← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 67

Sashe 24

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A wannan karon Aaryaan gaba
aya Hannayen sa na akan Nonuwan bie bie ne .

Sai Wani Magana take masa kasa kasa shi kuma yana Aikin liliya mata nonon ta tare da matsasu .

Aje jakar A'isha Tayi jikin ta a sanyaye duk taji babu da
i jikin ta .

Bieb Na Dawo fa nan gidan ne da zama , Sai nayii sati Daya sannan zan koma .

Idanun sa na akan Breast din ta ba kuma tare da ya Juyo ya kalle ta ba yake cigaba da wasa da su .A'isha kuwa a Zuciyar ta cewa take " Ita bata jin Zafi ne , Ai Ni Ko da hannu na,na buge sai kaji kaman na mutu don a zaba .

Muryar Aaryaan taji yana ba bie bie Amsa da" What's About Husband?.

Forget About Him please .

Mun samu matsala ne , Nd Ina so na rabu da Auren sa ne , Kasan menene a gabana bai wuce Auren ka ba .!

Wani kallo yayi mata Wanda A'isha Farida bata san lokacin da bakin ta ya bu
e ba ta tsaya tana kallon su tare da mamakin Wai dama tana da Aure take kula Wannan Aaryaan ? .Hummm Numfasawa tayi Wanda jin saukar Numfashin A'isha yasa Bie Bie juyowa a zafafe .

Uban kike kallo ko mene?

Baki san inda zaki ake Trolly Bags din bane ba .?

Sorry mah.

Kiyi Ha
uri A'isha Farida tayi maganan tana saurin daukar Jakar .

Keee .!

Zo nan.!!

Aaryaan yayi maganan yana kallon A'isha wanda a sanyaye ta matsa kusa dasu .

Zauna anan kasa ki masa mun kafana sun min tsami ,kin gama Wankin Dana baki?.
ago ido A'isha Farida tayi dai dai zata masa magana taga bakin su hade suna tsotsan harshen su...Cikin Rawar murya tace " Sir Aaryaan na gama , Amma don Allah ka karo mun wasu na tafi na Wanke maka...........!
#MAMANTEDDY
E...!

Littafin f
e na ku
i ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu bu
atar book din Regular group
500...Vip group
1000...

Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.

Wani irin kallo ya watsa mata Kana yace " Tashi ki bani Wuri ,kina kallon mutane da ido a kakkafe na rashin kunya .

A hankali A'isha Farida ta mike tana sharar Gumin dake Tsatstsafo mata don taga Tashin hankalin da bata taba gani ba a yau .

Muryar Bie bie Taji tana cewa " Kar ki bar kowa ya taho nan yau yana tare da matar sa ...Tom A'isha tace yayi da axuciyar ta take cewa " Wai matar Aure ke bin Yaro karami saurayi wanda bai wuce 30 ba a duniya..?

Ficewa tayi a hankali tana barin Part
in gaba Daya .

Kai tsaye ta fara nufar farfajiyar Gidan don dama idan zata isa
angaren Hajiya Kubrah sai tayi baya ta koma Harabar Gidan sannan zata Dauke Hanyar Bangaren ta .

Fitowan Marshal tare da masu take masa baya yasa A'isha Farida sau
rin zubewa Har
asss tana gaida shi kaman yanda Sauran Ma'aikatan suka yi .

Har yayi Gaba sai kuma ya dawo yana kallon A'isha Farida , A wani bangare kike Aiki?.

Cikin Kame kame don yayi mata Kwarjini A'isha Farida tace "
angaren Yalla
ai Aaryaan .

A'a Yau bai fita bane ba?

To ki sanar masa ina Son Ganin sa yanzu .?

Bu
e Baki A'isha Farida tayi cike da Tuno maganan Bie Bie da take cewa kar ta bari kowa ya shigo Inda suke yana tare da matar sa .

Kallon Daddy tayi tana kama hannun ta tare da ha
asu ...a'a Tashi maza.!

Yayi maganan cikin kwantar da murya da son ta saki jikin ta ,don ya fahimci itace Yarinyar da Naawaaz ke So.!

Wani irin Shiru tayi tana tunanin to yanzu yaya zatayi?

Ba Wai ta je kirar sa bane ba Bie bie tayi mata shegen duka don wannan ta lura karamin Aikin ta ne .

Tuno da marin da ta dingi sha a wurin Aaaryaan yasa ta magannn zuci tana cewa " Wannan shine lokacin da Nima zan rama , baka San Wacece Ni ba , Ai kowa yaci tuwo dani mita ya sha ....zan fara Haukata ka tun daga yau , Duk Abin da kamin daya bayan daya Sai na Rama kana daga bisani na Gudu , dama duk cikin gidan nan babu Wanda yasan inda muke da zama Ni da Mama na .

Kallon Daddy tayi tare da cewa" Ai ai Yana tare da matar sa , Yace kar Na bar kowa ya iso Bangaren sa Hajiya ta dawo daga Tafiya .

Matar sa...?

A'a Wannan Wani irin zance ne haka ?

Aaaryaan din ne yake da mata?.

Tsitttt Wurin yayi don jin katobarar da A'isha keyi .

Okay muje naga Matan nasa .

Marshal Abdu Kareem yayi maganan ba tare da ya saurari na bakin A'isha Farida ba , don hankalin sa ya tashi .

Gaba A'isha Farida tayi yayin da Daddy ke bin ta a baya yana jinjina kai tare da shakkun maganan nata na Anya Gaskiya ne? .

Tun a waje ya dakatar da duka Wasu masu tsaron sa yana shiga Falon daga shi sai A'isha .

