Sashe 25
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin ya juya yana cewa " Na baka kwana biyu kacal ka fiddo da matar da zaka Aura ,idan kuma bakayi Hakan ba zan zaba maka da kaina ko mahaifiyar ka Hajiya Kubrah .
Hajiya Kubrah ai ba mahaifiya ta bace? ina mahaifiya ta take Daddy?
Ina A halin ta suke ?
Cakkkkkkkk Marshal Abdu Kareem ya tsaya yayin da A'isha Farida idanun ta suka firfito wannan Zancen da yake yi anya Kansa yana lafiya kuwa?
Abun da take fa
i kenan kana Taji Muryar sa yana cigaba da cewa " kar kayi mamakin ya akayi na sani, Kai ka raineni tun ina yaro kasan yanayina da yanda nake saurin observing da fahimta , Daddy kun kasa ankarewa da cewa wata rana zan gano Gaskiyar komai?
Daddy i need in my side she's my world da ina tare da ita rayuwa ta sai nafi jin dadin ta fiye da komai .
Daddy Please Ina bu
atar Mahaifiya ta....
Aaaryaan.!
Alh Abdu Kareem ya kira Sunan Yaron nasa tare da juyowa yana kallon sa .
wallahn da yaga Ni a idanun sa yasa shi fahimtar Irin tsananin Soyayyar da yake mawa Mahaifiyar tasa .
Yaushe kasan wannan babban sirrin tamu wanda muka birne shi daga mu sai mu?.
Daddy mene Mahaifiyata tayi maka da ka gaza hakura duk rintsi ka zauna tare da ita .
Daddy a ranan dana ke farin cikin kammalawan Deegre dina na farko naji Hajiya Kaka na kuka tana fa
in halin Mahaifiya ta , Wanda anan ne naji komai da komai , sanadin ku kai da Hajiya Kubrah Mahaifiyata tabar gidan iyayen ta ta shiga duniya , duka Hakan naji Hajiya Kaka na fa
a maka , Kuma tana rokon ka akan ka nemo ta ka dawo da ita gareka , amma sai ka nuna ma.....saurin Dakatar dashi Daddy yayi yana daga masa Hannu kana yace " Aaaryaan banaki maka bane ba ,sai don saboda Kubrah Da kai halin da zaku shiga .
Saboda Hakan ne Yasa Mahaifiyata ke gararanba a duniya , tana Da Yaron da ta haifa da cikin ta kamana amma babu Amfani .!
Daddy daga ranan dana ji wannan maganan na dinga sa ido naga ko Mama zata tazo Amma kusan shekaru goma kenan bata ta
a nima na ba , koda Nasan ita ba Attajira bace amma ta zabi ta zauna ita kadai a rayuwar ta anan ne na fahimci karancin ta .
Dad Wannan ranan nake jira Ka Fadamin garin ta naje Gurin kakanni na na tambaye su Mahaifiya ta .
Aaaryaan...!
Har yanzu da sauran ka kwarai .
Kasan Wacece Hadiza Kuwa? .
Tun ranan da ta bar garin Kaduna nake neman ta har yau ban huta ba ,amma kuma ba'a Sama mun inda take ba .
Duk wani soyayya da zaka nuna mata Nafika jin ta a raina Saboda Na zauna da ita ,Nasan Ha
urin ta na kuma san Rayuwar ta .
Zan kuma cigaba da nimar mata na ba zan daina ba sai ranan dana daina numfashi kasa ya rufe mun ido .
Magana ta gaba , Bana son ka nuna ma kowa kasan wannan maganan ka Rungumi Kubrah a matsayin uwa kaman yanda ka taso ka ganta .
Sannan magana ta gaba Kaman yanda nace kasan magana
aya nake yi , nan da kwana biyu ka fidda mun da wacce zaka Aura .
Yana Gama fa
in haka ya juya tare da ficewa yana barin masa Falon duka ran su da zuciyoyin su a dagule yake .
Numfasawa A'isha Farida tayi tana saka hannu tare da goge Dan guntun Hawayen da ya zubo mata don kawai sai taji tausayin sa ya kamata .
Mi
ewa taga Yayi itama tana fitowa daga Bayan Kujerar da take Ma
ale .
"Ohh ALLAH .!
Gani tayi ya nufi bangon falon yana buga kan sa
har sau uku tare da juyawa Yana kokarin tarwatsa Centre table din falon don wani ball yayi dashi sai da notin wasu suka kwance .
Wayyo Yalla
ai don Allah ka bar mugun kanka a bango Jini zai iya haduwa da kwanya .
Yaji Sanyayyar Muryar ta tana masa magana cike da nuna caring .
Wani kallon takaici ya watsa mata kamin yace " Kece kika jawo komai sannan kina tsammanin na rabu dake na sa Miki ido? , Ni zaki ma rainin Hankali?
To ki sa a ranki tamkar yanzu aka fara don Kece Macen da zan sanar ma Daddy zan Aura , Ke ma kin san me zai biyo baya ba sai fa
a Miki ba...
Saurin kallon Sa A'isha tayi kamin tace " Allah ya kyauta na Auri
warto mai lalata mata , Wallahi na tsaneka kuma ba zan taba Son ka ba har Abada.......!
#MAMANTEDDY.
E...!
#Erotic
#Sympathetic&
#Romantic
#Story
Littafin f
e na ku
i ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu bu
atar book din Regular group
500...Vip group
1000...
Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
Takowa yayi yana
ara matsowa Daf da ita kana yace " Dama nace Dole ne ki So Ni.?
Na fa
a Miki ki So Ni ne?
