajen sa na nigeria su cigaba daga inda suka tsaya .

Malesia Airline 9:00am
Da misalin Wannan lokacin ne jirgin su ya
aga zuwa Gida nigeria sai dai muce Allah ya sauke su lafiya .

NAAWAZ kuwa Tun da ya amfa Taskon Hajiyar sa ya fa
a hannu kwanan su uku sam taki barin shi ya fito .

Niko abun mamaki yake bani , banda jaraba da iskanci Allah ya rufa maku duk son Iskancin kuyi aure mana ku huta .

Amma duka sun gummaci su rinka biyan bu
atar su a hannun matan banza da Wofi har da iyayen su .

Suyi ta sukwanan yan banza .

Yau jin Aminin nasa yana Hanya kuma
an Uwan sa cousin din sa Wato Aaryaan yasa shi tattarawa don dole yana kimtsawa don ya dawo Abuja .

Gentle Guy
yawan matashi shi dama shigan sa bai wuce track suit baya son kayan nauyi sam.

Fuskar sa cikin ba
ar tabarau yake Wanda ya
ara
ayatar da kyawun sa .

A tsakiyar compound din gidan Hajiya Nafeesa take ri
e da hannun sa ,a bakin Moton sa sam ta
i rabuwa dashi .

Hannun ta tasa tana Kamo Kaciyar sa tare da shafa tana murzawa tare da kumshe ido tana masa Wani irin kallo .

Zan yi kewar ka sosai .

Tana maganan tana cigaba da mutsikar
atuwar Buran sa , tare da Karka
a Twins
in sa tana wani lasar lab
an ta .

I Will come back soon inshallah .

I'll be waiting Nawaaz ,ka dawo da wuri don Allah.

Girgiza kan sa yayi yana sakar mata Murmushi don shi kan sa ya ji dadin mu'amalar tasu in a just two days ta shayar dashi mamaki ,bai taba gani mace Harija data amsa sunan ba kaman Hajiya Nafeesa .

A haka da
yar kaman ba zata bar sa ba ya fito gidan .

Kaman yanda Mama Lantana tace tun safe suka bar garin da komai nasu tare da Tarkatawa zuwa Garin Abuja .wanda tun kamin su isa Da yake ita mai jama'a ce aka saya mata gida dan dai dai karami .

A daga Waje kuma wani babban Shago ne wanda zata rin
a sana'ar Sayar da Abincin ta kaman yanda ta saba .

Da sauran rana Suka isa Abuja tun shigar su gidan A'isha ke bin gidan da kallo a lokaci guda tunanin sa ya fara dawo mata
wallah ne ya ciko idanun ta a zuciyar ta cewa take " Shikenan Yanzu ba zan
ara Ganin ka ba ?

Amma kai kace mun zaka dawo.!

Kana ina ne ,kana ina ne
oyayyen Masoyi na?.

A wannan rana a
oye ba tare da Mama Lantana ta lura ba A'isha Farida tayi kuka iya kuka har ta gode Allah .

A haka ta fara sabuwar rayuwa a garin da Batasan Yaya yake ba.

Satin su guda ta shiga Islamiyya , ana haka kuma Inna Hansai ta taho ,anan ne take sanar da Mama cewa Hajiyar Gudan ta amince da aikatau
in nata .

Wannan yasa a washe Gari Inna Hansai ta dauki A'isha Farida da kayan ta tana ma Mama Lantana sallama .

Wannan shine rabuwar su ta farko tun da suke a rayuwa .

Kuka A'isha Farida take yi mama Lantana na kukan itama tare da rarrashin ta ,kana tayi mata Al
awarin rinka zuwa Tana dubata duk idan ta samu lokaci, rarrashin ta take yi tare da cewa " Aikin wata shida ne Hajiyar ta
auke ta .

Gidan Alh marshal Abdu Kareem Gida ne mai mahaukacin Girma ga ma'aikata kowa da aikin sa , kuma uniform suke sakawa a dokan Hajiya Kubrah kenan don tace bata son tana ganin tsummoki wannan yasata ko wani ma'aikacin ta yake saka uniform ,kalon na masu shara da goge goge da ban ,na masu girki da ban .

Tun da A'isha Farida ta fara Aiki a gidan Take ganin tijara wanda bata ta
a ganin irin sa ba .

Amma haka tasa hakurin da bata dashi don dole .

Yanda Hajiya Kubrah ke ma yan Aikin ta tamkar bayin ta .

Har da Ma'aikata masu yi masu massage ( Tausa) .

Ke yanda take mulki ko sarauniyar Ingila Albarka .
5:pm .

Tun wuraren
arfe Uku na yammaci take kitchen ita da Adda Maryama , Itama mai girki ne amma babbace tana da shekaru ba kaman A'isha Farida ba.

