Sashe 44
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin wannan furuncin nata yasa A'isha Saurin kallon ta , Dariya Mom Lubnah tayi tana cewa " Kwarai fa har da fadin Wai ita Makauniya ce yake tunani bata Gani , shi fa da Gaske at that time Kaunar yarinyar yake ,ko shakiyanci ne irin nasa oho ,yanzu dai ai baya maganan wani shekara ma......" Dariya suka keche dashi a tare suna ha
a hannu Mom Aslaam na cewa...........!
```F
E.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***35-36***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....
OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
A hankali A'isha Farida ta janye Jikin ta daga wurin tana Mi
ewa ba tare da tace masu komai ba ta nufi Dakin ta , Hankalin ta a tashe .
Zuciyar ta na buga mata da
arfi da
arfi .
Shigar ta Bedroom din yasa ta saurin rufe kofar tana saka key , A hankali tamkar mara jini a jika ta nufi
ayataccen Gadon ta tana Fa
awa tare da fashewa da Wani irin kuka mai tattare da rauni da tsuma zuciya .
Kuka take tana cira tamkar wacce take ban kwana da duniya .
Wanda ta dauki tsawon lokaci tana yin shi ,kamin daga Bisani wani nannauyar barci yayi Gaba da ita mara dadi .
angaren su Mama kuwa Ganin A'isha ta mike yasa Mama Lantana bu
e baki zata yi mata magana , Amma sai Mom Aslaam ta dakatar da ita ,tare da cewa " barta ta Huta , kin san jikin majinya ta .
Indai don Nice to Yanzu muka fara Ha
uwa da A'isha , Nan gaba kadan ma Sirika zata zama gare Ni ai .
Murmushi su Mama suka yi kana mama ta zauna suna cigaba da taba hirar tasu ta manya .
"
angaren Aaaryaan kuwa ko da ya isa companyn sa a jiya babu Abin da yayi face Tijara da cin mutunci wanda a da tunanin miss Lieliy ta dauka wani kya
yawar sako zai bata , sai ta tadda tijara , duk wasu Companyn d suke neman Hadin Gwiwa yasa a fitar masa da Takardun su a cewan sa baya bukata.
Tun da ya iya rasa Farin cikin sa ,So he's ready to loose everything in his life .
Rasa Gane kan gadon sa suka yi ,inda miss Lieliy ta koma tunanin Anya Sir Aaryaann yana cikin natsuwar sa kuwa ?
A ganinta kuma a sanin ta ,tasan yasan Benefit din da zasu samu da Wa'annan companoni amma yake wannan cin Mutumci, Tabbas bada don tasan Shi din Kawai
warto bane Sexxy boss to da tayi masa tunanin ko ya fara dan Kwal
ewa ne .
Haka sai da ya wujijjiga su sannan ya baro Companyn yana nufowa Gida .
Tun da ya dawo , Part
in Mama ya nufa tare da shigewa Bedroom din na Nan .
Bai kuma
ara fitowa ba ,don ko da mama tayi masa maganan breakfast da safe , ce mata yayi suyi babu shi kawai , yana Aiki ne .
Sai da Mama tayi jimmmm kadan don taga sauyi sosai daga Tare dashi kana daga Bisani ta fito tana aika masa da Karin kumallon nasa Har inda yake .
arfe Goma sha daya na Rana Hajiya Kaka ta kira Daddy marshal da kuma Baba Bala , Da Abban Jos
annin Daddy na family , inda Ta basu shawara akan Yanda Auren zata kasance .
A cewar ta a fara samun yarinyar wato A'isha Farida a tambaye ta , daga Zarar ta amince to kar a tsaya bata lokaci , a satin a san yanda za'a daura Auren ta da Naawaaz daga baya Sai ayi maganan tarewa in yaso ta kammala karatun nata sai ta bi mijin ta ayi shagali sosai .
Tun fara maganan Hajiya Kaka Daddy marshal yayi na'am da maganan wanda bayan sun gama tattaunawa ne Daddy na fita yasa aka yi masa kirar Nawaaz , Don ya kara gasgata zancen daga Bakin sa .
Wuraren
arfe biyu na Ranan wannan Rana ne A'isha ta fito cikin shigar ta normal doguwar riga ce wacce tsadar ta ba zata haura 12k ba .
Gashin kan nan nata duka babu gyara , wani irin kallo Mama Lantana tayi mata wacce take fitowa daga Kitchen .
A'isha Lafiya na Ganki Haka ?
Ko dai jikin ne?..
Kallon Mama Lantana tayi
wallah na ciko
warmin idanun ta kana tayi sauri kasa da kan ta don bata son mama ta fahimci wani Abu daga Gare ta .Mama lafiya lau .
Na fito ne na saka Wani Abu a ciki na .
Ayya Sannu Jeki Falo ki zauna bari yanzu ina zuwa .
Bayan mama tabi da kallo , kana ta Dan nufi Tsakiyar falon tana zama .
Wani irin kanshi Taji na tashi tare da karar Sautin takalmi irin hill shoe din nan na mata yan kwalisa .
A hankali ta
ago idanun ta tana sauke su akan Fuskar Miss liliey wacce kallo
aya ta tuna ta , da kuma haduwar su yanda ya kaya a Companyn Aaryaan .
