← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 67

Sashe 58

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba ya masu Dariya ko ka
an .

Kuma kullum duk idan sun gan shi sai sunce Good morning senior Amma shi yayi kaman bai san
awaye na bane .

Shi yasa bana Son zuwa Yanzu .?

Ayyya Sorry zai daina .

Kallon Mom Lubna Tayi tana Dariya kamin tace " Ok Mom Dariya zai rinka masu Kinji .

Ta
are maganan tana ficewa falon da Sauri cike da Walwala Mommy ke fadin " Yaro kenan ." Juyawa Daddy yayi zuwa kan me Photo suna ficewa a falon tare .

Wednesday 2005 .

Tafe suke suna Wasa da keken su da suke kai , Nawaaz dai biye ma Yusra yake yana duka don yaga sun isa Gida cikin nishadi bata fara Masa kukan nan nata ba.

Nawaaz.!

Ta kira sunan shi tana sakin masa murmushi cike da nuna soyayya irin na yaya da
anwa.

Kallon ta yayi yana cewa " me ya faru .?

Yau kai dabanne?.

Ta
are maganan tana sakin Dariyar da shima yasa shi
an Darawa kadan .

Nawaaz ka burgeni kayi magana da
awaye na yau har Class suka shigo suna fada mun.

Murmushi yayi yana kallon Sararin samaniya kamin yace " Kaman Ruwa za'a Yi muyi Sauri mu tafi Gida .

Saurin
ara gudun su suka yi a kekunan don su isa Gida Wanda basu kai ba sai Wuraren 3:30pm .

Bu
e Gate
in Naaawaaz yayi yana cewa " Oya come in .

Yayi Maganan yana ra
ewa tare da ba Yusra wuri ta shiga .

Tun daga Waje kamin su shiga Falo Yusrah ke kwa
a kirar sunan momy tana cewa " Ta dawo ,amma shiru wannan yasa ta kallon Nawaaz shima kuma ita yake kallo jikin shi na yi masa Wani iri.

A tare suka isa Falon inda suka tadda Daddy yana saukowa daga Stairs .

Da gudu Yusra ta nufe shi tana Hugging din sa tare da cewa " Daddy Ina mommy?.

Kallon su yayi kamin NAAWAZ shima ya furta " Where is Momy Daddy?.

Hummm Numfasawa Daddy yayi yana cire Farar gilashin idon sa na lafiya , kana ya kalle su duka .

Shafa kan Yusra yayi tare da cewa " Kuyi Hakuri da Abin da zan fa
a maku .!

Dad where is Mom??.

Nawaaz ya kuma katse shi cikin sauri ,don shi tun yana yaro Arrogant ne shi yasa abotan yayi daya da Aaaryaan .

Nawaaz Calm down , Momyn ku tana lafiya , she's just go to America Amma zata dawo nan kusa .

Daddy yaushe kuma me ya kai ta ?

Me yasa bata fa
a mana ba yau da safe kamin mu tafi school .?

Kallon Nawaaz yayi don yasan Tabbas Wayon sa dana Yusrah ba daya ba , da tazara tsakanin su .

Naaawaaz taje karo karatu ne , bai fi tayi wata daya zuwa biyu ba zata Dawo .

Shiru Nawaaz yayi kamin ya kalli Yusra yana saka mata Dariya tare da cewa " Mommy ta gudu ne saboda kar Kice dole sai kin bita .

Is better ki tsaya kiyi karatu ki rage rigima .

Murgu
a masa baki tayi tana kallon Daddy da shima yake murmushi .

Kamin Yusra tayi magana ne Daddy ya juya yana kallon sabuwar mai Kula dasu bangaren abinci da kuma gida .

Kunga Wannan itace sabuwar mai Kula da ku .

Your second mom.

Kallon baturiyar duka suka yi a tare Yusrah da Nawaaz .

Kamin Yusra cike da Yarinta tace " Welcome to ur House ." Shi kam Nawaaz tsayawa yayi yana bin Miss suzy da wani irin kallo na Wula
anci kana ya kalli Daddy yana cewa " No mom na itace mama na , bayan ita babu kowa .

Bana bu
atar kowa ya kasance mun Mahaifiya My first love is my mom .

Tsayawa Daddy yayi jikin sa yayi sanyi bisa ga Maganan Nawaaz ,wanda shi kam yana gama fadan Haka ya juya yana barin Falon .

Kallon Suzy yayi yana kwantar mata da Hankali tare da bata Yusra akan ta gyara ta taci abinci .

Juyawa yayi yana nufar Wani mini Falour anan ya zauna yana tunanin sa
anin da suka samu da Mom Lubna akan tana so ta zama yar siyasa a cikin wannan
asa , wanda shi kuma baya da Ra'ayi akan haka ,sharrin shai
an daga tanka
Haushin zuciya yace ta sake ta taje tayi barba
ewar amma bada Auren sa ba .

Wannan shine silar faruwar komai .

Sosai Mom taji zafin maganan nasa ,wannan yasa bata
ara awa guda ba ta tattara tare da barin masa Gidan da kasar baki daya tana dawowa kasar ta Nigeria , tayi kuka ta kuma yi nadamar bin sugar
awayen ta yan siyasa na nan
asar Turkish .

A ranan da kyar Daddy ya iya shawo kan Nawaaz ,wanda shi kuma sosai yayi fushi da Mom Lubna a cewan sa ba zai neme ta ba ,har sai idan itace ta neme shi kuma ta nuna ta janye daga Kudurin ta .

