← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 67

Sashe 5

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ke Hansai ai dama Lamarin A'isha Farida ya ishe Ni , Wannan aljanin yana
arin dawo mata , Don Allah ki tayani neman dallali na sai da gidan nan , na sayi Wani can na tattara komai na mu koma , sai na bude Wurin sai da abinci ita kuma kullum ta tafi Aikatau
in ko na shekara ko wata shida Ai munyi arziki a wata fa dubu dari biyar ,daga nan ta dawo Nima da ku
in hannu na na hada ayi mata Aikin nan .

Wallahi kullum a damuwa nake .

Mama Ina zamu tafi mu bar nan?

Suka ji Muryar Farida Wanda basu san da shigowar ta ba .

Tsamm suka yi kamin Mama Lantana tace shigo Yar mama kiji .

A hankali A'isha ta shigo jikin ta babu kwari ta zauna gyefen mama Lantana.

Numfasawa Mama Lantana tayi tare da cewa" Farida Abuja zamu koma inshallah a satin nan .

Mama me yasa ?

Idan na tafi
oyayyen Masoyi ya dawo kuma fa?

Zai ga Bama nan , kuma yace mun zai dawo Mama...!
*Littafin na kudi ne Regular group
500 Vip group
1000 SPC
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan VTU transfer ne ta wannan number 09061466409*
#MAMANTEDDY YOUTUBE CHANNEL.COM https://youtu.be/BF6fZ7iNMzg
E....!
(Romantic love N sympathetic story)
AEESHA MAMAN TEDDY
*Page three 3*
Shafi na Uku
Littafin na ku
i ne kaman yanda kuka sani Regular group
Vip group
1000
Special
1500
Via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan MTN number 0906146609
*DON ALLAH WANNAN LITTAFIN KAR UNDER
TA KARANTA PLEASE*
Free page biyar zanyi ba yawa ku fara payment din ku tun yanzu wanda suke bu
atar cigaba da karanta Wannan littafin.
_____________________
Ban yarda Wani ko wata su
aura mun littafin nan a ko wani irin website nasu ba tare da izini na , haka masu
aurawa a YouTube channel don Allah bana bu
ata ,idan kuma kayi hakan duk abun da ya biyo baya kayi kuka da kan ka
Ga masu bu
atar Audio na littafan mamanteddy zaku iya searching YouTube channel nata#MAMANTEDDY YOUTUBE CHANNEL https://youtu.be/BF6fZ7iNMzg a can zaku samu duk Wasu littafan mamanteddy na sauraro mun gode .

Kar ku manta Wurin yi mana Like da subscribe .

Comedian & Romantic page 3
Shiru Aisha Farida Tayi tana sauraron Maganan Inna Hansai da ta
aura daga Inda Mama Lantana ta Dasa Aya.

Ni fa Aisha Farida Tun kina
aramar Yarinya Jaririya Nasan Gidan nan baya da
yau Mun sayi Gida A matattarar Manhajar Aljanu ne , Zaman Lantana dake a wannan Gidan ya jawo Miki lallura daban-daban ciki har da matsalar Rashin Ganin nan naki da bakya yi duk dare Kin zama makauniyar
arfi da Yaji ,to duk wannan lallurar matsalar waye?

Iskokai ne , kuma Wannan
oyayyen Masoyin Aljani ne babu Shakka me yasa shi kike Ganin sa in....Inna Hansai Shi kenan Ni Ko me kuka ce ai zan yi , Don haka a shirye nake muje duk inda kuka ce , Amma Don Allah ki daina Ala
anta mun Masoyi da Irin Wannan Sunayen na mutanen
oye.!

A'isha Farida ta
are maganan tana cuno
an mitsulun bakin ta gaba ,a dole an zaga wanda bata So a zaga .kama Baki Inna Hansai da kuma Mama Lantana suka yi ,yayin da Mama Lantana tace " Eiyee Lallai idan kana duniya kasha kallo .

Kawai A'isha ki fito Kice a daina zagin Wannan ...A'a rabu da ita duk matsalar su ne ,wallahi haka suke zautar da Hankulan yara, ayi ayi su
i yarda duk sharrin Jinnu ne .

Hummm Numfasawa Mama Lantana tayi kamin tace " Eh Gaskiya na yarda da batun ki Hansai Allah ka shiga tsakanin mu da mugu.

Mama kawo sa
on kasuwan Rana tayi Sanyi sai na fita yanzu .

Okay Farida ta ga kudin can ki duba karkashin matashin da kike barci ki
auka , ki dauki Hamsin kiyi kudin moto , don Allah A'isha ta a hau abun hawa kar a biyo
asa kin san dai da nisa kasuwan sosai .

Uhmmm Mama kenan To Bara na
auka .

Yauwa komai da komai zaki sayo inda kika saba sayowa .

Nufar Inda kudin yake tayi tana dauka tare da saka Hijabi tana kallon su tare da cewa " Inna Hansai Mama sai na Dawo .

Nan suka bita da Addu'ar A Dawo lafiya .

Bayan Fitan A'isha Farida ne Inna Hansai ta kalli Mama Lantana tana cewa " Lantana A'isha Farida fa Girma kullum take yi , Mai zai hana ta san Gaskiyar Lamarin ta da Rayuwar ta ,gudun gaba ?

Sannan kuma Lantana Wai ya maganan Mijin ki ?

Kin san f Har kika taho nan Garin da Auren ki akan sa , ya kuma maganan yaron ki
aya Tilo Wanda bai san ki ba a iya tsawon Rayuwarsa .?

Wani irin Haushin Kalaman Hansai Mama Lantana ta ji , cikin
aga Murya Ta fara magana zafi
tana cewa " Hansai Nice Mahaifiyar A'isha Farida Wallahi ko bayan Rai na kika fa
a mata cewa bani bace To Bazan yafe Miki ba .