Mtswww Dogon Tsuwa ya Jah yana kallon gyefen sa irin na Wula
antarwan nan , Kamin ya kuma juyo da kallon sa yana mata kallon Kasa kasa Wanda Yana cikin dalilin da yasa ta tsani Aaaryaan a zuciyar ta ciki har da dalilin Wannan kallon da yake mata na Yan iska .
Hannun sa da taji yana Tallabo fuskar tare da matse bakin ta yana mur
a mata ....Saurin baya tayi tana kokarin
wace kan ta Amma kuma ta kasa don ya riga ya kama bakin nata babu ta Yadda zata iya Kwatar kan ta .
Cikin Muryar Gadara da izza ya kalle ta ido cikin ido yana cewa " Kar ki fara , kar ki kuskura zuciyar ki ta fara jin Soyayya na , Don ko kinyi kinyi Aikin Banza , ba Auren ki zanyi don ina Jin Son ki ba , Auren ki zanyi Don Na lalata rayuwar ki , ke yau ne ka
ai kika yi mun , Amma Ni tanfatsa Miki zan dingi yi har iya
arshen Rayuwar ki .
Ya kare maganan Yana sakin ta tana yin taga
zata Fa
i ...hannun ta tasa tana dafe bango kamin tace " Babu mai Ganin bayan Wani Sai Allah kuma abun da kamin inshallah Ni da kaina sai naga Sakayya ta .
Nufo ta yayi yanaa zafafe ko mai ya tuna sai kuma yayi shiru yana juyawa tare da komawa yana zama Fice mun daga Falo ki bani Wuri .
Naga Mai hanani Abun da nayi niyya .
Wuce shi tayi tana
uni tare da cuno masa
an mitsulun bakin ta ....bayan ta yabi da kallo da yanda Hips din ta ke juyi , Lumshe ido yayi yana sakin baki don ya kasa Rufewa , neman mata ya zama masa kaman lallura , zai iya Sex da mace a ko ina ,Amma ya rasa Dalilin da yasa yake
aga ma A'isha
afa ,duk da kuwa Tsananin Azabtaccen Sha'awan ta da yake yi amma kuma koda ya yi yun
urin yi mata Wani Abu Sai ya kasa .
Hango ta yayi tana kokarin nufar Dinning room , Wanda cikin doka tsawa yace " Uban me zaki mun Anan Wurin ? .
Juyowa tayi ta a kallon sa tare da murmushi duk da magannn yayi mata babu da
i ,amma a Fuska sai ta washe masa baki ,don ta san Dalilin fushin nasa yau ta gama kai sa Hands down .
Yalla
ai Ka manta ne ai lokacin Shiga kitchen Dina yayi a huta lafiya ." Mamaki ne ya kama Aaryaan Amma sai ya dake yana saka hannun sa tare sha shafa Sumar kan sa .
Lab
an sa ya ciza yana Lumshe idanun sa tare da tunanin irin izayar da zai mawa A'isha .
Tabbas dole sai na hukunta yarinyar nan rashin kunyar ta da girgiwa yayi yawa kin ha
u da dai dai ke
an zamani irin ki .
angaren Hajiya Lubnah kuwa Kwana biyu da Farucin Nawaaz ta shiryo ta taho Gidan Yayan nata Wato Marshal Abdu Kareem mahaifin Aaryaan .
Zaune suke a wani babban Falo wanda aka shimfi
a masa Carpet na Alfarma ,hannun ko wanne
auke da Kayan marmarin da aka tana da masu .
Ko wacce cikin shiga Ta Alfarma Wanda idan kagan su kasan kudi ne da boko a wurin Mara ilimi bai isa ya shiga cikin su ba .
Hajiya Lubna kenan da kuma Hajiya Kubrah .
Kishingide Mom Lubnah tayi tana Dada Turo kallabin ta gaban Goshi irin na masifaffun iyayen nan .
Muryar Hajiya Kubrah ne ya naji tana cewa " Wannan yaro Anyi shashasha....Duk
ammatan duniya ya rasa Wanda yake SO sai Yar Aiki?.
Hummm Nufae ina tunanin kodai tayi masa wani Abin ne .kin san da ya'yan talaka babu imani sun san Hanyar bokaye da yan tsubbu kusfa
.
Dafe Goshi Hajiya Lubna tayi tana sharce Gumin dake sauko mata a lokaci Guda .
Innalillahi wainna ilaihir raji'un....
Ni fa Dama Kubrah nafara Wannan tunanin .
Nawaaz da bakin Wula
anci ne zai kalli Yar Aiki yace yana SO.?
Tabbas ba haka kurum ta rabu dashi ba an turaro mun
a ne .
Don Haka yanzu Za'a kirawo mun yarinyar nan na tube ta na zane mata jikin ta tasssss Don dama ance Karama ce amma sai shai
ana .
Jinjina Kai Hajiya Kubrah tayi tana bin bayan Mom Lubnah kamin tace " Bari kuwa haka zamiyi idan Taji ba
ar u
uba zata sanar da bokan ya dakata ya cire Son ta a zuciyar Nawaaz.
Ke Jimalo Maza fita ki nemo min bulala guda biyu , don Hajiya Kubrah idan kin gama zane ta Nima sanyi mata nawa ne .!
ewa Jimmalo Tayi tana fa
in Tom Hajiya .
Da zama ya ishi Aaryaan ganin bashi da Wata mafita damuwa tayi masa goma da Ashirin wannan yasa shi mi
ewa yana Nufar
angaren Hajiya Kubrah .
Itako A'isha cigaba take da Aikin ta tare da tunanin magannn Aaryaann zai Aure Ni kenan don ya mugun ta mun?.