A kwana a tashi tun basu saki da Yar Aikin su ba har suka dawo suka saba da ita .

Tun ana deban sati ya dawo wata gudu a haka har akayi watanni uku .

Tun kamin wannan lokacin Daddy ya karaya yake kirar Mom Amma baya Samun ta .

Daga Karshe Ya tura mata taxt massage akan tayi Ha
uri ta dawo Gare su suna bu
atar ta ,amma shima Anan babu amsa .

Hankalin sa ne ya tashi Wannan yasa shi dauko jiki yana dawowa nigeria .

A ranan da ya sauka kai tsaye Gidan Hajiya Kaka ya dura , wanda anan abun ka ga dattako na manya sam bata nuna masa Wani Abu ba ko taji labari .

Sai Addu'o i da tayi masu .

A falo ta bar shi ,tana kirar Mommy dake ciki bata san da zuwan ta ba .

Kasantuwar gidan ba kowa daga ita Sai Hajiya kaka sai Wata jummai mai masu girki da sauran Aikace
.

A wannan rana ne duk wata
addara ta gama Sauka masu .

Domin a wannan yammaci ne shaidan ya shiga tsakanin su ,abun ka ga masoya an dade ba a hadu sam Ita dai Hajiya Lubna ta manta bata da Aure tsakanin ita dashi.

Gashi kuma ta gama idda .

A haka suka yi suka rafa ba tare da kowa ya san gaskiya ba .

Hajiya Lubna ta dawo gidan mijin ta bayan dawowan sa Turkish da sati guda ne , ta fara laulayi wanda Daga nan ne Hankalin ta ya kasu gida biyu .

Na farko tunanin ba juna biyu ne da ita ba , don ta dade da yin daurin mahaifa .

Na biyu kuma tsoron to yar zina zata haifa kenan .

Don a cewan ta bata wannan jin nauyin jiki da Sabon kasala tun a ranan da mai afkuwa ya afku tsakanin su .

Share Al'amarin tayi kusan na Wata biyu Bata Ganin Al'adar ta Wannan yasata zuwa Asibiti ,inda Anan ne suka fa
a mata abun da ya jijjigata wato tana da juna biyu na tsawon wata biyu da kwana ki .

Hankalin ta ya tashi tun kuma daga nan zaman lafiya yayi masu kaura , duk ta yanda zata zubar da cikin sai da tayi amma kuma ciki yaki zubewa .

Tayi kuka ta kara ta kuma ce ma Daddy fa yar zina zasu haifa .

Yayin da shi kuma yake mata proving akan ba yar zina nacee yar sunna ce , don tun bayan tafiyar ta da Wata Daya ana biyu yayi ta kirar ta don ya shaida mata ya dawo da ita amma ba ya samun ta ,daga karshe ya yanke shawarar tura mata taxt massage akan ya mai da ita dakin shi .

Anan fa ta kekekashe tace sam .

Ita sai an zubda cikin nan ba taza haifa Gurbatacciya a cikin ya'yan ta na sunna ba .

Ganin haka yasa Daddy bude mata Wuta akan idan Wani Abu ya faru da Yarinyar to duk abin da ya faru ita ta saya .

Jin Hakan ne yasa Mom Lubnah hakura tana danne kin ta ga juna biyun jikin ta , yayin da Daddy da yaran ta suka dauki Soyayya suka li
a ma yarinyar da bata zo duniya ba .

Kullum Nawaaz duk inda zai fita yaje sai yazo ya daura kansa a cikin Mom Lubnah wai yaji lafiyar Babyn su kamin ya dawo .

Sam Mom Lubnah ta danne
acin Ran ta ,itama ta koma nuna ma babyn nata soyayya wanda har Daddy ya manta da wani sabani tsakanin su .

Watanni sun ja har Allah ya sauki Mom Lubnah ta haifi yar ta kya
ykyawa mace wanda ko Daddy bata bari ya ga yarinyar ba bare kuma har ta bata nonon jikin ta.

A cikin wannan yanayi ana haifar yarinyar ko yanke cibi bata tsaya asibitin Richard sun yi ba ta mi
a mawa Aminiyar ta Hajiya Sailuba yar tare da fadin ta dawo Nigeria da ita ,su biyo jirgin yawo ne saboda Anan ne ba zasu samu tsanantawan bincike ba .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un Shine kalmar Daddy yayi yana kallon su Nawaaz da idanun sa suka ka
a Yusrah kuwa kuka take tana karawa tare da fadin "Mommy me yasa kika yi haka ?

Mommy muna son baby fah ,dama ba mutuwa tayi ba kaman yanda kika ce ?.

Mommy ki muje Wurin Hajiya Sailuba ita tassn inda ta yarda mana da Yarinya .

Girgiza Kai Daddy yayi yana cewa" Babu inda Ba'a nemi Jaririyar ba a nan babu .

Hasali ita sailuba Tace a garin Kaduna ta yarda yarinyar ,amma bata san a takamanman wurin da ta yarda ta ba .

Munyi bincike iya bincike amma kuma bamu same ta ba ,yau kusan shekara goma sha takwas kenan." .

Kallon Nawaaz Daddy yayi yana cewa " Kayi Ha
uri Nawaaz nasan yanda kake Son Baby kasa A ranka kaman yanda kassan ta mutu bata raye a yanzu ma kasa Ni bata nan .

Sauke Ajiyar zuciya Nawaaz yayi yana
ago da idanun sa da suka yi Jah tare da share zafafan
wallahn idanun sa .
Chapter 58 · 0% Book details