Kuma Sannan maganan Alh.Abdu Ni babu shi a rayuwa ta tsawon shekaru me yasa zaki ambato mun shi Bayan na dade Da Sanin cewa " Yaron dana Haifa masa m ya mutu .

Kar ki manta Tun farkon Rayuwa ta a kalubale da fitina nayi shi .

Na taso yarinya mai farin jini ga kyau Tamkar
iyata A'isha Farida .

Wannan yasa ina da Shekaru Goma Sha biyar aka mun Aure , Ni macace mai Ha
uri da rashin Son rikici ko tashin Hankali .

Amma kuma sai ya zamana gidan Auren dana Fa
a Babu komai cikin ta da ya wuce Wannan .

Sakamakon mijin da na Aura ya dade da matar sa ta farko uwar gida ta kuma Bata ta
a haihuwa ba , Wannan yasa Duk
antar Shekaru na bai hanata zabga kishin mutuwa dani ba .

Alh Abdu Mutum ne mai Ku
i tun a shekarun baya Attajiri ne sosai amma Ya So Ni Tamkar Rayuwar sa .

Matar sa Masifaffiya ce Makira Ga boko ga sanin duniya Don ma'aikaciyar banki ce a Wancen lokacin .

Ban yi Sati biyu ba gidan mijina na fara kukan bakin ciki da damuwa .

Bata bari miji yazo inda nake sai nafi Sati biyu ban saka sa a ido ba .

Gaba
har fin Wata ,gashi yana da bu
ata na ,Amma masifar ta yake sakawa Yake Ha
ura da komai .

Yakai ya kawo idan yana son Wata mu'amala ta Aure dani sai dai ya fakaici ido ya shigo ,Wai kin san Waye shi
in ?

Soja ne babban Soja Tun a lokacin Ganar ne .

Amma ta mai dashi Haka Saboda sihirin ta da bin bokaye .

A waje Jarumi a Gida baya da Wani tasiri sai yanda tayi dashi .

A haka fa na samu ciki wanda anyi gurmi kema Hansai kin san dole za'a yi .

A kuma Wannan lokacin ne ta fara jawo Ni tana rin
a duka ,tayi hakan ba
aya ba ba biyu ba , A kuma Wannan karon ne ya fara Tankata .

Don har Sakin ta sai da yayi ,bayan Kwana biyu iyayen ta suka bada Hakuri ya dawo da ita .

Wannan yasa Na dan samu sauki ,bata jawo Ni ta buga Sai Idan baya cikin Gidan .

Allah ne yasa Zan haihu lafiya , a haka har ciki na ya kai matakin Haihuwa ,Kuma cikin ikon Allah na haifo Yaro na namiji ,wanda a yanzu bana jin yana raye ,don masifar Gidan nan Yana da Shekara
aya na cizge shi a bakin nono na aje masu Yaron na Gudu na dawo gidan iyaye na .

Sam Dan ciki na bai Sanni ba don haka ki bar Wannan maganan ma nasan tuni Ta dade da Kashe sa .

Alh Abdu yayi biko yazo yazo ya yi rarrashi Amma fa fir na
i ,wannan yasa shi
in saki na daga Auren sa , A cewar sa Shi yana Son matar sa .

Nafi shekaru da igiyoyin Auren sa kin san mahaifi na malami ne amma a haka yakasa aikata komai a auren mu , ganin nayi shekaru biyar a zaune yasani yanke hukuncin ai bana da Auren sa a kai na , Kullum maganan Alh Abdu bai huce Kiyi Ha
uri Hadiza Ki dawo gareni .

Humm wannan shine musababbin fara yin bariki na , Wanda a haka
addara ta dinga Faruwa dani .

Shigowar A'isha Farida Rayuwa ta sai naji wani Dadi da Haske wanda na dade a cikin duhu ,amma zuwan ta sai wannan duhun ya kau ....Hummm Sauke Ajiyar zuciya Hansai tayi kamin tace " Kinyi Ha
uri Lantana Allah kuma ya saka Miki." Murmushi Mama Lantana tayi kawai tana goge
wallahn idanun ta .

Wani irin Sauri A'isha Farida ke yi tamkar zata tashi sama , saboda bata Son Mama ta gane cewa a
asa ta tafi Kasuwar .

Tsakiyar Titi ta shiga Wanda ita sam bata sani ba ,ba kuma ta lura ba .
uiiiii
uuu kawai taji na Taya da horn na moto wanda ko tsorata ba tayi ba sai juyowa da tayi a tsigalance tana bin Moton Kirar Marsandi .

Tsayawa A'isha Tayi tana kama
ugu tare da Jirar mai fitowa.

Wani irin budo Murfin Moton taga Anyi cikin Masifa Da Tsiya , Sanye take cikin English wears Wando Fari na jeans
sai Rigar Pink mai
an Kauri , kan ta dashi da Wanda babu dan
wali duka daya don hula tasa pink color wanda gaba
aya Tsakiyar kan ta a waje yake .

Kallon sama da
asa A'isha tayi mata kamin ta
ariso Gaban A'isha tana Daga Hannu tare da harin fuskar ta zata sauke mata Mari .

Cikin Sauri A'isha Farida tayi baya wanda hakan yasa Hannun Yusraht Yin
asa bata Mari A'ishah ba .

Ke Wacce kalon jakar Dabban yarinya ce , Makya gani ne ko a gida mahaifin ki bai Miki tarbiya bane ba .

Kallon Yusraht A'isha Fareeeda tayi taana murmushin nan nata dake
ara fito mata da Zinzirin
yau nata .
Chapter 5 · 0% Book details