← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 67

Sashe 64

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jama'a ina masu fama da matsalar daji mgnn cututtuka wanda aka kasa sanin kansu to da izinin Allah komai yazo karshe*
Ina masu son suga sun xama na gaban goshin mijinsu kixo na maki na layuu wanda ake sakawa a masai ko kuma mallakan ajewa a kwana ko mallakar da ake kawa a saman gida kokuma mallakar da ake saka gashi ko sirrin da zan baki kisa masa a ruwan wankarsa maison hadun ma saike kikaruka karin bayni abimu tawannan numbern kamar haka :08139762831
*7.

Mallaka ta hanyar nono mukeyin rubutu a kan nono ,mallakar hatimomi gamasu bukatar fansa ,mallakar xuciya abama kare, mallakar xuciya mai allurai aciki, mallka da mukeyinshi da kwai wanda mukeyi aciki ,da mallaka rubutune na ayoyin allah ,mallakar suratul yasiin wanda akesha da tsamiya a tsaye wanda za'a kaimasu sukara yin mana hakuri please.....*
Mallakar silipass mai allurai hade da yaka , mallakar farin kaza , mallakar bindin sa mallaka na mgnnn mata mallakar gabansa ga matan da mijin ta kebin mata ko kuma kula yan mata kuma bata da kishuya mallakar rufe namiji a kwalba wanda zan bayar da sirrin shi kyauta duk wanda tasan xatayi wannan sirri to tabini pc in taga yanda akeyin sannan tanemi izini nayi saving dinta in kikayi gaba kadi kanki tsaye to kiyi hakuri fa wallahi bazaiyyiba kimana mgn sannan kiyi kinayi wayyo allah mgn ya kare wannan sirrin saboda masoyana ne masu sharing yawancinsu sunaso amma basuda kudi shikenan soyayyarsu sai suyita mana share allah yasaka masu da alkairi ameen to wannan sirri na
rufe miji ko saurayi akwalba gashinan nakune .....

Idan kika sami kwalba mai rufi kwalba ba gora ba kwalba sosai mai murfi sai ki samu ki rubuta jauharatul kamal kafa 6 yasiin kafa 12 ayatul kursiyyu kafa 7 sannan inni zan hada inayin wani layuu kala biyuu ko na fada baxaku gane ba dawanda ake zana mutum a kanmota da rubutu a tare da kuma dayan gaskiya bazaku ganeba amma masoyanainhar kukayi wannan shima yanayi sannan kuma sai kimyima Allah kirari da sunayensa basmala 12 ki topa bakuda kalan tyraren buxuwa kuyi da ko wacce kala sai kuma Ku kira sunansa ya Allah wane dan wance da karfi sunasa dana mamansa wato mahaifiyarsa kenanin inkin gama kiyi nafila raka'a biyu dama takar dun suna ciki ki mike a tsaye ki fadi bukatunki a wajen Allah a game dashi ki rufe indai bakiji kaman za'a daddake maki hakoraba ko kiji kanki na ciwo ko kiji wani yanayi indai bakiji ba to baiyyi ba wlh hajiya ina jiran comment kuma na mai maita karki je kiyi kanki tsaye sai kinyimun mgn tukuna sannan fa zaiyyi ....
*kuma gamasu bukatar aiki a wajenmu suna iya tumtubata a numberta kamar haka :08139762331*
Buxuwa empire tana aikin dayasha gaban wannan kawaidai daidai ruwa daidai kurji in kinason wanda yafi wa'annan ne topa ki garxayo wajen buxuwa empire
Ina yara matasa da zakigansu da kwakwalwa a kansu kamar mene to hajiya indai dabin karatune babba ko yaro wanda bai rike karatu daya dauka daya manta to maza ki garxaya wajen buxuwa empire ta hada maki naki , masu mgnn daukaka kiji ance komai sai wance komai to kixo mu hada naki naki
*lna masoya masu son aikin sirinji na allura wanda akeyi da allura ,lna masu bukatar aikin kwarya da kore ina masu son aikin auduga ,ina masu bukatar aikin hanta mai hade dana kofar gida , ina masu son ayi masu aiki a kwalli ko miji ko saurayi kukayi ido hudu duk abunda kike so sai yy maki su.