A dai dai Kuma Wannan lokacin Aaryaan da Bie bie suna zaune manne da juna suna kissing din la
an su .

Fiddo da ido A'isha tayi tare da yanka wani makirin kuka tana kauda kan ta tare da yin baya tana fa
in " Wayyo Daddy ba zan iya kallo ba , Ka gani ko?

Nace maka matar sa ce kuma tace kar a shigo masu....Gigif Aaryaan yayi yana saurin mi
ewa yayin da Bie bie ke gyara Rigar ta don ta fiddo da nonon ta duka biyun suna Watayawa .

Shi kuwa daga shi sai kayan shan iska .

Kallon kallo suke yi da mahaifin nashi , wanda yaji
irjin a yayi nauyi tamkar Ana daura masa Dutse .

Aaryaan..!

Daddy ya kira sa cike da nuna tsananin mamakin sa da damuwa .

Sunkuyar da kai Aaryaann yayi tun da yake
wartanci bai taba nadama da jin kunya kunya irin ta yau ba .

Cikin rawar murya Daddy ya kuma furta " Aaaryaan...!

Abun ka ga mai hali baya fasa Halin sa a Miskilance yace " Daddy..!

Tasss tasss tasssss kika ji Daddy yana Wanke fuskar sa da Wasu irin zafafan mari Har Sau uku wanda jin hakan da karar marin ya urin ta A'isha Farida saurin nufar Bayan Kujerar falon tayi tana matse kan ta a can .

Itako Bie Bie yanda taga Fuskar Daddy marshal Abdu tamkar yana filin daga ko jeji yasa Ta a wani irin mahaukacin Gudu barin falon tana barin su Trolly din da ake iyayin an zo Kwana dasu....da zata fita ne tayi Karo da
ofan ji kake rammmm Goshin ta ya bugu da
ofan fita . tsayawa tayi tana Matsar Hawaye tare da dafa Goshin ta da ya kumbura a lokaci guda .

Jin Marin da ya kuma yi ma Aaaryaan yasa ta ficewa bata tsaya bi ta kan ta ba da gudu wanda da ido securities din suka bita .

Jin sababin Marshal yasa ka Wasu sojojin da yawa fara ja baya daga Wajen da suke , wasu kuma na Guduwa .

Don kun san Zafin zuciya irin na soja , su kuma Wanda yakai matsayin marshal a soja ganin sa idan sojojin suka yi gudu suke yi bare shi ya zuciya .

Kara Waro ido A'isha Farida keyi ganin Yanda Aaryaan yake tsaye duk marin da ya sha bai ko
wallah ba haka fuskar sa bai nuna Alama .

Na shiga Uku.!

Ko dai shima Soja ne?

Idan fa Nine aka yi ma wannan marin wallahi da tuni na amsa kalmar shahada na dade da bakuntar Gida na na gaskiya .

Ina hankalin ka ya tafi Aaaryaan?

Aaaryaan Wannan shine tukwicin Gatan da muka baka? .Aaaryaan ina ilimin ka ya tafi Kasan Wacece mahaifiyar ka?

Kasan su waye dangin iyayen ka? .

Mahaifiyar ka ban Aure ta ba sai da ta sauke Alkur'ani , Yar Gidan malamai ce gaba da baya , Amma shine kai zaka yi zina?.

Zina fa Aaryaan ina ilimin ka na muhamadiya Wanda saboda Tsaban naga ka kintsu egyft na fitar da kai ,kai fa Hafizi ne ....Dafe kai Daddy yayi yana cewa yaushe hakan tafara Faruwa?.

Shi kam Aaaryaan Tunani maganan Daddy yake yi da yace " Wai mahaifiyar sa tayi haddan Al
ur'ani , kuma dangin ta kaf Malamai ne?

A zuciyar sa ne yace " Su waye Malamn wai?

Anty Rahma ko Kuwa Mom
i na ,wacce Sallah ma bata damu da ita ba ,amma kuma yake fadin Wai tasan Al
ur'ani?

To nima me ya same ni nake kwadayin Zina nake
wartanci da nawa ilimin?.

Shashashan banza Aaaryaan ka bani mamaki matu
a .

Daddy Kayi Ha
uri Nasan duka abun da nake baya dakyau amma bana jin zan taba iya dainawa .

Saurin kallon sa Marshal yayi itama A'isha na sa
alo Wuyar ta daga Bayan Kujera .

Dai dai Daddy na koda masa Gigitaccen Mari da Sai da bakin sa Ya fashe da jini .

Giwowin ka kasa...!

Daddy yayi maganan yana daga murya a hankali Aaryaan yayi
asa da Giwowin sa cike da ladabi ga mahaifin nasa idanun sa na karka
awa suna yin jajir kaman jan Gauta .

Idanun sa ya
ago dai dai A'isha na leko da da fuskar ta suna yin ido hudu da ita .

Abun ka ga mai hali baya fasawa sam bata san lokacin da Tsiwar ta yakaita yi masa Gwalo ba tana Washe baki tare da masa Dariya kasa kasa yanda Daddy marshal ba zai ji ba .

Wani irin bakin ciki ne ya ka masa , Tare da malolon bakin ciki , Mace ta farko da ta fara Tarwatsa masa Rayuwa da kokarin jefa sa cikin matsala .

Daddy A familyn Mommy Babu wanda zai iya kawo maka Al
ur'ani cikakken izifi biyu har da Mommy , Amma kuma a haka kake cewa sun taso Gidan malamai ?.

Shiru Daddy marshal yayi kana ya juya yana kauda maganan don baya So
an sa yasan Gaskiyar Lamarin .
Chapter 24 · 0% Book details