← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 67

Sashe 48

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kin nuna bakya bu
atar Auren A'isha Farida da Naawaaz to Abun ka ga Adalci da son bare a jinin mu yake , a yau din nan an daura Auren Aaaryan da A'isha Farida .

Wani yuuuuuuuu Yusrah tayi tana kallon Mom Lubnah cike da kokonto .

Mommy it is serious?.

Takawa Mom Lubnah tayi a Hankali zuwa inda Yusrah take kana tace " Ban ta
a fa
a Miki karya ba.

A yanzu A'isha Farida mata ce ga Aaryaann ba Nawaaz ba , yanzun nan Daddyn ki ke fada mun tsayuwar da nayi kenan sannan nayi farin ciki ,duka jini na ne suka samu ba bare ba .

Masifa....!

Waye ya yanke Wannan
anyar Hukuncin Auren , Wanda sai anyi nadama Ba ka
an ba .

Wallahi Ni ne ka
ai zan Auri Aaaryan ba A'isha tsintacciya mara Asali shegiya ba .

Tasssssss" .

Mom ta dauke fuskar ta da Mari .

Iya kalaman ki , a gabana kike ba gaban Su Hajiya kaka da suke mara maki baya ba da Daddyn ki , kike iskancin da ran ki yake so .

Alhamdulillah Aisha itama a yanzu A halin mu ce .

Ki rata kai tsaye da Antyn ki kaman yanda kike kirar Aaaryaan da Yaya ."
Kallon Mommy Lubnah take yi abun jin sa take tamkar Almara .

Muryar Mom Lubnah ne ya cigaba da amsa kuwa cikin daga Sauti na babu wasa a maganan ta take cewa " A haka kike Fadin Aaaryaan kike so.?

Dube ki kalli shigar ki a matsayin ki na diyar Hausa Fulani Yusrah baki da cikakkun Kaya na Hausawa da suka kai Biyar , amma
ananun kayan ki sun haura hanci Dari wanda suke ajiye baki taba sakawa ba .

To Wallhi ko Aaaryaan ya amsa Auren ki Ni sai na Hana , saboda dukan ku ina maku addu'ar samun Mata na gari ne , ke kuma miji mai malami wanda zai kintsaki .

What.?

Mom bakya So na You hate me .

Kin tsane ne Mommy me nayi Miki?

Ni zaki ha
a Da Wai malami ?

To zan je Wurin Hajiya Kaka a yanzu aka
aura Auren A'isha da Aaaryaan to nima yanzu sai an daura dani , don shi kadai nake so a rayuwa ta idan kuma anki sai dai na mutu ba Aure ....!

Juyawa tayi fuuuuuu tana barin falon da Gudu, yayin da Hajiya Madina ke Kirar ta cikin sauri , tare da bin bayan Yusrah .

Kama Mommy Lubnah Arch.

Nasiba tayi tana zaunar da ita a saman Kantsatstsun Kujerun falon masu daukar Hankali.

Ruwa tayi saurin bata a cup tana Dafa mata
irjin ta dake Harbawa kaman zai fito.

Idanun Mommy Lubnah sun duddulo
wallah ta share da Hanckie tare da furta " me yasa na haifi Yarinya irin Yusrah , Me yasa ta taso mun a haka ?.

A'a Hajiya Addu'a duka haka fa yaran namu suke kema kin sani , Addu'a kawai muke masu .

Basu iya magana bane ba , Kin san goyan mu da tarbiyyar mu daban dana talakawa wanda kullum cikin Tsawa suke ma yara , yara su taso babu Basira sai biyayya da zasu rin
a yi tamkar wacce suka halicce ya'yan .

Lumshe Ido Momy tayi tare da cewa " Allah ina rokon ka Indai yata tana Raye kasa ta samu tarbiyya ingantacciya , Allah kuma ka ha
a Ni da ita ko sau
aya ne a rayuwa kamin mutuwa na .

Ina jin soyayyar ta tamkar rayuwa ta koma fiye .

Idan kuma ta mutu Allah ya jikanta da Rahma ka yafe mun Abun da na aikata . dafa ta Hajiya Nasiba tayi tana fa
in " Inshallah Allahumma Amin ."
angaren Aaryaann kuwa Tun da suka zauna Jirgin su ta
aga ya fara jin jikin sa na tsuma , Sha'awar sa na motsa masa bana Wasa ba .

Yanda marar sa ke Daure masa ga
ta tsaya tayi cirrr ko lankwasa takiyi duk yanda yayi , Sauke Numfashi yake yi sama sama Yayin da A'isha Farida ke Rungume a jikin sa tana can tana sha
ar iska mai dadi tare da barci mai Natsuwa da kwanciyar Hankali , Hannun sa yasa yana shafa Sumar kan ta tare da Kai bakin sa yana lasar Wuyar ta , Ko zai samu sassauci ,amma abun ya faskara masa .

Wani irin muguwar Sha'awar ta ne yaji yana fuzgar sa wanda ya gagara saita kansa, Hannun ta ya
ago yana kissing din shi da la
an sa kana ya
aura akan
sa yana fara matsawa tare da Sarrafa Hannun nata da kan sa .

Tun yana shafa taffan Hannun ta akai har ya kai ga Zura Hannun nata ciki yana shafa
atuwar Buran sa da take neman Agaji .