Sannu Yamma '.
Lieliy tayi maganan cikin Wani irin sauya salo tamkar wacce bata ta
a Sanin A'isha Farida ba .
Yauwa Barka da zuwa .
A'isha tayi maganan tare da mata Alamun ta zauna ga Wurin nan .
Zama Lieliy tayi A'isha na kallon kafar ta a sace inda Anan taga Kafar kaman na Larabawa saboda kyau .
Ke ina Son nayi magana da Ogan ki .
Zaki iya sanar masa da zuwa na ?.
Kallon Lieliy A'isha tayi kana ta danne Zuciyar ta tare da cewa " Ok , ta
are maganan tare da Kallon Hanyar da zai kaita Bedroom din Aaaryan , inda tun juya a asibiti bata
ara saka sa a ido ba.
A hankali ta mi
e jiri na
ibar ta , tafara nufar barin falon .
Yauwa idan kinje Kice masa Masoyiyar sa Lieliy tazo....Damm-dammm
irjin A'isha ya buga , Sam bata san lokacin da ta Juyo tana kallon Lieliy ba idanun ta duka sun firfito .
Wani irin murmushi Lieliy tayi ganin yanda Hakar ta ke shirin cimma Ruwa .
A'a Sorry
ammata ,kawai Kice masa Miss liliey ne .
Juyawa A'isha tayi tana barin falon ba tare da ta kuma ce mata komai ba .
Dama Yaudara ta ne Yake yi ko mene?
Amma Kuma ai Al
awari yayi mun ?
Ko don ya lalata mun rayuwa shi yasa yayi deciding ha
ura dani ,saboda ina kitsen bare romon?.
Lumshe ido tayi hawaye na gangaro ma Kuncin ta , tana saka hannu tare da sharewa .
Zaune yake yana bin cike ta laptop
in dake gaban sa .
Gyefen sa Ruwan roba ne sai Sai Tarkacen sa wayoyi keys da sauran su .
Shigowa A'isha tayi kan ta a
asa don bata lura ko taga Halin da yake ciki ba .
A hankali ta tako zuwa inda yake tare da cewa ' Barka da Sfy .
Wani irin kallo yayi mata mai kama da wulakantarwa dai dai tana kallon sa suna ido hudu.
Ganin sa da tayi daga shi sai t.
Shirt da boxer iya gwiwa yasa ta saurin juya baya tana cewa " Wata miss Lieliy tana Falo tana jiran ka .
Ok yace ba tare da ya damu da yanda tayi masa ba .
Text din Da NAAWAZ ya turo masa ne yakara kallo kana ya mi
e yana biyo bayan A'isha Farida.
A falo ya tadda ta ita da miss Lieliy , inda a ya tsaya yana kallon Lieliy tare da fadin " Me ya faru ? .
Kallon sa tayi kana ta kalli A'isha da yake shirin ci mata mutunci a gaban ta .wanda hakan bai ma Lieliy dadi ba .
Kame kame ta hauyi tare da cewa" Amm Sir Wannan yar Aikin ka ne ko?
So ya kamata ta Bamu Wuri maganan mu mai muhimmanci ne .
Kamin Aaryaan yayi magana A'isha ta mike tare da shirin barin Wurin cike da
acin rai da jin mizuntuwa , Wani irin dariya Suka ji An dauka daga Baya .
Wanda cikin sauri suka juya banda Aaaryaan da yake kallon ko wannen su daya bayan daya .
Yusrah ce ta tako tana dariya har da kyakyatawa kana tace " Ai Yar Aiki ce baki ga babu Wayewa ba ,sai rashin kunya , wai kuma a haka take jin Aaaryaan ne abun son ta .!
Please kalle ta ba ,kasashe nawa kika taba fita a rayuwar ki da har kike kokarin hada kan ki da Wanda yafi
arfin ki tamkar sama da
asa .
Idanun A'isha ne suka kada Jah baya tayi tana share Hawayen fuskar ta tare da barin Wurin cikin sauri .
Dariya Miss liliey ta saka tare da cewa " Really?.
Eh mana idan karya na fa
a ta Musa mana .!
Tab aiko iska na Wahalar da mai kayan kara Allah dai ya kyauta .
Ta
are maganan tare da kallon Aaryaan da Har a lokacin yake tsaye bai tanka shirmen su ba ,yanda kasan bai san ma me suke fadi ba .
Gyara zama Miss liliey tayi tana cewa " Yalla
ai Sir Aaryaann ." Kallon ta yayi a dake fuska babu Annuri yana furta mata " What.? .
Amm dama nazo ne akan magaanan nan da hukuncin da ka zartar jiya .
Wani irin kallo ya watsa mata a wula
ance ya ce " And...?
Jikin ta sosai yayi la'asar ganin yanda yake mata maganan a dake a kuma gajarce .
Shine nazo na fa
a ko zamu
ara wani sabon Zaman ne a tattauna .
Lumshe idanun sa yayi yana ware su akan ta kana yace " Okay tare da juyawa Yana bata wuri .
Shiru Yusrah tayi da akayi komai a gaban ta .
Haushi ne ya kamata , to me hakan ke nufi da yanda Aaaryaan yayi a yanzu ?.
A wannan Rana yini A'isha tayi babu karsashi , tayi kuka har ta gode Allah .