← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 67

Sashe 35

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Special payment
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura ku
in ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?

Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki
aya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka .

Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...
maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu
ata sam , da Ayar al
u'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wu
a .

Bhuzuwa Empire Aikin ta ya ha
a ta Hanyar al
u'ani ,tana ma
ammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
wai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu bu
atar
arin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .
*Second advert*
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
https://wa.me/message/NM3LPR5VMCG6P1
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Murmushi Daddy Marshal yayi yana Kallon A'isha da farin cikin ta yagaza
oyuwa ma saman
yawar Fuskar ta farin ciki take ciki a yau matsananci , Datse Vedio call Din da Aaaryaan yake yi da Bie bie yayi yana
agowa tare da mata Kallo
aya wanda ya gama kalle dukan ta a yan sakanni hannun sa yakai yana fara Daukar Irish
in gaban sa yana fara cin sa da Fork .

Ita kuma Yusraht da ba
in ciki duka ya taru ya ishe ta , don zuwan ta gidan kenan ko Karin kumallo bata tsaya yi ba , a cewan ta Zata zo Tayi magana da Mama Don A yanzu Birthday din ta saura kwanaki
alilan .

Tun farkon Ganin ta Da A'isha take jin tsanan ta kuma har iya a yanzu bata jin ya sauka mata sai dai ma
ariwa .

Cike da matsanancin Fara'a irin nasu na manya Daddy yake fadin " Nana A'isha Har an fito za'a Tafi School ba?

Eh Daddy An tashi lafiya ?.

Lafiya lau my baby Girl , Yanzu Maza kiyi break fast Aaaryan ya kai ki Da wuri , Ki maida hankali banda wasa fa ?.

Okay to Daddy .

Ta
are maganan tare da Jan
aya daga Kujerun Dinning
in tana zama Gyefen Yusrah wacce sai a lokacin A'isha hankalin ta yakai ga Inda Yusraht ke zaune tana fuffuzga .

Cikin Sanyi da Zaazza
ar muryar ta kamar sarewa ta kalli Yusrah tana cewa " Anti Yusrah Barka da Safiya".

Cikin Wani irin yarfi da Wula
anci Yusraht ta Juyo tana kallon A'isha Farida kamin ta juya kan ta tayi tana
aukar
aya daga cikin Fork din wurin tana sakawa a Plate din gaban Aaaryan dake kai Irish bakin shi kaman wanda akayi masa dole ,ka rantse sam bai san da zaman su duka a wurin ba .

Shiru A'isha Farida tayi tana kasa Cin Abincin gaban ta Jikin ta yayi sanyi qlau , Wasu irin marayun
wallah na taruwa ma
warmin idanun ta .

Tun da tasa ka Fork a cikin Plate din sa yaji Ransa ya
aci fuska babu Annuri ya mi
e tare da fara janye jikin sa daga Wurin , Dai dai Mama na isowa Hannun ta dauke da Tray , Ajewa tayi saman
ayataccen Dinning Table din kamin tace " Aaaryan Lafiya badai ka kammala ba ?.

Mama I'm Ok .!

Idan ta kammala tazo ta fa
a mun ina Bedroom dina .

Yana maganan tare da juyawa a hankali yake saukar da
afafun sa daga 3 Stairs din Dinning
in cikin miskilincin sa da izza yake daga kafar nasa kaman yanda Muryar tasa yake shima a kullum cikin isa da izza .Bin sa Da kallo duka suka yi banda A'isha Da idanun ta ke akan Yan yatsunta da take murzasu A hankali tare da rarrashin zuciyar ta , duk maganan da suke yi a kunnen ta , Amma kuma ta kasa
agowa ta kalli
aya daga cikin su .

Muryar Daddy taji yana cewa " Okay A'isha kici A hankali Kinji ?

Kar ki takura ma kanki Ba kuyi lati ba .

To Daddy .

Tayi maganan fuskar ta dauke da murmushi.

Murmushi Mama Tayi tana zama a daya daga Kujerun Dinning
in itama kamin ta fara Aje masu tare da tambayar kowa mai yake bu
ata .

Dogon Tsaki Yusraht taja tare da cewa " Ni kuwa Daddy yanda naga kana ma A'isha sai kace Yarinyar Goye,bafa yarinya bace can.

Kallon ta duka suka yi yanda take hura hanci na Tsiya yasa Daddy Cikin kwantar mata da Hankali yace " Calm down my Yusraht, A'isha
anwar ki ce Kinga kuwa har yanzu kema nawa kike ?

You Are still a child .
e baki A'isha tayi tana saurin kuma Rufewa , wacece Yarinyar ?

Yusraht?

To ko Ni bana So a ce mun yarinya bare Yusraht.

Maganan take a zuciyar ta , Dai dai Tana jin Muryar Yusraht na cewa " Dad gani nake kaman zaku daina So na saboda wannan Yarinyar .!