A hankali ta fara motsa idanun ta tana ware su daga Barcin da ya dauke ta mai nauyin gaske .
```F
E.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***43-44***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
*Littafin F
e na ku
i ne Don Allah Idan baki biya Ni ba kar ki karanta mun ...

Regular payment
500...

VIP group
1000...

Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
Saurin Mi
ewa tayi daga Jikin shi idanun ta na Sauka akan Hannun sa dake sar
e cikin nata yana Aikin Ligwigwitar
wani irin zabura tayi cike da Tsoro ta bude baki tana Shirin Tsala masa Ihu wanda Ganin Hakan yasa Aaaryaan saurin rufe bakin ta da Taffan Hannun sa .

Kokarin Kwace kan ta take yi cikin Wani irin murya wanda bata Ta
a Jin sa da irin saba.

Sorry please ".

Ba zan
ara Miki komai ba , Pls kar kiyi kuka mun kusa Isa
asar America nan da Mintuna talatin .

Janye Hannun ta tayi daga nasa tana
wacewa da Karfi kamin ta cigaba da bin sa da Wani irin kallo na tsanar wannan Halin nasa .

Yah Aaaryaan duba fa ka gani ,kalli Abin da kake mun ?

Kuma har kake tunanin na zauna da kai ?

Me yasa zaka kawo Ni nan ba tare da sani na ba. ?

Ba zan iya zama da mai Hali irin naka ba kullum a iskanci , Ni ban taba Ganin Dan......shiru tayi tana kasa
arike maganan na ta .

Idanun sa ne suka Ka
a sunyi jajir sosai kamar garwashi .

A'isha ki
arike maganan ki , Dan iska ne Ni Ko?

Ki rani da komai ma , ba zan ji Haushi ba , Amma ki sani Ni mijin ki ne aljannar ki tana rafin karkashin kafa na ,ko badon Ni ba da zuciya ta yanda take bugawa a duk lokacin da kika fa
a mun magana mara Dadi , to ko don Matsayi na namijin ki na ro
eki A'isha ki daina Irin wannan kalaman a gare Ni .

Dakatawa yayi da maganan yana kallon ta don itama Wani Irin kallo na shakku take masa .

Yah Aaaryaan .!

Ta kira sunan sa cikin Sanyayyar Muryar ta , don yanda taga Fuskar sa ya sauya idanun sa kadai ta duba taji jikin ta yayi sanyi , Amma kuma maganan sa ne yafi Bama zuciyar ta mamaki.

A hankali ya
ago idanun sa yana
ara kafe ta da kallo kamin ya motsa la
an sa tare da cewa " Yes Mrs Aaryaan . kallon shi tayi a zuciyar ta tana cewa " Anya Wannan maganan nasa Babu yaudara a ciki?

Ya raba Ni da kowa nawa ya kawo Ni nan .?

Ta wannan tunanin ne tare da kasa masa magana ta fara jin Jirgin na yin
asa Alamun sauka .

Mintuna biyar tsakani suka sauka a airport na
asar America ,inda cikin Wani irin Salo yake bi da ita don ya fahimci a tutse take .

A'isha Mun iso.!

Juyar da kallon ta tayi akan sa kamin ta mi
e yana saurin ri
o ta , Cikin Sauri ta kalle shi suna yin ido biyu taga yana murmushi tare da fadin " Kiyi A hankali Saboda Lafiyar ki , yana maganan tare da duban Ta tun daga Sama Har
asa .

Gaban ta ne ya fa
i Dammm
.

Me yake nufi da nabi a hankali ?.

Ganin yanda
wayar idanun sa suka kefe
irjin ta da breast
in da kallo zuwa shafaffen cikin ta yasa ta
ara jefa zuciyar ta zullumi da Tashin hankali .

Bu
e Baki tayi zata yi masa magana ,amma sai taga ya tashi yana kama hannun ta ,daga Bayan ta ne taji Muryar matu
in jirgin cikin Harshen Turanci yake Fa
in ' Welcome to America Mr&Mrs .

Juyawa A'isha tayi tana ji Aaryaan ya ri
e Mata Hannu suna sauka step din Jirgin , Wurin yanda ta gani tamkar kasuwa ya
ayatar da ita ainun .

Ko ina mutane ga wasu jiragen masu tashi da Sauka .

Kai tsaye suka fara isowa inda Wasu Suka
aga masu Wani Abu mai kama da frame an rubuta welcome mr.

And Mrsss Aaaryaan ." Saurin juyawa tayi tana kallon Aaaryaan irin na mamakin kaga Abin da ko na gani ..?

Murmushi taga Ya sakar mata mai kashe duk wani ga
in jiki yasa su suyi sanyi .

Moton Dake bayan Baturen suka shiga , Yayin da ya jiyo yana biyo bayan su ta window ne ya mi
o frame din a karo na biyu , wanda Aaryaann yasa Hannu yana amsa tare da furta " Thnkyou .

Shigowa Baturen yayi yana Jan moton tare da Nufar masaukin su .

Kaiwa da komowa Daddy keyi a gaban mutanen duka Familyn .

Wannan wani irin Yaro ne ?

Aaaryaaan.!

Ya kira sunan cike da jinjinawa tare da matu
ar Jin zafin Abun da ya aikata masu .

A hankali Naawaaz ya
ago idanun sa don a yau kwana biyu kenan da dawo dashi asibiti .
Chapter 48 · 0% Book details