← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 67

Sashe 8

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ma'aikata ta gani rutu bayan yan dakon Companyn da ta gansu a waje suna ta aikin
wasar kayan da ake saukewa .

Me kike so
ammata?

Taji Muryar Wani Saurayi daga Bayan ta yayi mata magana .

Cike da Gadara tamkar wanda ta ri
o dubu
ari ta kalle shi tana Har
ewa tare da cewa ' Maggi Star guda
aya .

Shiko Nafi'u Jin tace guda
aya ya
auka
wali
aya take nufi Nan take yasa Aka kawo mata
walin Maggi Star .

Hannun ta tasa tana farke
walin tare da
aukar Ledar Maggin Guda daya .

Mi
a ma Nafi'u
ari Uku da Sittin Tayi tana cewa " Ga kudin ku .!

Ware ido kowa na Wurin yayi cikin mamakin raunin hankalin Wannan Yarinya .

Wata ce mai zafin Rai ta mi
e a zafafe don ta lura A'isha Farida zata ja masu sallama da kora gashi a gaban Aminin Mai Companyn take wannan Aikin ,suma duk a tsorace yau suke , don daga mai Companyn har abokin nasa Sir Aslaaam ba mutunci ne dasu ba .

Duka iskancin da A'isha keyi a idon sa .

Amma kaman bai ga komai ba ,kallon ta kawai yake bai nuna ko in kula ba .

Amma ke wacce kalar Jakar Yarinya ce ?

Cewan Gift Dake
ara tighting belt
in ta .

Juyowa A'isha Farida tayi cikin Wani irin kallo don Har ga Allah bata san ba'a siyayyar
ai A Company ba .

Cike da Mamaki A'isha Farida tace " Ke Me nayi Miki zaki zage Ni ?

Bani kika zagaba Uwar ki wacce kika bari a gida kika zaga.!

Wani irin yunkuri Gift tayi tana Shirin dam
o Wuyar A'isha Farida wanda ko gyezau bata nuna tsoro ko
arrr Ba .wannan yasa Aslaam
ara Sakin baki yana mamakin wannan Wacce irin tsilalliyar Yarinya ce ,bin
irjin ta yayi da kallo kamin ya kalli Fuskar ta ,mtswww Small Kid Yarinya
arama sai Rashin kunya abun da yace kenan a zuciyar shi kamin ya dakatar da Gift yana cewa " A ba A'isha Farida Kayan taje dashi zai biya .

Juyowa A'isha tayi cike da mamaki kamin ta wangale baki tana cewa "Lahhh Wai na tafi da ku
in duka ?

Ka saya mawa Mama ta Maggi ?

Gya
a kan sa Yayi Alamun Eh don baya cika dogon magana .Kai wai dama ya'yan masu kudi suna da kirki irin ka ?

Na gode Yaya na , na gode halin ka ba iri
aya da Wannan Shegiyar Kafurar ba , ba
irin fuskar ta har duhu yake tun kamin ta jita a wutan .....Shiiii Enough please.!

Ya katse ta cikin hanzari jin tana shirin cin ma Gift mutunci .

Ya isa
auka ki tafi .

Ai gashi nan a hannu na ,A'isha tayi maganan tare da juyawa tana kokarin ficewa daga Companyn .

A'a Ai Duka
walin zaki dauka .

Wani irin farin ciki ne ya lullu
e A'isha Duka Yaya na Zan dauka , Allah ya baka abun da kake so na gode .

Murmushi yayi har ta gama addu'an ta,ta fice daga reception din .

Tare da barin Companyn da
walin Maggi Star .

Abuja
3:20pm .

Tun da ta
ara Wayar a kunnen ta take Sauraren maganan nasa da yake mata cike da ba
in izza da Miskilanci .

Numfasawa tayi tare da sauke Muryar ta tamkar Wanda take magana da Yaron goye .

Aaryaan Ka tabbata gobe zaka sauka a Nigeria?.

Sai da ya dau kusan mintuna uku sannan a takaice ya ba Hajiya Kubrah Amsa da Yeah ".

Ok ya....Mum Ina Wani Aiki yanzu i Will call you later.

Take care of yourself Okay? .

Datse Kirar yayi yana cigaba da Aikin sa ta laptop
.

Dafe kan sa yayi yana tunanin abubuwa .

Mum I'm very sorry for what I did .

Baa Son Raina bane bana Son zama tare dake , kawai Zuciya ta ce kullum take sakani nake nesa dake wanda ban san dalilin hakan ba .

Tun tasowa ta nake jin hakan har yanzu .

Buhhh I'm sorry mummy i love You.

Maganan yake shi ka
ai Don yana ke
antacciyar
akin sa na Nan malesia .

Tsintar kan sa yayi da kallon Hoton Hajiya Kubrah kamin ya rufe laptop
in sa yana mi
ewa tare da cewa " Inshallah A gobe zan sauka a gida nigeria .

I know my mom will be very happy.
angaren Hajiya Kubrah kuwa tana sauke wayan Kallon
anwar ta tayi Hajiya Leela kamin tace "Hajja Leelah Abun fa na Aaryaan is worst ,zuciya na zata buga .

Ina tsoro kar yasan Gaskiya .

Cikin Sauri Hajja Leelah ta dafa Hajiya Kubrah tana cewa ":Cool ur mind Mum Aryaan .

Kawai nafi ganin girma ne yazo masa Kin san kowa da kalon nasa girman ,wani zaiji ya raba jikin sa dana iyayen sa ,wani kuma A lokacin yake da
afa ma iyayen sa .

Kar ki manta Aryaan tun da ya kammala primary school ku ka tafi Abroad baku dawo nigeria ba sai da ya kammala deegre
in shi na Farko .