Shiru Mama tayi tana jin zuciyar ta na mata Ra
i don bata iya daure fushin ta akan duk wanda zai taba mata A'isha .

Ganin hakan yasa Daddy saurin Daura Hannun sa ba tare da sun lura ba , sai ita A'ishan da Idanun ta ya sauka a wurin yana shafa Hannun Mama Alamun tayi Ha
uri .

Sauke Numfashi Mama tayi zata yi magana Suka ga A'isha Ta mi
e tana kallon Mama Fuskar ta tana nan bata sauya ba , Kaman bata ji mai Yusraht ke cewa akan ta ba .

Wannan smiling face din tana shike sakar masu Wani
ayataccen Annuri Mama ba zanci komai ba na koshi bari na kira Ya Aaaryaan Ya kaini .

Kallon Daddy mama tayi cikin sauri kamin ta juya tana kallon A'isha kana tace " A'a Tsaya koyi break mana , Kinga fah na sanki dama indai aka ce School to baki da saurin natsuwa sai kin ganki a can .

Mama na koshi bana jin cin komai yanzu ."
e baki Mama tayi zata Kuma magana Daddy ya katse su da cewa " A samata komai na break din ta a Lunching Box mana ." Juyawa A'isha Tayi da Sauri tana nufar falo tare da nufar bedroom din shi wanda bata san Wani Juyin nasa bane ya dawo dashi nan , Part
in nashi kowa ya bar mawa Allah ma sani .

Tsayawa A'isha Tayi a bakin Kofar hannun ta na Rawa ta kasa mur
a Handle Door
in ta shiga .

Sai ta
aura taffan ta zata mur
a sai kuma tayi saurin
agawa tana sauke Hannun ta .

Hannun ta takuma sawa tana kokarin murdo Handle Door
in kawai Taji ya mur
a Yana Fitowa , Saurin kallon sa tayi sai kuma ta kawar da kan ta Gyefe Ganin Irin kallon da yake mata Fuska babu Annuri A murtike .

Juyawa tayi Ba tare da tayi masa magana ba tana komawa inda Su Mama suke har ta kammala Hada mata Lunching Box din.

Takowa yayi yana amsan Lunching Box din tare da cewa " Mama zan Wuce Asibiti daga nan .

Okay to A dawo lafiya .!

Don Allah ka kula mun da A'isha ban da Driving
in kasada Don baka ta
a Driving a hankali ka rin
a she
a gudu kaman Wanda zaka je wata uwa duniya .

Kallon Mama Yayi yana murmushi tare da cewa " To Mama zan kula Miki da ita .

Bro Aaryaan Bafa ita kadai zaka kula da ita ba ,har dama kan ka .

Yusrah tayi maganan tana mi
ewa tsaye .

Ganin Haka yasa A'isha Yin gaba tana Mawa Mama waving tare da ficewa Daga Falon.

Zama bie bie tayi tana Ciga
ba da Shafe Jikin ta da Wasu irin tsadaddun mayuka Wanda face Cream kawai kudin sa ya haura 25k wanda take using dashi .

Fuskar ta kuwa tsantsi da laushi ba'a magana haka gaba
aya jikin ta suke .

Macace yar parckaging , idan ka ganta ba zaka taba bata shekarun ta ba , sai dai kace bata wuce 30 ba .

Kallon Ta Hajiya Hali tayi cike da Burgeta take matsawa gare ta tana shafa Fuskar ta irin na yan duniyar matan nan tana jan Hannun bra
in ta , tare da saki a hankali .

Bie Bie Kin dai Rabu da
aya yanzu kuma Waye kike Hari .?

Murmushi Bie Bie tayi tana kallon Abokiyar shai
anan nata Halima kamin tace " A tunanin ki Yaci Banza ne ?

Kin manta wacece Ni?

Aure na biyu , Sannan ban ta
a Aure don ina So ba ,sai don nayi amfani na
ebi wani kaso daga dukiyoyin su .

A tunanin ki Wannan karon a tutan ma'ahu na tashi?

Wani irin dariya ta she
e dashi kana tace " Har a yanzu akwai kudaden da idan an turo masa a asusu n account dina yake sauka .

Amma kuma shashasha bai sani ba .

Wani irin kecewa da Dariya Haali tayi kamin sukai hannu suna ha
awa tare da tafawa suna fashewa da Wani irin Dariya .

Komawa suka yi suna zama a tare ,kamin bie bie ta sauke Ajiyar zuciya Tare da cewa " Mutum daya ne yayi mun a rayuwa kuma nake mahaukacin Son shi , Kuma Ni Nasan idan na Aure sa ba zan kara marnarin fitowa da sunan zawarci ba .

Sauke Numfashi tayi mai tattare da shau
i Kana ta kai Hannun ta tana Rungume filon Kujerar a saman
irjin ta .

Ina Son ka fiye da yanda nake Son kai na .
Chapter 35 · 0% Book details