← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 67

Sashe 45

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta tsaya a gaban madubi ta
are ma kanta kallo ,kuma anan zuciyar ta ya bata amsan bata kai matsayin da Aaryaan zai SO ta ba , cutar da Rayuwar ta ya riga da yayi .

Gwamma taso Nawaaz wanda yasan komai abun da ya faru .

Da misalin
arfe 7 ne Daddy marshal ya kira wo ta ,tare da tambayar ta akan Tana son Nawaaz hankali kwance kuma he's ready to idan ta nuna bata Ra'ayin sa ba zai mata dole ba . abun da ta fa
a ya ba Mama Lantana mamaki don bata kawo A'isha Farida zata iya amincewa da Wani bayan Aaaryan ba , Komai da suke yi tsakanin su a hannun ta take kallon su .

Tun shigowar ta dakin A'isha da ta ganta Kwance tana kuka a jikin sa ta fahimci shine
oyayyen masoyin nata , da kuma yanda shima yake yawan maganan
oyayyen masoyin .

Farin ciki sosai Daddy yayi kuma a wannan daren ya sanar ma Daddyn Nawaaz haka Ma Hajiya.

Inda Anan take fadin " Ya kamata a gobe a daura masu Aure bayan saukowar Sallar juma'a.

Don kashe Duk wata fitina da zata
ullo .

A ranan Mama Lantana ta kasa barci , zuciyar ta na fadin Anya baki yi masu yankar
auna ba .

Shidai Aaryaan bai ji labarin ba sai da Safe .

Zaune yake a gaban Hajiya kaka wanda yaje Gaishe ta .

Mika masa Wani Jug tayi tana cewa " Amshi ka shanye yanzu tasss .wanda babu musu bai san na Meye ba ya kafa kai yana kyankyama don ya manta da ya ta
a fa
a mata wai bashi da lafiya .

Tun kamin ya gama shanyewa yaji
na sama tayi cirrrrr ,sauri aje jug din yayi yana cewa " Hajiya wannan na Meye ne?.

Maganin karfin maza mana .

Kana Ganin yau za'a Daura Auren NAAWAZ da an sauko masallaci , Amma kai har yanzu sha'awa ma baka dashi , wannan ma na farko ne ,zuwa yamma idan ya gama bin jikin ka kazo ka amshi Wani , ina so kai ma kayi Auren ne .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un .

Kalmar da ya ambata kenan .

Wanda Hajiya kaka ta tsaya tana sakin baki kamin tace " Me kake nufi?.

Bai tsaya bi ta kan ta ba ,ya mike cikin sauri yana ficewa daga sashen nata baki daya tare da nufo sashen Mama Lantana .

Wuce Masu aikin yayi yana nufar Bedroom din A'isha Farida .inda ya fara jin Muryar Yusra tana cewa " na tausaya Miki shigowa rayuwar Yaya na da kika yi Naawaaz , mtswww Baki fara kuka ba yanzu zaki fara .

Murdo Handle Door
in yayi a zafafe yana shigowa inda Ya nufo Yusra daga Hannun sa yayi yana wanke ta da Mari Tassss .

Wani wal
ta gani na tartatsi kana yace " A'isha Rayuwa ta ce , ba zan lamunci cin mutunci daga wurin kowanne daga cikin ku ba .

Sauke Hannun ta Tayi daga kunci ta cikin zafi ta fara cewa " Dama Nasan ai son junan ku kuke yi , Amma sai dai ka makaro don ita din makira ce shedaniya , ta amince da Auren NAAWAZ wanda za'a daura yau da misalin 2:30pm .

Sai ka Aure tan na gani .

Kuma ina maka A'ishir da cewa " Daga nan sashen Hajiya kaka nayi don na fa
a mata kai nake SO kai zan kuma Aura .

Sai naga Mai Dakatar dani daga auren ka .

Tana Gama fa
in haka ta juya fuuuu tana ficewa daga Dakin.

Kallon sa A'isha Farida tayi da har a lokacin idanun ta na tsiyayar da Hawaye .

Hannun sa yakai yana turbitsawa cikin Sumar kansa ,cike da rashin sanin mafita.

Ganin Haka yasa shi fara takawa zuwa inda A'isha take ,duk da yanda yake jin sa kaman ana masa chaji .

Kallon sa tayi tana
ago Idanun ta tare da fashe masa da kuka mai ban tausayi .

Rungume ta yayi yana shafa bayan ta a hankali tare da furta " I'm sorry , I'm very sorry dear .

Zaki bini mu tafi.?

Saurin janye jikin ta tayi tana kallon sa kamin ta girgiza masa kai alamun a'a. .

Wani irin huci ya furzar mai zafi kana ya sauke Muryar sa kasa na Rarrashi tare da cewa " Pls Ki taho mu tafi , Ki share ki
auka a yanzu bani ne Aaaryan ba , wanda yayi Miki Laifuka da dama .

Ki
auka a yanzu
oyayyen masoyi ne a gaban ki kuma yake rokon ki akan ki biyo sa .

Zaki taho .?

Yayi maganan yana kallon ta idanun sa duka sun kada sunyi ja na tsaban Tashin hankali .