Ihu take ji da Shashanci irin na ya'yan Hutu yayan gata ,rabi da kwatan maganan su bata fahimta , ta dai fahimci turanci suke yi ,amma kuma American English Kuma ita bata iya ba wannan yasa bata mai da hankali don ta saurara .

Kee ke A'isha..!

Taji Adda Maryamu ta kirata a hankali .
ago idanun ta tayi tana kallon ta kamin tace me ya faru ? .

Ki fita ki kai wannan Dinning room suna nan a falo Sir Aaryaan fa ya dawo ,bakiji firar su ba gayi can , ki bi a hankali har
asa ki gaida su , basa da kirki ,kuma har da Tsegalallun
ammatan nan a wurin ,idan kin kammala sai ki masu magana Kinji .

To Adda Maryamu amma Ai Nasan shi zai kasance mai kirki ba kaman Mahaifiyar sa ba Hajiya Kubrah .

Saurin kama baki Maryamu tayi tana cewa " Kee Wane ?

Ai wannan ya fita kaman sama da
asa ,ga rashin mutunci ga Miskilanci ke halin sa sai mun zauna .

Hummm A'isha Farida tace tare da
aukar wani Basket dake dauke da different dishes .

Nufo Falon tayi kan ta tsaye fuskar ta a sake idanun ta a sama ita har ga Allah duk ta kosa tazo taga masu magana da American English haka don bata fahimta .

Wow .!

Ta furta cikin sauri tare da nufar falon don
amshin Turaren wurin yayi mata dadi sosai kaloli daban-daban alamu ya nuna mutane mabanbanta a wurin .

Cikin sauri ta risina a daga tsakiyar falon tana kallon Hajiya Kubrah dake tsakiyar Falon .

Hajiya Sannu da Hutawa.!

Duka a tare suka
ago suna kallon ta jin Sanyayyar Muryar mai za
i da da
in saurara .

Juya kai Hajiya Kubrah tayi tana cigaba da Shafa Kan Yusrah tare da cewa " Yanzu ai kuka kuma ya
are tun da Cousin
in naki ya dawo ko?.

Inda sabo A'isha ta fara sabawa da wula
ancin Hajiya Kubrah wannan yasata juyawa tana kallon
asa tare da cewa A'a Aaa A'ammm Sannun ku da Izuwa .!

Saurin Mi
ewa Yusraht suka ga tayi kaman wanda aka mitsina kece??

Tayi magana da
arfi tana nuna A'isha Farida da Hannu .
ago kai A'isha tayi a lokaci guda ta tuno da Yusra da kuma marin Yusra da tayi .wani irin tsoro ne ya kamata Wannan yasata saurin juyawa tana kallon Gyefen ta Aslaam ta gani yana bin ta shima da kallo .

Kai ne ka saya mun me tauraro ko?

Tayi maganan kamin ya bata amsa ta juya tana kallon
arayin sa INDA Nawaaz yake Shima ita yake kallo ,tuno da rashin kunyar da tayi masa yasa idanun A'isha Farida firfitowa .

Gyefen sa Sadeeq ne Wanda a gaban sa Ta Mari Yusra har da hade Moton su da
asa .

Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un Abun da Farida ta furta kenan kana Ta kallo inda Aryaan ke zaune ko
ago kai baiyi ba bare ya kalle su ko yaga Abin da suke yi .

Mum wannan itace yarinyar da ta mare Ni da nake baki labari .yau zanci Uban ki kuwa dama yar matsiyata ce ke na sani .

Jikin A'isha ne ya hau Rawa idon ta na taruwa da Ruwan hawaye . don Allah kuyi hakuri Duka Wallh Ban san anan kuke ba , Wallh da ban maku komai ....!
ashi
Yanzu fa aka fara
Free page zai
are a page na gaba maza hanzarta Wajen mallakar taki...

Regular group
500...

Vip group
1000 Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .

MAMANTEDDY.

E...!
(Romantic love N sympathetic story)
AISHATOU MAMAN TEDDY
*Last Free*
Page 5
*Daga Wannan shafin Free page ya
are ga masu bu
atar cigaban littafin F
E na ku
i ne Regular group
500 VIP group
1000 special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan VTU transfer ne sai ku tura ta Wannan number 09061466409*
Ga masu bu
atar Audio books
ina zaku iya Subscbing YouTube channel nawa mai suna MAMAN TEDDY YOUTUBE CHANNEL https://youtu.be/BF6fZ7iNMzg .

Don Allah Kuyi hakuri Wallahi ban san nan ne gidan ku ba , Da Bazan yi maku abun da nayi maku ba .

Tsautsayi ne .
Chapter 9 · 0% Book details