SO dole ba lallai ya kasance yana jin dadin zaman Nigeria ba .

Kinsan Rayuwar ya'yan Turawa ya sani , Su daga sun kai misali suke barin gidan iyayen su su koma nasu .

Huhmmm Sauke ajiyar zuciya Hajiya Kubrah tayi kana tace " Ban san ya akayi Allah ya jarabe Ni da Soyayyar Aryaan a zuciya ta ba , tamkar nice na kawo sa duniya , soyayyar da nake masa Ko mahaifiyar sa bata masa irin sa ,don da tana masa Ni Nasan da yanzu ta ne meshi .

Leelah ce tayi saurin cewa " Kin manta mun mata farra'u tsakanin ita da mijin ta da
an cikin ta?

Kin manta me mukayi ne? .

Na sani Hajja Leelah amma me yasa Aikin ya ki tasiri akan Aryaan ?

Me yasa ?

Na fara tunanin duka
arya ne Leelah .

Hajiya Kubrah Wallahi ba
arya ,ki duba fa kiga ke kike juya cikin gidan nan .

Aaryaan ne dai kawai .

Yanda yake nuna mun tamkar ya zauna da mahaifiyar sa ta fa
a masa abubuwan da nayi mata , kuma Nasan fa bai san Ni banice mahaifiyar sa ba .
wallah ne ya fara sauka ma k
uncinta tana saka taffan ta tare da gogewa .

Ba gobe bane yace zai dawo?

A gobe Inshallah zan tafi Jigawa wurin mutumin nan na sanar masa dawowar Aaryaan , Idan kin rufe ido kin sa masa a binci yaci to, idan kuma kin
i ke kina tausayin
an ki shikenan, Sai ma Yasan bakyece mahaifiyar shi ba zaki ga sauyi .

To Hajja Leelah ki amso wannan karon Abun is to much Wai Har Hajiya Lubna ta fini matsayi akai na , Yafi ganin ta da kima a kaina .

Ya dauki Yusraht tamkar
anwar sa ta jini .

Ko da yake ai hakan yake Amma mahaifiyar Yusraht
anwar Mahaifin sa ne ka
ai , Alh Abdu Kareem me yasa yake zama a can Gidan Fiye da gidan mahaifin sa ?.

Kuyi hakuri Hajiya Kubrah Za'a yi maganin komai , Wallh in so kike yi idan Aaryaan ko wani irin umarni kika basa kar ya kyatara ba zai yi ba .

Kawai ki bani daga yau zuwa gobe.
9:01pm .

A hankali take Gyara
wanciyar nata tare da Kallon Mum Lubna dake rufe ta da Blanket .

Yusraht Sleep well .

Mumy Good Night.

Juyawa Mom Lubna tayi zata fita taji Yusrah ta ri
o Hannun ta , Wannan yasa ta juyowa tana kallon
iyar nata .!

Mummy Wai me yasa tun tasowa ta Ba
wa jituwa da Daddy?

Kullum kaman akwai wani Abu a tsakani ku amma kuma
oye mana , a tunani na a da don ina yarinya ce ki shiyasa kike
in fa
a mun , Amma mai yasa ba ki fa
a mawa Ya Nawaaz ba ?

Idan shi namiji ne ai
an ki ne ,to Ni a yanzu na isa rufe ko wani irin sirri ne dake tsakanin Iyayena , please Mummy ki fa
a mun a yanzu shekaru na ashirin da Hu
u na cancanci Nasan damuwar ki dana Daddy .

Wani irin bugawa zuciyar Hajiya Lubna yayi cikin
aro murmushin dole ta sa hannun ta tana ha
awa dana Yusrah , Yusraht babu komai tsakanin mu me yasa kike Wannan tambayar , Kawai dai kin Daddyn ki ba mutum ne mai yawan surutu ba shi yasa zaki ga Bama fira tsakanin mu .

Amma mum ai muna fira idan muna a tare , Tsakanin ku ne nake ganin tamkar akwai wani Abu .

Babu komai Yusrah ki yarda da abun da na fa
a Miki .

Shiru Yusrah tayi kana tace " Na yarda Momy good night .

Rage hasken Fitilun
akin tayi kana ta fito tare da rufo
ofan Bedroom
in nata .

Bayan A'isha Ta koma gida a lokacin iyayen Lauratu sun bar Gidan ,don haka babu kowa sai masu ba Mama Lantana ha
uri .

Anan ne A'isha take jin gorin da Laminde tayi ma mama Lantana tare da cin mutunci wai ba'a san A salin su ba .

Farin cikin Maggin da Ta samu kyauta ne ya koma ciki .
aki ta nufa ba tare da ta ce komai ba ,jikin ta yayi sanyi tausayin kansu ya kamata .

Zama A'isha tayi tana tunanin yanda Mama Lantana ke shiga Wani Hali duk idan ta tambaye ta ina ne Asalin su .

Wannan kuma yasata yanke hukuncin har abada ba zata kara kuma tambayar ta komai ba .

Wuraren Yammacin ne A'isha ta fito daga Dakin su .

A Madafi ta samu mama Lantana tana Aikin girkin yamma .

Mama Sannu da Aiki .

Cikin fara'a mama Lantana ta juyo tana cewa " A'isha kin tashi barcin , Yau baki je islamiyya ba , Kina ta barci yanzu nake shirin na tashe ki bakyau barcin yamma .

Shiru Aisha tayi a tunanin Mama barci nake yi kenan ?

Tunanin Rayuwar mu nake yi .

Kallon Fuskar mama Lantana tayi ganin yanda ta nuna uwa duniya ba'a yi wani Abu ba
azu na rikici .

A'isha ta lafiya tunanin me kike yi?
Chapter 8 · 0% Book details