← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 67

Sashe 27

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nawaaz ne cikin
acin Rai yace " You're Stupid , Baki da Tunani.!

Hannun ta tasa tana sauke bakar gilashin fuskar ta kana ta tako zuwa inda suke ,kaman mai shirin magana kawai su dai sun ga ta rarumi A'isha ne ta sha
e ta tana duka .

Kuka A'isha Farida tasaka mai ban tausayi wanda cikin zafin Rai Aslaam ya
wace A'isha daga Hannun Yusraht , Shi kuwa tsananin Haushi sam Nawaaz bai San lokacin da ya ko
a ma fuskar ta wani irin Mari ba , Wanda lokaci guda shatin yatsunsa suka bayyana a Kuncinta .

Wurin ne da mai'akatan yayi tajin
na tsoro da mamakin Wannan Al'amari ,ita ko Yaya Maryamu farin ciki tayi Ganin yanda Nawaaz ya wanke fuskar Yusrah da Mari .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un shine kalmar da Hajiya Lubna tayi .

Nawaaz yau kaine ka Mari
anwar ka yar uwar ka ta jini akan bare , Wacce baka san Asalin ta ba , talaka kaskantacciya yar Aikin ku ?.

And SO What mom? .

Ina Son A'isha kuma na shirya na Rabu da kowa don na zauna da ita ,ita kadai a rayuwa ta .

Tafa Hannu Hajiya Kubrah ta hauyi na salallami kana tace
Wannan Abin da suke yi yaran nan akan wannan karfan ba haka kurum bane , i have Already told you that, Yanzu kin gani da idanun ki ko?

Sihiri ne .

Bayan Aslaam A'isha Tayi tana cigaba da Kukan ta cikin tsananin tashin hankali,tun da take bata ta
a Ganin musiba irin na yau ba a rayuwar ta .

Ba kuma ta taba yarda Naawaaz Son ta yake ba , ta dauki hakan a matsayin suna so ne suyi lalata da ita kaman yanda Aaaryaan yayi mata cin mutunci .

Juyawa Hajiya Kubrah tayi a fusace tana cewa " Kaima Aslaam naji naka Labarin cewa kana Son A'isha Farida wanda duka baku isa ba ,ko don kin isan shine zaku tsaya har ku mun katanga na kasa dukan A'isha ?.

To bani Wuri kamin yanzu Ranka ya
aci.?

Kallon ta Aslaam ya tsaya yi yana
arin bata hakuri ta fizgo A'isha dake bayan shi tana Wurgar da ita gyefe .

A cikin ku naga Wanda zai hanani dukan A'isha Farida.!

Juyawa tayi tana kallon Aaaryan tare da cewa " Bani Bulalan Hannun ka? .

Kasa mi
a mata Bulalan yayi ya tsaya yana kallon ta ....oh ko kaima Son ta kake yi?.

Shiru yayi yana kallon Hajiya Kubrah , kamin ta kuma cewa cike da Tsawa " Idan son ta kai ma kake yi to ka ri
e Bulalan ku gani ba zan bige ta ba A wurin nan.

Kallon A'isha Farida yayi suna yin ido Hudu gaba
aya ta gama ficewa a hayyacin ta , hular kan ta sun wurgar mata , Ga kan ta babu kitso gaba
aya gashin ta ya gama rufe mata fuska .

Girgiza masa kai tayi tana narke masa Alamun kar ya bata Bulalan ,Amma kawai sai yaji Mom ta fixge Bulalan A hannun sa tana dagawa tare da shirin Sauke Bulalan a jikin A'isha .

Kubrah Don Allah idan ke kin cika cikakkiyar mara mutunci ki bigi A'isha Farida bance ki dakata ba don Uwar ki da Ubanki .!

Wani irin Yamm Wurin yayi jin wata murya ta daban .

Gaba daya hankula ya dawo kan Mama Lantana da Inna Hansai wanda shigowar su kenan suka ga Wannan Abun dake faruwa .

A'isha ne tayi saurin furta " Maaama cikin tsananin kuka tana nufar wurin tare da shirin fadawa don ta isa inda take .

A'isha Dakata .!

Muryar Mama ya kuma katse ta , Wanda Hajiya Lubna mutuwar tsaye tayi....

Ita ko Kubrah Wasu irin
wallah ne na tashin hankali ya ciko
warmin idanun ta .

Idan kin haifu ki taba mun
iyata , na rantse ba zaki zaune Bulalan ba sai na shigar Miki biyu masu kyau , idan ke daya kike yi mata kenan .

Cikin tashin Hankali Hajiya Kubrah ta kalli sojojin dake a kasar tana cewa " ku daura kun bindiga a kan ta ku har be mun ita yanzu nan ....!

Wani irin ihu A'isha Farida ta saki tare da nufar Varrier
in tana Fa
awa b tare da tayi tunanin a ina zata sauka ba ......Momyn Nawaaz ne tayi saurin cewa " Inalillalahi wai'inna ilaihir raji'un......"
#MAMANTEDDY
E...!
#Romantic
#Sympathetic
#Erotic
#Story.

Littafin f
e na ku
i ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu bu
atar book din Regular group
500...Vip group
1000...

Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.

Aslaaam ne da Su Aaryaan cikin gigita suka yo inda A'isha Farida ta Fa
a Wanda a tare suka ja wani irin ajiyar zuciya mai
arfi don Ganin Allah ya kiyaye Tahowan nan nata da tayi a kasan wasu Sojoji ne Wanda cikin ikon Allah daya daga cikin su yayi nasarar tare ta yana kama ta tare da cafeta .