Kallon sa tayi cike da jin narkakkiyar tausayin sa ta nufesa tare da shuge masa tana kanka nesa ,
oyayyen masoyi na ka tafi dani Wuri mai nisa , kar ka bari na Auri Nawaaz, kai nake so nayi rayuwa da kai na har Abada .

Dago Fuskar ta yayi yana fa
in " Kin tabbata.?

Cikin kuka ta girgiza masa kai wanda kamin tayi magana yayi saurin Hada Fuskar shi da nata , yana kissing
in ko ina na fuskar ta har zuwa la
a .

Jikin ta ne ya hau Rawa , don ta rabu da jin Wannan Bakon al'amarin nasa wanda bata saba dashi ba .

Yau zamu bar Nigeria mu tafi muyi Rayuwa mai dadi na baki kula da Farin ciki mara iyaka .

Yayi maganan tare da
ago fuskar ta yana kallon ta tare da sakin mata Murmushi .

Juyawa yayi yana kallon kallabin ta , kana ya nufi Waldrop yana Fiddo mata da Hijab .

Hannun ta ya ri
e yana ficewa da ita daga Falon ba tare da Mama Lantana ta sani ba ,don tana can falon ta .

Moton sa ya nufa da ita yana budewa tare ds ce mata ta shiga , babu musu ta shige , Shi kuma yana saurin komawa part
in shi .

Can kaman mintuna uku ya fito hannun sa da brief case yana shiga moton tare da barin Cikin gidan da ita dashi baki
aya......!

Sorry for the late update
```F
E.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***37-38***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Kallon Aaaryan A'isha Farida tayi tana saka masa Sabon kuka tare da Kama Hannun sa
aya Wanda baya Driving dashi .

Yah Aryaan Ka mai Dani Gida, Ka maida Ni Wurin Mama, Ka maida Ni na ha
ura muyi ma Mama da Daddy biyayya akan Abun da suke SO....
uuuuuuu Taji tayar moton su na jan
walta da
arfi yana
arin Ha
a masu Ha
ari .

Rintse Ido tayi tana saurin
anesa tare da manna sa da Jikin ta , tana Kwantar da kansa Bisa saman
irjin , a dole kafin Wani Abu ya faru dashi to ita ya fara faruwa da ita .

Har yayi parking a gyefen Hanya ba ta sani ba , Idanun ta na rufe Sai Addu'a da take yi .

Kallon ta yayi yana zan Ajiyar zuciya mai
arfi tare da raba Jikin sa da nata.

Kallon ta yayi yana cewa " A'isha bu
e Idanun ki .

A hankali ta Ware idanun ta tare da Kallon sa hawaye na cigaba da Kwaranya daga
warmin idanun ta .

Hannun sa yakai yana
ago da fuskar ta Wanda yayi mata
urrrr yana kallon ta , kusan na minti biyu kana ya
an motsa la
an sa tare da cizar La
an sa na
asa a hankali .

A'isha Bu
e idanun ki, ki kuma kalli Cikin Idanu na yanzu .?

Jikin ta sosai yayi Sanyi A hankali ta
ago da zagayayyun idanun ta tana Sauke su Akan Manyan idanun sa kaman na nufawa
.

Meyasa Kika za
i Auren Naawaaz a kai na?

Bayan kuma kina So na ? .

Motsa bakin ta tayi tana Girgiza masa kai tare da cewa " A'a Kawai dai bana So wani Abu ya same ka ne , Saboda Nima ....

Enough ya isa Don Allah.' A'isha kina So na ,a
wayar idanun ki naga Hakan gashi nan ,idan kin
oye a baki to fa ba zaki iya boyewa a
wayar idanun ki da kuma zuciyar ki ba .

Mama na ce , Nasan zata Fahimce mu , idan kuma kin nace zaki Auri Naawaaz to ki sani ba zan taba Barin ki ba Har abada .

Cikin dan daga Murya na zafin zuciya yace " Kin shirya Auren mazaje biyu a lokaci guda? .

Saurin kallon sa tayi tana cewa " Ban gane ba .

Huhhhh ya furzar da iska tare da kama Hannun ta yana ware yan yatsun ta tare da murzasu a hankali .

Ki kayi Kuskuren Auren Nawaaz to kisani kin jefa Rayuwar ki cikin Ha
ari , da fari Ni ba zan Rabu dake ba .domin ke matata ce Al
awari kika mun ....Ya Aaaryaan ban maka Al
awarin Aure ba , nayi Al
awarin rayuwa da kai Har Abada dai .

Dan
aramin tsaki yayi tare da cewa " To Meye rayuwa na Har Abada?

Bashi ne Aure ba .?

To idan baki Sani ba yau ki sani .

Kuma a yau zamu koma America da zama ba zan taba dawowa dake ba har sai an daura mun Auren ki , don haka ki bar Wannan Asarar Hawayen naki ,Bazan taba mai daki Gidan Daddy ba , Kin bar gidan kenan .

Sannan na biyu kuma matsalar idan kika Auri Nawaaz shi matsayin mijin ki ,Nima kuma haka yake , Saboda tun da nayi mu'amala dake Ban
ara cin karo da macen dana ji zata iya Dauka na ba kaman ki , So maganan Aure a rayuwa ta indai bake ba , babu wannan .

Shi mijin ki da dare Ni kuma da rana .

Kin za
a Wannan Eaashhan Mama .?
Chapter 45 · 0% Book details