Ina masu aikin takalmi wanda kitaka kiga maza na biye sai wanda kikeso wannan tsokacine a ayyukanmu kamar yanda nafada a farko mai bukatar karin bayani yana iya ya bi buxuwa empire ta numbern mu kamar haka: 08139762831
Masoyana a kwai kimtsatsun sirrori wanda inshaaalllh zamu koyar da ranar litini wanda yayi daidai da kwanan watan na turawa 12/06/2023 tun yanxu kiyi kokari kishiga wannan group din ana koyarda na farinjini dana kiranye dana mallaka ki koya kodin yayanki Allah kamana jagora ameen
*Buxuwa empire takuce muna mara da kowa da kowa Allah ka taimaka mana Ameen*
#MAMANTEDDY
_Mamanteddy_
78-79
Kallon Aaryan Doctor din yayi tare da cewa " Sir Bai zama lallai ko mun Gwada blood sample din ka yazo dai dai da nata ba .

Kayi dai Hakan yanda nace maka .

Daddy marshal ne ya katse su yana fa
in " Ina Yusrah take ?

Cikin Tsawa da Fa
a irin nasu na manya .

Jikin Yusrah ne ya hau Rawa kar
na tsoro .
ara Lafewa tayi a a bayan Mama tana Fara Kuka .

Zamu koma zaki same Ni .

Daddy kayi Ha
uri .

Tayi maganan tana mai Cigaba da Share Hawayen fuskar ta .

Daddy ne ya katse ta da shima ran shi yake a harzu
e ji yake kaman yayi ta sharara mata Mari .

Yi ma mutane Shiru shashasha kawai .

Don ALLAH ayi Ha
uri tun da wannan Abu ya riga da ya faru Allah kuma y kiyaye Gaba .

Kallon Mama Hajiya kaka tayi a harzu
e cike da
acin rai don Yusrah bata ta
a bata mata Rai kaman na yau ba .

Ita dama ta kosa taga Ya'yan jikoki gashi tana shirin masu sakekenuwa.

Ke da Allah Hadiza yi mun shiru , Me faruwa ya faru mene?

Kashe A'isha taso yi ne?

Wannan wacce irin yarinya ce .?

Kuka Yusraht ta fashe dashi tare da cewa" Dama na lura tun da A'isha Farida tazo Gidan nan duka ku juya mun baya ku ka daina So na , har da kai Daddy .?

Tayi maganan tare da juyawa tana kallon Daddy Marshal wanda tace har dashi shima ya juya mata ba.

Mommy Lubnah ce tace " Ai halin ki ne ,idan kika gyara sai a Soki ,amma kika ce wannan Halin zaki dauka wallahi ba zaki taba jin dadin zama damu ba .

Hawaye Yusrah ta Goge idanun ta na dulu dulu tana hura hanci na fitina ta furta ' Na tsani Wannan Yarinyar wallahi ,na tsani Farida .

Bana Kaunar A'isha .

Kokarin juyawa tayi tana shirin barin Wurin Daddyn Naawaaz ya daka mata Tsawa tare da cewa " Kina motsawa daga inda kike sai na Sa
a Miki .

Ba zaki bar Asibitin nan ba har sai A'isha Ta farka ta dawo hayyacin ta .

Muryar Nawaaz ne ya katse su yana cewa " Muje Nima a gwada jini na ,idan bai yi dai dai ba sai musan Wata hanyar daban .

Kallon sa Aaaaryaaan yayi a tare suka nufi office din doctor su Daddy da mummy duk suna tsaye .

Bayan An kammala Gwaji ne suka fito tare da nufowa Inda su Mama suke da su Yusra da har a lokacin take fuffuzga .