Ganin Har A lokacin Sojan bai Sauke A'isha Farida daga Jikin sa bane yasa Aaryaan cikin
aga Murya yace " Dallah malami dan Sauke ta , ka ri
e ta goya ta zaka yi ne ko kuwa ha
a ta da jikin ka zaka yi ku koma
aya?.

Jin haka yasa Sojan sauke A'isha yana kallon ta tare da cewa " Pls be careful of your self okay?.

Sam A'isha Bata tsaya bi ta kansa ba inda Mama Lantana take tsaye har a kuma Wannan lokacin sojojin bindigogin su na kan ta .

Rungume Mama Lantana tayi tare da fashewa da kuka .

Muryar Hajiya Lubnah ne ya katse su tana cewa " kuyi maza ku sauke Wannan bindigan daga Kan Hajiya Hadiza .

Tayi maganan cike da bada Umarni hankalin ta a tashe don har duniya ta nade ba zata taba mantawa da macen da ta zama sanadin Farin cikin Yayan nata ba .

Kun san Mama Lantana da sanin yanda ake tijara talaka mai fadin Rai bata yarda da Raini ko wula
anci ba .

Cikin Zafi Mama Lantana tace " A'a Lubnah Kar wanda ya sauke bindigar sa daga kai na , So nake su maida bindigogin su yanzu .

Maza Ku
aura tayi magana n cikin daka Tsawa tare da kallon murtika
Sojojin da fuskar su babu imani A shirye suke suyi kisa .

Cigaba da magana Mama Lantana tayi tana cewa " Ba umarni ne Hajiyar ta baku ba ?

Ko kuwa bata isa daku bane?.

A'a Aaaa ....!

Kar wanda ya maida Bindigar nan akan ta .

Cewan Hajiya Lubnah tana fa
in Don Allah Hajiya Hadiza ki saurare Ni ki kuma fahimce Ni ...

Kamin Mama tace Wani Abu ne Hajiya Kubrah cike da Ru
ewa gaba
aya duhu
take Gani.

Cikin Wani irin murya Na rawa tace " Me ya kawo ki Hadiza?

Me kuma kika zo yi anan?.

Wani irin kallo Mama Lantana tayi mata kana ta juya tana kallon A'isha da har a lokacin tana Rungume da ita tana zubar Hawaye .
iyata ce tayi sanadiyar shigowa na cikin gidan nan .

Kuma shigowar ta ita kan ta akasi ne , don badon Ita ba ,kuma da Nasan Cewar nan Gidan Alh .Abdu ne Da babu abun da A'isha zata zo tayi a cikin gidan nan ,Kinga kuwa komai zuwan Akasi ne .

Kin yi mun kuma kiyi ma Yata?

Ai kuwa Kinga Hakan ba zai yiwu ba.?

Da kin kuskura kin bige A'isha Farida Wallahi tallahi ba zan jira hukuma Ni da kaina sai nayi Miki duka a cikin gidan nan .

Cikin Wani irin
aurewar Kai Yusraht tace " Ke Malama Wacece ke? mommy See how she's talk to you Amma kun kasa kasa
da ita tana talaka .

Tasssss...

Hajiya Lubnah ta Wanke Fuskar Yusraht wanda cikin gigicewa ta
ago tana fashewa da kuka tare da cewa " Wacece ita ?

Akan talaka kika mare Ni?

Daga Hannu tayi zata Kuma Wanke fuskar ta da Mari Aslaam yayi saurin ri
e Mom Lubnah pls Easy pls .

Kiyi Ha
uri Yusraht yarinya har yanzu bata iya magana ba .

Karya ne wannan .!

She's almost 25th ace bata san ya ake magana da babba?.

Nawaaz ne ya kalli Mom Lubnah tare da cewa " Mom i didn't Understand Everything?

Mommy wacece Mahaifiyar A'isha a tare damu . ?

Ita din Wacece naga alamun kin nuna sanayya a ganin ta na farko da kikayi .

Kallon Nawaaz tayi tana cewa " Yusra ban ta
a nuna maki fushi na ba ,amma yau kin gani to komai zan yi Miki akan Hajiya Hadiza....shin kun san Wacece itama kuwa ?

To matar Alh.Abdu Kareem ce .

What...?

Yusra tayi maganan tana dafe
irjin ta tare da kallon Mommy .

To yanzu sun rabu ne?

Ta furta maganan cike da mamaki Wanda Jin Haka yasa Hajiya Kubrah saurin juyawa da sauri tana shirin barin Wurin .

Bayan ta Aaaryaan ya biyo wanda sam bata lura dashi ba.

Hajiya Lubnah ce ta cigaba da cewa ' Bai taba sakin ta ba ,kuma har kwanan Gobe da Igiyoyin Auren sa Akan ta .

Mutuniyar kirki yar gidan mutunci...Mom Lubnah ta
are maganan tare da kallon inda take hango Mama Lantana , wayammmm ta Gani basa Wurin Alamun sun dade Da Tafiya suna Ficewa daga Gidan .

Hasbunallah .

Naawaaz ka taimake mu duk inda Hadiza take ka nemo ta a yanzu .itace farin cikin Alh Abdu Kareem wanda tsawon shekaru talatin yake yake yi amma da ciwo a zuciyar shi .

Kamin ta
are magana ne tuni Nawaaz da Aslaam suuka juya tare da barin wurin suna nufar Farfajiyar Gidan da Sauri har da Gudu.
angaren Hajiya Kubrah kuwa tana sauka daga Stairs jikin ta Ko ina Rawa yake yi .

Kirar Wayar
anwar nata tayi Wato Hajiya Rahmatu .

Kira
aya biyu ta daga Wayar ....Rahma ina cikin tashin hankali, Wai ba bokan nan yace kurciya akayi mata ba?
Chapter 27 · 0% Book details