Mommy Lubnah ce tayi saurin fadin jinin yayi ko kuwa duka baiyi ba.?

Kallon Nawaaz Aaaryan yayi tare da murmushi yana cewa " Mommy ku kwantar da hankalin an samu , jinin Nawaaz yayi mata .

Alhamdulillah .

Shine furuncin da duka suka yi .

Hajiya kaka na cewa" Allah mun gode maka ,da badon Jinin ya zo
aya ba da bamu san yaya zamuyi ba ." Aaslaam Aaryaan ya kalla yana cewa " Ya kamata Nawaaz yaci Wani abu da zai sa yaji dai dai a jikin sa .

Eh hakan ya kamata muje Moto kawai .

A tare suka nufi Moton Hajiya Kaka na bin bayan su da kallo cike da Burgewa .

Kallon su Daddy Hajiya kaka tayi tare da cewa" Wallahi abotan yaran nan na burgeni Kalla fa ka gani.?

Tamkar yan uwa wanda suka fito ciki daya.

Ni da badon Wannan Yusra yasan halin ta ba , ai dana Ha
a Aure tsakanin ita da Aaslaam kowa ya huta .

To matsalar Ta gwada masa rashin hali tun da shi ganau ne ba jiyau ba a idanun sa ta nemi Kashe rai .

Mommy Lubnah ce tace "Wane Hajiya ai Akayi Hakan to tabbas zamu wayi gari muga Gawan Aslaam ba fata muke ba Allah dai ya tsare ,amma halin Yusrah kam to..." A'a Nifa kun damen mun Yusra waya ce maku ?

Ku tsaya ku sha kallo zaku ga kalon mijin da zata Aura .

Mama tayi maganan tana dariya tare da kama Yusrah da ranta duk yayi baki .

Likita ne ya fito yana masu wani irin kallo ,wanda Hankalin Daddy ya tashi matsowa yayi kusa da likitan yana cewa " dacta me ya faru?

Tana lafiya dai ko.?

Sauke Ajiyar zuciya Dacta yayi yana murmushi tare da cewa " Tana cikin koshin lafiya ,nan da Awa biyu zaku iya ganin ta ma .

Amma Alhaji
azu dana fito na tambaya nace Ita din patient din namu Akwai Dan uwan ta anan ,sai suka ce a'a .

Amma mun gwada jinin ta dana Wanda muka an jinin sa , iri
aya ne , akwai yan uwan taka tsakani ." Saurin mi
ewa Yusra tayi tare da kallon likitan tana cewa" me kake nufi ..?

Ina tunanin Sir Nawaaz ai Yayan ta ne jini..!

Wani irin bugawa Kirjin Daddy Mommy da Yusra da suka san komai .

Aaa Wannan ba zai yiwu ba , Yusrah tayi maganan cike da ru
u da wasiwasi .

Mama ne tace " Kwarai kuwa ta ina haka zai yiwu .?

Daddy marshal ne yace " To fa tun da haka kace , Yusrah jeki Kema a gwada ki a kawo mun result mu gani .

Kallon sa Mommy Lubnah tayi tana cewa " Nima Zanje a duba A gani , amma zuciya ta katse tun a yanzu .

Ina tsoro kar ya kasance A'isha
iya tace ta ciki na .

Kallon Daddy tayi tana cewa" Da wani ido zan kalle ta ,mene kuma zance mata .?

Hawaye ne ta fara bin Kuncin Ta ,yayin da Hajiya kaka tace " Wai wannan wani irin Shashanci ne ?

Dama kina da ya ne bayan Yusra.?

Kallon Hajiya Kaka Daddy yayi yana cewa " Hajiya Bara muje ayi gwajin daga Baya zamuyi muku bayani .

Jikin Mama ne yayi sanyi kamar an cire mata laka .

Daddy ne yace su tafi direct zuwa lab.
Chapter 64 · 0% Book details